Halima Djimroa | Madubin Usman Kabara #6

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Halima Djimrao tsohuwar ma’aikaciyar sashen Hausa na Muryar Amurka, ta yi doguwar hira game da rayuwarta tun daga haihuwa har zuwa girmanta da karatunta na addini dana zamani, da ma yadda aka yi ta sami aiki a Muryar Amurka da ke birnin Washington DC da kuma dalilin yin ritayarta a lokacin da duniyar aikin radiyo ke yayinta.

Комментарии • 38

  • @yusufmani2417
    @yusufmani2417 2 года назад

    Gaskiya Halima al'amurran ki akwai Tauhidi.
    Allah Ya bamu ikon rikewa

  • @rjmagama
    @rjmagama Год назад

    Ikon Allah anti halima djimrao

  • @abubakar_muhammad
    @abubakar_muhammad 4 года назад +2

    Aslamu alaikum, da farko dai ina mai matukar mika gaisuwar fatan alkhairi na ga, tsohuwar yar jarida abar koyi gamu yan baya, Hajia Halima Jimrau, sannan ina mata fatan alkhairi, mai gida Kabara, wallahi maganganu datayi dangane da munafince munafincen mu, wallahi gaskiyane, Allah yasaka maka da alkhairi Malam Usman Kabara, keep it on muna alfahari dakai a koda yaushe, nidai anawa bangaren nabaka Jakadan Hausawa a Amurka, Allah yayi taimako, don Allah ka mika gaisuwata ta musamman ga Halima Jimrau.🙌🙌🙏❤
    Abubakar Muhammad, #Young_Journalist

  • @oumarousouley8965
    @oumarousouley8965 5 месяцев назад

    As Salam aleykum
    In sha Allahou Halima moi Legny djimrao
    Er aljanna cher ya Hayyou ya Kayyoum Amine

  • @saidouidi8709
    @saidouidi8709 3 месяца назад

    Masha Allah ! A hinna ma

  • @yahayaaliyu8975
    @yahayaaliyu8975 2 месяца назад

    Allah Sarki gaskiya munyi missing wannan baiwar Allah…
    Allah Ya yiwa rayuwa albarka

  • @salisoubaba-n1f
    @salisoubaba-n1f Год назад

    Allah,sarki.halima.ashe.anaraye..fatan.alheri

  • @hamzazubairu3327
    @hamzazubairu3327 4 года назад +1

    ALLAH SARKI, Rayuwa kenan Kamar ba'ayi Halima a voa ba. ALLAH ya sanya albarka a rayuwarta ta gaba.

  • @fatimaabdullahi5413
    @fatimaabdullahi5413 4 года назад +2

    Aunty Halima Alhamdulillah. We miss you alot. Allah ya ja kwana cikin koshin lafiya da kuma shirya zuria💖

    • @kyautaadamu5805
      @kyautaadamu5805 2 года назад +1

      Ma Sha Allah
      Bayan shekaru da dama mun Sami labarin Halima. Allah Ya Kara Mata lafiya da Imani Amin.
      Ta taimaka wajen maganin Hawan Jini da shirinta na Asabar.
      Ina ma zata Kara bamu labarin Rakumin Nan hahahahaha.
      Mungode

  • @ibrahimsani6325
    @ibrahimsani6325 2 года назад

    Ma sha Allah, Allah ya qara arziqi da sutura Mamaa Halima, ina miki fatan alkhairi a ko yaushe. Allah yasa muna da rabon ganawa wataran. Amin

  • @sayyadananamaryamnigeria7794
    @sayyadananamaryamnigeria7794 3 года назад

    Masha Allah munajin dadin shirinka mlm usman Aunty Halima muna godiya Allah yatemakeemu gaba yadanmu ✊✊✊

  • @ummu-Al-ateeq
    @ummu-Al-ateeq 2 года назад

    Mama halima kin matukkar burgeni Allah ya bamu saa ya shige mana gaba

  • @MathewGarba
    @MathewGarba 4 года назад +2

    In da rai wata rana za a hadu. Mun gode Mallam Usman Kabara da wannan hira.

  • @ummu-Al-ateeq
    @ummu-Al-ateeq 2 года назад +1

    Assalamu alaikum malam Usman Kabara ina matukkar Jin dadin shirinka Allah ya saka da alkhairi

  • @ibrahimidris3316
    @ibrahimidris3316 4 года назад

    Allah sarki Halima Djimrao mun yi kewar ki sosai

  • @umarsulayman1661
    @umarsulayman1661 2 года назад

    Aslm ussman ina maka fatan alkhari daga libya gaskiya ina jin dadin shirin ka🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇱🇾

  • @ibromamanehamidou9042
    @ibromamanehamidou9042 2 года назад

    Allah saki anti Halima allah ya kara nisan kwana da lafiya.kullum in ina sauraron voa Say na tuna da ke anti

  • @adamamaibukar3682
    @adamamaibukar3682 2 года назад

    Masha Allah. Gaskiya ne.

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 4 года назад

    Masha Allah, sister halima.

  • @georgespapi48
    @georgespapi48 Год назад

    Mungodey Halima Ubangiji y’a saka miki Da Alhairi kin fadi gaskiya

  • @hananzacks4858
    @hananzacks4858 2 года назад

    Masha Allah

  • @asmauabubakarabubakar5743
    @asmauabubakarabubakar5743 2 года назад

    masha Allah Allah ya taimaka

  • @hashimiiazare5533
    @hashimiiazare5533 4 года назад

    Muna godiya oga Usman kuma muna martaba da mama Halima

  • @MohamedOmar-uw6hf
    @MohamedOmar-uw6hf 3 года назад

    Ina ma goggo Halima fatan alheri

  • @sste6fvhadizadaurafdutg554
    @sste6fvhadizadaurafdutg554 3 года назад

    MASHA ALLAH

  • @sagiromusa7710
    @sagiromusa7710 4 года назад +1

    Usman Allah yaqara dubun masoya ina jindadin shir ye shir yenka sagir daga Tripoli libya

  • @abdesalamsani909
    @abdesalamsani909 2 года назад

    Masha Allah 🇳🇪❤️

  • @fattahbarros
    @fattahbarros 3 года назад +1

    ان كنتم من مالي او السنغال انا احبكم شعب كريم وسخي ما شاء الله عليكم

  • @halimcyhausagirl5308
    @halimcyhausagirl5308 2 года назад +1

    Wai me yasa ta dena aiki?

  • @ahmedadamahmedahmedadamahm2608
    @ahmedadamahmedahmedadamahm2608 3 года назад

    Good

  • @haouaboube577
    @haouaboube577 2 года назад

    Asalam aleykoum Mashallah 😊👌

  • @shamsuddeenahmad3063
    @shamsuddeenahmad3063 4 года назад

    Fatan alheri ga Halima Djimrao. I’m quite excited to hear from her after a long while. Keep the good work malam USMAN

  • @hamzazubairu3327
    @hamzazubairu3327 4 года назад

    Malam kabara ka manta baka tambayeta aikin da takeyi yanzu ba, kuma Meye burinta na gaba.

    • @hamzazubairu3327
      @hamzazubairu3327 4 года назад

      @@usmankabara Lallai na saurara har karshe kuma naji wannan maganan, amma nayi rubutun kafin inji wannan maganan ne.
      Muna godiya da irin kokarinka ALLAH YA kara taimakawa.

    • @yakubucholli2160
      @yakubucholli2160 3 года назад

      God blessings you hajiya halima mama na

    • @ramatouhamani2202
      @ramatouhamani2202 Год назад

      Macha'alla mun godé hadjia Halima Allah y'a ja koynaki 🤲🤲