Halal Match nice program keep it up Allah yasa wanna program ta kasan ce Abu alfahari duniya baki daya. Ina wa kowa fatan alhairi sa. Gaskiya ina gari Maiduguri kuma Ina so wacce tana gari Maiduguri kuma masu karfin halin ko da babu da ma dama Toh . Ba wanda da babu komai ba. Dan sabi gaskiya Soyayya na ki so wanda zakai mu zuwa ga matakin aure. Kaunri, shuwa ko fulani kalar mace da naki so a cikin tribe. Pls mace mai hankalifa. Kuma only voice call zamuyi har idan komai yayi kamu mugajuna. Thanks I’m waiting for your reply back.

Gsky ne Mutumina 😂😂😂
Wannan mayya ce fa ga alama😂😂😂😂
Ala senior man ne,,,, yafita Bude ido.
Anyway nasan zasuyi matching sbd she's very calm.
Best wishes
Of course yes
masha allah gaskiya shirin yau yayi kyau sosai gayen ya iya magana ba kwanana gaskiya yake fadi
Gaskiya bayan Muhammad da Habibah sai fancy da Ala Deco.... wannan ma fa sun burgeni
Ni wlh inaso wanna Yarinyar zan aureta wlh❤
Gaskiya wannan yana da bassira sosai
Gaskiya ne
Amma wanna kanuri kon♥️
Ma sha Allah
❤❤❤ mashallah wlh wannan hadin yamun
Kana kama da king Indra wlh
Masha Allah
Allah ya sanya alkairi atafiyar tasu
Allah wannan mayaudarine
Wow! That's absolutely amazing and interesting space ❤
Masha Allah
Kun birjeni. ❤❤❤
Kai kamar girgiji😂😂
Wannan tafiye iyayi....!
Macha Allah
Masha allah inamuku ftn alkairi
Muna godiya
Gaskiya🥰 wan nan makwan kwan kawo muna namiji ya mutukar burgeni wllh
sosai amma fa tanada wayo ga han kali 😂😂😂😂
I'm interested this program coz I like it
Wannan guy din ya iya hira😂😂
Kai wannan beb din tana sonka, se wani kaucewa kake? Ka Sami mar'atussalaha 😂
😂😂😂
Amma gaskiya anyi Mugu Yanxu Wannan Tsaleliyar zakace bata Maka Ba..
Kar ama shigogo fah 😅😅
Macha Allah
Gaskiya naji da dinin chirinnan 🎉🎉🎉
Wannan guy din bae cika namiji ba matsoraci ne
❤❤❤
Ake barin mu muna yin saving akan RUclips namu sbd ayyuka da suka mana yawa pls❤️✊💯🙏
Inasan diya maiga maikuma iyayi da Tarbiyyah da Hankali da Kyau da Natsuwa
Abokina ka nada basira socai😅😅
Abokina gaskiya wannn yarinyar ta rikitaka duk ka tsorata gayu Adena tsoron Yan mata !
Gsy wannan efc din mugun wawane jakine nakarshe wlh halinshi beyiba halinsa itin halin kafiran makkane wato yahudawa
Wannan Yarinyar Ta Wuce Da Sanin Wannan Gayen Nine Dai Dai Ita😅
In basu shiryaba Ina ciki
Like seriously😂
Kai jama'a
❤❤❤❤❤😂
Sayar ❤❤❤
Gaskia irin wanga dakiki bai kamata ana gayyatoshi ba.
Allah Basu sa a
yarinyarnan duniyace
🙏🙏🙏💕💕
Halal Match nice program keep it up Allah yasa wanna program ta kasan ce Abu alfahari duniya baki daya. Ina wa kowa fatan alhairi sa. Gaskiya ina gari Maiduguri kuma Ina so wacce tana gari Maiduguri kuma masu karfin halin ko da babu da ma dama Toh . Ba wanda da babu komai ba. Dan sabi gaskiya Soyayya na ki so wanda zakai mu zuwa ga matakin aure. Kaunri, shuwa ko fulani kalar mace da naki so a cikin tribe. Pls mace mai hankalifa. Kuma only voice call zamuyi har idan komai yayi kamu mugajuna. Thanks I’m waiting for your reply back.
Abeg you guys should start bringing people that are serious into this program, wannan wani irin wasan yara ne haka sukeyi a wurin nan😤
❤❤❤❤❤❤
Bata bude baki yadda yakamata please
Zan iya magana ta Number wayar nan dan Allah. Am interested in this show
Good 👍
Duk yadda akai wannan baka none
Dan Maiduguri ne
Gsky Nima tayi min
Gayen nan gsky yana confidence ya birgeni sosai
Koh
I want to do this program
fatan alkhairi
15:46
💔💔💔💔💔🤲🤲🙏🙏
I wanted to do this program please
This guy is not serious.
😂😂😂
😂😂
❤❤❤❤