Ra'ayinka ne, dama cewa kayi su haɗa 2, in an saki na sama da mutum 2 in za a kuma saki sai a saki me mutum 2. Na yan kudu ma ba mutane 2 bane. Ni ma da naga gara wancan daga baya sai na gane kowane ma yana da fa'idar shi. Wasu zasu fi son kalar wa'yannan sama da kalar wa'yancan. Wasu wa'yancan zasu fi so sama da wannan
Masha Allah Abun ya burgeni gskia Amma na karshen nan Allah yasa yaso ta shidin ma amma kin nuna masa so da yawa. Ynxu nidai Dan kano ne indai akwai samar xama na nan gaba kusa nima ina San na hallarci wajan nan da goran gayyatar ku
Agaskiya abun ya burgeni❤❤ Match na farko da na biyu sunfi burgeni amma na ukun ma sunburgeni dukda yarinyan tayi rejecting 2 guys amma yayi kyau sosai congratulation guys ❤❤ ✌️✌️✌️👌👌
Maryam is truly ambitious, but i like one thing about her, She is always true to herself, she knows what she want and what she doesn't and stick to it. I like her
Wato Kuna Mamakin Abdul Watakila Da Yarinyar can Zata Daukeshi da muhimmanci kuma ta Tsaya ta bashi Guidance sosai wlh zakusha mamaki Sbd Namiji irin Abdul Me yarinta Mace Na iya sarrafashi har ya Cimma Barinshi a rayuwa
Waton takwara shi Ahmad ko Tam Bayan nan ma irin Wan da kika wa sauran baki mishi ba ta mata nawa yake da ra a yin aure da Dai sauran Tam bayoyin da kika wa sauran kin ga dan uwan mu fulani dan fari ya jata😅😂😂😂
Ahmad(Modibbo) dan garin mu ne a Yobe state, Nguru. He used to be our tairlor untill he left the town to pursue his dream i.e being an actor. Allah ya baku zaman lpy in matar kace
Masha Allah
Allah ya karama annabi daraja (S.A.W) ❤
Wallahi wannan ba dadi, mutane biyu yafi. Dan Allah kada a cigaba da irin wannan
Ra'ayinka ne, dama cewa kayi su haɗa 2, in an saki na sama da mutum 2 in za a kuma saki sai a saki me mutum 2.
Na yan kudu ma ba mutane 2 bane.
Ni ma da naga gara wancan daga baya sai na gane kowane ma yana da fa'idar shi. Wasu zasu fi son kalar wa'yannan sama da kalar wa'yancan. Wasu wa'yancan zasu fi so sama da wannan
I really love the second file she is really mature enough and as God believe 🙏❤❤
The last one is over match ❤😂
Wallahii😂❤, Amma sun burge ni sosai
Mashaa Allah , this program is excited ❤😊, wannan ta kamal din akwai tauhidi 😊
Anata "hayya hayya" Gfresh all the way 😂😂😂
Ahmad and Maryam are the best match among all, love you ❤
Wanan ta iya tabaya ❤❤❤❤❤❤😊😊
Wow wannan shirin yayi allah yaqara basira Masha allah
Gaskiya abin yana birgeni❤❤❤
Masha Allah kamal
I like her faith and confident of queen Hanan
kanawan dabo mu aii duk inda mukaje munfita da ban 👍👍👍👍
Wly nayi farin cikin sosai ❤❤❤❤❤ allah yasaka da alkairi ❤❤❤
Gaskiya Abin Naku Ya Burgeni Allah Yabaka Lada ❤❤❤
Good presentation goes to Kamal. I like such life ❤
Gaskiyyah this match is really amazing masha Allah
Gaskiya kamal ya burgeni
Maryam be calming down 😂
Abun yayi mutuqar burgeni aqarshe wow 😊
Allah sarki, kamal ya na ta bada flows
Manyan gobe fans let's gether here❤😂
Masha Allah Abun ya burgeni gskia Amma na karshen nan Allah yasa yaso ta shidin ma amma kin nuna masa so da yawa. Ynxu nidai Dan kano ne indai akwai samar xama na nan gaba kusa nima ina San na hallarci wajan nan da goran gayyatar ku
Dan Allah asake gayuta mana su Ahmed pls wllh soyayyar su abun sha,awa ne wllh
Wallahi ça plaît beaucoup je suis avec vous et toute les vidéos
Host I'm impressed with your show. Wish you the best of luck.
Gaskiyafa wannan satinfa
yayi kyaufa sosai good job 👍
That's great program guys❤
Agaskiya abun ya burgeni❤❤ Match na farko da na biyu sunfi burgeni amma na ukun ma sunburgeni dukda yarinyan tayi rejecting 2 guys amma yayi kyau sosai congratulation guys ❤❤ ✌️✌️✌️👌👌
Nice I like this program wllh
Hhhhhhhhhhhhhhh
Wannan yarinyar bakar yar wahala ce 😂 gajeriya ce sai fadin rai
Gaskiya an titsiye mutumin nan pha.... Ya sha wa'azi dai kam.... a koma Islamiyya gayu
Gaskiya wanan abdul din na farko kamar wani soko😂😂
Wlh nima ya bani haushi😂
Ashe bani kadai nayi noticing hakan ba😂😂
Wlh kuwa 😂😂
Gaskiya daga karshe anbuga mana film Amma yayi kyau wlh😂😂😂😂 Allah ya kara daukaka
Allah kuwa😅
😂😂😂😂
Wlh kuwa 36:40
Gaskiya wannan Abu yahadu gaskiya Ina bukatar shigowa don Allah ya bamu soyyaya tagari malama Maryam lawan Allah ya banikee black beutiful
This is last match is to my heart my Allah bless you all this channel
wallahi
Sunchimai mutunchi 😂😂😂
Gaskiya abun yayi kyau sosai
Allah ya yimiki albarka
Masha Allah
This program made my day more blessings manyan gobe
I love the last round Allah yasa karsu rabu❤
Gaskiya wannan maryam din akwaita da iyayi sosaifa
I must continue watching this
Gaskiyan Maryam Ina yinki sosai,❤❤❤❤❤
Gobe ta Allah ce Allah yasamudace 🥺
Masha Allah, Ahmad 👍
Gaskiya wannan Mach din baiyi ba babu Tsari ba gabatar da kai
Nice malam ahmed ND maryam congratulations 🎉🎉
Maryam is truly ambitious, but i like one thing about her, She is always true to herself, she knows what she want and what she doesn't and stick to it. I like her
Gaskiya wannan shirin ba yau beyiba , one on one yafi
Gaskiya r Maryam Abdul is so childish 😅 hope to see their after match how it goes by, the program is interesting and fun to watch 🎉
Seriously this girl with red hijab is very ambitious 😢
😂😂
Abdul don Use Notcoin Find True Love 😂😂😂😂😂
😅😅😅😂shettttt
Masha Allah kaji zan ci na hankali❤
Ta karewa maryam 😂😂💔
I'm very interested
The last one over match ❤
Yarinyar nan fa taso ta samu kamal , amma ya nace Akan Bakanshi zai kara aure😂Kamal ya birgeni wlh
😂😂😂😂😂😂
Wato Kuna Mamakin Abdul Watakila Da Yarinyar can Zata Daukeshi da muhimmanci kuma ta Tsaya ta bashi Guidance sosai wlh zakusha mamaki Sbd Namiji irin Abdul Me yarinta Mace Na iya sarrafashi har ya Cimma Barinshi a rayuwa
😅😅
Mutane basa ganewa, bah lallai bane yarinta ne bah coz yace shekararsa 28 fah, akwai akwai wainda in agaban mace suke daburcewa suke
𝗪𝗮𝗻𝗻𝗮𝗻 𝗵𝗮𝗸𝗮 𝗻𝗲 𝘀𝗶𝘀
Abdull don enter ladies hands 😮😂😂😂😂😂😂😂
Yasha duka ycn
❤😊
Wai dan allah da gaskene ko shirine
Barka da warhaka
@LawaliIdede-x2t brk ya kk
Zankawoma ziyara inasha Allah
Gaskiya macht yayi kyau wai Wana Soyaya gaskiya ne
❤❤❤❤ munagode dawanna wasa
Inaso ku sa respect din juna a tchikin maganganu 🎉
masha allha gaskiya kunaburgeni
Gaina yaburgeni😂😂
Gsky kamal kayi dace mata 🎉
This last one so nice and fantastic I like that guy you too much guy ❤
Gaskiya kamal ka samu kalar macen da nake so mai hankali
Wow gaskiya wannan Shirin Yana kayatar Dani
Gaskiya Wannan March din ya birni wlh Sosai 🎉🎉❤
Wallahi maryam tanada ruwan ido sosai 😅😅
Bakwayiwa maza adalci
Queen halal, Masha allah you are the best 🙏
Hmmmm I'm totally enjoy the whole conversation,Amma banso karshensa ya kasance hakaba naso wani abu sa6anin hakan ya faru😊
Ma cha Allah Allah yasa nan gaba ayi damu baki
Abdul I love your style
Nice one ❤❤
No matter what you do in life. In life, never choose the likes of Maryam as wife
Haba Alhaji
Abdulll very scare guy no talk idea in his brain 😂❤Tnx
Wlhi nagode❤nawa wlhi inayika wlhi nagode 🙏
Mtseeee tuff 🤤 mahaukatan banza mahaukatan wofi
The last part omoooo❤
❤❤❤ ni
Wlh ta burgeni
Wannan ai an cima na farko mutunci😂
Yayikyau sosai ahmad Adamu congrats 🎉
Gaskiya duka matches din sunyi ❤
Gaskiya dai wannan inning wlh zan iya zaginta wlh Dan uwarki saikin nunawa mutane ke ta allah yar wahala kuma karshe iskar banza kawai zaf🎉
😂😂😂ya sallam
Masha Allah 🥰
This don died ooo 😢😂😂
I enjoy this ep ❤❤
Waton takwara shi Ahmad ko Tam Bayan nan ma irin Wan da kika wa sauran baki mishi ba ta mata nawa yake da ra a yin aure da Dai sauran Tam bayoyin da kika wa sauran kin ga dan uwan mu fulani dan fari ya jata😅😂😂😂
Gaskiya anyi yar akuyar yarinya gata baka wada shegen iyayi wlh natsaneta
Ahmad(Modibbo) dan garin mu ne a Yobe state, Nguru. He used to be our tairlor untill he left the town to pursue his dream i.e being an actor. Allah ya baku zaman lpy in matar kace
Ina na halarci match din sai dai kash ina ivyrcos🇨🇮🇨🇮
nice update my hero
Dis on way burgeni ni ❤
Ask this girl to leave Abdull alone abeg 😢😂😂😂😂
Ya nuna kuruciya ne da yawa, titsiye sukayi masa 😂
@@UmarMuhammad-p1w wallahi kowa😂😂😂