Find Your Match [Makauniyar Soyayya] | Hausa Version With English Subtitles | Nigeria | Episode 8
HTML-код
- Опубликовано: 19 окт 2024
- Find your match or blind date Hausa Version is a game played by two opposite genders that are trying to find love.
Wannan wasa ne inda zamu gayyaci namiji daya da mace daya wanda basu sa juna ba kuma basu taba ganin juna ba, daga qarshe idan sun yadda da junan su toh yazama match.
Allaah Ya shiga tsakaninmu matan zamani ire-iren wannan. Kowace mace idan ta tashi sai mai kudi saboda tsabar kwadayin duniya!!!
kasan abunda babu a house dole ya tsole musu ido
Ameen ya Allah
Wallahi kuma bai kamata ba haba
Wallahi fa
That's so amazing. That girl really knows what she wants ❤
Honestly speaking I'm shocked about I am hearing for amiriter as she's Muslim and she said she like a kind Muslim person but now for a second she changed what she said at first time. Wonderful.
I'm Speechless
he's speaking from the battle of his heart
Wallahi wanna yarinya yar wahala ce tanada rabon shan wahala a duniya
I love beeta so much wlh I'm Fulani girl from Adamawa
Ok I love you
Ykk
Most funniest episode so far
I swear this girl is so funny but at least she has what she want
Wish you guys well
Wonderful. the girls can you imagine 😮😢
Gaskiya yarinyar nan ba macen aure bane kwatakwata Ni tama ɓata min rai dan Allah kuna kawo ƴaƴan kirki banda irin wadannan marasa tarbiyya ina muku fatan Alheri
Gaskiya yarinyar Nan karshenta kunya zataji wlh
She just dont like the first guy , was looking for an escape door kawai 😊 taga eeema as the escape door ! i like her self 😂😂
Amrita bakiyi ba, guy din yayi min, kwadayin ta yayi gaskiya, Mohammed is a cool guy
Nagode sister
Hi
🎉🎉🎉❤❤
mash allah 🎉🎉🎉
allah qara basira da daukaka❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Muma yaushe za agayyacemu
Masha alla
Gaskiya Katsina Guys kun kofsa wlh yarinya tazo har garinku taciku da yaki
Oh my good my brother kayihakuri wlh wannan yarinyar ba alkairi bace a garika karoki Allah ya zabamaka abunda yafi zama alkairi a garika saboda ba
alkairi bace a garika kai kana jin abinda tace ita maikodi taki so a iyatenanina wlh dukk yarinyar da tace tana son maikodi wlh kuda inadasu wlh bazan iya aurran taba saboda tabayana abunda takesu ma,ana ba dan Allah take sankaba
Sincerely speaking the girl embarrassed the guy, I really feel compassionate about the guy wlh yabani tausayi 😢.
Hmmm I'm speechless 😮😮
Allah oga yaban tausayi
It's like amreeta is confused. She said she want a religious man ,and how she took peter instead.. or is it that amreeta what's to humiliate beta😢💔.
Yes she confused, instant she said , she want a rich man more rich and ema not rich
Hhhh totally she confused me
Is not serious
😂,at times u might say u want rich man but when u see your spec u might drop that mentality one side ,but will make me agree with u is the part she said she wants a religious man and Emma is not even a Muslim so I wonder what she will do about that ,and the only fact that is there is that she doesn't like that guy and once a lady said she doesn't like u ,there is nothing u can do to change her mind ,this has also made me believe that money can't buy love ,u can see that Emma is just a bouncer and she accepted to be with him rather then being with the boss 😊
I think she just doesn't love the boss
@@abubakarsodiq1228Been religious has nothing to do with Islam, You can be a worshipper of a Cow and still devoted to that Cow. Emma could be a religious Christian, saide kawai musulunci ya hana Mace Musulma ta aura Miji christian, that is the only problem. I think what Amreeta want is, she doesn’t want to be with a Malo guy, tafison dan Boko wanda ya iya turancin dan burni kuma wayeyye. Shiyasa tayi accepting Emma, and even da haka i blv she accepts as date not as serious relationship
Ikoh sai Allah
This is the funniest episode I've seen so far 😂😂
There's hint of love in his eyes but she refused to give him a chance 😢❤
Wallahi ko kyauta akaban ita na hakuri..ka duba classic guy ga kunya hmmm
Walahi tayi siriri ta yayi yawa,bata da wani kyau
Inaso kinbani dama....
Xuciyan ki nake so nakama..
Amma in kinbani dama......❤
✌️
Gaskiya bata da wayo, kuma bata San me take so ba.
Gaskiya wannan Zaman yayi dadi Sosai wllh, Allah ya Biya 👍👍👍
Ikon Allah kenan 🇳🇪🇳🇬🇱🇾👌👍
Gaskiya wannan ta yiwa arziki dundu allah ya shirya mana Zuri'a
Hi
Gaskiya lamarinna beba akwai kara agorin No lov
🤣🤣 ... this is the funniest episode I've watched so far
Gaskiya nidai wannan yarinyar tamin
Gaskia ta jizga guy din Nan wlh 😅shi Kuma sae kace mayee baxaka hakura ba
Wannan yarinyar abin haushi wlh everything kudi mtwsss..ita bata kalli kanta ba
This is crazy indeed
Dan allh kubar kawo mana irin yaranan dan allh wanda babu magana abakinsu
Gaskiya ne wlh
Idan mace tace bata sanka kawai ka hakura wlh sai yafi maka alkhairi
Gaskiya ne mlm
Salam kayé nan ya burgueni❤❤
Ok
Omoor see twist
Wawiya ce wallahi, batada wayo😂😂
No yarintane ,babu ma Magana abakinta
Wlh kuwa
Shima guy din ya kwafsa....ya za'a yi tace sai mai kudi kuma kace wai tayi maka....da gani ma wannan bata da wani cikakken natsuwa.
Brotherhood tayi Allah wadai da kai
Ai guy din garane yasin
😂
Gaskia gayennan ya copsa, yazaayi yarinya na rejecting dinka kana wata tura kai,gaskia kabada maza wlh
4 really love ❤❤❤
Game over
Allah ya bashi mace tagari😊
Allahumma Ameen
This show make sense ❤😂😂😂
😂😂😂she said tana san mai addini and rich guy kuma, but she choose the one that is different to her desires, what is these🤦🏻♂️😂 imagine rich and fine guy like beta kice wai beyi miki ba, kidai sake tunani sister😂😂😂
ni kuma wancen DUK duniya shi yiymin❤❤
Lashe monie, baki son namiji mai kunya saboda ke baki da ita. Oga this 1 no b wife material, no cap..
Impact she don't know her options...😂
Munahikar Allah taala😂...oga I dey jealous for u..
I swear😂😂😂
Bala'i wllh wannan yarinyar ta raina ma guy din nan hankali wllh 😂😂😂
The guy love this girl normal 😢i feel for him
Allaah Ya baka mace tagari nutsuwa da kamalarka tayi sosai
E be lyk say dis girl dey confused 😂she frst talk say mai addini takeso nd she ended up wit emmuel wit body structure nd broke 😂😂amreeta u sure say u ain't after knack 😂
Maybe she's after it oo 😂
But what I observed is just that, she wants to end the conversation.
Gaskiya basuyi match ba haba
The only thing daya birgeni about the girl is that she is outspoken and she stood by her word,meanwhile itafa in kuka Lura is not that she is totally after money but her get desires ,if not she wouldn't accepted Emanuel who happened with be a boy to Muhammad.Amreeta u re good ❤
Ke jakace
Gaskiya harnaji kamar nayimata duka wallahi😢
Bring this show to kaduna it will be more entertaining
Best show so far 😂
In shaa Allah zaka Aura wacce tafi Amreeta kyau da wayo..... U have a good structure and you are handsome.,...
Are u interested in him ne
Maybe she enter your hard why not to find him contact 🙈🙈😂😂
Tace tanasan me addini kuma ta xabi ima kilama kiristane
@@SulaimanIsmail-nv8pg I swr some women I didn't know what's wrong with them see fine guy he got money but u dey misbehave I
U won go follows broke person
Masha Allah
What a courange girl😮😮
Straight forward "bakamin ba wllh"
Wllh haka yafi
Gaskiya nidae bani da kudi amma ina da rufin asiri zan iya jike ta in sha Allah tabani dama inzo mu gana da ita
Kai Dan Allah ku Musa Africa Dan wannan ai ma haukaciya ce wlh
Kayi haƙuri Allah zabaka wadda tafita komai❤❤
Kar Allah y hada ni da irin wannan Yarinyar gaskiya batayi ba wlh
Gaskiya tazubarma matan Adamawa da mutunci wato matan Adamawa akwaisan kudi😊
Boos kamar zaiye kuka wallahi 😊
Allah yakara basira 😂😂😊
Dan wake na food😂 God hv mercy for free I no go marry a woman as beautiful as dis and yet she sees Dan as her best food. Now wety she Sabi cook I dey wonder
Gaskiya wannan kyakyawa che❤😊
Wllh batasana miatakeaba shashsh
I like it❤
Gaskiya banji Dadi ba wawiyar banza mara hankali Koda batason ogan sai tayi Kara tace batason yaron nasa Dan Allah Allah kudinga kawo mata masu hankali please
Abun dai wlh Sai Dua,it's somehow....
Dabi'a ce kowa da kalar nasa, in ba a kawo masu zafi ta kaka shirin ze rika zama viral
Ku bakusan Wasa bane Wai game ne kawai
❤❤❤❤❤wanna mata masha Allah
Hhmm so help me God 😊😂
Allah ya kiyaye. Mace musulma amma tana cewa tana son krista. Tir da wannan abu.
Goal digga
Dan wake😂
Masha allah ❤❤❤❤
Lol, gaskiya I feel for the oga, kila oga baimuta magana mai dadi ba, Amma, na tabbata batason yaron oga , kawai ta zabe shi don ta Kara bada oga haushi.
Mata Kenan,wani lokaci basu da kirki
Wallahi wannan ko kyauta aka bani ita tunda ta nuna kanta wallahi banaso chab
Allah yawadaran Naka yalalace
Yarinyar Nan ta tashi kaina😂😂😂😂😂
Kaiii babah wannan ba matar aure bane wllhi
Wallahi karya take😂😂
😮Kai amma yarinyar Nan she don't have sense oo, how can u let go of a very responsible human being for one Emmanuel that you don't even know his identity for the look of things self like he is a Cristian,hmmm Allah ya kyauta.
But seriously wannan Muhammad din yayi min😍
She wants to end the conversation that's why... And she has no option but to say she likes Emmanuel 😂
Da wani wuyanta kamar marikin lema, shegen feleke da iyayin bala’i
🤣🤣🤣🤣🤣
😂😂😂😂😂wow
Ta na neman wanda zai Pasa taa da kyau..😂😂😂...
Natausayawa beeta nan wlh
gaskiya oga kawaiii kaja space wannan yarinyar bazatayi ba
Tace bakamataba, kanata tura kai😂😂😂
The girl don't even know what she loves..
Amman dai abinda na sani, tana da qarancin wayo da hankali..
Sannan yarinyar nan ba macen aure bace sedai soyayya kawai
Kanta na rawa da alamu 😂😂
Sosaima kuwa batada wato sabota bama tasan wayeshiba
@@ak1libya140gaskiya hakane
Gaskiya tanada karanchin tunani
Mahaukaciya
Gaskiya ni bataminba ba irinta nakisoba gayinma yafitakyu wlw
Gaskiya naga kishi
Gaskiya naye dariya
So nice ❤