Mutane Na Episode 2

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 окт 2024
  • Mutane Na is a reality TV show where Musa Africa [Host] and his entourage have an uncensored conversation regarding their lives.
    Mutane Na shiri ne wanda musa africa yakawo domin tautaunawa tsakaninshi da Abokansa/Yan Uwansa/Da Kuma Masoyansa.
    Please let’s take this channel to 10k subscribers.

Комментарии • 56

  • @musaafrica
    @musaafrica  8 дней назад +8

    Please let’s take this channel to 10k subscribers

  • @ZarahMuhammad-cx3hv
    @ZarahMuhammad-cx3hv 9 дней назад +6

    Exactly,that's what we called friendship,we help one another,Allah yasa mudace,and please mai sunan baba na,try and reconcile with habib and change her to be the good lady as u are🙏🏻 you guys really match and she really need a good man like u in her life,life is not about give money,but earning the money herself🤗

  • @MaidoukiasiradjoDg
    @MaidoukiasiradjoDg 8 часов назад

    Allah sarki muhamudu

  • @basharbello237
    @basharbello237 4 дня назад

    Ma sha Allah shirin ya qayatar, Amma wai me ya faru kabar kawo shirin find your match masu kyau

  • @KamalAbubakar-yo2jk
    @KamalAbubakar-yo2jk 7 дней назад +2

    I like Muhammad, musa Africa send my regard to him plz

  • @MaduMalam-xp2jj
    @MaduMalam-xp2jj 10 дней назад +3

    Musa da muhd Allah yabarzumunci Nima ina bukatan shiga Wannan shirin

  • @ALIYUISAHMAIDANIYA
    @ALIYUISAHMAIDANIYA 10 дней назад +2

    Gaskiya baidaceba shi tolet wajan wanka da bahayane❤❤❤❤

  • @manharunagombeabu-fuad9267
    @manharunagombeabu-fuad9267 10 дней назад +2

    Gaskia Muhammed abotan ku Tana burgeni Allah ya Kara hada kanku

  • @AdamSaidaku
    @AdamSaidaku 10 дней назад +1

    Ma Sha allah allah yabarmu da abokai nagari

  • @SALEESTV-i4l
    @SALEESTV-i4l 10 дней назад +3

    Gaskiya abotanku Yana burgeni

  • @FatimaIsmail-kk8yq
    @FatimaIsmail-kk8yq 10 дней назад +1

    Allah ya barku tare

  • @Shamwilusaidu
    @Shamwilusaidu 5 дней назад

    Gsky wnn shiri munji dadin tattaunawar nan kuma muna kira da bada shawa dan Allah inda hali ku gyara tarayyar ku da Habiba

  • @M.T.IDRIS.
    @M.T.IDRIS. 8 дней назад

    Gaskiya musa Africa 🌍 kai dan hausa fulani ne😂

  • @bellousmandaneki1898
    @bellousmandaneki1898 9 дней назад +1

    aslm alkm barkankuda safiya inaima fatan alkhairi Musa ni abindama nagani girma damutunci da wayewa mtunta kowa ni fans dinkane sosai inatare dakai

  • @abdurrasheedsaad4223
    @abdurrasheedsaad4223 10 дней назад +2

    Good job my guy

  • @AbdulkarimAmirunalado
    @AbdulkarimAmirunalado 9 дней назад +1

    Yaushai xaka kawo mn abokinka Drinking master🎉🎉🎉

  • @morganam3210
    @morganam3210 10 дней назад +1

    Masha Allah 😊

  • @trtrtr4667
    @trtrtr4667 10 дней назад +1

    Ma sha Allah

  • @MaidoukiasiradjoDg
    @MaidoukiasiradjoDg 7 часов назад

    Yes

  • @auwal_dan_kwaraitv869
    @auwal_dan_kwaraitv869 10 дней назад +1

    gaskiya Muhammad danaji ruyiwarka kakaramin kwarin guiwa

  • @حمزهحمزه-و2خ
    @حمزهحمزه-و2خ 10 дней назад +1

    Wlh Ina son ka da habiba

  • @sageerlawal
    @sageerlawal 10 дней назад +1

    Gaskiya wllh rayuwar Muhammad tana burgeni sosai

  • @yahuzahalilou7319
    @yahuzahalilou7319 9 дней назад

    Gaskiya musa kayi kama da umar mb 😂🎉

  • @nuhuali8033
    @nuhuali8033 8 дней назад

    Muhammad inasonka Da habiba plz ka Aureta

  • @alhajibabagana1598
    @alhajibabagana1598 9 дней назад +1

    Gaskiya idan zaku tatauna a bayan camera meyasa kuna hawa camera kuke magana

  • @MohamedagTouareg-u1k
    @MohamedagTouareg-u1k 5 дней назад

    Hahaha 😂😂 wly yabani dariya kuna bamu nicadi kuci gaba muna kollonku

  • @SALEESTV-i4l
    @SALEESTV-i4l 10 дней назад +2

    Anya ba shan wuy wuy ya keba

  • @aouter8828
    @aouter8828 8 дней назад

    @musaafrica ka yi saving din Wanda Bai da nauyi.
    Sabida Wanda yafi nauyi zai jawo ki hwaďa dukan ku uku

  • @YoussefIdirssa
    @YoussefIdirssa 8 дней назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @habibalim8056
    @habibalim8056 10 дней назад +2

    Musa Your Camera tilt A little

  • @IssoufouMoutari
    @IssoufouMoutari 9 дней назад +2

    Inaso

  • @soumayasoumy5966
    @soumayasoumy5966 9 дней назад +2

    Abani lambar Mouhamed 😅

  • @YoussefIdirssa
    @YoussefIdirssa 8 дней назад

    🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @RASHADRashad-gm9mo
    @RASHADRashad-gm9mo 10 дней назад +1

    ❤❤❤❤❤😂😂😂

  • @IssoufouAmadou-qn7ep
    @IssoufouAmadou-qn7ep 9 дней назад

  • @MaryamIsmail-f7s
    @MaryamIsmail-f7s 10 дней назад

    Habiba mayyar kudice bakai takesoba kudinka takeso kana ruwa wlh inde zaku shirya 🤣🤣🤣

  • @daga_malamanmu
    @daga_malamanmu 9 дней назад +1

    7:40 We Also have same problem, dayawa ina sawa raina zanyi abu kuma wlh sai naki yi😢

  • @HabibuAbdullahihasan
    @HabibuAbdullahihasan 9 дней назад

    Da gfresh yakamata kakawo misali
    Shine karshen rashin kamin kai
    Shine wanda baya girmama kansa kwata kwata 😊

  • @kamaluumar5341
    @kamaluumar5341 3 дня назад

    Ya kyaleta kawai yasamu wacca da dace' kamar wacca in kabata Nmlne in baka bataba Nmlne

  • @faruknura4429
    @faruknura4429 10 дней назад +1

    😊

  • @adammusa8977
    @adammusa8977 8 дней назад

    Gaskiya yafada, koni idan nashiga kewaye ina jin dadin yin social media X, Facebook, Instagram etc.

  • @SharifShafiu-wr8pe
    @SharifShafiu-wr8pe 8 дней назад

    So shine dan Allah

  • @barimaumar774
    @barimaumar774 7 дней назад

    😂😂😂😂😂 Hhhhhhhhhhh

  • @Insaa-qb6ig
    @Insaa-qb6ig 10 дней назад +1

    Slm ykk😂😂😂

  • @abdulazizabubakar6539
    @abdulazizabubakar6539 9 дней назад

    Kai akwai Matsalar, Ace. 2hrs in a toilet 😂

  • @IdrisMuhammed-yu5gi
    @IdrisMuhammed-yu5gi 10 дней назад +1

    Kai babana bauyi Maka yakeyi sigari yake yake sha idan yashiga

  • @amiirax8926
    @amiirax8926 6 дней назад

    Ace ki zabi daya wanda zaki aura musa ko mhmd wa zaki zaba

  • @BarmaGolando
    @BarmaGolando 10 дней назад +1

    Aslm ykk oga ylbr

  • @ummuabdullaah7823
    @ummuabdullaah7823 6 дней назад

    As a very good responsible man Muhammad move on, Habeeba fa lashe money ce amma idan har kawai mace kake nema ba mata ba toh ka aure ta amma har ga Allah macen da zata iya rabuwa da kai akan kuɗi ba matar aure bace ta nuna maka son duniya a fili

  • @abdulmalikmadawaki
    @abdulmalikmadawaki 9 дней назад +1

    Gsky kayi mani girman Kai km Naji haushi sosae

  • @amiirax8926
    @amiirax8926 6 дней назад

    Ace ki zabi daya wanda zaki aura musa ko mhmd wa zaki zaba