Find Your Match [Makauniyar Soyayya] | full English Subtitles | Kano-NG | Ep11 featuring Bilalvillah
HTML-код
- Опубликовано: 25 дек 2024
- Find your match or blind date Hausa Version is a game played by two opposite genders that are trying to find love.
Wannan wasa ne inda zamu gayyaci namiji daya da mace daya wanda basu sa juna ba kuma basu taba ganin juna ba, daga qarshe idan sun yadda da junan su toh yazama match.
Subscribe to @musaafrica
Dan Allah kudena kawo yara wanda bada gaske suke ba wannan kawai wasa yazo bawai dagaske yakeba dan Allah kudena kawo mana irin wadannan
Kaskia ne wanga wawane
Am interested on her
Wlh kuwa yarinta ta mai yawa
Wannan zai sa mutane masu hankali sudena kallon program dinku saboda yakoma comedy bai kamataba gaskiya idan dagaske aure kuke shiryawa to ku kawo mutanen dasuke da niyya dagaske ba wai wasaba
Kafara bata program naka masu hankali xasu daina follow dinka
Gaskiya Aisha tayi mace me hankali babu raini ga haquri duk irin abinda yafada besa tayi fishi ba allah ya bata miji nagari
ameen
Abkn Allah yasakamaka da alkairi wlh kamata addua Mai kyau ,wlh kasan me wlh yarinyar ina Santa ta birgeni sosai❤Allah ya mata Albarka
@@UmarMusaahmed ai gaskiya da ganin yanayinta duk Wanda yake neman macen aure wacce tasan yakamata to bazebar irin wannan ta wuceshiba wlh shiyasa muna mata addu,a na alkairi
Gaskiya Koni taburgeni 🎉🎉 wallahi sosai
@@musamuhammad6856 hkne abkn Ina mata Fatan Alkairi ni kuwa wlh ina san yarinyar domin ta matukar birgeni sosai 🥰
Gaskiya idan irin wannan zaadinga kawowa zamudaina kallah
gaskiya dai kam hakan baiyiba
😢gaskia dae
Wallahi yarinta na damun bilal villa. shi ya maida komai comedy.
This Aisha is a spec she's beautiful and she's one in a million. she's a wife material, She's one of a kind😊
Wallahi I just like this Aisha Sincerely
Maganar gaskiya aisha taburgeni sosai wllh❤❤❤
Wlh duk maai neman macen aure mai hakuri da tarbiya da sanin yakamata toh wnn baiwar Allahn Aisha tacika kowanne sharuda,inamata fatan Alkhairi ubangiji Allah yabata miji nagari wanda zai kaunaceta tsakani da Allah
Wlh nikaina yarinyar ta tashi kaina sbd hakurinta da kimanta,sannan ga iya magana cikin girmamawa
Allah ubangiji yabamu arzikin da zamuyi muhalli muyi aure
Amin ya rabbil Alamin 🙏
Gaskiya yaukam kun kawo mana dan shirme ne kawai yaron nan kawai comedy baiyi tsari ba
Kaiiiii wannan mai hankalin ta haɗu da jahili, mtswwwwww!
Gaskiya Ina bibiyar wannan Shirin
Amma na yau kwata-kwata baiyi ba
The girl is too calm, i like her 😊
She is acting matured and she's cute and decent❤
Allah sarki rayuwa,Mai duniya abokina,kabi duniya a hankali wlh yaro
Wallahi inada interest akan Aisha Ina gama project next month zanzo insha Allah ❤
Gaskiya de wannan abun bai yi ba,shi angayamar comedy ake ne dan allah karku sake kawo irinsa yazo ya batawa 'yar mutane lokachi dan wlh bama sa arsa bace
Wai he is a popular man, and yet I never heard of him.
Same here wallahi mtswww
Same here o
Banda ƙarya fa😂😂😂
Gaskiya A'isha tayimin kyau sosai, if there's chance Mlm. Musa inaso ka hadamu🙏🙏
Gaskiya oga musa idan kana kawo irinsu zasu rage armashin wannan shirin wlh.
Ban taba comments ba but ins kallon vedios dinka ..i love them..
Aisha has nailed it, she won here, she's calm, composed and beautiful...Allah ya bata Miji Nagari but she's Good actually, I really like everything she does...
A gaskiya Musa Africa Wanna yaro Bashi da Mutunci Banji Dadi walaqanci da yayi wa yarinyar Nan ba
Dan iska ne kawai wlh
Gaskiya ne Tank you bell video of Bilal villa ❤😂
Ina alfahari da kai nawa ❤😂
So❤
Nah comedy this guy comes do I swear 😂😂😂💔 but sha u burst my head 😎
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Wow gsky musa kana kokare sosai Allah ya karo basira amma pa aisha ta birgeni ❤
The boy is not serious, he has the mentality of a kid.
Mussa does not bring people who are not serious to Allah.
God bless you.
He is acting so childish. Abin ya fara zama shirme
He is acting so childish. Abin ya fara zama shirme
He is acting so childish. Abin ya fara zama shirme
This guy matter tire me, acting childish tell her your name you're talking about money and wallet 😂😂
Asm dan Allah mussa.kadena kawo Yara dan Allah
From the beginning ma kasan this boy is very childish...what type of stupid questions is he asking?what's yar Tallaka??very senseless....
Wallahi yaron jahiline
@@Sasha-to4ugDan rainin wayau ne
Da alama be sama cikakken tarbiyya ba
Gaskiya Yan Kano kauyawa ne😂😂😂 ycn
Actually the term "ƴar talaka or ɗan talaka" or such words should not be used in this house pls, because it's just like you are going in to another page. So pls any body who comes here should avoid such words pls. Because the girl will feel like she's insulted or something like that.
Wallahi
Wannan mgnr Naka is true pls yakamata adinka sanin abun da za afada Cox gsky kalaman da guy din Nan ya fada sunyi xafi da yawa bekamata ace as he as celebrity Kuma yana fadar irin hk ba gasky yakamata agyara
The guy is not matured enough wallahi.
Yaron ma ya raina ta wlh babu respect a maganar sa y manta one day zaya iya dama talaka na har abada ba yarinta bane rashin ladabi ne
In Allah yaso zaya iya zama komi ma
Wallahi bilal ka cobsa gaskiya kanada yarinta
Bilal talk say he be robot he no dey date wetin carry him come 😂 if not comedy 😂😂
Guy din yaye robish wlh😂😂😂😂
Baida hankali😡
I swear😂😂😂@@DahirouAbdul
Dan Allah ku dinga tantace wanda zaku kawo irin wanna wuri
Ban ji dadi chin mutunci na
Wllh kin birgeni 💯💯💯 allah ya kara 🤨🤨🤨
Kai Kaci kutumar U....... Dan Isk***n Yaro, wawa kawai dakiki
Gaskiya kuzo kubamu mu Masu kallon ku Bamu Hakuri Idan kuma ba haka ba zamu kauracewa wannan shirin naku 👌
Gani ban sanshi ba, ko sunan sa ban taba ji ba
Sha sha shan yaro ne kawai
gaskiya Bilal be kyau taba sosai wlh baji dadin abunda yayi ba
Anan dinma comedy takeyi
Kai Allah shi Kyauta yayiwa kansa
Gaskiya gayen nan baiyi ba......
Pride
Gaskiya ku daina kawo yara cikin wannan harakokin naki
This guyy carryy comedy come here😂😂
Wannan jahili ne ziryan ,Wawa kawaii ,ni Shirin yama fara fitamin a Rai
Gaskiya wannan match ɗin bai yi ba villah, ya zaka ɗauko shirin comedy kayi amfani dashi, duk kusan shirme ma yafi yawa aciki conversations ɗin naku
Baku yi match ba ma kwatakwata wlh
Dan Allah kiringa kawo maza masu hankali haba don Allah yarinya me hankali Ammah kun hadata da Sha Sha Sha
Musa wlh duk sanda kasa wani abu Cikin social Media Inadai daga Cikin wayanda suke fara dubawa wlh bakataba sa abinda naji babudadi irin wannan saboda Shi Bilal yamaida abin Wasa ba dagaske yakeba wlh gabadai Wasa yamaida abin dan allah kada Kakara kawo Yaro irin wannan bilal allah yakara daukakak musa❤❤❤❤ allah yasa mudace ehmana
Gaskiya ku daina kawo yara ko kadan mai iya magana ba
Aringa kawo mana wanda suka zama very serious fah 😂😂ba celeb ba tunda kunche abun serious nea karkuma abun zama like dan dalin nishadi kuma bai kamata ace yana karyata taba as husband 😂❤
Wallahi inajindadin shirunku Amma wanñàn baiyiba wallahi kokadan kodaina kawo irin wannan Dan allah kuñji pls
Miyasa😂😂
Gaskiya ina jin dadin wannan shirin naku. ina muku fatan Alfafri
Who else disappears after first 3mns of the interview
Same here
dan Allah kadena kawo irin wannan yaron baisan abinda yake faɗaba wlh
Mai arziki baya nunuwa
Hakan ya nuna yaron bakon kudi ne 😂😂😂😂
Dan Allah a dena kawo Yara
Musa video satinnan kowa yayi qorafi don Allah aduba indai don mu akeyi👏👏
Wanna yaron is not serious at All 😂😂
Habadai😮😮
gaskiya Wannan yaro ne ,Dan Allah adaina kawo irinsu, yarinyar tanada hankali wallahi
Tun jiya muna jiran sai yau Allah ya bada ikon sakewa kenn toh ina muku fatan alkhairi ❤
Dan Allah ku daina kawo mana yara wanan guy din banza wlh
Yarinya mai nutsuwa kun hadata da mahaikaci 😎
Amma wannan Bilal a gaskiya yabamu kunya tirda irin wannan hali
Musa Africa I beg you in the name of humanity Dan Allah, this is the first time kana kawo mana wawaye irin wannan.
Babu girmamwa a maganarsa, wannan yazo wasa me mtswww
Wlh huka kawai yazo yayi da ma waiyayi kudi wawa
Musa observation pls , this should be a matured program , Bilal is not there to find a Match but to play. Kuma at least Musa Yakama ta ace kau filtering abubuwan da ya fada kafin watsawa, cos it doesn't make any sense. Zance gaskiya if you remember the last episode, A fully grown well matured man got a match, Kaga inde har irin shi zasu dinga kallon irin wannan episode din, they will refrain from the program
Gaskiya wnn ba,aure zaiyi ba yakara zuwa Neman suna ne😊kawai
Gaskiya wannan yaron jakine
Mugunma jaki
😂
wallahi babban jaki mah
Gaskiya bamuji dadin wannan show dinba dan Allah muna kaunar abinda kukeyi karni zubar da mutuncin ku a idon masoyan ku
Wannan fa yazo comedy ne kawai fa Dan Allah aringa duba wadanda zasu nemi aure da gaske saboda idan yara suna zuwa manyan zasu dena zuwa
Dan Allah kudaina kawo mana yan jagaliya
Dan Allah kukula zaku bata shirin kwata kwata
Bilal Villah katashi kaina😅 kuma Huost yakamata ka haɗa Bilal da Yusra Mai Gari (Yusse) tinda tafison Packaging 😂😂😂
Wannan harkar taku tafara Zama shirme indai zaku cigaba da kawo irin wadannan yaran masu 'kuruciya, tundaga farkon maganarsa Har karshe ba maturity aciki se Shirme da yarinta.
Gaskiya ne Kam
Baka Samun Kudi Subarka Hakanan
Wqnnan Shi ake Cema izzar Kudi 😢😂
Kubarshi kawai Dan Bala'ja'u kawai 😂
Kuma wllh Tafishi iya Bakinta
Wannan karan abun naku ba ma'ana kwata kwata bai iya magana
Wannan yaron bb girmamawa😂😂
Wanan musa billa comedy kawai yazu yaye
Nifa da nice bazan saurare shi ba wlh
Slm
Wlh kin burgeni kuwa, ay bashi da nutsuwa at all
Gaskiya dai yayi harkar yarinta Musa irin wayan nan Bata ma harka zasu yi kadai na yida su gaskiya 😮😮Amma dai A'isha nada hankali wllh sosai tayi mun sai Babu damar haduwa yanzu😢😢😢 Ina fatan Allah ya hada mu nan gaba❤❤koda da watace irin ta😢😢Mai hankali Kamar A'isha❤❤
Wallahi yaron nan wawa ne jahili, RASHIN ilimin addini yamasa kanta.
Wallahi kuwa
Eh manah @@kudiratlasisi6727
😢😢
Gaskiya wannan wawanci ne 😏
Nonsense!! He's gonna spoil your show man. Bring matured folks.
Honestly
Wannan gaskiya walakanta dan Adam ne allah ya bata zuciya❤ me tafshi wnlh baya da mutunci allah waddan halinsa 😢
Gaskiya dai wannan baiyi serious ba ga Aisha
Gaskiya wanan yaron yayi maganinsu haka suke a zahari
Masha Allah yau munga bilal villah saura ngulde
Nikam wlhi ita ce Ta burgeni, Such beautiful ND decent
Gaskiya Wan nan wa Wan chine wllhi da qauyanchi Ina kyau anan kema baki San kyau ba gaskiya
Wawanci yayi kuma ai ba comedy mukazo kallah ba 😂
اسلم ملن مسا بارک د وانّ لوکا ❤❤❤
Gaskiya musa kadaii na gayyato shirmeh, wannan yarinta Yake Kuma ba dagaske yake ba
Wlh Wannan Wawane Kaxo Kana Comedy 😅 Ko Iya Mgn Bakayiba Ga Yarinta,,, Namaga Kokarinta Wlh 😊
Gaskia abin nn akwai abin haushi 😏 Wasting time kawai nukayi
Masha Allah
Amma kuma kudai kawo yara
Kudi yatunkawo
Tabbas A'isha a wannan program ɗin tanuna wa duniya ita macece TAGARI, shi kuma Namijin yatafka babban Kuskure inda yayi saƙo yace mutum yana iya chanja ƙaddaransa ba ALLAH bah. Wa'iyazubillah. Wallahi wannan saƙone Allah ya yafe mana ameeen. Ina son Aisha wallahi
😂😂 gasKiya wannan ya rune bai iya zance ba
Gaskiya wanna guy ba da gaske yake ba yazo wasa ne
Wanga yarone haba😂😂😂
SLM inasan Aishannan wlh dagaske nake Amma inada aure akano nake yaza ai??? Please 🙏🙏🙏
Gaskiya yau abun yabata min rai cox akwai yarin ah lamarin kuma daga jin maganarta kasan ba yar talakawa bane itama ta manta ne wani maranta yyi first 😂😂😂
Sakarai bakadai iya magana ba😅😅
Gaskiya Bilal villah Wasa Yazo Yi bada Gaske Yake Ba
Musa Gaskiya Ina Son Yarinyar Nan Tanada Hankali Sosai
Gaskiya Musa
Kafin ku kawo mutum
Wannan teburi yakamata
Kuna musu interview
Before Suzo su namana hauka Ko Kuma ince wasan Yara
Wannan yarinya Aisha Allah ya Bata miji nagari
Haba musaafrica menene wannan yarintar wallhi zamu daina kallon abunda kake idan irin wannan yaran kake kawoma kaji wawan banza nawa yakeda da uwarsa mace ma tafishi hankali 😢😢😢🥹😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Gaskiya Aisha ta burgeni wallahi sosai kaman ta san rayuwa
Gaskiya Bilal ya gwada yaranta😅
Dan Allah Musa kudae na kawo irin wannan yaran wlh wasa yazoyi ba dgske yake ba