Fassarar Mafarkin Mace

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 дек 2024

Комментарии • 30

  • @AuwalIsah-l7n
    @AuwalIsah-l7n 2 месяца назад +1

    Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu

  • @abbamuhammaduba4209
    @abbamuhammaduba4209 2 года назад +1

    Dan Allah fassarar mafarkin turare dayawa an ajiyemin kuma nasa wasu ajikina

  • @oumarfaruqchaneltv5070
    @oumarfaruqchaneltv5070 2 года назад +1

    Masha'aalh Malan ayi muna bayanin Wanda yayi mafarkin ya sayé Kéké.

  • @shamsiyaabdullahi
    @shamsiyaabdullahi Год назад +2

    Slm Dan Allah mln agassaranan nafarkin wata mata ntana zanne saitanemi taimako gurina kuma nayimata tanata cemun Allah y miki albarka tanata mun addu'o'i masu yawa

  • @abdullahiyousuf5545
    @abdullahiyousuf5545 2 года назад +2

    Assalamu alaikum malam Dan Allah afassara mini wannan mafarkin nayimafarkin sawun kafa har ina takardu,

  • @babawuro
    @babawuro 2 месяца назад

    Don Allah mallam menene fassaran mafarki mutum asirara haihuwan uwa

  • @Ahmed-jv9yw
    @Ahmed-jv9yw 2 года назад

    Malam nayi mafarkin na dawki wata kwanwa mahaifiyata na dorata a katattaruna da niyan jin dadi,sunana Ahmad,ni dalibine kuma banada awre

  • @sanibello8897
    @sanibello8897 2 года назад

    Aslm mln nayi mafarkin nayiwankasai nafito tsirara
    Sainakoma bayi dagu🏃sabodahankalinayatahi
    Sai bangakayanaba sainasakefitowadagu zuwadakina bslm ngd Allah ykarabasia🙏

  • @bachoamadou9176
    @bachoamadou9176 2 года назад

    Dan allah malam minene fassarar mafakin mutun yaga budurwar sa tana wanka

    • @Zakanyatv001
      @Zakanyatv001  2 года назад

      ruclips.net/video/sFDHzA3pzks/видео.html
      Ana Iya Kallon Wannan👆👆 Video Namu.

  • @habibamusa2654
    @habibamusa2654 2 года назад

    Masha Allah

  • @OussouIlliassou
    @OussouIlliassou 4 месяца назад

    Assalamu aleykum malam allah yakra lfy d nisan kwan malm nayi mafatki nashigo cikin makaran tar allo na tarda dalibbey dan malan sunata karatu nadurkusa nagay da malam maln menene wanna yake nufine

  • @Aliyuusman-j1c
    @Aliyuusman-j1c 4 месяца назад

    Slm warahmatullahi wabarkatuhu mlm ya aiki fatan alkhairi zuwagareka nayimafarkin macendanake balainso arayuwata tazo wurina muhirantawa kumasai wani balabe mutual izo wajenta sai incemai wannan metatace to inatashi abacci Sai abun idameni mlm nakezarginta kotanason wani balancing inason fassarar wannan tambaya

  • @ousmankagnawame6115
    @ousmankagnawame6115 2 года назад

    ALLah sakl

  • @rabiougaringalogaringalo7562
    @rabiougaringalogaringalo7562 2 года назад

    nayi mafarkin mata guda uku amma guda tachiga gidana kuma munyi magana hamma nayi mata kewta

  • @SaadouMahamadou-yd9in
    @SaadouMahamadou-yd9in 11 месяцев назад

    Fassarar mafarkin mace tana sonka

  • @garkatmada6664
    @garkatmada6664 8 месяцев назад

    Slm
    Allah shi gafurta Malan
    mene ne Hukincin mace wanda kekewace subu suna tafiya a cikin wata hol wato katon Rumfa ita su biu 2 ita dayan bata cikin hijabi na biun bata cikin hijabi sai shi mai hijabin tabude hijabin ta tace min kagera halin ka
    Kuma wannan matar dak aduniya banga akwai wanda yakai kiu nata ba ba
    Me yake nufine wannan mafarki.
    Ataimaka inda hali.

  • @Lawan-h9l
    @Lawan-h9l 9 месяцев назад

    Fassara saurayin

  • @SunusiSurajo-vn4ei
    @SunusiSurajo-vn4ei 7 месяцев назад

    Aslm malam nayi mafarkin naje gurin wata Mata sai tazo ta rungumeni

  • @ayoubaayouva8713
    @ayoubaayouva8713 11 месяцев назад

    Ina son fasarar mafarkin Macé tace tana son ka?

  • @AsdEbrahim-pe8mf
    @AsdEbrahim-pe8mf Год назад

    Fassamfrkaawuri

  • @AbdoAbdo-yk5tq
    @AbdoAbdo-yk5tq 2 года назад

    yeq

    • @abbamuhammaduba4209
      @abbamuhammaduba4209 2 года назад +1

      Dan Allah fassarar mafarkin maci tsohuwa tanashiga kamar sarauniya kuma mujinta yanada kudi amman kamar yana zalintarta amman ina hana zalincin kuma tanada’yar karama mai kyau kuma nine nakemusu hidima

    • @Zakanyatv001
      @Zakanyatv001  2 года назад

      Mafarki Da Tsohowar Mace Dalili ne Na Samun Yarda, Farinciki,Alkhairi Da Yalwar Arziki.
      Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.

    • @abbamuhammaduba4209
      @abbamuhammaduba4209 2 года назад +1

      @@Zakanyatv001 Allah yasaka da alkaire yabaka abunda kakenema

    • @abdarachidyousuf1417
      @abdarachidyousuf1417 2 года назад +1

      assalamu alaikum malam dan allah a fassara min wannan mafarkin nayi mafarki wani yana karan suratul yasin harma yakoka nikau inasau rare nagode

    • @Zakanyatv001
      @Zakanyatv001  2 года назад +1

      Wa'alaikumus salam, Hakan Yana Nufin Mai Mafarkin Zai Samu Ni'ima Daga Ni'imomin Duniya Kyawawa Insha Allahu.
      Allah Shne Mafi Sani Da Daukaka.