Fassarar mafarki mutun yaga mutane sun kama shi har an sama shi sarka ahannu shi an ta so shi gaba shi Kuma Yana cewa ya za a kama shi Kuma shi baiyi laifi ba
Aslm malam barka da wanan lkc malam budrwa ta ce tai mafrkin tayi aure Kuma ga yan uwa Nan anta murna da shiga Mai kyau to Amma fa MLM wai sai gashi ankwota gidan mu Kuma acikin Wani daki Mai cike da kayan ado daki yayi kyau sosai to sai amraya tai tambya akan cewa wanan dakin waye sai aka cemata dakin baban mijinta ne Kuma shi baban mijin nata yarasu Amma acikin hidamr auren akwai shi baban yanata frinciki sosai Kuma ya rasu fa Kuma Bata taba ganin shi baban mijin nata ba Amma amafrkin tagashi ckin frinciki sosai Kuma dakinsa aka sauketa to sai aka kawo mata nata kayan dakin saita ce ita Sam Bata son wanan kaya sabida basu Kai na baban mijin ta kyau ba sai akai tayi mata drya to malm kaji yanda mfarki yaksance meye fassar wanan mafrkin ngd
To malam idan me Mai aure ce ta ga wata amarya ta Sha kwalliya amafarki har tafara taka rawa fa ba ita tayi auranba watace wadda Bata santaba tana ta kallonta
Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu
Allah yasaka da alkhair
Assalamu'alaikum warahama'tullah Allah yasaka da alkhairi mlm
Aslm wanda kuma yaga yayi mafarki anhaifar Masha jariri allah yabiya bukatu
Allah yasadamu da alkairi 🙏
Assalamualaikum malam inayini yakokari Allah yataimaka malam idan mutum yai mafarkin waniyayi aurefa
Fasara Mafariki Na dauki yaro mataci Basa Shi ba Amma Hari Kuka nayi
Fassarar mafarki mutun yaga mutane sun kama shi har an sama shi sarka ahannu shi an ta so shi gaba shi Kuma Yana cewa ya za a kama shi Kuma shi baiyi laifi ba
Mene fassarar mafarkin ya ga yayi aure ana raka shi zuwa wajen amaryar Amma Bai San amaryar ba Kuma Bai gan ta ba.
Amma ya na da aure a zahiri
Asslm mlm idan kuma namijine yay mafarki ya auri waca yake so fa Amma da asuba yay mafarkin.
Ma'anar kana da aure Kuma kayi mafarki anata bikinka dawani Amma bakasan wakake aureba kokuma kayi mafarkin har'anyi biki ankaika kaga minjin Amma bakaga fuskanshi Amma kataba hannunsa
Mafarkin mutum zai yi aure, an sa biki har ranar an sa masa kuma yana da mata
Mafarkin aure ga matar aure
malam idan kuma wata kawar kace tayi mafarkin kayi aure amma bata san wa ka auraba fa?
Maisa mace kake an bata babu maza???
Nayi mafarkin Ana auren diyar yayata sai kuma ni za, a daura mani aure?