FASSARAR MAFARKIN SADUWA(JIMA,I)

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 30 сен 2024

Комментарии • 15

  • @fatimaabdullahi9435
    @fatimaabdullahi9435 Год назад

    Aslm mlm nayimafarkin innasa duwa dayayata kuma dau kanmu matane Dan Allah mlm menene

  • @maryamhussain9522
    @maryamhussain9522 2 года назад +3

    Masha Allah muna godiya sosai mlm ya Allah yabada lada

  • @SHAFIUABUBAKAR-p3f
    @SHAFIUABUBAKAR-p3f 8 месяцев назад

    Shekka kabigwabe

  • @fatimaMD3283
    @fatimaMD3283 Год назад

    Slm mln Dan Allah ina so insan fasarar mafarkina,ina yawan farkin saduwa da mutane mabanbanta wani sa in mijina ko kuma wani yazomin battle danaga fuskar kowayeba,wani lokacin kuma matane ke zuwamun amafarkin kuma inna tashi bacci sai inringa jin wani iri ajikina,kuma ina da aure,ko inringa yawan mafarkin jarire ko kuma ni nahaifu musamman in inada ciki ko kuma wani da nasani yahaifu.

  • @abdulussman4217
    @abdulussman4217 Год назад

    Nide nayi mafarkin yarinyar danasanine amma kuma ba. Akwance muke saduwanba muna tsayene munatayin kiss de haka ina dan sakko da bakina zuwa kirjinta in mukaji tafiyar mutum sai muyi sauri mudaina harma wani yazo gurina mukayi magana ita kuma shaawarta tariga ta taso ga mutum atsaye amma sai dada mannemin takeyi amma kuma yarinyarma agidanmu take dan allah maye fassarar

  • @yaquobkhan43
    @yaquobkhan43 Год назад

    Wadda yai da matar kawun sa fa kuma shi bai taɓa aure ba

  • @queenzeeabubakarzeepretty2604
    @queenzeeabubakarzeepretty2604 Год назад

    Malam nayi mafarkin mijina yana jima'i dani kuna lokacin nagana al ada

  • @fatimaharuna9305
    @fatimaharuna9305 2 года назад

    Mlm Muna fatan alkairi mlm idan munyi tambaya a ba,a bamu amsa

    • @ShaikhMuhammadlawan
      @ShaikhMuhammadlawan  2 года назад

      Ok kuyi hakuri abinne dayawa mutane suna kira ta waya wasu kuma ta WhatsApp wasu kuma ta hanyar comment amma muna kokarin amsawa

  • @Badamasi-q8p
    @Badamasi-q8p 8 месяцев назад

    Slm munagody

  • @yacoubailla2457
    @yacoubailla2457 Год назад

    To Allah ya sa👍👍👍

  • @awtftfd5149
    @awtftfd5149 Год назад

    Munagudiya

  • @adamissiya2705
    @adamissiya2705 2 года назад

    Assalamu alaikum warahamatullah malan nayi mafarkin anje adauramin aure saina farka minene fassarar? Amma yarin yar danakeso na aura