Zakanya tv
Zakanya tv
  • Видео 608
  • Просмотров 2 384 002

Видео

Is Jesus Begotten Son of God or Son of God by Obedient.
Просмотров 592 часа назад
#drzakirnaik #Zakirnaik #jesuschrist Dr. Zakir Naik addresses profound questions about Jesus, exploring why he is neither God nor the begotten Son of God from an Islamic perspective. Backed by references from the Bible and the Quran, Dr. Naik presents logical arguments and thought-provoking insights into the divinity of Jesus, challenging common theological interpretations. A must-watch for any...
Riyadussalihin Sharif Jawad Ibrahim Saleh Alhussaini
Просмотров 714 часа назад
#profibrahimmaqari #sheikh #sharif Littafin Riyadussalihin (Hausa) (01/12/2024)hariff Jawad Ibrahim Saleh Alhussaini كتاب رياض الصالحين بلغة الهوسا تقديم الشريف محمد الجواد إبراهيم صالح الحسيني
Tambaya da Amsa daga karatun Muwaɗɗa Malik Na Ranar Asabar.
Просмотров 1537 часов назад
#profibrahimmaqari #makari #sheikh #tambayoyi
Muwaɗɗa Malik Darasi na 06 A Kitabul Itƙi wal Wala'i.
Просмотров 1589 часов назад
#profibrahimmaqari #sheikh #nationalmosque National Mosque Abuja Karatun Muwaɗɗa Malik 30-11-2024 Darasi na 06 A Kitabul Itƙi wal Wala'i باب ما يجوز من العتق في الرقاب Sheikh Prof. Ibrahim Maqari (H) Imam National mosque Abuja
Ziyaran Qafilatul Muhabbah A Masallacin dei dei Abuja.
Просмотров 1 тыс.9 часов назад
#profibrahimmaqari #qafila #makari
Huduba da Sallar Juma'ah daga National Mosque Abuja.
Просмотров 11312 часов назад
#profibrahimmaqari #sheikh #jumakhuthba
Prof. Makari Darasi Na 44 Daga Littafin Ihya'u Ulumiddeen.
Просмотров 25512 часов назад
#profibrahimmaqari #sheikh Darasi Na 44 Daga Littafin #IHYA'U #ULUMIDDEEN Na Al-Imam Abu Hameed Muhammad Algazali
Rikicin Alhaji Ibrahim da Sarki Sanusi Akan halifancin Tijjaniyya.
Просмотров 69312 часов назад
#profibrahimmaqari #sanusi #sheikh #sheikhdahiruusmanbauchi
Wannan dai an Zalince shi, Allah ya biye Masa hakkin Sa.
Просмотров 4214 часов назад
#sheikh #zalunci #taimako
Mukabalar Kenan?
Просмотров 6014 часов назад
#sheikh #salafiyyah #salafiyya #izala_dariqa_waazi_muqabala_nasiha
Ashe Sun so Kashe Hamdiyya Ne? Gadai labarin na Zalinci yadda akai Mata.
Просмотров 23619 часов назад
#bereketfamily #hamdiyyah #Hamsiyya #sokoto #arewa
Tambaya da Amsa daga karatun Saheehul bukhari Na Ranar lahadi.
Просмотров 85621 час назад
#profibrahimmaqari #sheikhibrahim #makari
Karatun Saheehul Bukhari Darasi na 38 A Kitabul Hajj Babi na 117
Просмотров 134День назад
#profibrahimmaqari #sheikhibrahim #makari National Mosque Abuja Karatun Saheehul Bukhari 24/11/2024 Darasi na 38 A Kitabul Hajj Babi na 117 باب من نحر بيده. Sheikh Prof. Ibrahim Maqari (H) Imam National Mosque Abuja
Suwaye Yan Faila|Sheikh Mansur Kaduna.
Просмотров 145День назад
Suwaye Yan Faila|Sheikh Mansur Kaduna.
Banbanci Tsakanin Akida da Musulunci.
Просмотров 1,3 тыс.День назад
Banbanci Tsakanin Akida da Musulunci.
Prof. Akan Shi'a Da Mazhabar Ja'afariyya
Просмотров 4,3 тыс.День назад
Prof. Akan Shi'a Da Mazhabar Ja'afariyya
Muwaɗɗa Malik Darasi na 05 A Kitabul Itƙi wal Wala'i.
Просмотров 472День назад
Muwaɗɗa Malik Darasi na 05 A Kitabul Itƙi wal Wala'i.
Budurwa ko Kwaila Wacce tafi Dadin Zaman Aure.
Просмотров 165День назад
Budurwa ko Kwaila Wacce tafi Dadin Zaman Aure.
Darasi Na 43 Daga Littafin Ihya'u Ulumiddeen Na Imam Gazali.
Просмотров 167День назад
Darasi Na 43 Daga Littafin Ihya'u Ulumiddeen Na Imam Gazali.
Masu Kasuwanci da Luwadi Ga Kashe di.
Просмотров 11114 дней назад
Masu Kasuwanci da Luwadi Ga Kashe di.
Prof. Makari Hanyoyin Magance Matsalolin mu.
Просмотров 26114 дней назад
Prof. Makari Hanyoyin Magance Matsalolin mu.
Saheehul Bukhari Darasi na 37 A Kitabul Hajj Babi na 114.
Просмотров 18014 дней назад
Saheehul Bukhari Darasi na 37 A Kitabul Hajj Babi na 114.
Muwaɗɗa Malik Darasi na 04 A Kitabul Itƙi wal Wala'i.
Просмотров 49614 дней назад
Muwaɗɗa Malik Darasi na 04 A Kitabul Itƙi wal Wala'i.
Illar da Wahabiyawa da Salafawa Sukai Wa Addini.
Просмотров 4,5 тыс.14 дней назад
Illar da Wahabiyawa da Salafawa Sukai Wa Addini.
Khutbar Juma'a Akan Tsaron Kasa da SALLAH Kaitsaye Daga National Mosque Abuja.
Просмотров 12014 дней назад
Khutbar Juma'a Akan Tsaron Kasa da SALLAH Kaitsaye Daga National Mosque Abuja.
Darasi Na 42 Daga Littafin Ihya'i Ulumiddeen.
Просмотров 13614 дней назад
Darasi Na 42 Daga Littafin Ihya'i Ulumiddeen.
Ziyara Na Musamman daga Kafilatul Muhabbah.
Просмотров 12614 дней назад
Ziyara Na Musamman daga Kafilatul Muhabbah.
Zuwa Gidan Yari yafi Aikin Ummara a Yanzu.
Просмотров 2,5 тыс.21 день назад
Zuwa Gidan Yari yafi Aikin Ummara a Yanzu.
Jaki ko Zakara Wajan falala a Musulunci.
Просмотров 22521 день назад
Jaki ko Zakara Wajan falala a Musulunci.

Комментарии

  • @wujudunique
    @wujudunique 3 часа назад

    Gaskiya Prof Makari yafi yiwa Mas'alar Adalci. Allah Ya saka musu da alkhairi duka.

  • @MalanHassan-cm9yz
    @MalanHassan-cm9yz 5 часов назад

    Alwaladu Sirri Abihi..... Masha ALLAH....... ALLAH ya Qara Lafiya Da Nissan Kwana ....

  • @abubakarlamido-do8mj
    @abubakarlamido-do8mj 6 часов назад

    Ja muje jagora Prof Maqary

  • @sima_star3385
    @sima_star3385 7 часов назад

    Duk abu Daya suka fada, wannan Yana magana alhalin ba lokaci balle ya Bada hujja wannan Kuma yanada lokaci shiyasa yayi cikakken bayani.

  • @nazeermahmad7147
    @nazeermahmad7147 7 часов назад

    MASHa Allah

  • @ZulmarifBashir
    @ZulmarifBashir 8 часов назад

    Maqari bankin ilimi

  • @usmanmunir2554
    @usmanmunir2554 9 часов назад

    Duk abu daya suka fada

  • @halimamamane2275
    @halimamamane2275 10 часов назад

    Allah ya tsaremu amine ya allah

  • @abdulgsm126
    @abdulgsm126 10 часов назад

    Profersor yare kenan

  • @ShuaibuYakubu-v7c
    @ShuaibuYakubu-v7c 11 часов назад

    Allah yaqarawa prof Maqari lfy

  • @YushauumarBodinga
    @YushauumarBodinga 17 часов назад

    🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😜

  • @aliyumohammed7965
    @aliyumohammed7965 18 часов назад

    Ka ga banbancin malami da ɗan kame-kame. 'Yan wahabiyya a je a yi karatu

  • @MalanHassan-cm9yz
    @MalanHassan-cm9yz 20 часов назад

    Dan Girman ALLAH Da MANZON'SA { S.A.W } Ku Daina Hada Maulana Prof Ibrahim Maqari Da Sauran Malaman'nan Kuna jin Magana Ta ILIMI Kuna Hada'ta Da Maganar Son Rai da Kwatancé..

  • @alqaseemalmukhtar9589
    @alqaseemalmukhtar9589 20 часов назад

    Masha ALLAH ❤❤❤❤

  • @YousoufaJafar
    @YousoufaJafar 22 часа назад

    Gaskiya Ibrahim maqari

  • @RukayyaAbdullahi-z9s
    @RukayyaAbdullahi-z9s День назад

    ❤❤❤❤

  • @AbdulkadiraishaAhmad
    @AbdulkadiraishaAhmad День назад

    Assalamualaikum mlm fassara mafarkin faduwar haqorin Makkah kusan kullum sai nayi

  • @YounisAwis
    @YounisAwis День назад

    Nayi ma farko da bino jajarin kuma lokacin shine yanzu gashi kya kyawa sosae ina tarashi a cikin farantin sulba yana rike ha hannu na na tara da yawa aman de na manta naci ko banci bah kuma acikin ma farkin de nayi ma farki mata biyu yaya da kanwa wanda tunda nake ban taba ma farki kyawawan mata masu kyawansu ba gaskia mlm kuma kanwar tununa min so sosae mlm menen fasarar ma farkina don Allah nagode?

  • @hawlaAbdallah
    @hawlaAbdallah День назад

    Assalamu alaikum mln

  • @Halimaabdullahi-k5x
    @Halimaabdullahi-k5x День назад

    ❤❤❤❤❤❤ Masha Allahu🎉🎉🎉🎉🎉

  • @halimamamane2275
    @halimamamane2275 2 дня назад

    Allah yasa muji alkhairi amine ya allah mun gode

  • @mai_nasiha_son
    @mai_nasiha_son 2 дня назад

    Allah ya sakawa mallam da alheri

  • @SaeedYaro-q6t
    @SaeedYaro-q6t 2 дня назад

    ALLAH ya Saka wa Mallam

  • @rabiouisssaka9414
    @rabiouisssaka9414 2 дня назад

    الله اكبر كبار؛ورضي الله تعالى أنكم 🤲

  • @IssaMadjitaba-q4l
    @IssaMadjitaba-q4l 3 дня назад

    ❤❤❤❤

  • @MossaKamaye
    @MossaKamaye 3 дня назад

    ❤❤❤❤❤

  • @ibrahimmatoabdullahi7125
    @ibrahimmatoabdullahi7125 4 дня назад

    ❤❤❤❤

  • @MalanHassan-cm9yz
    @MalanHassan-cm9yz 4 дня назад

    ALLAH yassa ka Da Alkairi...

  • @MalanHassan-cm9yz
    @MalanHassan-cm9yz 4 дня назад

    Wlh Vidéo Nan Na Kalleshi Daga Farko Har Qarshé Imamu ALLAH ya Qara Lafiya Da Nissan Kwana Alfarmar SHUGABA صلى الله عليه وسلم

  • @MalanHassan-cm9yz
    @MalanHassan-cm9yz 4 дня назад

    Ya ALLAH ..... ALLAH ka Nuna Min Ranarda Zan Ziyarci Wannan Bawan Naka Ma'Ana Imamu Prof Ibrahim Maqari Wlh Wannan Maganar Tawa BILLAHI wa RASULIHI Na Fade'ta....

  • @MalanHassan-cm9yz
    @MalanHassan-cm9yz 4 дня назад

    لا إله إلا الله محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم Mlm prof Ibrahim Maqari ALLAH ya Qara Lafiya Da Nissan Kwana Alfarmar SHUGABA صلى الله عليه وسلم

  • @abouzeidigarhanga3285
    @abouzeidigarhanga3285 4 дня назад

    Allah yakara lafiya mln Mash Allah

  • @YushauumarBodinga
    @YushauumarBodinga 4 дня назад

    Mashaalah

  • @ManougaAboubakar-wu8jb
    @ManougaAboubakar-wu8jb 4 дня назад

    Mâcha allah

  • @SaniAuwal-v9q
    @SaniAuwal-v9q 4 дня назад

    Slm mlm nayimafar kin dorina

  • @HasheemUmarUmarHasheem
    @HasheemUmarUmarHasheem 4 дня назад

    Masha Allah mallam Allah ya Kara lafiya ❤❤❤❤❤❤

  • @issahnyaba-wq9lv
    @issahnyaba-wq9lv 4 дня назад

    Alhamdulillah

  • @AbdullahiMohammedhassan-zg7nq
    @AbdullahiMohammedhassan-zg7nq 5 дней назад

    Masha Allah, jazakallahu khairan

  • @AdamuHassan-l7g
    @AdamuHassan-l7g 5 дней назад

    Masha Allah Allah ykare malan❤lfy

  • @IdirisAyuba
    @IdirisAyuba 5 дней назад

    Mash Allah

  • @farukuAliyu-x4w
    @farukuAliyu-x4w 5 дней назад

    Masha Allah Allah ya saka da Alkairi malan

  • @halimamamane2275
    @halimamamane2275 5 дней назад

    Amine ya rabbi

  • @AdamuHassan-l7g
    @AdamuHassan-l7g 5 дней назад

  • @SaadatuMuhammad-gw8zv
    @SaadatuMuhammad-gw8zv 5 дней назад

    Nagan ni a cikin ruwa na shiga cikin na kwanta kamar Ina iyo da kwance batare da na nutseba kamar ruwa na tafiya dani

  • @YusifUsman-n7r
    @YusifUsman-n7r 5 дней назад

    صل الله عليه وسلم

  • @AishaMuhammad-d4o
    @AishaMuhammad-d4o 7 дней назад

  • @HubbunNabeey
    @HubbunNabeey 7 дней назад

    Allah y Ida nufi syd

  • @HamiduMmagaji
    @HamiduMmagaji 7 дней назад

    Asslm Alaikum wa rahmatullah wa barkatu, ina Baran Sairan karatun wannan littafin🙏

  • @LawalMurtala-i7r
    @LawalMurtala-i7r 7 дней назад

    Masha allah ❤

  • @muhammadjajereumar7246
    @muhammadjajereumar7246 8 дней назад

    shehi in ya harareka zaka tafi asibiti tohh faaa :(