MALAN DAN ALLAH MIYE FASSARAR WANNA MAFARKI. NAKASANCE INAYAWAN ADDU A AKAN YARINYARDA NAKESO.SHEKARANJIYA KABADA AIKIN YA SAMADU NAYI SAI NAKWANTA NAYI MAFARKIN NA AURE ABOKIYARKA . ALOKACINDA ZANDAWO GIDA SAI NAGA WADDA NAKETA SO TANA WANKE LALLE AMMA KUDA NAYI AUREN KUSISI BANADA KUDIN ANKUMA BANADA KUMA INAYAWAN ADDU,A ALLAH YABANI MANYAN KUDADE
Assalamu alaikum mlm muna godiya sosai mlm nayi mafarkin za'ai biki amma ba akaiga farawa ba mahaifiyata tahanani zuwa sannan ana jana izar mahaifina bayan kuma azahiri maifin nawa yadade da rasuwa na nabiyu shima wai bikin zaai kuma har ana min kwalliya sai aka daina
Allah ya taimaka malam Allah ya saka da al' khairi nayi mafarkin ana biki amma na kanin mijina ataron manniya munyi kwalliya sosai kuma ni bani da aure a yanzu wanda akewa auren ban sasu ba antaru sosai kuma masu hali ne daga karshe sai kishir balbabali na tarasa jakarta na farka bikin anata farin ciki amma ba dancing ake ba . Allah ya kara basura
Malam fassarar mafarkin inkune gold
Jazakallah Khair Malan, Allah yajikan mahaifa kuma yayi maka budi na arziki da wadata.🙏
Ameen ya rabbi 🙏❤️ ngd
MALAN DAN ALLAH MIYE FASSARAR WANNA MAFARKI. NAKASANCE INAYAWAN ADDU A AKAN YARINYARDA NAKESO.SHEKARANJIYA KABADA AIKIN YA SAMADU NAYI SAI NAKWANTA NAYI MAFARKIN NA AURE ABOKIYARKA . ALOKACINDA ZANDAWO GIDA SAI NAGA WADDA NAKETA SO TANA WANKE LALLE AMMA KUDA NAYI AUREN KUSISI BANADA KUDIN ANKUMA BANADA KUMA INAYAWAN ADDU,A ALLAH YABANI MANYAN KUDADE
Muna godiya
Allah ya saka da alheri
Aslm malam nayi mafarki na aure baturiya
Thanks
Allah yaqara lafiya malam.
Nayi mafarkin taron mata zalla.
Macha Allah
Assalamu alaikum mlm muna godiya sosai mlm nayi mafarkin za'ai biki amma ba akaiga farawa ba mahaifiyata tahanani zuwa sannan ana jana izar mahaifina bayan kuma azahiri maifin nawa yadade da rasuwa na nabiyu shima wai bikin zaai kuma har ana min kwalliya sai aka daina
JAZAKALLAH
Salam alaikum malam nidai nayi mafarkin na hada Taron mata yn uwana sunata cin shinkafa ubangiji Allah yasa Muji alkhari
Allah yakara mana ilmi ameen ni nayi mafarkin naje bikin Kuma kowa yaganni sai ya kamu da farin cikin ganina ya hakan kenufi
Malam na yi mafalkin djaririyata da tche koyan zama tana rerafeh har tana tachi da kafointa menene fassarar mafalki na?
assalamualaikum malam pls a fassara mana mafarkin bera
Allah ya taimaka malam Allah ya saka da al' khairi nayi mafarkin ana biki amma na kanin mijina ataron manniya munyi kwalliya sosai kuma ni bani da aure a yanzu wanda akewa auren ban sasu ba antaru sosai kuma masu hali ne daga karshe sai kishir balbabali na tarasa jakarta na farka bikin anata farin ciki amma ba dancing ake ba . Allah ya kara basura
Malam nayi mafarkin zinare atchikin rami nakawsa😢
Malan idan ba kai kayi gayyar ba fa? Amman ana cin abinci lafiyayye mai kyau da nama?
In ya kasan ce nakane fa auren akeyi a mafarkin