Masha allah Muna godiya Dan Allah mlm imacece tai mafarkin fa yayake nakasance Mai yawan mafarkin mata da Yan uwa da wada ban sansuna ngd mlm Allah ya qara basira
Allah ya saka da Annabi SAW, Dan Allah sayyidi me nene Alkunyar Mai sunan Amina a kasar Hausa da sauran Ya'ya da matan Manzon Allah SAW. A taimaka mana da karatu kan wannan 🙏🙏🙏.
Allah ya karawa rayuwa albarka ya kuma kare mana malam. Malam ina da tambaya 👇 1-Bayan gama lazumi na a sulusul laili na koma na kwanta sei na soma yin mafarki da ayoyin Alkur'ani kuma daga baya na soma jin sautin kira'an Kur'ani daga sautin mutanen biyu dabam. 2-na biyu kuma; nayi mafarkin ina taimaka wa tana dauke da jaririn ta a bayan ta tana cikin kunshi tana kuka bata da abinci sey na seyo mata waina na 500 kuma na sake bata 1000 sey daga baya ta soma murmi shi tana ta gode min sosai da yimin fatan alheri. Da fatan malam zai fassara min Wasallam
Assalamu alaikum mlm. Dan Allah menene fassaran mafarkin yaro da shekaru biyu ko uku ya yanke a dukkan kafafunsa,da km yaro almajiri Yana addu aseya kasa karasawa se nafara addua ina KUKA a cikin tsangaya,da km Shan zobo da cin buns.
Masha allah Muna godiya Dan Allah mlm imacece tai mafarkin fa yayake nakasance Mai yawan mafarkin mata da Yan uwa da wada ban sansuna ngd mlm Allah ya qara basira
Masha allah,
Ya sayyadi allah ya kara kusanci ga annabi (s.a.w)
Ameen.
Masha Allah 🥰🥰🥰
MA SHA ALLAH
Masha allah
Masha Allah Allah Qara kousanchi Ga Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah 🥰❤️🙏 Malam Allah yasaka da alkairi naji dadin wannan fassaran mafarkin
Allah ya saka da Annabi SAW, Dan Allah sayyidi me nene Alkunyar Mai sunan Amina a kasar Hausa da sauran Ya'ya da matan Manzon Allah SAW. A taimaka mana da karatu kan wannan 🙏🙏🙏.
ما شا ء الله
Jazakallah
Aslm sayyadi Muna godiya sosai da sosai wlh Muna karuwa sosai Allah ya Kara soyayyar shugaba rasullullah s.a.w
ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI ❤❤❤
Allah Ya ƙara kusanci da Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam
Allah ya karawa rayuwa albarka ya kuma kare mana malam.
Malam ina da tambaya 👇
1-Bayan gama lazumi na a sulusul laili na koma na kwanta sei na soma yin mafarki da ayoyin Alkur'ani kuma daga baya na soma jin sautin kira'an Kur'ani daga sautin mutanen biyu dabam.
2-na biyu kuma; nayi mafarkin ina taimaka wa tana dauke da jaririn ta a bayan ta tana cikin kunshi tana kuka bata da abinci sey na seyo mata waina na 500 kuma na sake bata 1000 sey daga baya ta soma murmi shi tana ta gode min sosai da yimin fatan alheri.
Da fatan malam zai fassara min Wasallam
Assalamu alaikum mlm.
Dan Allah menene fassaran mafarkin yaro da shekaru biyu ko uku ya yanke a dukkan kafafunsa,da km yaro almajiri Yana addu aseya kasa karasawa se nafara addua ina KUKA a cikin tsangaya,da km Shan zobo da cin buns.
Godeya muke shehe 🥰💯💯
Mun gode
Salam,malam nakanyi mafarkin gani a cikin yan uwana amman Ina kuka.
Aslm Dan Allah sayyadi mutum yayi mafarkin Yana da aure Kuma sai yaga yasake auren wannan matar tasa nagode
To MLM idan mace tai mafarkin mata da yawa fa
Ya Shehu dan Allah minene mafarkin ina fada dashedan
Dan Allah sayyadi na nenayi mafarkin fadada iska Dan Allah miyi maana