MAFARKAI GUDA 10 IDAN KA YI SU KA YI SADAKA DON GODE WA ALLAH
HTML-код
- Опубликовано: 9 фев 2025
- Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV #Maishadda_Global_Resources
Allah ya sakawa Malam da Alkhairi.
Gaskiya naji dadin wannan wa'azin.
Allah yasa mu fa'idantu da iliminku, Allah ya sadamu da Annabi sallallahu alaihi wasallam
Alhamdulilah Masha Allah Allah ya barmu da Annabi
ماشاءاللہ Mal. Allah y saka da Alkhairi y faranta ya kara kusanci ya biya dik bukatu saboda shugabaﷺ❤
Allah ya saka da alkairi ya daukaka darajar ka yasa kagama da duniya lfy
Masha Allah muna godiya malam
Malam dan Allah a dinga yimuna karatun yanda ake koyar da salla kuma a nunama mutane karatun wanka janaba saboda malam wasu fa basu iya ba amma sunajin kunya suyi tanbaya Allah yasa mu dace
Jazzakallahu khairi wajaza'ihi ya sheikh
Muna godiya Mai yawa malam, mafarki yin sallah ko jiya nayi , Allah yasa mudace duniya da lahira
Slm malam Allah y saka da alkair y jikan mahaifa.
Macha Allah tabarka Allah ☝️📿📿🤲🤲👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏
Allah ka maimaita mun ganin annabi
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
SAWW 💝
S a w
Macha allah godiya muke malan
Allah ya Kara jirma Malam
Masha ALLAH ko jiya nayi daya daga ciki alhmdllh
❤S A W❤
Allah yakarawa malam lfy meye fassarar mafarkin mutun yaganshi a makka
Masha Allah malam mungode
Assalamualaikum mal. Munji cewa mafarki saduwa ko mace me miji ko maramiji( wato bazawara) ko budurwa da Wanda bakasaniba wai yananuni ga mutun nada namijin darene Allah ya kiyayemu Kuma yagafartamamu baki day Amin.
Allah ya Kara kusanchi
Wa alaikusalam
ما شاء الله تبارك الله
جزاك الله خيرا 🙏🤲🏻🇳🇪🇳🇪🇳🇪
S.a.w❤❤❤
Masha allah allah yasaka mlm allah yakara fahimta
Malam Ni nakasance Ina yawan mafarki wane y mutum baya kwana biyu sai naji y rasu 😭😭
S A W
Masha allah ❤️
Masah Allah karabasira 🤲 Malan
Good
Aslm,malam muna godiya,malam don Allah me yake nufi kayi mafarki da wani annabin banda manzon Allah (S A W)domin nayi mafarki da annabi Ibrahim (AS) da kuma annabi isma'il (AS) mun gana da su kuma sun ce inyi azumi arba'in rayuwata zata you albarka
ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH
Aslm Muna godiya
Mafarkin kyakyawan namiji pha dan Allah
Alheri ne ke tafe Insha Allah
SLM barka da asuba,malan ni nayi mafarkin moutoun ya moutou amma kouma yayi moumounar moutouwa
Wannan ba Hausa ka yi ba. Ba mu gane wanne yare ne ba.
Dan mafarkin sallah nasha insu ko naga naja mutane muna sallah konaga ina sallah nidaya wani lokacin Allah yasa mudace ameen mlm
Aslm wallahi mlm nayi mafarki naga nana fadima wallahi gani nahakuqa
slm malam ❤❤
masha allah
🎉🎉
❤
Assamua;laikum mal afadamini yaya idan yayimafarki kudan zuma nabinka
Dan Allah fassarar mafarkin gyada
hhhhh wayyo allah cikina tab wlh allah kin bani dry ss fa baiwar allah gyada kuma
@@basheerabdullahi5871 eh gyada(peanut) Kuma sai naga kasa ss??
To, ko dai kin kwanta kina jin yunwa ne?
🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝
Malam yataba bayyana fuskarsa sau daya, amma tunda nake bantaba ganin mutum maikyawunsa ba' amma ranarda naga fuskarsa numfashina yake neman tafiya inata magana ba'a jina 😭😭😭😭
Allah ya samudace
Aslm
😮
1:45
Inayin mafarkin inastintar kudin kwandalaye
Malam ina yawan mafarkin wani me fararen kaya da farin rawani a kansa , amma fuskarsa bata bayyana,
Asalm
2:05
👍👍👍👍
Slm
Yane
malam mafarkin naga kunama zai kashe ta gudu
Sa id
Baka bamu dalilai akan abubuwan da ka fadaba duka ba, muna jiran amsa
Assalamu alaikum
Jazakumullahu bihairan
Slm. Malam idankuma magana yamaka, bakaga suransabafa?
Slm malam so uku inayin mafarki kuma yana zama gaskiya mi haka yake nufin
Aslm Dan Allah ni nayi mafarkin Ina tayin Kashi Ina tayin please menene hakan
Slm barka dai mlm inada tabbaya nayi mafarki nagane sirara acikin jama. a .amma saida asba idan lokacin sallah yawucene ma.ana in namakara bantashe ba dazaran nagan ne sirara ah cikin jama.a sai in falaka wani lokacin in ganneda gajeren wando acikin jama.a iren aboina haka nayi yakai so 3 mlm abin yadauremin kai sai najika Allah yakara lafiya mlm
tab lallai kwarto xaka ko tab wlh ka dage fa ss da addu a wlh tab hhhhh
Ma sha Allah
وماذا ان رايت قبر الرسول صلى الله عليه وسلم ياالشيخ عباس
Toh mallam markin haihuwa fa ?
MLM wanda yayi mafarki yafara gina katafaren gida bayan kwanaki biyu sai yaqara mafarki yadorawa wannan ginin ofciya hawa da yauwa bayan kwanaki biyu kuma yaqara mafarki ya kamala wani bangare daga gidan taqasa amma daga sama ofciya na 3 zuwa 4 sai naga yatsufa harda yana da bantalewa bayan kwanaki biyu kuma Sai nayi mafarki nakamala wannan gidan harda kama,a suna diban ruwa wankin mashin da sauransu meye tawili akan wannan gafarta MLM
mafarkin soja yadukeka kana kuka
Allah Ya ƙara kusanci Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam
Mafrkin wanda yake nutsu aruwa
Macha Allah
MachaAllah
Masha Allah
👍👍👍👍
Masha Allah
Masha Allah