MAFARKAI GUDA 5 DA SUKE NUNA ZAKA SAMU ƊAUKAKA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024

Комментарии • 28

  • @HabibaBinBiliyamin-tv6jt
    @HabibaBinBiliyamin-tv6jt Год назад +3

    Jazakallahu bi Khair

  • @HalimaaliBayero-lt6zf
    @HalimaaliBayero-lt6zf 25 дней назад

    (((S,A,W,))) allah yasaka da alkaihri

  • @ahmaddeedatmusa214
    @ahmaddeedatmusa214 Год назад +2

    Masha Allah

  • @huduhalliru9102
    @huduhalliru9102 Год назад +2

    Masha allahu

  • @user-dmc01
    @user-dmc01 2 месяца назад

    Malam Allah yataimaka yakara basira

  • @محمدموسي-و3ز
    @محمدموسي-و3ز Год назад +2

    Mashialla tabarakalla 🤝

  • @hannahshuaibu2293
    @hannahshuaibu2293 8 месяцев назад +1

    Allah yasa ka da alkhairi

  • @ismailainyass7282
    @ismailainyass7282 Год назад +4

    الحمد لله شيخ

  • @abdulazeezalhassan3420
    @abdulazeezalhassan3420 Год назад +1

    Allah yasakawa malam da alkhairi

  • @hassanjikanlimanhalilu5142
    @hassanjikanlimanhalilu5142 Год назад +1

    Allah ya saka malam

  • @monsurmustapha7735
    @monsurmustapha7735 Месяц назад

    Aslm
    Mallam yau jummah nayi mafarki nayi Alwala da ruwan zamzam

  • @MaimunaHabibu
    @MaimunaHabibu 5 месяцев назад

    Slm Allh yagafartawa malam.don Allah malam menene fassarar mafarkin kifi 🐟

  • @rabiutijjani8467
    @rabiutijjani8467 Год назад +2

    Jazakallah

  • @usmanyahaya638
    @usmanyahaya638 Год назад +1

    Allah ya tima kamana

  • @abbarajajarajaja2243
    @abbarajajarajaja2243 Год назад +1

    Masha Allah wllh malam nayi mafarki da mutum biyu dag cikin wayanda kasa hotansu daga ciki Allah yakarawa malam lfy kuma wllh baranar da bana mafarki

  • @BachirF.k.d
    @BachirF.k.d Месяц назад

    Salma 🤝🤝👍

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 Год назад +2

    Sadaukinfa sadaukine

  • @bilkisuabdullahi4420
    @bilkisuabdullahi4420 Год назад +1

    Slm malam barka da dare pls malam I na yawan mafarkin munje iban ruwa kokuma anyi ruwa

  • @hafsam9846
    @hafsam9846 Год назад +2

    Wllh dik inayi muna gaisawa kuma ina yawan mafarkin ka'aba kuma yanzu ina Makkah

  • @fatimasuleiman9386
    @fatimasuleiman9386 Год назад +3

    Mallam Dan Allah yaushe xaa Kara mana live ne

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  Год назад +4

      Insha Allah Sati mai kamawa, sannan zan sanar kafin lokacin

  • @HamzaAssoumane-sp8rn
    @HamzaAssoumane-sp8rn Год назад +1

    Barka da wuni ya gida kalaw

  • @ibrahimumar2660
    @ibrahimumar2660 5 месяцев назад

    Mal. Nayi mafarki da daya daga Mutanen daka dorasu a wannan clip din mun hadu airport dashi muna zaune akusa da juna ina cemashi ina matukar sonshi akwai P.A dinnshi macece mai kyau sai yace mata tabani 10million saitace inbada account sainabata tace gaskiya baya daukar kudin karamin account ne sai nace muje banki tabani cash sai tace to muka tafi

  • @ramatuabass2745
    @ramatuabass2745 Год назад +1

    pls mallam i need your whasapp line

  • @finiteconsult6181
    @finiteconsult6181 Год назад +1

    Masha Allah