MAFARKAI GUDA 10 BA MAI YINSU SAI ME RABO

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 ноя 2024
  • Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
    Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
    #annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Комментарии • 79

  • @napisaahmmod6714
    @napisaahmmod6714 2 года назад +1

    Wlh nayi mafarki da annabi kuma nayi mafarkin ganin ka, aba kuma nayi na kuma alhamdulillah alhamdulillah 😭😭😭😭👏👏👏👏👏

  • @hakimabdoulkarim7612
    @hakimabdoulkarim7612 2 года назад +6

    Mafarki Manzon Allah ❤️❤️❤️
    Mafarki Ka'aba ❤️❤️❤️
    Allah ya bamou 🤲🤲🤲

  • @habibamusa2654
    @habibamusa2654 2 года назад +1

    Muna godiya Mai yawa malam Allah ya kara basira

  • @hafsatmusa2596
    @hafsatmusa2596 3 месяца назад

    Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah wlhy nayi 🤍🤍🤍

  • @HabibaHayatu-k6d
    @HabibaHayatu-k6d 8 месяцев назад

    Jajakallahukairan Allah yagara basira

  • @hafsatmusa2596
    @hafsatmusa2596 3 месяца назад

    Ameen ya rabbi

  • @Alhamdulillah-l1m
    @Alhamdulillah-l1m 2 года назад +2

    Allahu akbar nayi mafarki da ka'aba yakai so uku

  • @AbubakarAbdullahiassalam-dj8cj
    @AbubakarAbdullahiassalam-dj8cj 10 месяцев назад

    Allah ya Allah
    yasaka da....

  • @ladivergenceoulegoisme4386
    @ladivergenceoulegoisme4386 2 года назад +3

    ماشاءالله شكراً جزيلاً يا سيدي 🙏

  • @ayubamaman52
    @ayubamaman52 2 года назад +2

    Jajakallahukairan MLM Inigodiya sosai Allah kara ilimi daukaka
    Allah yajikan magabata darahama
    Alfarman annabi Muhammad Sallallahu alaihi

  • @khadimulquran2581
    @khadimulquran2581 4 месяца назад

    Alhamdulillah

  • @Mohamedhasan-xr3kw
    @Mohamedhasan-xr3kw 2 года назад +3

    malam barka da yaw lokacin ina karami nayi mafarkin annabi

  • @talibouabdoulaye7605
    @talibouabdoulaye7605 2 года назад +1

    Godiya Mike 👏🏻💗

  • @zulaihatmujahid149
    @zulaihatmujahid149 2 года назад +2

    Allah ya saka da alkhari

  • @alihamidou9031
    @alihamidou9031 2 года назад +1

    Allahouma salut à la Mohamed wa s'allume

  • @maimahamanekagana598
    @maimahamanekagana598 2 года назад +1

    Wallahi malam nasha yin mafarkin kunama wani jikon in kasheta wani jikon kuma ta bace min,haka ma mafarkin danye nama amma baci nake ba

  • @abubakaradamu7452
    @abubakaradamu7452 2 года назад +1

    Allah ya qara lfy da kusanci da Manson manzon Allah sallalahu alaihi wasallam Amin ya Allah nagode so sai malam ni nayi mafarkin nama danye Amman bansan konaman meyema a chiki Wani Abu Kuma Baci nakeyiba Allah ya qara lfy

  • @nurajibril1846
    @nurajibril1846 2 года назад +1

    Jaxakumullah khairan sayyadi

  • @zahradinimuhammadsani7248
    @zahradinimuhammadsani7248 2 года назад +2

    Masha Allah

  • @سوسوحمدان-ع4ز
    @سوسوحمدان-ع4ز 8 месяцев назад

    Masha Allah mungode

  • @salmasahirsahir3909
    @salmasahirsahir3909 2 года назад +1

    Masha Allah. Allah yasa mudace. Ameen

  • @habibchado6119
    @habibchado6119 2 года назад

    Malama allah ya gafartama

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 2 года назад

    Sadaukinfa sadaukine

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 2 года назад +2

    Muna rokon Allah Ubangiji Ya ƙara muku himma da ilimi da dukiya da lafiya da yalwan arziki mai amfani da amfanarwa Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @a_rauda8284
    @a_rauda8284 2 года назад +2

    Allah yasaka da alkairi👍

  • @shukraslaim4547
    @shukraslaim4547 2 года назад +4

    Alhamdulilh wllh sau biyu Ina mafarkin manzon Allah saw 🥰

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 года назад +1

      صلى الله عليه وآله وسلم
      Congratulations 🎉

    • @MunaAbbas.
      @MunaAbbas. 2 года назад

      S A W

  • @mzahdnd7548
    @mzahdnd7548 2 года назад +1

    Alhamdullah wlh du inayinwasu

  • @sahabiaboubacar6558
    @sahabiaboubacar6558 2 года назад +2

    Masha Allah gaskiya ina gdy Nayi har uku a ciki Allah yasa mu dace

  • @zeenatabubakar9247
    @zeenatabubakar9247 2 года назад

    Gaskiya mallam akwai mafarkin danayi wani bawan Allah yafito da fiskarsa asaman alarshi inata fadin yara sulillah amman kuma munada yawa ina nunawa yata shi amman ita bata ganshiba

  • @safeya8259
    @safeya8259 2 года назад +1

    Masha allah muna matukar godiya allah ya karawa mlm lfy da tsirkin zuciya da kusan da fiyyayyan halitta wllh yau mlm duk bayananka kamai danni kayisu kusan duk bayanin nawane wllh mlm
    Saidai nayimaka tambaya a WhatsApp dinka kusan sati 4 baka dagaba balle nasamu amsa allah ya karawa mlm lfy da basira.

  • @shukraslaim4547
    @shukraslaim4547 2 года назад +4

    Tabbas nayi mafarkin ka'aba yanzu haka Ina saudiya

  • @saadououmarmati9215
    @saadououmarmati9215 2 года назад +1

    Allah gafarta mln ina wajan bida amma ina yawan mafarkin naje bakomai

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 2 года назад

    S A W

  • @mzahdnd7548
    @mzahdnd7548 2 года назад +1

    Alhamdullah wlh inayin Naka, Aba Kuma insaudia ma

    • @zahramuhammad5065
      @zahramuhammad5065 2 года назад

      Àlhamdulillah malam nayi mafarkin ka'abah Kuma Allah ya nufeni da zuwa naje Àlhamdulillah

  • @bashirsulaiman4922
    @bashirsulaiman4922 2 года назад

    S a w

  • @alhajiaminumadakiabdulkadi4740
    @alhajiaminumadakiabdulkadi4740 2 года назад

    Muna Godiya kwarai da gaske.

  • @abubakaradamu7452
    @abubakaradamu7452 2 года назад +1

    Sallalahu alaihi wasallam Amin ya Allah nagode so sai beautiful

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 2 года назад +4

    masha Allah wlh mafarkin kaba a ina yanwa yinsa da kuma ganin baharın nada Annabi mohd ( swa)Allah yasa mudace don alfarma najamul huda ameen ya hayyu ya qayyu mu wacthing from saudia arabia

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 года назад +2

      صلى الله عليه وسلم اللهم امين يا رب 🤲

  • @abdullahinurudeenokawu6553
    @abdullahinurudeenokawu6553 2 года назад +1

    Masha Allah from Dubai

    • @rasheedatattahiru1212
      @rasheedatattahiru1212 2 года назад

      Allah sarki ina son zuwa Dubai kona nazauna achan amma banida mai kaini🥲🥲walle ina son kasar sosai

  • @mustaphamustaphasalisu5403
    @mustaphamustaphasalisu5403 2 года назад +1

    Assalamu alaikum warahamatullahi wabara katuhu malam barka da kokari ina yimaka fatan alkhairi malam nayi mafarki anyanka gefen cikina sannan aka yanka hanjina sai aka ciro wata tsakuwa yar qarama kuma duka ina gani domin bama najin zafi amma ba a dinke minba har na Farka dan Allah malam atamakamin da fassarar wannan mafarkin domin ya tsayamin a rai

  • @Mrsjmoonhome
    @Mrsjmoonhome 2 года назад +3

    Wallahi duk mafarkan inayinsu na 7 ne kawai ban taɓa yinsa ba🤩 masha Allah, alhamdulillah, Allah ya qara kusanci ga Rasulullah Sallallahu Alaihi Wasallam 🤲

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 года назад +1

      Sallallahu alaihi wa alihi wa sallam Ameen ya rabbi

  • @UuuHuuh-zg3qp
    @UuuHuuh-zg3qp Месяц назад

    💕💕💕💕

  • @ilishamohammed2335
    @ilishamohammed2335 2 года назад

    Save

  • @yui7804
    @yui7804 6 месяцев назад

    Salm💗💗🌹✌️🙏👏👍

  • @adamuusman6594
    @adamuusman6594 2 года назад

    Dan Allah malam yadda kake gabatar jawabai baya kara .a you tube .a gara mana malam

  • @abdulwaheedladan4000
    @abdulwaheedladan4000 4 месяца назад

    Mafalki Abu 7

  • @mahazm8542
    @mahazm8542 2 года назад +1

    Merci

  • @sahabiaboubacar6558
    @sahabiaboubacar6558 2 года назад +1

    Malam nayi mafarki naje kawuna da nashigo ina sai mutane sukace kai ga wane a ake nema da ya bata shekaru masu yawa suna cewa addu.ar da akeyi Allah ya amsa ya dawo dashi lafiya amma kafin nayi fanna mafarki nayi rokon Allah ne akan ya dawomin da yayana da ya bata nayi wanna addu.ar ne sai nayi bacci kuma nayi wanna mafarkin

  • @UuuHuuh-zg3qp
    @UuuHuuh-zg3qp Месяц назад

    ASW❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @safeya8259
    @safeya8259 2 года назад +1

    Nafar ko mlm wasu shekaru da dama nayi mafarkin wani yana kusan toni da duhu amma yana kara kusantoni sai wajanma gabadaya yayi haske har saida yazo dab da kaina yatsaya wllh mlm inakwance sai nadaga kaina nakalleshi naga dogon mutu amma wllh mlm banga karshashiba da sanda ahannusa mlm anakwan ce inatakallan sa sai yatsugunno daidai kaina sai yacemin husu"un,niyatu ya tambayeni kenan wllh mlm nikuma sai nace an"niyyatu kasadu shay,an niya azuciya take sai yacemin
    NINE MUHAMMED SAI NACE MANZON ALLAH SALLALLAHU ALAIHIWASALM
    wllh mlm haka nayi tafadii haryamike tsaye yanata murmushi sai nikuma nafarka to kaji mlm sai kuma na biyu shikuma yafarune kamar haka.

  • @zainabamuchede
    @zainabamuchede 2 года назад

    Saw malan nayi mafarkin make makka tareda Yan uwana

  • @Abu-Maheer
    @Abu-Maheer 3 месяца назад

    Malam nayi mafarkin kaaba sau 3
    Na farko na ganta amma bantaba taba
    Na biyu na tabata
    Na uku kuma anbude min cikinta na shiga nayi sallar nafila rakaa biyu

  • @souleyhassan2836
    @souleyhassan2836 2 года назад +1

    Akar mukallahu tambaya Dan Allah mafarkin cikawa da imani fah? 🙏

  • @khadeejamuhammad993
    @khadeejamuhammad993 2 года назад +1

    Slm mlm nayi mafarki ina ta daukan kifi soyayye akasa ba dayaba ba biyuba suna d yawa

  • @musaabdullahi1051
    @musaabdullahi1051 2 года назад

    munirat

  • @suleimanyusuf8964
    @suleimanyusuf8964 2 года назад +1

    Assalamualaikum, . to Mallam idan mutun yayi mafalki kaman yana a cikin gonan shinkafa gata ta tsiro gonin kyau. Me nene ma'anan wannan mafarkin?

  • @bojeinusa9166
    @bojeinusa9166 2 года назад

    mafarki guguwa

  • @princefarouk8194
    @princefarouk8194 7 месяцев назад

    Assalaamun Alaikum Sir.
    May Almighty Allah Bless And Reward You.
    Please Sir, I am from Ghana so I can't type in Hausa. Please Sir, I had two dreams in which I will like you to tell me the meaning.
    A. I dreamt that I was washing my old sandals.
    B. I dreamt a mint or Ananas germinated in my room.
    I need to know the meaning. Please Sir.

  • @musasalisudala7794
    @musasalisudala7794 2 года назад

    Mafarkin dabobi

  • @RehmaMuhammad-lq8dn
    @RehmaMuhammad-lq8dn Год назад

    Nayi mafarkin Inayagi akandoki!dani dawanimutum

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 2 года назад

    Nayi mafalki nakashe wani mutum haka kawai

  • @mahamadouboureima1640
    @mahamadouboureima1640 2 года назад +1

    As salam aleykum.minene mafarkin ciran salla ?

  • @mubarakdmalam1995
    @mubarakdmalam1995 2 года назад +1

    Barka d warhaka MLM wlh nayi mafarkin hawan bishiya Ko duce maitudu

  • @محمدموسي-و3ز
    @محمدموسي-و3ز 2 года назад

    Assalamalekum

  • @auwaluyahayaidrissabir7098
    @auwaluyahayaidrissabir7098 2 года назад

    Assalamualaikum mlm nayi mafarkin Ina ka aba senafara karatun Al Qurani seduk hankalin mutanan gurin yadawo kaina sunata kallona sunnutsu suna saurara mlm me hkn yake nufi pls

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 2 года назад

    S A W