MAFARKAI 11 DA SUKE NUNA SAMUWAR SIHIRI A JIKINKA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 янв 2025

Комментарии • 24

  • @zainabbabayo6050
    @zainabbabayo6050 2 года назад

    Allah Ubangiji ya qarawa rayuwa da kuma basira Alfarmar Annabi Muhammad SAW

  • @adamalaboDjikfa
    @adamalaboDjikfa Год назад

    Jazzakallah khairan

  • @Ibrahim-le2re
    @Ibrahim-le2re Год назад

    Amine ya allahu

  • @NAFISAMUHAMMAD-h2s
    @NAFISAMUHAMMAD-h2s 5 месяцев назад +1

    Allah ya sakama da alheri

  • @عبداللهعمر-ج4ض
    @عبداللهعمر-ج4ض 2 года назад

    بارك الله فيك ياسيدي

  • @mahamansanoussi9813
    @mahamansanoussi9813 2 года назад +1

    Allah yabiya malam

  • @maryamidris71
    @maryamidris71 2 года назад

    Salam.Dan Allah Mallam maye fassarar Mafarkin cingum, nayi Mafarki Anbani cingum goda biyu koma na bude daya na ci

  • @Ismail-zw7ml
    @Ismail-zw7ml 2 года назад

    Wallahi ni malm haka nake

  • @dankaotv8403
    @dankaotv8403 2 года назад

    Slm mlm dan Allah idan mutun yayi mafalkin macizai masu yawa amma macizan kananu ne suna acikin kogon bishiya na hau kan bishiyar sai sunka rinka hawa saman kafada ta hannun dama na mlm dan allah ina jiran amsa 🙏🙏😢

  • @mamankarim4221
    @mamankarim4221 2 года назад

    ماشاء الله

  • @IssaAbdoulkadre-zh7hx
    @IssaAbdoulkadre-zh7hx 10 месяцев назад

  • @ummiusman4306
    @ummiusman4306 2 года назад

    Salam Dan Allah malam atemakamin da fassarar mafarkina mafarkin shine nayi mafarkin nafito Alwalan sallan Asuba awajan rijiyoyi da yawa Kuma dukansu acike suke daruwa Dan kwano nasa nadibi ruwan nayi Alwala sabida acikesuke duka rijiyoyin Amma basa zubewa

  • @allahyasamudacefff8265
    @allahyasamudacefff8265 2 года назад

    Mun gode mlm

  • @aliyuaminu308
    @aliyuaminu308 2 года назад

    Malam barkà da kokari!!Amma domin ALLAH Ina bukatar baya ni akan, shin wannan hadisin na labidu bin a'asam BAIYI karo da! WALLAHU YA'A SIMUKA MUNAN NASS! Ina Neman Karin bayani shin da gaske ne sihiri yayi tasiri akan MA'AIKI (s.a.w)?

  • @nusaibatnusy6235
    @nusaibatnusy6235 2 года назад

    Malam Dan allah Maye fassarar mafarkin damisa mu uku adaki ta kashe daya mu 2 Kuma munfuya Amma tana kallona batamin komaiba sannan ni kuma ba razana ko tsoro a idona

  • @rabemounmouni1983
    @rabemounmouni1983 2 года назад

    👍👍

  • @khadijasaadutec840
    @khadijasaadutec840 2 года назад

    Slm malan dan idan mace tana inanin anyi masu sihiri tsakaninta da mijinta kuma mijin yana kuntataw matarsa alhali kuma da abaya yana santa sosai amma yanzu takasa gane kansa dan Allah ya za, akarya

  • @rabemounmouni1983
    @rabemounmouni1983 2 года назад

    Assalamu alaykoum

  • @almulidabalaktv6350
    @almulidabalaktv6350 2 года назад

    Malan inayimaka fatan lheri

  • @idirisabubakr2132
    @idirisabubakr2132 2 года назад

    Assalamu alekum minene fasara mafalkin rakumi yakuruka,

  • @firdalaouali9953
    @firdalaouali9953 2 года назад

    Assalam Malan mafarki nay na maciji yana bina cikin mu hudu nikade yakebi naygudu yabini sai muka zauna sai yazo ya hau jikina amma duk bina dayakeyi nikade bemini komiba

  • @harunaabubakartambaranga2464
    @harunaabubakartambaranga2464 Год назад

    Minene fassarar mafalkin kudi daramen pabari biyu arame guda

  • @Ismail-zw7ml
    @Ismail-zw7ml 2 года назад +1

    Malm magani nakeso