Gidan Badamasi 4 tare da (Adahama) Interview daga Falalu A. Dorayi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 17 ноя 2023
  • #GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel #Mijinyawa
    #adamazango #hadizagabon #hausaseries #kannywood #HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo
    #GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
    #GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
    ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
    Shirin: Dorayi Films Ltd
    Daukar hoto: Nelcon Nel
    Labari: Falalu A. Dorayi
    Tsarawa: Nazir Adam Salih
    Bada Umarni
    Falalu A. Dorayi
    Ahmad A. Dorayi
    Sanusi Danyaro
    #GidanBadamasi
    Cast
    Magaji Ibrahim Mijinyawa
    Nura Muhammad Dandolo
    Hadiza Aliyu Gabon
    Sulaiman Yahaya Bosho
    Tijjani Abdullahi Asase
    Mustapha Badamasi Nabraska
    Hajiya Zulai Rigachikum
    Umma Shehu
    Hadiza Kabara
    Rabi’u Ibrahim Daushe
    Hauwa Garba Yar'auta
    Yusif Haruna B. Chinedu
    Hauwa Waraka
    Hauwa Ayawa
    Usaini Sule Koki
    Falalu A. Dorayi
    Aminu Mirror Zaria
    Sani Dangwari
    Ibrahim Mandawari
    Idris Rasha
    Ameerah Shu'aib
    Umar Gombe
    Zarah Diamond
    Ibrahim Yala
    #dorayifilms
    / dorayifilmsanddistribu...
  • РазвлеченияРазвлечения

Комментарии • 43

  • @idrisumarzubairu7651
    @idrisumarzubairu7651 7 месяцев назад +3

    Da Allah da alfarmar annabi muhammad S-A-W ❤❤❤

  • @abdullahizakaria421
    @abdullahizakaria421 7 месяцев назад +2

    Masha allah ❤❤❤❤

  • @AliUmar227Niger
    @AliUmar227Niger 7 месяцев назад +2

    yes ❤❤❤

  • @nasirusanim5420
    @nasirusanim5420 7 месяцев назад +1

    Please, Allah ya kara Girma, Dan Allah a kawo muna hira da RASHA

  • @Deboyelou
    @Deboyelou 7 месяцев назад

    Vraiment hauwa ta son Adahama 😅😊😊😊quel amour 😂😂😂😂

  • @idrisumarzubairu7651
    @idrisumarzubairu7651 7 месяцев назад

    Ina son ayimun bayani akan gidan badamasi falalu

  • @MuhammedDiarra
    @MuhammedDiarra 7 месяцев назад

    Nima inadasu Yaya dankwambo malam zaidu bazuka alhaji badamasi

  • @Deboyelou
    @Deboyelou 7 месяцев назад +1

    Haouwa da adahama 😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @abubakar_muhammad
    @abubakar_muhammad 7 месяцев назад

    Munji daɗin wannan tattaunawa da aka yi da Adahama angon Hauwa, ya nishaɗan tar damu matuƙa, kuma character ɗin tayi dai dai dashi, muna fatan alkhairi ga mashiryin wannan shiri, Malam Falalu A. Dorayi. 👏

  • @user-mf3pc8ng6i
    @user-mf3pc8ng6i 7 месяцев назад

    Da Allah Akaoma nacigaba

  • @user-ke8nt6og4b
    @user-ke8nt6og4b 7 месяцев назад +1

    kabaro hakane

  • @suleimansalisu6725
    @suleimansalisu6725 7 месяцев назад +2

    Hmmm 😂 👌👌🙏

  • @SalhasojaSoja
    @SalhasojaSoja 2 месяца назад

    🎉🎉🎉🎉

  • @user-uh6ne4lo6s
    @user-uh6ne4lo6s 7 месяцев назад

    ❤❤❤❤

  • @Mussab992
    @Mussab992 7 месяцев назад

    ❤❤

  • @s.kbello3475
    @s.kbello3475 7 месяцев назад

    Gaskiya ya kamata ace ana saka Gidan Badamasi a You tube saboda dayawa muke son mukali Shirin Amma babu shi You tube kuma saura kafo fin sadarwa kafin kasa mu nagaske sai da wala kana ganin masu suna irin sa in kayi searching sunan shi

  • @user-lu9oc9df8q
    @user-lu9oc9df8q 7 месяцев назад

    HHhH 🎉🎉🎉🎉

  • @Souelymaneomar.dal.tahuoa
    @Souelymaneomar.dal.tahuoa 7 месяцев назад +1

    😂😂😂🤝👍👍🇳🇪

  • @yunusahmad7313
    @yunusahmad7313 7 месяцев назад +1

    Wai baza a dawo mana da wannan babban film dink

  • @aishashehu4265
    @aishashehu4265 7 месяцев назад +2

    Dan Allah karika dora mana a RUclips 😂

  • @ibrahimnigeribrahimniger5680
    @ibrahimnigeribrahimniger5680 7 месяцев назад

    ❤❤❤❤😂😂😂

  • @user-qd5tw8uo3p
    @user-qd5tw8uo3p 7 месяцев назад +1

    Waï don Allah yaushe ne za'adawo ne ?
    😂😂😂😂😂😂😂

  • @adamuhamza2395
    @adamuhamza2395 7 месяцев назад +2

    Yaushe zaku ci gaba kode ya kare ne

  • @nasirusanim5420
    @nasirusanim5420 7 месяцев назад +1

    Kenan nine na haifar maka su !!!😂😂😂😂😂😂

  • @user-bm1yv1nj4e
    @user-bm1yv1nj4e 7 месяцев назад

    😂😂😂😂😂😂

  • @malanbosstv
    @malanbosstv 7 месяцев назад

    2:48 😂😂😂😂

  • @BoubacarChamsidini
    @BoubacarChamsidini 7 месяцев назад

    Falalu kahadu❤❤❤

  • @user-ts7gi7fg2d
    @user-ts7gi7fg2d 7 месяцев назад

    ❤❤❤❤❤😅😅😅😅😅

  • @Ibrahim_aliyu76
    @Ibrahim_aliyu76 7 месяцев назад

    𝑴𝒂𝒔𝒉𝒂 𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉

  • @usainiaminualiyu4556
    @usainiaminualiyu4556 7 месяцев назад

    😂😂😂😂

  • @Ana-gq4qu
    @Ana-gq4qu 7 месяцев назад

    😂😂😂😂😂😂😂

  • @NaziruMaryam-ju6wb
    @NaziruMaryam-ju6wb 7 месяцев назад

    🤣🤣

  • @Mussab992
    @Mussab992 7 месяцев назад

    😂😂😂

  • @UmmanKhairat-bs5yc
    @UmmanKhairat-bs5yc 7 месяцев назад

    Ohni adahma🤦😂😂😂😂😂

  • @jamilumohammeed4879
    @jamilumohammeed4879 7 месяцев назад

    Da allah yaushe zaku dawo hutu ne😢

  • @user-qh5pg7zf3m
    @user-qh5pg7zf3m 6 месяцев назад

    Hello

  • @BasharRinaye
    @BasharRinaye 6 месяцев назад

    Masu Shirin gaidan badamasa ko miyasa har yanzu bakudawoba?

  • @Kim-rb3tp
    @Kim-rb3tp 7 месяцев назад

    Where is season 4
    😢 I couldn't find it.

  • @muhammeedibraheem2250
    @muhammeedibraheem2250 7 месяцев назад

    🤣🤣🤣

  • @jamilumohammeed4879
    @jamilumohammeed4879 7 месяцев назад

    😂😂😂😂😂