Это видео недоступно.
Сожалеем об этом.
GIDAN BADAMASI (Episode 4 Latest Hausa Series 2019)
HTML-код
- Опубликовано: 24 окт 2019
- #Falaludorayi #dorayifilmltd #HausaSeries #Sitcom #arewa24channel
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilmantarwa ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
#GidanBadamasi. Sabon shirin zai dinga zuwar muku duk ranar Alhamis (Thursday) da karfe 8:00 na dare, maimaici na farko zaizo karfe 1:30am na dare, sannan maimaici na 2 zaizo ranar Lahadi (Sunday) 9:00 na safe a tashar #arewa24channel
Shirin @nazir_adam_salih
Daukar hoto @nelcon_24
Labari @falalu_a_dorayi
Tsarawa @nazir_adam_salih
Bada Umarni
@falalu_a_dorayi
@nasiralikoki
@muhammadmisardauna
Yan Wasa
@gidanbadamasi
@Nuradandolo
@magajiibrahimmijinyawa
@adizatou
@sulaiman_bosho
@tijjani_asase
@mustapha_nabraska
@Hadiza_Kabara
@HauwaGarba_Yar'auta
@official_ummahshehu
@hauwawaraka1
@real_hawwa_ayawa
@horodanmama1
@aminumirror
@real_ibrahim_yala
@sani_dan_gwari
@dorayifilms
فضل مسلسل تحاتي من السودان 🇸🇩
42:08walahi idan kuka takura min bazan nuna inda take ba!!!!!😂😂😂👉she got all de respect ✊ yaa salaam♥️🙈
Dorayi my number one director of Hausa Industry, may almighty grant you peace.
👍
Gaskia wannan beyiba wlh
Ta yaya jikin umma shehu da nabaraska yana gogar juna
Falalu A dorayi gaskia akula akare mana martabar addini da al'adarmu
Hakane kam komai yana bukatar gyara
@@bintamohammed2491 gaskia kam
❤😂😂😂
You're doing well falalu watching from Port Harcourt
Wayo allah elhji badamasi allah ya baka lfy allah ya nuna muna kashi na gaba allah ya kara basira kuma allah yasa muna cikin koshin lfy godiya nike daracato thanks you
A gaskiya Ma cha Allah, Allah ya kara basira Ameen Ameen.
😂😂😂😂😂😂
Nice series watching from saudi arabia
Watching from Iran. Very nice
Best serie
Watching from France
😂😂😂😂😂😂😂😂😘😘😘😘i can't laugh alone in 😂😂😂😂these series📼🎞🎬📽 🔥🔥is too funny 😂😂😂😂😂thank 🙏🙏🙏you very much Falalu A Dorayi😘😘😘
✋
Watching from saudia i love the program
Rabi Shamsu
y kike y ibada
htrtioyf
Masha allah gaskiya munajin dadin wannan shirin wallah allah yasa kufi haka ameen
I can’t stop laughing Walahi 😂😂😂
Watching from Ghana 🇬🇭 👍
Masha Allah, Allah ya qara basira
kai gaskiya Alhamdulillah
wlh munajin dadin wannan shirin
🤭😂🤣 it's obvious Bosho/Madaki has cast a spell on Hajia with his nonsense aljanu
He can be so serious about the nonsense
Watching from India 👌
😀😂😂 ustaz me 'yan dubu dubu
hhhhhh best series
Alhaji he's think that all his son's & daughters the're just coming to seen his health conditions
idan kuka takurani bazamuci gaba ba a next week😄🤣😂
gasiikya yayi mou good ???.❤❤❤🙏🙏🙇
😂😂😂😂Dorayi allah ya kara basira
واخيران الحمدالله وصل الحب😂♥️
اخي الكريم اطلب منك ان تدعمني بشتراك في القناة حلمي احصل 100 مشترك انا هوساوي من السودان
Drictor falalu a dorayi Allah yakara daukaka da fasaha
Haba oga falalu karkakarni dan dariya @meenal sabeer
hhh gaskiya yayi wallahi allah yakara basira dorayi
This movie series is stress free, you would laugh 😆 😂😂😂🤣🤣🤣 and forget your worries 😅
Whil fah 😂
Yaya cambo Allah ya saka
Bareka
Yaya Cambo my favorite actor in the movie
So Nice I really love the program
Waayyo chikina Wlhy kunasamu nishadi Godiya me tarin yawa
Hadizagawua
Wayyo cikina Allah kara basira
Watching from Philippines 🇵🇭 😍😍😍
are you serious?
are you working there?
Mâshe Allah 🙆♀️🤣🤣😀👍
Interesting
Très cool pour cette grande réalisation
Good 👍 watching from Dubai U. A. E.
First to comment ..watching from china
Thanks , amma munsha jira
Allah yakara bâ sira
This series stopped in episode 14 please assist to complete it... i cant stop laughing..... Falalu u are the best... da za'a samo wata ainahin fura.... sai mu wato ainahin sakata a baki... zaidu no go kill me
Ni fah yana burgeni so sai 😂
Masha Allah 😁😁😁🤝
Masha Allah
Amma dan Allah za ai chigabanshi🐦🐦🐦🐦🐦🐦
Watching frm Libya👍
Macha Allah gaskiya yayikau sosai Kunayi munajin dadi dakubari sehauchi 💃💃💃💃💃💃💃💃💋💋💋💋💋💋♥️♥️♥️♥️♥️💋💋💋
Helli
Hhhhhhhh masha Allah
Allah y karo basira
Wallahi Baba Kaji Tsoron ALLAH
Masha Allahu. Muna godiya sosai Allah ya kara basira
Yane
Macha Allah 👏👏👍
😂😂😂, I cant get tired of watching this series,this episode in particular.
Spectacular !
Maa she Allah 💘💘💘
Muna godiya amma maiyasa jiya ba doramana shiba
Wlh tinjiya nake dubawa hadaxuwa naduba banganiba
Allah yasadai kalau
Macha Allah 🇳🇪🇳🇪👍👍👍
واااااااو
assalamu alaikum dan allah tambaya nake wai shin gidan BaDAMASI YA QARENE KOYA!
Masha.allah.gudiya.muke.
allah.yaqara.basira.
fatima.khsmis
You guys are trying to put smile in people face it Allah almighty that will bless you all the way from Niger state
Oh my god this is funny funny oh my god 😂😂😂😂💕💕I love ❤️🙆🏾♀️🙆🏾♀️🤔🤔🤔😂😂😂
Hay hello
Masha Allah... Yaayi cew 😂😂😂
Hk
Maryam gaskiya falalu inayinka Allah yakara basira
شاءالله
Masha Allah, Allah yakara basira dorayi
Good one dorayi nice work
Muna godiya kwarai baba falalu
Gaskiya wannan yafi bakiɗaya wadanda akayi abaya sambarka
يهبل والله ماشاء الله حبيت
اخي الكريم اطلب منك ان تدعمني بشتراك في القناة حلمي احصل 100 مشترك انا هوساوي من السودان
Macha allah, godiya muke, 😅😅
Masha allah''' Allah ya Kara basira
I can’t stop laughing
Yakamata achigaba da gidan badamasi
ما شاء الله تبارك الله الله يسعدك
شكرا يا فاطمه
اخوني ارسلت عليكم طلب اشتراك اخوكم من السودان
ماشاء الله تبارك الله لرحمن💓💓🤣🤣💥💥♡♡♡♡فطوم
@@fstdr2511 اشترك في قناتي
Masha Allah 😂😂😂ayuba
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣am still laughing right now on this series most expecially the wakeup of alhaji
Allah yasaka Amma Dan Allah a rika samana da sauri episode 5 dinnan ya bala’in dadewa bai fito ba
Masha Allah 😂😂😂
Wallahi nice ta farko 😹😹👌
Black Baby Ali aa wlh
Imran Sabo me mnene da lilinka na gardama
حلو فليم حبتو
Black Baby Ali lalata
Flim yayi kyau sosai amma maganar ka data wasu daga cikin yan flim din bata fitowa. Ya kamata a shawo kan wannan matsalar muna godiya sosai
Masha allah 👍😂
Wallahi wannan Shirin duk action da akeyi ciki yana bani dariya.kai ni ban taba ganin ko ji ba Shiri irin wannan ba
Ya dan kawbo a ciki😢kudi da wahala
Godiya muke Oga Allah ya Saka da Alheri....
Cool
reinatou yane dadama
Yane
Hhhhhhhh nima nazo abani million biyar dan kar amanta dani 🙆
Gaskiya muna jindadi so sai wlh !!!
Yayi mû gode dawanan shiri!!!
جزاك الله خيرا
Thanks this is the only film that make me happy in India
Is this one an Indian film???
@@correctguy7080 I'm residing in India, I mean this is the film that make me happy.
are you working or studying?
@@bilkisuadamu1060 studying
@@muhammadadamu9794 masha Allah das great.
Wayoo Allah cikina hahahahajaj
An Igreat Azima falalu durayu
masha Allah mungode sosai yaya falalu Allah ya karabasira
Hahahahahahahah wayyo million 5
Gaskiya muna godiya sossai
Masha Allah Allah yaka basira
Masha Allah kinayi muna jindadi godiya mai tarin yawa 🤩 🤩🤩 🤩
اشترك في قناتي ودعمني ي ود عمي
Subscribe to my channel
Masha Allah
Masha allah
Allhamdulillahi masha allahu
Macha Allah yaya falalu godiya muke😂😂
🤠🤠🤠🤠🤠🤠🤠💏💏💑💑👭💓❤💔💔💔💔💜💛💚💙💗💘❤💔💝
@@adammuhammed5515 🙄merci
أشاهد من سودان 🇸🇩
Gaskiya Dan kwombo ka na birgani Ina yinka
Masha ALLAH muna godiya please a rinka sake manashi da wuri
Wallahi dakyau mungode sosai👏👏👏 Falalu ina yinka 😍👌
Masha Allah 😂😂
Waiyaakayi baabani gidan badamasi yanzu konkasa ne na sha hudu nake abinda yayi gaba