"GIDAN BADAMASI" Episode 8 Latest Hausa Series 2019

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 ноя 2019
  • #Falaludorayi #dorayifilmltd #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel
    #GidanBadamasi. Sabon shirin zai dinga zuwar muku a tashar #Arewa24Channel duk ranar Alhamis (Thursday) da karfe 8:00 na dare, maimaici na farko zaizo karfe 1:30am na dare, sannan maimaici na 2 zaizo ranar Lahadi (Sunday) 9:00 na safe a tashar #arewa24channel
    #GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
    #GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilmantarwa ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
    Shirin: Nazir Adam Salih
    Daukar hoto: Nelcon Nel
    Labari: Falalu A. Dorayi
    Tsarawa: Nazir Adam Salih
    Bada Umarni
    Falalu A. Dorayi
    Nasiru Ali Koki
    Muhammad M.I Sardauna
    #GidanBadamasi
    Yan Wasa
    Nura Muhammad Dandolo
    Magaji Ibrahim Mijinyawa
    Hadiza Aliyu Gabon
    Sulaiman Yahaya Bosho
    Tijjani Abdullahi Asase
    Mustapha Badamasi Nabraska
    Hajiya Zulai Rigachikum
    Ummah Shehu
    Hadiza Kabara
    Hauwa Garba Yar'auta
    Hauwa Waraka
    Hauwa Ayawa
    Nasiru Horo Danmama
    Aminu Mirror Zaria
    Ibrahim Yala
    Sani Dangwari
    #dorayifilms
  • Авто/МотоАвто/Мото

Комментарии • 570

  • @ArewaLyricsVideo
    @ArewaLyricsVideo 4 года назад +4

    Very nice and hillarious aringa ga sa mana da wuri

  • @alhjibala6463
    @alhjibala6463 3 года назад +1

    SLM yan gidan badamasi yayane mutun zaiyi yakalli sauran films dinku

  • @Drmaarufclinic
    @Drmaarufclinic 4 года назад +9

    gskya baa taba yin wani Hausa series irin wanan ba God bless Nigeria 🇳🇬

  • @dinirb3568
    @dinirb3568 3 года назад +3

    Wai dan Allah me yasa aka saida gidan badamasi

  • @abuzainabtv5867
    @abuzainabtv5867 4 года назад +3

    Gaskiya flim ya hadu😂😂😂😂

  • @donaediestv8728
    @donaediestv8728 3 года назад +1

    Nice job

  • @ameersamaila1891
    @ameersamaila1891 3 года назад +1

    Dan Allah adoramana gidan badamasi dikka

  • @basirusalisu6753
    @basirusalisu6753 4 года назад +3

    Nice film

  • @halimasaadiya8290
    @halimasaadiya8290 4 года назад +1

    Don alla karku kashenidadariya

  • @maliksouleyman4069
    @maliksouleyman4069 4 года назад +1

    Gaskîya muna godîya Arewa

  • @feenatyusif2729
    @feenatyusif2729 4 года назад +7

    Wallahi tundaxu nakeji ra kasa 🤣🤣🤣muna godiya dorayi

  • @yusufumar8429
    @yusufumar8429 4 года назад +4

    I love the funny movie plx a dinga sawa da wuri

  • @djibohamidou4225
    @djibohamidou4225 4 года назад +3

    From Turkey

  • @aliyumusamustapha4318
    @aliyumusamustapha4318 4 года назад +4

    Maa she Allah Allah ya kara basira da lpy ❤❤❤💔💔💔😃😃😃🥰🥰😍😍😍

  • @fatimhali1701
    @fatimhali1701 3 года назад

    Masha Allah falalu a dorayi wlh kana birgeni daga saudia

  • @officialabokine3629
    @officialabokine3629 4 года назад +1

    Gaskiya mu da muke nesa bamu ji dadin daina sakashi da kukayi ba wallahi dn allh kuyi hkr kucigaba da saka muna shii

  • @yanusa_gtv3704
    @yanusa_gtv3704 4 года назад +1

    Good it's better

  • @kabirualiyu381
    @kabirualiyu381 4 года назад +1

    Gaskiya gidan badamasi yayi

  • @rabiatualkasimahmad8469
    @rabiatualkasimahmad8469 4 года назад +22

    Masha Allah muna godiya Amman Dan Allah a dinga sa mana da wuri❤️❤️❤️

    • @ranadubutv255
      @ranadubutv255 4 года назад +1

      OK to mun amince zamu gyara anti na

    • @basherbkjos306
      @basherbkjos306 4 года назад +2

      🇳🇬🇳🇪🇱🇾Masha Allah

    • @hjbcvc4658
      @hjbcvc4658 4 года назад +1

      Wato in ban da data na dinga bin bango sai nasamu kanina ya ban wayarsa na kslla nakeji dadi

  • @khalidhussain2423
    @khalidhussain2423 3 года назад +2

    Mlm MA'ARUF 😎 SUNA LINZAMI

  • @khadijamusabebeto8998
    @khadijamusabebeto8998 4 года назад +5

    Mashaalah ngd

  • @salmamusa7510
    @salmamusa7510 4 года назад +4

    Yaya dan kwambo all the best wlh😂😂😂zai kashe ni da dariya

    • @bayeinyas1940
      @bayeinyas1940 3 года назад

      Mu bama gani sai wajen kwana uku

  • @tawfeeqahahmadyarmama7453
    @tawfeeqahahmadyarmama7453 4 года назад +6

    Masha Allah muna godiya🇸🇦🇸🇦🇸🇦

  • @khadijamusaabdullahi6220
    @khadijamusaabdullahi6220 4 года назад

    Khadija inagaisu muta nen gidan badamasi ina godiya falalu dan allah inason numbe dan. Mama

  • @aboubakarfollaty7828
    @aboubakarfollaty7828 4 года назад

    Gaskiya gidan badamassi yayi

  • @abakarisiyaku6492
    @abakarisiyaku6492 4 года назад +1

    Allah yakara basira baba

  • @sanirabiumusawa1686
    @sanirabiumusawa1686 4 года назад +39

    Dan Allah Arinka saka mana Da wuri plsssssss🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣😀😀😀😀😀🤙🤞🤞✌✌✌✌✌✌

  • @AbdulAziz-sc9mg
    @AbdulAziz-sc9mg 4 года назад +8

    Dorayi gudiya mukei Dan konmbo yai Allah yakara basira dag Dubai

  • @batooladamhvd4245
    @batooladamhvd4245 4 года назад +5

    Wayyooo cikina kai agsky kuna samu nishadi Allah yakara daukaka

    • @kandalatv322
      @kandalatv322 4 года назад +3

      Batool Adam 😍😍😍hakkani

  • @abbasisiaku3912
    @abbasisiaku3912 4 года назад +4

    Allah yadafa falalu dorayi

  • @hassandanmama4013
    @hassandanmama4013 4 года назад

    Gaskiya wanna film muna matukar jindadin Shi Sosai Sosai ma

  • @zayyanumusa2313
    @zayyanumusa2313 3 года назад

    Wow kai abu yayi Falalu su yaya dan qwambo barkakku da dawo muna da qayatacchen shiri mai ban dariya dasanya nishadi. Nagode

  • @user-cx2pg4vr9g
    @user-cx2pg4vr9g 4 года назад +11

    صلو على نبي الرحمة والمغفرة

  • @mariyaabdoulsalam880
    @mariyaabdoulsalam880 4 года назад +8

    😂Masha Allah😘

  • @user-yv6pp6hl9e
    @user-yv6pp6hl9e 4 года назад +9

    ماشاء الله ربي برك🇱🇾

  • @danmutumyahaya3899
    @danmutumyahaya3899 4 года назад +2

    Wow Ina jin dadi series din Nan amma kasan har gumel jigawa state naje na kaiwa babana wannan series din saboda ya nada hawan jini yakalla don ya rage yawan tunani ya ji dadi. Na Lima gode Allah ya Kara bashira. Na gode

  • @ummiibrahim2896
    @ummiibrahim2896 4 года назад +1

    Gaskiya naji dadi dama ina cikin bakin ciki

  • @hwaahwaa189
    @hwaahwaa189 4 года назад +12

    Muna godiya Allah yaqara basira na dade Ina jira amman Dan Allah adinga sa mana da wuri🌹🌹🌹🌹

    • @mammansanishuaib9637
      @mammansanishuaib9637 4 года назад +1

      Hwaa Hwaa ai malama sai dae hakuri

    • @hwaahwaa189
      @hwaahwaa189 4 года назад +1

      @@mammansanishuaib9637 hakane Kuma mungode

    • @mammansanishuaib9637
      @mammansanishuaib9637 4 года назад +1

      Hwaa Hwaa wallahi arewa 24 ta dau ma kanta hanyar rage masoya

    • @hwaahwaa189
      @hwaahwaa189 4 года назад

      @@mammansanishuaib9637 rage masoya Kuma kamar ya banganeba?

    • @HausaCartoon
      @HausaCartoon 4 года назад

      @@mammansanishuaib9637 mamman ruclips.net/video/WJBjBwzjoJo/видео.html
      Dan Allah Shiga wannan link din yimin subscribe na youtube channel Dina nagode

  • @jimiibrahim3994
    @jimiibrahim3994 3 года назад +1

    Dan Allah jama'a fim din wakili kusake chi a RUclips dan Allah

  • @kingshaw8467
    @kingshaw8467 4 года назад +1

    Nice

  • @zalikadjibo3764
    @zalikadjibo3764 4 года назад +2

    Masha Allah a gaskya abun yayi keu wallahi 😍 muna jira

  • @wasilaidiris4911
    @wasilaidiris4911 4 года назад +5

    Masha Allah kai suyaya Dan kombo kudi kawai 🤣🤣🤣

  • @aichaaichaamadou8441
    @aichaaichaamadou8441 4 года назад +3

    Alhamdullilah allah 💃thank you so much 👍💃

  • @alkasummanomi2194
    @alkasummanomi2194 4 года назад

    Gaskiya arewa muna gdy da wannan darama kuna samu nishadi sosai ma

  • @hafsam9846
    @hafsam9846 4 года назад +1

    🤣🤣🤣🤣🤣🤣waiyo cikina ina yinka dorayi allh qara basira

  • @ibrahimmohammedpr670
    @ibrahimmohammedpr670 3 года назад +1

    Assalamualaikum amincin Allah ya tabbata a gareku

  • @ahmadmuhammad7272
    @ahmadmuhammad7272 4 года назад +8

    استغفر الله العظيم واتوب اليه لاحول ولا قوة إلا بالله العلي العظيم

    • @hdhdbvshxn7831
      @hdhdbvshxn7831 4 года назад

      السلام عليكم ورحمة الله وبركاته يا احمد اسم شمسية ابراهيم بالسعودية كيف حالك

    • @aminalsharif7279
      @aminalsharif7279 4 года назад

      بخير الحمد لله كيف الحال يا شمسية

  • @hassanauwalhassanauwal4340
    @hassanauwalhassanauwal4340 4 года назад +2

    Yayi

  • @umeruahmed8696
    @umeruahmed8696 4 года назад +4

    Wow he's very nice I like that 🇮🇹

  • @ezesamuel3580
    @ezesamuel3580 4 года назад +8

    I love hausa movi, which in Dubai United Arab Emirates

  • @papaamir2306
    @papaamir2306 4 года назад +5

    Nice film, love from Cameroon 🇨🇲

  • @tahirabulabbas7785
    @tahirabulabbas7785 3 года назад +4

    I search for the next season means Episode 9 and next but I couldn't find it what should I do please?

  • @youngking8381
    @youngking8381 4 года назад +4

    Masha Allah form Ghana

  • @papaamir2306
    @papaamir2306 4 года назад +9

    Azeemah is very beautiful. I love her from 🇨🇲

  • @rafiarafeeapeciden8326
    @rafiarafeeapeciden8326 4 года назад +1

    Wlh Kuna ban dariya 😂😂😂🤣🤣🤣🤣😂😂😂😂🤣🤣🤣🤣😂😂😂🤣🤣Sosai wlh Ina godiya sosai wlh sosai wlh 😂😂😂🤣🤣🤣🤣

  • @nafeesamuhdsani8867
    @nafeesamuhdsani8867 4 года назад +1

    ربی یسعدک فلل

  • @sgfffdg9227
    @sgfffdg9227 3 года назад +3

    Likee

  • @sadiyyausman2874
    @sadiyyausman2874 4 года назад +8

    Masha Allah 😂😂😂😂😂😂godeya

    • @fstdr2511
      @fstdr2511 4 года назад +1

      سلام
      ماشاء الله تبارك الله الرحمن
      فطوم 💓💓💓💓💓💓
      هههههههههههههههههههههههه

  • @badiadauda3094
    @badiadauda3094 4 года назад +15

    masha allah

  • @saudatmuhammadmuhammad7575
    @saudatmuhammadmuhammad7575 4 года назад +1

    Masha Allahu. Muna godiya sosai da sosai Allah ya kara basira

  • @surajomuhammadbashiru4249
    @surajomuhammadbashiru4249 4 года назад +1

    So lntruguing

  • @jiddahmarainiyarallahjidda6167
    @jiddahmarainiyarallahjidda6167 4 года назад +4

    Fatan alkairy agareka dorayi ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @imeenaamlnahasan3005
    @imeenaamlnahasan3005 4 года назад +1

    Masha Allah Allah ya Kara basira

  • @user-lp7rd8dh4f
    @user-lp7rd8dh4f 4 года назад +1

    Dan allah falalu yawshai mtaninan zasu samu kudanan ne kuwa ya hutah

  • @zubarjelejele5823
    @zubarjelejele5823 4 года назад +2

    Sai oganmu Falalu mungode sosai 👌😍

  • @fiddausiahmed2267
    @fiddausiahmed2267 4 года назад +2

    Hhhhhhhhh wayyo cikinah inayinku mutanenah

  • @uzairuumar1666
    @uzairuumar1666 4 года назад +22

    Mashallah watching from Ghana 🇬🇭

  • @hafsah1698
    @hafsah1698 4 года назад +1

    Masha.allah.muna.gdy

  • @ramlammnhaidar4588
    @ramlammnhaidar4588 4 года назад +2

    first

  • @aminamousa7712
    @aminamousa7712 4 года назад +2

    Masha Allah Allah yakara basira

  • @salmahbabyhh1465
    @salmahbabyhh1465 4 года назад +2

    Masha Allah Godiya muke Allah ya kara Daukaka

  • @mohammedsani3752
    @mohammedsani3752 4 года назад +12

    😂😂😂😂😂😂😂😂i can't stop laughing Falalu A Dorayi we really appreciate for these hausa series📽🎬🎬📼 good work ✌✌✌😘😘♥️♥️⭐⭐⭐⭐⭐

  • @ibrahimbahmadu480
    @ibrahimbahmadu480 4 года назад +3

    Masha Allah f dorayi

  • @shafiouroufae6194
    @shafiouroufae6194 4 года назад +2

    Msha allah muna godiya wllh kadan ya rage na tikama kira 🤳🤳 jira kawai muke Allah kara daukaka Amineeeee 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗

  • @ayshamardiyya8671
    @ayshamardiyya8671 4 года назад +15

    Gaskiya gidan badamasi is one of the funniest comedy I ever watch 😂😂😂

    • @dansudandansudan223
      @dansudandansudan223 4 года назад +2

      Nide naita Neman Kashi na 9 Amma ban samuba saidai Kashi na 13 da na 15 na samu sauran Kuma fa Yaya zanyi na samesu?

  • @mmzakitv354
    @mmzakitv354 4 года назад +1

    A masha Allah watau dorayi kana ainahin faratamana rai

  • @user-hp6og9cd2s
    @user-hp6og9cd2s 5 месяцев назад

    Haoua haoua 😂😂😂yajamà’a kunji kuwa wai ance Ada Hama zaizama limamin masalaci😅😅😅

  • @kamalsalisu5861
    @kamalsalisu5861 4 года назад

    Gaskiya muna bukatar da angama haskawa a TV a doramana shi dan Allah

  • @binyabinya5649
    @binyabinya5649 4 года назад +4

    Masha allah

  • @khalidaliyu8442
    @khalidaliyu8442 4 года назад

    Gaskiya bai yiba

  • @batooladamhvd4245
    @batooladamhvd4245 4 года назад +14

    😁😁😁😁😁🌻👍🤝

  • @fatimafaree2809
    @fatimafaree2809 4 года назад +7

    Second 😂

  • @maryamomi8993
    @maryamomi8993 4 года назад

    Kuna nishadan tar damu muna godiya

  • @suleimanmusa1396
    @suleimanmusa1396 4 года назад +4

    Masha Allah

  • @nassirousalissou7070
    @nassirousalissou7070 4 года назад +2

    😍kunayi muna jin dadi 💯

  • @omeryuehi6015
    @omeryuehi6015 4 года назад +1

    فيديو جميل

  • @sadiyaarama3835
    @sadiyaarama3835 4 года назад +6

    Masha Allah❤❤❤

  • @zakriaissa4754
    @zakriaissa4754 4 года назад +1

    Asalamu alekum jama argidan badamasi gaskia inayiku bugodakari Hawwa kinabirgeni sabidatanakichin mijinta❤😆😆

  • @safiyyaabdulrazaq2346
    @safiyyaabdulrazaq2346 4 года назад +2

    Aikin banza kazo kana ta gayawa aljannu sirrin mu 👌👌👌👌🤣🤣🤣😂😂😂

  • @khadijamusabebeto8998
    @khadijamusabebeto8998 4 года назад +4

    Allah yasa mu Dade munayi

  • @souleymanedaouda1463
    @souleymanedaouda1463 4 года назад

    Yayi yayi yayi yayi yayi

  • @mksfootballvideos7431
    @mksfootballvideos7431 4 года назад +3

    2nd

  • @AishaAliyumbaura
    @AishaAliyumbaura 4 года назад +1

    Yawwa godiya nake

  • @khadijasunusi3170
    @khadijasunusi3170 4 года назад

    Idan falalu ya daina film to gaskiya nidai na daina kullun wasan Hausa, Allah yakara basira

  • @ibrahimomar1173
    @ibrahimomar1173 4 года назад

    Wai sai yauche xa a sako sabo

  • @rafifhamid7700
    @rafifhamid7700 4 года назад +3

    Masha allah yayikyau 😁🤣🤣😜

  • @aishatumusa904
    @aishatumusa904 3 года назад +1

    Assalamualaikum Dan Allah na 9

  • @saminusalisu
    @saminusalisu 3 года назад

    Yakama mata kudunga dora mana gidan badamasi

  • @mubarakabdullahi891
    @mubarakabdullahi891 4 года назад +2

    Masha Allah nice comedian

  • @mallamcomedie8295
    @mallamcomedie8295 4 года назад

    walahi serie nan tayi Allah ina bada gowon baya
    dari bisa kan dari