Gaskiya wannan manhajar arewa 24 ondeman din taku bamu aminta da itaba hakkakawai kuce wai sai an tura muku kati tabb to wlh ku sake tunani sosai akan haka in zaku dawo samana a you tube to in kunki to umma ta gaida ashsha wslm
Masha Allah munji dadin da kake kawo mana gidanbadasi Dan Allah kudinga kulawa da turomana video wancha satin kunsa na 10 wannan karon Kuma kunsa na Sha daya Kuma duk iri daya ne haba Dan Allah ya haka nagode
Salam gaskiya wlh zaku bata kasuwancin ku wlh kun wani fito da manhajar arewa 24 ondeman kuma way sai an tura muku kati to wlh kusake tunani sosai yanzu a wannan zamanin anata abincin daza A cine ba 😄😆ta kati baa 🤔🤔🤔tafa gaskiya ku sake tunani mai kyau wslm
Oga ka burgimu saboda mu bama amfani da arewa 24 sai RUclips %%
Masha Allah barka mu dawo allah Ya kaura bassira falalu
Wangha aiiii Yaw Daraceh Dan Kunceh Zakuh Dorah Manah Sabon Ammah Har Yanxuh Shiruh Kakejih Tow Kaluh Baleh Garekha FALALU DORAYI Bamuh Sankha Dah Yaudarah Bah🤗
Hakane ya kamata adora mana sabo
Allah yasa akawo taska gidan yarin
Agaskiskiya sabo da aka fara yakamata ace kana azamuna ba wanda aka wuceba...👏👏👏 please aduba wanna
Haka yake
Ina muku fatan alkair daga 🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦
MASHA ALLAH
اللهم صلى وسلم وبارك على سيدنا ونبينا محمداً صلى الله عليه وسلم 💓
Masha Allah welcome to back gidan badamas
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين يارب العالمين
أمين 🙏
MASHA ALLAH
MASHA ALLAH YAYIKEU MUNAGODIYA ALLAH YAKARABASIRA munabiyedaku merci
MASHAALLAHYAYIKEUMUZAGODIYA
Alhamdulillah for everything in life, Masha Allah 🙏
wlh bani da lfy amma wannan film din marrah yanasane nishade muna gdy sosai Allah yakara basira dá daukaka ameen
Masha Allah nayi farin ciki sosai
Masha Allah👍👍👍😍😍
Dan allah asaka mana sabon mu riqa kalla 🙏🙏🙏
🤲🏾🤲🏾❤️❤️
Allah ya isa
Muna godiya taska allah kara basirah
Muna jira maigida
Malam Falalu Allah ya kara bassira da dau kaka Amin Amin
Masha allah Tanks
Allah ya isa andaina kalla
Masha allah
🌹🥰🤩😍
dan allah yaushe zaku sako mana cigabar fim kinan
Gaskiya wannan manhajar arewa 24 ondeman din taku bamu aminta da itaba hakkakawai kuce wai sai an tura muku kati tabb to wlh ku sake tunani sosai akan haka in zaku dawo samana a you tube to in kunki to umma ta gaida ashsha wslm
Gaskiya ni dai banji dadi ba Muna farin cikin zaka fara nunamana gidan badamasi sabuwar dauka sai Muka ga Wanda yayi shekara da ganin sa
Macha.allah
Allamdulillah
Masha Allah
Gaskiya ni 🤣🤣🤣🤣 agidan badamasi inason yaya dankwambo sosai
Masha Allah 🇳🇪🇱🇾💯💯❤️👍
👍👍😄😄😄😄😄😄😄
Wai Ina saban gidan basamasin
Monatare daku in Sha Allah
Masha Allah munji dadin da kake kawo mana gidanbadasi Dan Allah kudinga kulawa da turomana video wancha satin kunsa na 10 wannan karon Kuma kunsa na Sha daya Kuma duk iri daya ne haba Dan Allah ya haka nagode
Nice
Allah yakara basira falalu
gomnati 1tv. ✊🥰🙏
Masha Allah😍
Masha'allah
Gaskiya oga falalu kanawuta🤣🤣🤣🤣🤣
😭😭😭
Salm Masha allha,, 👍👍👍👍
Dan kombo nd azeema all luv ❤️🇮🇹
gaskiya ban yafe data na da nai asaraba. wannan ay yaudare ne muna son ganin sabon dauka seka samana tsohon da mun kalla already.. mtswwwwq
🤔😂😂🤣🤣Yanzu duk wannan hakan kasar aciro kudi yakare amafarki so funny
Barka mu da MASOAYA
Muna jiranku
Nayau mukeso falalu ba tsohoba
Dan Allah mudai sabo muke bukata
Wlh kuma renamu kukabu muduba kuma bachineba
Masha allah 👍❤️🙏
😂❤❤❤😅 yayi
Gaskiya ba cigaba kuke Sawa ba zakusa mudaina murna da shirin ku
Ba komai, akwai masu murna da wannan din da muke sakawa.
ما شاء الله ♥
Sey kach muzuru
In Kasan bazaka sabon chiriba dan Allah
✋👍👍👍👍👌
Wae ya hakane sae ku ce zaku dora mana sabo ku dora mana tsoho wannan shir mai ne
❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤
Good 🖤
Yaya
Mashaallah wow
Allah yabiya
Machine Allah
😂😂😂👍 macha Allah 💯
Masha allah watching from 🇸🇦🇳🇬🤞
Masha allah 🇳🇬🇸🇦💗🙏
Wannam ai tsohone malam falalu
Dan Allah upload next episode
Nisadi zalla mungode 😅😅😁👏
👍💋
Mai gida falalu Dan allah meyasa bakwa sakarmana gidan badamasi a youtube he.??
😍😍😍😍
😍😚
Masha Allah Yaya dan kombo😆😆😆😆😆😆
Wa babu sabuwar
Dan kombo 😍🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Malam falalu Nagode da samun abunda nanema agareka.kuma dan Allah duk lokacin da wani film ya fito ayi kokarin sanar dani.kahuta lafiya
Masha Allah waidama an dawune jama a ?
🥰🥰🥰🙏🙏🙏❤️
😂😂😂🤣😂omg
❤🎉😂😊
Salam gaskiya wlh zaku bata kasuwancin ku wlh kun wani fito da manhajar arewa 24 ondeman kuma way sai an tura muku kati to wlh kusake tunani sosai yanzu a wannan zamanin anata abincin daza A cine ba 😄😆ta kati baa 🤔🤔🤔tafa gaskiya ku sake tunani mai kyau wslm
Mubamu aminta da wannan manhajar arewa 24 ondeman din nan ba wlh hakkakawai ana ta kai wake ta kaya
Masha allah🤣🤣🤣🤣🤣
Humm amma ka rena muna hankali wannan tun yaushe da aka yi kallon shi
Sai yau aka sakota
🇱🇾🇱🇾🇱🇾🤔🤔🤔😳
👍👍👍
Dankomba yanebarkane
Ina yinka dauraye daga nan libya Tripoli
Yauche zaku saki Season 3,4,5
An gaiheku
This more than comedy 😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆
We are grateful.
dadinnh da yaya dankombo akwai son kai wlh 😂
👌👌👌
Kuma harda yaudara alamarin
🤣🤣🤣🤣🤣🤣Wayyo Allah cikina subhannallah
Good
good 🇳🇪🇳🇬
👍🤣🤣🤣🤣🤣😹😹😹😹💥