GIDAN BADAMASI Episode 7 Latest Hausa Series 2019
HTML-код
- Опубликовано: 13 ноя 2019
- #Falaludorayi #dorayifilmltd #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel
#GidanBadamasi. Sabon shirin zai dinga zuwar muku a tashar #Arewa24Channel duk ranar Alhamis (Thursday) da karfe 8:00 na dare, maimaici na farko zaizo karfe 1:30am na dare, sannan maimaici na 2 zaizo ranar Lahadi (Sunday) 9:00 na safe a tashar #arewa24channel
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilmantarwa ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
Shirin: Nazir Adam Salih
Daukar hoto: Nelcon Nel
Labari: Falalu A. Dorayi
Tsarawa: Nazir Adam Salih
Bada Umarni
Falalu A. Dorayi
Nasiru Ali Koki
Muhammad M.I Sardauna
#GidanBadamasi
Yan Wasa
Nura Muhammad Dandolo
Magaji Ibrahim Mijinyawa
Hadiza Aliyu Gabon
Sulaiman Yahaya Bosho
Tijjani Abdullahi Asase
Mustapha Badamasi Nabraska
Hajiya Zulai Rigachikum
Ummah Shehu
Hadiza Kabara
Hauwa Garba Yar'auta
Hauwa Waraka
Hauwa Ayawa
Nasiru Horo Danmama
Aminu Mirror Zaria
Ibrahim Yala
Sani Dangwari
#dorayifilms Авто/Мото
Fatan nasara Akwai yaushe 🙏🙏
من الجزائر متأخر هذه مرة ولكن اعجبتني هذه الحلقة ما شاء الله،
Madam no head 😂😂 yaya Dan kombooo will not kill me omg 🤣🤣🤣🤣🤣🤣
we are glad you enjoyed it, here is another amazing movie
ruclips.net/video/91pJpb7LXm8/видео.html
🥰
Anayi munajin dadi ,,,,falalu A doreye d'à sauran yan finafinan muna mugun yinku harda ku yan kallo abokaina yan kallo ina mugun yinku ,,,,,allah sa muga karshen shirrin
AHMED BOUKAR ameen
Gaskiya najima banga film dinda nake bibiyansa ba irin wannan film din gidan badamasi pls kasako mana mai sana.a
😂😂😂😂😂😘😘😘😘😘
Mai sana a nake jira nima
A gaskiya yakamata a sakochi
بسم الله.الذي لايضر مع اسمه سيء في الارض ولافي السماء وهوالسميع العليم
Masha Allah first to comment
masha allh godeya sosai amma Ummi Shehu bata dace a cikin Didan Badamasi ba
Dan Allah falalu yaushe za'a sa mana Wakili
zamu sa ama yanzu ga wata
ruclips.net/video/SAZk8tRvXsE/видео.html
Just love the whole idea 💡 ❤️❤️❤️❤️✌️🙏🙏
😂😂😂😂😂😂😂😂🔥🔥🔥🔥♥️♥️♥️⭐⭐⭐⭐⭐thanks Falalu A Dorayi 🙏🙏i can't wait to see the next episode 8📽🎬🎞📼😂😂😂😂
alhadullilah......
ruclips.net/video/SAZk8tRvXsE/видео.html
😭😭😭😭😎😎😎😎🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
Barkadawaharka
Masha Allahu.Allah ya kara basira
alhadullilah......
ruclips.net/video/SAZk8tRvXsE/видео.html
First person for seeing from Benin 🇧🇯🇧🇯🇧🇯
Wow that is amazing. Try to watch this next one too
ruclips.net/video/91pJpb7LXm8/видео.html
Best series of the year, intact u deserve an award...
alhadullilah......
thank you.help us refer friends and share our videos with your videos friend
ruclips.net/video/SAZk8tRvXsE/видео.html
Maha Allah🇺🇲🇺🇲🇺🇲🇺🇲🇺🇲🇺🇲🇺🇲shafiu ashiru from u s a
Masha Allah 🙏👍👍😂🤣🤲👆😍😘
ruclips.net/video/91pJpb7LXm8/видео.html
Am from ghana watching from Serbia I cant stop watching it may Allah bless you and give you more wisdom you makes us happy 😀😀😀😀😀😀😀😀
Can you speak hausa
I will like to be ur frnd
@@aliyuyusuf1987
Lji
N
aliyuyusuf1987p
mmpmpmpmmmmmpmppppmpmpmmmmppmppmpmmpppmppppmmpmpmpmpmmmpp0pmmppmpmmp 19:4pppmpmp 19:44
Masha allah 😁😁😁😁👍👍👍👍
Kadan daga cikin hakkin iyaye ne ya kama Yaya Dan kwabo 😄😄😄, 1 love daga Europe
Maa she Allah 💔💔💔💜💜💜💖💖💖💘💘💘❤❤❤
Aliyu Musa mustapha j
Wayo cikina🤣🤣🤣🤣
Gaskiya murmushin adahama yayi 😂😂😂
HAKIKA, GA WATA KUMA
ruclips.net/video/91pJpb7LXm8/видео.html
Gaskiyane masah allah😙
Yaya zaidou 👍🤣🤣🤣🤣
Masha Allah 😂😂😂😂👍 gaskiya am happy to wtech the films
صلو على نبي
اللهم صلي وسلم على سيدنا محمد وسلم
اللهم صلي وسلم على سيدنا محمد وسلم
🤣🤣🤣🤣🤣🤣gaskeya masha allahu
alhadullilah......
ruclips.net/video/SAZk8tRvXsE/видео.html
Falalu a dorayi muna godiya
yayi kyau allah yakara basira muna gudiya😍
Masha allah gaskiya mungode susai allah yakara basira gaskiya inajin dadin kallon gidan badamasi
Wayyo cikina dorayi muna godiya Allah yaqara basira 🌹🌹🌹😂😂😂😂😂💐💐💐💐👌👌👌👌
Gaskia Falalu Dorayi kana qawatardamu sosae, Ina maka fatan Alkhairi. Allah yaqara basira da nisan kwana
Maij👌👌☝️☝️❤❤👍👍
😅😅😅😅 10:29
❤❤😅😅
Masha allah falalu allah ya kara basira amine👍
ruclips.net/video/91pJpb7LXm8/видео.html
Gaskiya daci dariya Allah yasaka da alkhairi
Masha Allah 😘😘😘😘
alhadullilah......
ruclips.net/video/SAZk8tRvXsE/видео.html
Kai 😂😂👍Macha allah
alhadullilah......
ruclips.net/video/SAZk8tRvXsE/видео.html
wlh muna jindadin wanan shirin name gidan badamasi Allah Yakara hanakanku
Hhhhh بدمسي 😀😀👍👍👍
❤️ادعمني با لشترك وجزاك الله خير❤️
😀😀😀 kai masha Allah wlh
alhadullilah......
ruclips.net/video/SAZk8tRvXsE/видео.html
Mâsha Allah 🤲😂😂🤣
ruclips.net/video/91pJpb7LXm8/видео.html
Kana wuta 🔥🔥Yaya dankwanbo😆😆
ga wata shiri
ruclips.net/video/SAZk8tRvXsE/видео.html
Allah daiyabiya😂😂😂😂😂
ruclips.net/video/91pJpb7LXm8/видео.html
Hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh Allah ya taimaka yasa mufika Na alheri ameeen ya Allah
Ameen
alhadullilah......
ruclips.net/video/SAZk8tRvXsE/видео.html
Oyoyo allah biya😀😀😀
Masha Allah Kuna Qayatar Damu Sosai Wlh
Macha alla de puis la Belgique j aime vraiment courage
Sani
Sani ab0s
💞💞💞💞💞💞💕💞💕💞💕💞💕💞💕💞💕💋💕💋💕💋💕🤸♂️🤸♀️🤸♂️🤳 msha allah zaai dirama kashi na 8 yacin 😂😂🤗🤗🤗 allah qara basira muna godiya sosai
Dan kwanbo kayi iya shege
😀😀😀😀😀😀😀 Gaskiya shiri yana kyau falalu Allah yaqara basira
Wayo allah cikina allah kara basira
Ban ganiba kashi na 9 da 10
Hey! Oga sai Allah, falalu kana wuta. Allah kara basira
Slm Yaya dorayi Wai yaushe za a sako mana cigaban gidan badamasin muna jirafa
Nice masha allah
Masha Allah muna godiya kuma yakawo tani lpy muga abin dazai faru
I appreciate your efforts, keep it. But Yaya Dan konbo is my best👀👀😂😂🙏
Gsky yaya Dan kwambo anji jiki,hahaha zaidu da taska anzama turawa masu dogon gashi hahaha
Nice idea watching from Italy 🇮🇹 but from Ghana 🇬🇭
Masha alha 😀😀😂😂👍👍👍
Macha Allah
Masha Allah ❤️❤️❤️❤️
0656821309 0656821309 salam yane
Ya aiki
Dan Allah falalu a sauyawa Yan auta kwalliya da Riga Dan Allah falalu plssssssssss
Nice 👍 firm watching from Dubai U. A. E
Masha Allah 😘😘😘
alhadullilah......
ruclips.net/video/SAZk8tRvXsE/видео.html
Masha Allah muna shan dariya fah
Masha Allah wallahi munashan dariya
Masha Allah
lawan
Allah dai yabiya falalu a dorayi achigaba da gashi
Masha Allah 😂😂
Dariya doli
Yaya dangwanbo bahadaribane akayifa wlh
Masha Allah, dukkan yan wasan sai ka rasa Wanda yafi wani iya wasan; Kowa ya taka iya rawar sa da Kari ma a shirin. Keep on
Falalu a dorayi the best
الحب وصل شكرا 😍
Masha Allah ,mun gode da kokari
Macha allah
alhadullilah......
ruclips.net/video/SAZk8tRvXsE/видео.html
Mashaallah Allah yatemaka maman kirkin Ⓜ️🌹😀😀
alhadullilah......
ruclips.net/video/SAZk8tRvXsE/видео.html
Dan kwanbo kana 🔥muna godiya falalu dorayi
Masha Allah yayi kyau
Haba arewa azanka duramuna shi dakare wa
‘Tis is funny 😂😂😂😂😂💃🏽💃🏽👈🏿
Masha Allah🇸🇦🇸🇦🇸🇦
ruclips.net/video/91pJpb7LXm8/видео.html
Macha allah, godiya muke
Thanks congratulations
Masha Allah Allah ya Kara basira 💖💖💖🤣🤣🤣🤣🤣🤣💝💝💝💝😍🤩🤩🥰🥰
Zaza
masha Allah yayi kyau sosai Allah ya karabasira
Gaskiya inn son falalu a daurayi
ههههههههههههه 🤣🤣🤣بدماسي يضحك الله يحفظكم
محتاج مشتركين الله يردع عليك ادعمني 20 مشترك اريد وانت وحده منهم شان الله
فطوم
ما شاء الله تبارك الله الرحمن 💓💓💓💓💥
Aslm
@@SA-nc2su Aslm
ruclips.net/video/4MrpNnDemQQ/видео.html
Ma sha Allah
alhadullilah......
ruclips.net/video/SAZk8tRvXsE/видео.html
Gaskiya Dan dolo yachanye shirin
Allah ya Kara basira
Bien ❤❤
Masha Allah 🤛❤❤❤❤💞💞💞
Hhhhhhhhhhhh adahama yayi aika aika yaqara gaba
Ramlat muhd Ladan Ramlat muhd Ladan 😂😂
ruclips.net/video/91pJpb7LXm8/видео.html
@@kebirn4tv ruclips.net/video/91pJpb7LXm8/видео.html
@@ramlatmuhdladan3586 ruclips.net/video/91pJpb7LXm8/видео.html
Gaskiya ina jin dadin wannan sirin idris daga europe
Masha allah
alhadullilah......
ruclips.net/video/SAZk8tRvXsE/видео.html
Masha allha 😂😂😂😂😂
Dan Allah yaya dankwanbo yawarke idan yawarke sai yafikyau gdy mk
Woh nice we think you
nice one
Agaimin da
AZIMA AZIMA AZIMA
Bban yaya nice & good
Wlh dan kwombo kacha duka sosai.
Harkana neman xarewa😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂