Gidan Badamasi 4 tare da Magaji Mijinyawa (Alh Badamasi) Interview daga Falalu A. Dorayi
HTML-код
- Опубликовано: 10 ноя 2023
- #GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel #Mijinyawa
#adamazango #hadizagabon #hausaseries #kannywood #HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
Shirin: Dorayi Films Ltd
Daukar hoto: Nelcon Nel
Labari: Falalu A. Dorayi
Tsarawa: Nazir Adam Salih
Bada Umarni
Falalu A. Dorayi
Ahmad A. Dorayi
Sanusi Danyaro
#GidanBadamasi
Cast
Magaji Ibrahim Mijinyawa
Nura Muhammad Dandolo
Hadiza Aliyu Gabon
Sulaiman Yahaya Bosho
Tijjani Abdullahi Asase
Mustapha Badamasi Nabraska
Hajiya Zulai Rigachikum
Umma Shehu
Hadiza Kabara
Rabi’u Ibrahim Daushe
Hauwa Garba Yar'auta
Yusif Haruna B. Chinedu
Hauwa Waraka
Hauwa Ayawa
Usaini Sule Koki
Falalu A. Dorayi
Aminu Mirror Zaria
Sani Dangwari
Ibrahim Mandawari
Idris Rasha
Ameerah Shu'aib
Umar Gombe
Zarah Diamond
Ibrahim Yala
#dorayifilms
/ dorayifilmsanddistribu... Развлечения
Yaushe za'aci gaba
Allah ja zamani Mai gida yaushi za a fara Dora mana cigaban gidan badamasi Allah ya taimakika
Masha Allah,Allah ya kara lafiya ameen
Merci
Yaushe za,a daura sabo Shirin badamasi
Masha Allah munajin dadin Shirin❤❤❤
MashaAllah watching from Jalingo, please we are in tasty of the next season.
Dan Allah kumaida gidan badamasi adaura mana falalu daurayi tv
❤❤❤masha Allah
Bravo
Ça me fait plaisir beaucoup ❤❤❤
Mâcha allah❤❤❤
Masha Allah. Waiting for the next episode. Garos from Sweden Malmö
dan Allah yaushe za a maido gidan badamassi
MASHA ALLAH
Watching from adis Ababa Ethiopia
Masha Allah watching from ibadan
Alhamdulillah watching from niger state
Nice
Watching from Algeria
Alhamdulillah waiting for the next episode abban Jawad from sinegal
🤚
Good ❤❤❤❤
Malam falalo yaushe zaku dawo mana da shi ne dan Allah??
Noblerdenqi❤❤😂😂😂😂🎉🎉🎉❤
Watching from Lagos State 🥰
Watching from Lagos 🇳🇬😀👍🙏
Falalu munata jira Please season 4
❤❤😂
Masha Allah 🤣🤣
❤❤❤❤🎉🎉🎉
I love the film all
السلام عليكم ورحمة انا افتكرت حتنزل حلقة كاملة من جزء الرابع! لكن استمتع كتتتتتتر .. من السودان سلام
😂😂😂😂😂❤❤
Lallai fa gidan ka ake kallo Alh Badan😂
wai yaushe zaidawo
👍🏼👍🏼
😂😂😂😂😂
Wainikam yaushe zakucigabane
Pls how well you come back
❤❤❤😂😂😂. 🌹🇳🇪
😂😂
Miyasa ba a Daura yutub badamaasin
Hello
Wai me yasa muka Dena ganin ku a youtube Sai dai daidaiku daga ciki
Masha Allah watching from Mumbai India 🇮🇳
AMiNA🇳🇬🇳🇬♥️♥️📿🕦🕋
BBC hus
Dan allah oga falalu yaushe wannan shirin zai dawo ne
😂😂😂😂😂