Haba dan Allah gaskiya wannan baidaceba koh kadan haba dan Allah dan annabi wannan fah mun gansa kuma shine kuke kara sakamana shi please kusa mana wadda aka kaisu gidan yari
Gaskiya Dorayi Film baku kyauta mana ba kunyi mana alkawarin zaku rika saka mana season 4 amma kunzo kuna sa mana wani tsohon film Ko zamu iya sanin dalili?
Hakane, amma kuma sun ce zasu faro ne daga season 1, 2, 3, har zuwa season 4. Sai a ƙara haƙuri. Muma nan duk mun so Ace suna sa season 4 ɗin, toh saidai abu na sana'a yana tare da wasu abubuwa wanda suke da alaƙa da cin ribar kasuwancin. Mu cigaba da ƙara haƙuri.
Director alhaji falalu dorayi Ina yinka sosai sa'annan Ina son sha'arani don Allah ka turamin number dinsa kaci gabada Kara sashi ya ringa fitowa awannan shiri Mai farin jini gidan badamasi don yana kayatar damu sosai Allah ya Kara bsira da daukaka Amin summa Amin.
Allah biya
Gaskiya wannan ai iskancine bakwawa masoyanku adalci munajira asaki sabo sai asamana tsoho allah ya isa data ta
Fim i gidan badamasi Nice na remoku
Gaskiya bakwama masoyanku adalci,
Malan in bazaka saka saboba to ka dena ɗorawa
Falalou Babu Sabona wai
Gaskiya yaya falalu Yakamata kudunga Dora mana Sabo
Haba dan Allah gaskiya wannan baidaceba koh kadan haba dan Allah dan annabi wannan fah mun gansa kuma shine kuke kara sakamana shi please kusa mana wadda aka kaisu gidan yari
Asaka manah sabo manah mun kalli duk wannan
Inason in kalli gidan badamasi na fara kallo daga episode 1 zuwa season 11 Amma na nema a RUclips yaki zuwa Yaya zanyi insamu sauran
Masha Allah Allah Kara basira
Godiya muke allah yakara basira
Nadannamuku ammaba kwabani sabosai stohomaiyasahaka
Waidan allah taske kunrainama hankaline kimunene. Kukace zakurikasakamana sabon shiri saikuzo samana tsohinshi, atashar arewa 24 saikusaka sabon shiri, kufadabakynanku kukafadda zakyrika sakashi a tashar arewa 24 dakuma a RUclips, yanzu saikuzo kunadoramana shirin nabaya
Allah Ya isa kudin data ta wlh wannan ai wulakanchi mtssss
Miye rayuwa ba, ahaka
Allah yaisa da wannan chennal din
SLM ya zamu Samu Sabo chiriko Na Gildan barmassi
Masha allah allah ya kara basira
Haba falalu ya haka
Gaskiya Dorayi Film baku kyauta mana ba kunyi mana alkawarin zaku rika saka mana season 4 amma kunzo kuna sa mana wani tsohon film
Ko zamu iya sanin dalili?
Gaskiyane
Hakane, amma kuma sun ce zasu faro ne daga season 1, 2, 3, har zuwa season 4.
Sai a ƙara haƙuri. Muma nan duk mun so Ace suna sa season 4 ɗin, toh saidai abu na sana'a yana tare da wasu abubuwa wanda suke da alaƙa da cin ribar kasuwancin.
Mu cigaba da ƙara haƙuri.
Director alhaji falalu dorayi Ina yinka sosai sa'annan Ina son sha'arani don Allah ka turamin number dinsa kaci gabada Kara sashi ya ringa fitowa awannan shiri Mai farin jini gidan badamasi don yana kayatar damu sosai Allah ya Kara bsira da daukaka Amin summa Amin.
Kadamba kitten diarrhoea I love that thank you for making us happy 🇳🇬🇳🇬👍👍🌹🌹
Gaskiya idan kunsan bazaku iyaba mudena kallo koda antambayeka sekai shiru sekace munce wani abu muke so daga gareka
Falalu wlh Saikasa imma Ashar wlh
Masha Allah film yayikyau sosai Allah yakara basira da daukaka 👍👍👍🇸🇦
👍😘
Wai meyasa banganin episode 3 pls
Wai me yasa kukeyiwa muatane hka wanan ay wulaqanci ne
abdou rahaman 🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾✌✌✌✌✌✌
To da alama wanan films din sai mun bashi lafiya ko mahuta daga yau
Wai me yake damunka ne mufa bama jindadi da baka doramana sabon shiri
Naji film din ya fita raina ku watsar dashi kawai kukama wata haiya wannan ai shirmene kawai in baza a cigaba ba a daina
Allah yakara basira
Wannann ai rainin wa yone yaza a samana soho
Yakamata kousa ko mouna chi mou kan la
Muna godiya
MASHA ALLAH YAYIKEU MUNAGODIYA ALLAH YAKARABASIRA MERCI
Kef kuke samana tsoho kunasa muna asaran datarmu wannan ba adalcibane
🇳🇪🇮🇪
Wlh kuna biyana
Ina Zango Na 4 dan Allah 1 da Na 2 da Na 3
Waini sabon season d akace a ina ake samunsa ne wnn duk munkalleshi
Wai Meyasa Babu season 4 Epson 2 And Epson 3 A RUclips
Masha Allah. Allah ya kara daukaka..ameen..from. Ngr 🇳🇪🇳🇪vs🇱🇾🇱🇾🇱🇾
Yayi
Iscool
Gaskiya ba a kyauta mannah ba
Kiyi haquri
Baku sa mana na last week ba, Yau ma again Kun Saka na season one 😭😭😭
😂😂😂 thanks you
Haba Taska, Kunce zaku dinga dora mana sababbin amma munji shiru
Mike faruwa ne
Mashawilu
Ya akayi baku azamana sabo awan nan tachar
Épisode 4 Season 4
Masha Allah
Masha allah daga libya🇱🇾
Wai ba'anshiga sabon season bane?
To meyasa ba'a sakomanashi
Saidai asakomana Wanda muka kalleshi tuntuni
Dan Allah meyasa haka?
Mach'allah
Gaskiya wannan wlh ba adalchi bane
Kifiye magana
Oga taska da dan kwambo da bazooka
Ina zamu iya samun sabon shirin
Wai ina na wannann satin ne bakuyi upload ba
Wannan ai bana satinnan bane
Miyasa bakwa ajiyemana Sabo Saitsho munjira harmungaji
fatan Alkhari
Wow
Masha Allah 😍🥰💪😆😆🤣
gidan bada masi
Masha allah
Gidan badamasi
wannan ai yau daran mutune ake we think that zaku sake mana a
Macha Allah hhhhhhh
👂👁️👃👁️👂
👄
Aslm ✋
Macha Allah yayi 😝🥰🥰
👍
Wannanfa shirmene
Ma ha Allah hhhhhh
رشيد
❤❤
MASHA ALLAH
gomnati 1tv 🥰🙏
Kai jama a 😂😂😂😂
Masha'allah
Taska falalu dorayi أعلم جيدًا أن الله قد سامحني
ibrHima 👍i👍👍👍👍🥰🥰🥰❤️♥️🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Very impressive
Wanan yaudare ce kucire sucrabin din
So hilarious
Wae miyasa ba, asamana season 4 ne
Ana chutar mu wlh wai meye matsalar holalu haba
❤❤❤Hhh
Good 👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
WAI DAGA KARSHE
SAI AMATA ASKI AKASUWA
WAYOO CIKINA 🤣😂😅🤣😂😅
Kunfiye Jan kafa
❤
Kafara yimana wulakanci ko
🙏😂
👍👍👍👍👍👍👍👍🤝🤝👂
Slm
Barka Ku
Gaskia Bama Jin Dadin Wannan Abun Da Kuke Mana, Yau Kusan Kwana 6 Amma Kun Ki Saka Mana Savo Na Wannan Week Din
Dama bama dorawa, ka sake dubawa
Ka sauke manhajar Arewa24 on demand
Ka ka tara Duk ranar Alhamis karfe 8:00 na dare ka kalla a tahar.
@@DorayiFilms Ok Ba Damuwa Insha Allah.
Yane
Ismaika