Masha Allah malan nayi mafarkin Ni wasu kamar yan uwana ko wasu nawa dai amma mata su hudu sun taho da gudu sai suka fada rijiya nikuma Inna zuwa da gudu na hangosu a can ciki sai na kulla igiya ajikina saina shiga Inna kokarin cirosu anan na farka da baccin Nagode Allah yasaka da alkhairi
Aslm mlm yayana ne yayi mafarkin yashiga rijiya me ruwa kuma seyaga wata kyakkyawar mace fara me Dan kiba seyajawota yarungumeta ajikinsa mlm menene fassarar mafarkin
ماشاء الله تبارك الرحمن

Zasu fada wani haline Allah yabaka umarni katai ma kesu arayuwarsu
Malam toh idan Kagan wanni ya fada fa
Aslm mlm yayana ne yayi mafarkin yashiga rijiya me ruwa kuma seyaga wata kyakkyawar mace fara me Dan kiba seyajawota yarungumeta ajikinsa mlm menene fassarar mafarkin
Afwan !!! Kuriqa fassara akan mata plss, b maza kadai ba.
Hmm to,amma bakiyi sankaiba ko