Assalamu alaikum malam nice nayi farki munje wani gari muna cikin tafiya saimuka ganmu agona bayan munyi gaba sainaga kwayayen kaji dana zabbi sai nake nunawa matar damuketareda ita damuka yigaba sai nakara ganin wasu dayawa sai nacewa matar wannan zabbin da kajin duk nakine sai min natane damuka yigaba sai naga mijina wadda muka rabu dashi saiya dauni amashin muka tafi kuma malam su kwayaye acikin ciyawa yake

Macha Allah
Mafarkin fita daga rijiya an fidda wani a rijiya da guga
Akaramakallu nayi mafarkin na binne rijiya meyake nufi
akaramakallahu nayi mafarkin na binne rijiya shikuma meyake nufi
assalamu alaikum malam ni da hannuna nake dagawa kamar yadda tsuntsu yake
Slm mafarkin naje wirinwata mace