Allah yasaka da alkairi Wlh malam aduk lokacin Da kayi waazi ko wata huduba Ko wani bayani saï naji tamkar kafin kayi bayanin kasan matsalar dake damuna kuma ina samun shawar warinka , kuma ina godiya ga allah dayaba malam damukebi fikira da iya jawo mutane tafarki madaidaici Masha allah...
As'salama aleeykum malam barka da dare dan qaonarka da fiyayin halita 🙏🙏🙏 malan minene ma'anar wan'nant MAFARKIN kuka misalin qarfe 2h na rana ina kwance na han'nun dama 😢😢😢dan allah ko za'a qaramin ilimi akai dan qaonarka da fiyayin halita 🙏🙏🙏
Malam Dan Allah kataemake yazanyi naimagana Sakai Dan Allah bana kusa da nazo had Kano toh ammah Inah madina Dan Allah Malam yazanyi nasami number Malam 😢😢😢
Assalamu Alaikum warahmatullahi wabarkatuhu ya Sheikh Ibrahim Dauraw, Nayi mafarki na kama bera da hannu biyu Sai beran yana kokarin kubucewa a hannuna tana so ta cijeni Sai ta kubucewa mini, Sai Kuma nayi mafarki na hadu da Shugaba na a wajen aikinmu Sai ya nuna Yana fushi dani Sosai, gashi Kuma bani da Lafiya a gidan ina kwance, watanni dayawa, me haka yake nufi Gafarta Malam
Jazakallahu bi Khair muna godiya mai yawa malam Allah ya saka da alheri, Dan Allah number malam nake so, ina son zanyi tambaya ne Kuma is private ne . Nagode 🙏
Assalamou alaykoum wa rahmatoullahi wa barakatouhou ! Ni ma n’a tabayin Mafarki da na guankou(mallan Aminu daurawa) kouna ta bawa moutané aboubouwa kouna dariya kouna bassou kouna kewa gua wani maykew kou karbi soukouma souna amsa souna tahiya kaman day za sou chigua jirgui da zay kayssou hajji.... nikouma ina zamné ina kallonkou ina mourmouchi (na dan jima ina kallonkou say na tashi na tahiyata ) .
Jazakallahu kairan 🎉🎉
Jazakallahu malam
Allah ya karawa malam ilimi me albarka 🤲ya saka masa da gidan aljannah 🤲
جزاكم الله خيرا
Allah yasa mudace!
Allah yasaka da alkairi
Wlh malam aduk lokacin
Da kayi waazi ko wata huduba
Ko wani bayani saï naji tamkar kafin kayi bayanin kasan matsalar dake damuna kuma ina samun shawar warinka , kuma ina godiya ga allah dayaba malam damukebi fikira da iya jawo mutane tafarki madaidaici Masha allah...
Allah Yaba malam aljana
Allah ya sa mudace 🤲🥺
Allah yakara Ilmi Mai Albarka
Allan ya Kara ilimi mianffani
Masha Allah
Allah yasa mucika da imani 😢
Masha Allah Allah yasaka da gidan aljanna
❤😂 number
S a w❤❤❤
Allah yakara wah mlm lpy da tsawan kwana masu albarka ameen 🤲
Jazakallah ya mu alim
Assalamou alaekum Allahou yassamou aljanna amin
As'salama aleeykum malam barka da dare dan qaonarka da fiyayin halita 🙏🙏🙏 malan minene ma'anar wan'nant MAFARKIN kuka misalin qarfe 2h na rana ina kwance na han'nun dama 😢😢😢dan allah ko za'a qaramin ilimi akai dan qaonarka da fiyayin halita 🙏🙏🙏
Allahu Akbar
Mashaallah
Allah kareem
Malam Dan Allah kataemake yazanyi naimagana Sakai Dan Allah bana kusa da nazo had Kano toh ammah Inah madina Dan Allah Malam yazanyi nasami number Malam 😢😢😢
🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤
as salamu alaikum, mu gode malam allah ya sa mu gane.masha allah
Allah yasa mudace 🤲
Amine ya rabbou
Assalamu Alaikum warahmatullahi wabarkatuhu ya Sheikh Ibrahim Dauraw, Nayi mafarki na kama bera da hannu biyu Sai beran yana kokarin kubucewa a hannuna tana so ta cijeni Sai ta kubucewa mini, Sai Kuma nayi mafarki na hadu da Shugaba na a wajen aikinmu Sai ya nuna Yana fushi dani Sosai, gashi Kuma bani da Lafiya a gidan ina kwance, watanni dayawa, me haka yake nufi Gafarta Malam
(Allah.) ya saka da alkairi
Asalam aliakum mallam, I also dream of u two times and Alhamdulilah
Jazakallahu khaira
Dan Allah Ina bukatar number mlm Ida akwai dama
ALLAH saka da alkairi
😊
Macha Allah ❤❤
❤❤❤❤
Aslm alaikum
Assalamu alaikum Sheikh fassarar karatun alaqur ani
Jazakallahu bi Khair muna godiya mai yawa malam Allah ya saka da alheri, Dan Allah number malam nake so, ina son zanyi tambaya ne Kuma is private ne . Nagode 🙏
Dan Allah ina bukatar number malamin nan
Assalamou alaykoum wa rahmatoullahi wa barakatouhou ! Ni ma n’a tabayin Mafarki da na guankou(mallan Aminu daurawa) kouna ta bawa moutané aboubouwa kouna dariya kouna bassou kouna kewa gua wani maykew kou karbi soukouma souna amsa souna tahiya kaman day za sou chigua jirgui da zay kayssou hajji.... nikouma ina zamné ina kallonkou ina mourmouchi (na dan jima ina kallonkou say na tashi na tahiyata ) .
Î.
11111111111111111111111111111111111111111
Aslm Mal akwai wani ana fada a jos ya dauko hoton yakin kasar RWANDA yace gashi cen a jos ana kashe musulmai mal a ja hankalin yan social media
Slm
Aslm
Malam nayi mafarki inacin danyan nama
Pls ,I have a some question to ask mallam if I can get number pls ,may 🙏 almighty Allah bless u and garde u asalam aliaykum I
Wllh nayi mafarkin annabi yusuf da annabi Ibrahim kuma dik yawancin mafarkin da nayi sai ya tabbata
Aslm malam inawuni Dan Allah inason number baka mamata takeson yin magana da Kai Mai mahimmanci
Masha allah
Jazakallah ya mu alim
Mashaallah
Allahu Akbar
Masha allah