Slm mallam nikuma ina yawan yin mafarkin anyi ruwan sama an dauke ni Dan kasuwane namiji inada mata daya da yara daga gombe state atemaka min da fassaran
Aslmu alaikum malam barkada warhaka inamuku fatan alkairi da duk kan musulmai Baki daya malm sunana fatima Inada yara biyu inada aure nayi mafarkin Ina harar da kumfa tabakina farikal kamar kumfan Omo Ina kasuwanci Amman kwanan na Dan da kata da kasuwanci abisa larura
Aslm malam Dan Allah Ni ca nayi mafarki muzuru baki Dan Allah minana fassara mafarki Nagode Allah yagarawa malamne lfy
Ni budurwaca
Slm mallam nikuma ina yawan yin mafarkin anyi ruwan sama an dauke ni Dan kasuwane namiji inada mata daya da yara daga gombe state atemaka min da fassaran
Aslmu alaikum malam barkada warhaka inamuku fatan alkairi da duk kan musulmai Baki daya malm sunana fatima Inada yara biyu inada aure nayi mafarkin Ina harar da kumfa tabakina farikal kamar kumfan Omo Ina kasuwanci Amman kwanan na Dan da kata da kasuwanci abisa larura
Mafrkin mutun yamutu yanabinnekansa dakansa