Alhamdulillah komai yayi zafi maganin sa Allah ni gaskiya abinda kayi baka kyauta ba don allah duk abinda zakayi aduniya kayi hakuri ko za'ajin me kake cikin da iyali ka karka fada eh naji duk abinda yake faruwa don ina bibiyan kai dai ka kara da hakuri karka fito ka sake magana please duk hasadane dama daukaka haka take da jarabawa kalakala Allah yasa kacin jarabawa
Allah ya baka haquri ya shiryesu Amin Kai amma Gfresh ka kyauta da ka sakaya amma kuma ka dan' haramta mana cin Dan' Malele ko kawai a cajawa Dan'Malele suna kawai
Salamu alaikum ❤ yaya Adamu wallahi inasonka❤ tsakanina da Allah,❤ don Allah SABYWAR MUJALLA ku sanar masa don Allah, don girman manzon Allah, don darajan manzon Allah. Nibazan iya yin video bane saboda agidanmu baza abari inyi video indaura a social media ba, nima kuma kunya nakeji🤦♀️, amma danayi nasanar masa dakaina. Please 🙏 nagode❤
Please gentlemen and women of Kanny Wood, please stop opening up all your pressed issues on the media. All the parties should come together and forgive each other, Sarki Ali Nuhu please take over the issues and bring an end to it and stamp on other upcoming issue's henceforth please. May Allah guide you all. Thanks.
Ni suna Aminu Yusuf sodangi. Muna Kiran government jihar Kastina da ta dinga ziyarar assubutochin ajihar Kastina sabo da likitochi basa zuwa ballantana suyi aiki SUNA wulakanta talakawa sosai musamman ma A malunfashi.
Adam A Zango sarki ba Allah tsare
@@IssoufouMourtala-ov9gl 👍
Alhamdulillah Adam Zango,nayi farinciki da saukin daka Samu a zuciyarka na abubuwandake faruwa cikin rayuwarka
Walahi Allah ya daukaka shi kuma Allah ya kara daukaka shi amine ya rabbil alamine
Alhamdulillah Alhamdulillah..MashaAllah
Alhamdulillah naji dadi sosai,Allah yarufa asiri nagaba
Hmmm Allah ya kyauta yasa mu gama da duniya lfy
Adam kakai namiji ❤❤❤one love
The king of kannywood
King 👑 Adam à Zango hankouri 😢😢😢😢😢😢😢😢
Alhamdulillah allah ya Kara rufa mana asiri
Amin Amin ,bon après midi
Alhamdulillah komai yayi zafi maganin sa Allah ni gaskiya abinda kayi baka kyauta ba don allah duk abinda zakayi aduniya kayi hakuri ko za'ajin me kake cikin da iyali ka karka fada eh naji duk abinda yake faruwa don ina bibiyan kai dai ka kara da hakuri karka fito ka sake magana please duk hasadane dama daukaka haka take da jarabawa kalakala Allah yasa kacin jarabawa
alhmdulillh Allah ya ki,yaye gaba Yaya adam
Gaskiya Ali jita yaburgeni.
Masha allah Sai godiya ga allah
❤❤❤❤❤❤❤❤
Alhamdulillah
Dan allha kudinga wallafa labaran gaskiya akoda yayaushi rayuwa Muna matakin farko akway matakin nabiyu sabida haka kudena Qari akan labarin dakukaji
Ahmdullahi Ahmdullahi
Allah ya Kara wa maigida lafia sannan da Kuma hakuri Allah Kuma ya dawo dashi lafiya
Allahamdulillah nayi farinc iki matuka
Amin kana son ta sosai zakayiya fadan hakan don tarasa mijin aure
Karyar banza karyar wofi
Gaskiya 🔥🔥
Wallahi Ali jita dan halak ne
Good talk Ali jita gaskiya wlh kafada Allah ya biyaka da Alkairi Amin
Bazasu taba samun saukiba saisun koma ga Allah walh. Kudainama bata lokacinku, kuna yaudarar kanku.
Adamu kayi hakuri.kai kuma Ali Allah ya saka maka da.alkhairi
Adam ba abida ya samaisa sai alheri
Allah ne ya basa mafita ba ali nuhu
Duk abida ya samai sa sharri ali nuhu ne
Aa
Qarya kakeyi amma allah ya tsinemuke saiku qirqiri qarya da sharri.to ai ba rubutu yaiba magana yai,wato saboda me yasa zakuyi mai sharri da qazafi
Allah yakara hakuri da lpy my brother
Eeee
Masha Allah jita ❤❤
Adam kaci gaba da rufa musu asiri Allah bless you more dear
Ali jita kai da né
Allah ya biya ka
Har naji inason ka
A gaskiya Ali jita kun birgeni wlh
Bamafitan dayasamu yadaykoma ma Allah agusa akesamun mafita
Allah ya shiyeku maqar 1:41 yata
gaskiya Ali jita kayi daidai haka akeson mutum
Alijita ya burgeni
Gaskiya Kai mutumin kirkine
Allah ya baka haquri ya shiryesu Amin
Kai amma Gfresh ka kyauta da ka sakaya amma kuma ka dan' haramta mana cin Dan' Malele ko kawai a cajawa Dan'Malele suna kawai
Ali nuhu king 💪
Gaskiya Ali Jita ka kyauta. Kayi abinda ya dace
Salamu alaikum ❤ yaya Adamu wallahi inasonka❤ tsakanina da Allah,❤ don Allah SABYWAR MUJALLA ku sanar masa don Allah, don girman manzon Allah, don darajan manzon Allah. Nibazan iya yin video bane saboda agidanmu baza abari inyi video indaura a social media ba, nima kuma kunya nakeji🤦♀️, amma danayi nasanar masa dakaina. Please 🙏 nagode❤
Kada kidamu sako yaje
@@yusufmukhtar8536 nagode sosai dan uwa,please kahadani dashi mana please. Thank u
😅😅😅😅maaha Allah
Alhamdullila Alhamdullilah Alhamdullilah haka mukeso kaji masoyan asali
Please gentlemen and women of Kanny Wood, please stop opening up all your pressed issues on the media. All the parties should come together and forgive each other, Sarki Ali Nuhu please take over the issues and bring an end to it and stamp on other upcoming issue's henceforth please. May Allah guide you all. Thanks.
Ali jita mutum ne
A zango fa mahaukaci ne
Ni suna Aminu Yusuf sodangi. Muna Kiran government jihar Kastina da ta dinga ziyarar assubutochin ajihar Kastina sabo da likitochi basa zuwa ballantana suyi aiki SUNA wulakanta talakawa sosai musamman ma A malunfashi.
Subhanallah. Allah Ya sa mahukunta su bincika su kuma dauki mataki
Gasikiya ne
Sheda