Tattawnawa Kai Tsaye Tare da Adam A. Zango
HTML-код
- Опубликовано: 8 фев 2025
- Tattaunawa kai tsaye tare da Adam A. Zango, Ɗaya daga cikin shahararrun jaurimai a masanaʼantar shirya fina-finai ta Kannywood a cikin shirin "Goben Kannywood" wato Future of Kannywood a turance.
Shirin ya shafi tattaunawa ne da masana film, da hukumomin film, dama masu halittar fina-finan gaba ɗaya
Biyo mu a duk kafafen yada zumunta da @periomnewshausa
Interviewer: Amina Sabo Garba Fagge
Guest: Adam A. Zango
Website: hausa.periomne...
#periomnews #periomnewshausa #kannywood #adamazango #kannywoodflix #kannywoodfilm #kannywoodseriestv #kannywooɗcelebrities #hausafilms #viral #viralvideo #filmmakers #filmmaking #filmmaker #film #hausa #director #cinema #movies #hausamovies #arewacelebrities #arewamovies #movie #alinuhu