Abin da ya sa nake rawa a Gidan Gala - Tahir Fagge - BBC News Hausa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 3 янв 2025

Комментарии • 281

  • @zuzuidris636
    @zuzuidris636 2 года назад +13

    Ya Allah ka dada rufa mana Asiri, Allah ya baka lafiya Allah sarki duniya wai ace irin kudi na Rarara da Abdul Amart wai dubu ashirin suka iya baka, kai gaskia naji kunya wallahi... Gaskia yan fim basuyi ba

  • @babsawal1793
    @babsawal1793 2 года назад +2

    I respect this man alot,life is fragile,Allah yabaka lafiya Tahir fagge.

  • @gracemathew1707
    @gracemathew1707 2 года назад +1

    Gaskiya abin babu dadi Allah yakara maka rufin asiri

  • @malan_abduabubakar-ibrahim7438
    @malan_abduabubakar-ibrahim7438 2 года назад +5

    Allah sarki rayuwa Allah yabaka abenda kakeso aduniya Allah yarufa asiri duniya da lahira

  • @jujuhabibty2742
    @jujuhabibty2742 2 года назад +4

    Daman duk ashe sabgar rara riya ce ya iya ba yak jagaba dubu dari dari aman bazai iya taimakawa bawan Allahn nan ba se dubu ashirin. Allah ya kyauta mtsw.

  • @mhhaafiz
    @mhhaafiz 2 года назад +3

    Allah sarki, Rayuwar kowa dama akwai kalubale da jarabawowi daban daban,
    Amma yadda mutum ya dauki jarrabawar ne yake nuna hankalin sa, Imanin sa da karfin zuciyar sa.
    Allah yasa mu dace ameen

  • @abdullahihusaina7282
    @abdullahihusaina7282 2 года назад +3

    Masha Allah
    Allah yakara lfy mai anfani
    Allah yakara shekaru ma su Albarka Alfarman Annabi S A W

  • @fateemamustapha2020
    @fateemamustapha2020 2 года назад +12

    Allah sarki natausayawa wannan bawan Allah Nan yaa hayyu yaa Qayyum kashiga lamarinsa kabashi lafiya da nisan kwanan kabashi Abunda zai dogaro da ganshi ba ta wannan gidan Gala ba inda inada hali da nataimaka Masa wayanda suka taimakeshi Allah yesaka musu da Alkhairi 🙏

  • @saudatabdullahi2034
    @saudatabdullahi2034 2 года назад +4

    Allah sarki, Allah ya kara maka lfy my late daddy's pure replica 🙏🙏🙏🙏🙏

  • @YunusaAWada
    @YunusaAWada 2 года назад +22

    What a tragic tale! We pray that Allah will forgive our sins and grant us eternal life when he is most pleased with us. Amin.
    Tahir Fagge deserves to be treated with the greatest respect and courtesy because of all that he has given to the profession, particularly with his distinctive persona and roles. Please take care of his medical bill, Sarki, Ali Nuhu. I believe you can assist him (Fisabilillah). The legendary footballer Ahmad Musa should also assist him in starting up a business (Fisabilillah). To recover from his condition, he must be taken to the top hospital in Egypt. May Allah grant us success in all of our life struggles and tests, Amin.

    • @officialMGtv2008
      @officialMGtv2008 2 года назад

      Don girman Allah kayahakuri kayimin subscribe

  • @shafaatulawal5023
    @shafaatulawal5023 2 года назад +2

    Wat a sad story like this😭
    Ya hayyu yaqayyum yabaka lfy dady ya yayema damuanka rabbi yabaka madogara mai tsoka dindarajar annabi da alQuran

  • @mufidasuleiman4208
    @mufidasuleiman4208 2 года назад +1

    Allah sarki Allah yarufa mana asiri dunya da lahira yabaka lafiya

  • @fatimaharoun8549
    @fatimaharoun8549 2 года назад +7

    Allah ya kyauta
    Allah ya sa mudace 🤲🤲

  • @Hajia_Reza
    @Hajia_Reza 2 года назад +7

    Allah Ya sakawa Ali Nuhu da alheri 🥰🥰

    • @abdulhayatuhamisu9778
      @abdulhayatuhamisu9778 2 года назад +1

      Da yayi me

    • @Hajia_Reza
      @Hajia_Reza 2 года назад

      @@abdulhayatuhamisu9778 Ko ba ka da Data ne baka ji har qarshe ba?

    • @ibrahimidris6236
      @ibrahimidris6236 2 года назад

      @@Hajia_Reza abkn karabu da shi haushi yakeji dan yaji kace Allah yasakawa sarki

  • @samirahassan2147
    @samirahassan2147 2 года назад +6

    Hmmmm wani abun anayinsa da duniya ta gani,amma badan haka ba,kamar rarara dayake raba motoci da wayoyi,ai yaci ace ya dau nauyin kudin maganin ka duka,amma ace taimakon da yayi maka,dubu ashirin kacal,tir da halinka rarara, Allah ya baka lpy tahir fagge ya baka yadda zakayi a rayuwa,ya kuma duraka a hanya ma daidai ciya,tare damu baki daya.Amin Ya Hayyu Ya Qayyum

    • @maamahsgoodies3556
      @maamahsgoodies3556 2 года назад

      Wallhi ko! Eye service ne kawai

    • @shafiuisah2493
      @shafiuisah2493 2 года назад

      Rarara hmmm lallai yakai katon marowaci

    • @khadijahrabe7485
      @khadijahrabe7485 2 года назад

      Riya ce kawae dama,Banda riya da asara ko bare ya nema irin wannan taimakon xaka bashi wata asararriyar 20k..mtsww duniya mutane basa abu dan Allah,sae aikin da baya da lada sae ma mutum ya sama ma kansa xunubi,har naji bana kaunar mutanen nan.Allah ubangiji ya baka lfy, Allah yasa kaffara ne,ubangiji Allah ya baka ikon cinye jarabawan da kk ciki da wanda xae xo maka,Allah ya kara maka lfy da hakuri tare da juriya yah rabbil alameen.Amma abun nan yayi matukar tabani,na kara tsorata da rayuwa.Allah ubangiji ya saka mu gama da duniya lfy, Allah ya mana kyakkyawan karshe y saka aljannah ta kasance gida n karshe a garemu.

  • @Abufatima957
    @Abufatima957 2 года назад +1

    Allah sarki Tahir.
    Inama Ina kudi da wallahi kaji dadi

  • @NetWorker-w9d
    @NetWorker-w9d 2 года назад +5

    Allah Sarki malam Ali Nuhu

  • @ammienhamdi
    @ammienhamdi 2 года назад

    Allahu akbar, Allah ya baka lfy, ni kaina na dora a status . Allah ya yafe mana, Allah ya baka lfy.

  • @cherifatouhakilou4593
    @cherifatouhakilou4593 2 года назад

    Wayyo Allah
    Allah ya baka lafiya mai amfani
    Ameen summa Ameen

  • @aishasanisaveinmusicarea549
    @aishasanisaveinmusicarea549 2 года назад

    Allah sarki, Allah yabaka lfy mai dorewa

  • @ashmultimediatv
    @ashmultimediatv 2 года назад +1

    Allah sarki Rayuwa!.... 🥺🥺🥺

  • @bashirhalliru2406
    @bashirhalliru2406 2 года назад

    Allah ya jazamani tahir fage kuma Allah yakara lafiya

  • @muhammadyazeed6411
    @muhammadyazeed6411 2 года назад +10

    Allah yabaka lafia, Amin.

  • @DAHIRUMG842
    @DAHIRUMG842 2 года назад +1

    Amma gaskiya basukyuta ba dubu ashirin wlh koni zan iyabaka fiye da haka aikin banza saineman asani

  • @zabcyabdul2966
    @zabcyabdul2966 2 года назад +9

    Allah sarki dama Mai daki shiyasan insa yake masa yoyo

  • @umarmamu1800
    @umarmamu1800 2 года назад +17

    Yakamata musaurari maganan sa na karshe inda yache wani yache saidai gawarsa ta da wo kano, wannan na nufin abun Tahir fagge ba haka banza bane kawai akwai masu binsada ko sihiri ko wani abu, amma su yan film basu kyauta ba ache mutum naneman taimako kabashi dubu ashirin haba jama a. Allah dai yabaka lafiya yakuma kareka daga sharrin mahassada amin.

    • @abubakarbiniya8554
      @abubakarbiniya8554 2 года назад +1

      Ai suna yi wa kan su sihirce-sihirce sosai ko wannan mace-macen nasu mutuwa dai ta Allah ce amma ai a kwai abin dubawa a ciki

    • @kaleemullahridwan9698
      @kaleemullahridwan9698 2 года назад +1

      Especially rarara yana iya bada kyewtar mota a challenge na waqa amma ba gawanda yake Neman lafiya

  • @askagaohbabey2802
    @askagaohbabey2802 2 года назад

    Allah sarki, Allah kara baka lafia baba fage , kuma Allah saka sarki Ali da dou sawra da suke taymaka muku .

  • @alibabasaid6871
    @alibabasaid6871 2 года назад

    Allah sarki Allah yabaka lapiya kayita hakuri Allah yayi jagora

  • @musaumarhayatu1402
    @musaumarhayatu1402 2 года назад +3

    Such is life! Allah qarah rufah asirih duniyah dah lahirah😭😭😭😭

  • @yakubumohammed7496
    @yakubumohammed7496 2 года назад +3

    Duniya kenan allah karufama na asirin mu kai kuma allah ya baka lfy 🙏🏽

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 2 года назад +1

    Allah sarki rayuwa kenan Allah yabaka lfy

  • @maryamjidda3735
    @maryamjidda3735 2 года назад

    Allah sarki duniya bakomai ba abunda mutum daya zai iya bada wa amma mutane uku sunga gara hada 100k Allah yabaka lfya rayuwa kenan natausaya mak
    A

  • @hetchahmad5987
    @hetchahmad5987 2 года назад +1

    Allah ya kyauta yasa mu dace.😭😭😭

  • @aishatukur9668
    @aishatukur9668 2 года назад

    Allah sarki rayuwa. Amma su Rarara Basu kyauta ba.

  • @zainababdullahi3566
    @zainababdullahi3566 2 года назад +4

    Allah Sarki Rayuwa 💔😥

  • @chaiboudarechapiou9985
    @chaiboudarechapiou9985 2 года назад +4

    Masha Allah

  • @fatimajamilualiyu596
    @fatimajamilualiyu596 2 года назад +2

    May The Almighty grant you sifah

  • @mustapahmusa5127
    @mustapahmusa5127 2 года назад

    Rayuwa kenan Allah yasa mugama rayuwa lpy

  • @abbakarumarkendekende6379
    @abbakarumarkendekende6379 2 года назад

    Allah yayimuna magani da irin wanan rayuwa tamu narashin taimako

  • @fawziyayakubu5372
    @fawziyayakubu5372 Год назад

    Masha Allah 🙏🙏🤲🤲❤️❤️

  • @hafsatabubakarmuhammad4111
    @hafsatabubakarmuhammad4111 2 года назад

    Allahu Akbar, Ubangiji Allah ya baka lfy, yabamu lfy baki daya, Allahumma Amin ya Hayyu ya Qayyum.
    Sannan kuma gawata addua da yardar Allah za'adace, Ayar Al'Qur'anice. Suratul Ra'adi ayata 28, adiga tophawa a ruwa dayardar Allah za'adace.
    Allah ya kara mana lfy baki daya Allahumma Amin.

  • @ummasanusi4454
    @ummasanusi4454 7 месяцев назад

    Hmm duniya tana bani tsoro i really respect dis man to the extent don't mind what people says baba fage dole mutum yaje yanemi abinci in sata mutum yaje yayi ace masa barawo heee hmm duniya tanada wuya Allah ka iyamana da iyawarka ka tsaremu da sharrin mutum dana aljan Amin

  • @aminasalisu2081
    @aminasalisu2081 2 года назад

    Subhanallahi Allah ya cika maka burinka yay maka kyakkyawar qaddara Allah ya yaye

  • @petithamza7329
    @petithamza7329 2 года назад +1

    Allah sarki 🥰

  • @issimalzabeirou5929
    @issimalzabeirou5929 2 года назад +2

    Masha Allah 🥰

  • @babayarotv967
    @babayarotv967 2 года назад +2

    Gaskiya ne Zango yana taimaka wa addini, domin ni shaida ne.

  • @airtelnigeria2359
    @airtelnigeria2359 2 года назад

    Gaskiya Na jinjina maka Allah ya qara riqe maka mutuncinka

  • @surayyasanisaeedsurayyasan2825
    @surayyasanisaeedsurayyasan2825 2 года назад

    Allah sarki Allah baka lfy Allah yasa muyi kyakykyawan kashe ameen

  • @sunusiyusuf4650
    @sunusiyusuf4650 2 года назад +1

    Allah sarki. Allah ya baka lafiya, Tahir Fagge.

  • @MomMom-oj6fo
    @MomMom-oj6fo 7 месяцев назад

    Allah sarki kagamu dajarabawa Kai ma

  • @asmamaiga3684
    @asmamaiga3684 2 года назад

    Allah sarki rayuwa kenan 🤔😢

  • @nazifabeby5485
    @nazifabeby5485 2 года назад

    Wayo allah nayi tausayinka allah karabaka lafiya kuma allah yahorema ka inasan labba ka babana

  • @charifacharifa870
    @charifacharifa870 2 года назад +1

    Macha Allah😭😭😭😭🙏🙏

  • @abdoulazizadebayor4185
    @abdoulazizadebayor4185 2 года назад

    Allah ya baka lfy baba tahir.

  • @aliyumuhammad9793
    @aliyumuhammad9793 2 года назад +1

    Allah yasa Mudachi

  • @umarridwan8408
    @umarridwan8408 2 года назад

    Allah ykra lfy jarimi

  • @GloriaABako
    @GloriaABako 2 года назад

    Ubangiji Allah ya baka lahia 🙏🏻🙏🏻🙏🏻

  • @purepassion6
    @purepassion6 2 года назад +13

    Maa Sha Allah...Maallam Tahir, such a sad story..the part that puzzled me.."after sallat with jamma'a then the place was swept" insinuating u aren't Muslims enough? I hope I didn't get this statement misconstrued...Some Muslims make Islam very hard than it is...just bcos they perceive film making Un-Islamic...but to be honest, most of these movie storylines are literature for some ppl to educate themselves on some aspects of life
    Truly, Kannywood has come a long way, and has flourished over the years of storytelling. Alhamdulillah.. some of us have gained so much wisdom from the Islamic background of the movies they produce.
    Pls keep up the good work....Watching from Toronto

  • @العاميليعلي
    @العاميليعلي 2 года назад +1

    إنشءالله خير ربي ياشفيك

  • @aminasunusi4653
    @aminasunusi4653 2 года назад +1

    Allah sarki wlh yabani tausayi Sosai Allah dai y qara rufamana asiri duniya da lahira

  • @lawalzarah8568
    @lawalzarah8568 2 года назад +1

    Dama taimakon rarara na karyane😳😳Allah ya sawwake ya baka lfy aminn

    • @2nicedankanawaneh
      @2nicedankanawaneh 2 года назад

      Taimakon Social media neh
      Saboda duniya ta gani ace yana taimako

  • @muktardogaraegwa7291
    @muktardogaraegwa7291 2 года назад

    Allah ya shige mana gaba

  • @hadizamamangarba1290
    @hadizamamangarba1290 2 года назад

    Gaskiya Kam girma ya fadi

  • @khadijahmuhammad7149
    @khadijahmuhammad7149 2 года назад +3

    Wallahi ni dama banga lefinshi ba saboda me dadi shiya San inda yake mai yoyo. Allah yasa mu dace kayi Hakuri rayuwa ce babu yanda bata zuwar wa dan Adam.

  • @nuraauta2651
    @nuraauta2651 2 года назад

    ALLAH yabaka baka lfy amma kuma rawa agidan gala ba mutuncin bane ALLAH ya kyauta

  • @etoonaser3143
    @etoonaser3143 2 года назад +2

    Macha allah,😭😭

  • @nagudutv
    @nagudutv 2 года назад +4

    Allah Ya rufa asiri, Ya kuma sa mu gama da duniyar nan lafiya.

  • @inganta-lafiya_healthpromotion
    @inganta-lafiya_healthpromotion 2 года назад +2

    Allah Ya baka lafiya ingantacciya. Nagode kwarai da gaske. Allah Ya taimake ka da mu baki daya

  • @ibrahimyau9504
    @ibrahimyau9504 2 года назад

    Allah sarki Allah ya kyauta rayuwa kenan

  • @yusufibrahimgirma2231
    @yusufibrahimgirma2231 2 года назад

    Appreciate babana Allah Sanya alqairi

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa 2 года назад +9

    amma gaskiya fisibilillahi Baba yadda kake motsa jiki da tsale-tsale mai rashin lafiya bazai iya abunda kake yi bah. amma yadda muke ganin videos din na yawo , gidan gala ba so daya bane. kuma yadda suke hadaka da yan kananan yara sa'anin jikokin ka har da tabin hannu bai dace bah. Ina girmamaka kuma yar yau inayi amma walahi abubuwan nan na gida gala bah darajar ka bace. Mutunci kamar madara ne. yan videos din zasu zauna kenan har abada. Don Allah a kiyaye🙏🙏🙏🙏

    • @fertyabber5486
      @fertyabber5486 2 года назад +2

      Yanzu kuna nufin karya yake yi kenan, wai me yasa mutane ba ku da adalci ne? Wlh ku ji tsoron Allah Kada ya jarabce ku da kaddarar da ya jarrabi wasu akai kuke kuma karyatawa, babu fa Wanda zai Shiga tsakanin bawa da ubangijin sa.

    • @umarkabiradamu5350
      @umarkabiradamu5350 2 года назад

      @@fertyabber5486 wannan haka yake faty Allah yasa mu dace

    • @fertyabber5486
      @fertyabber5486 2 года назад

      @@ummahanan5786 idan kin karbi kaddara tou ki masa kyakkyawar addu'a ki kuma ki kara taimakon sa ko kuma kiyi shiru. Babu wanda ya san goben sa, Wanda ya karbi kaddara baya wasuwasi ko kuma kawo wasu ra'ayoyin sa akan abinda ya faru da wani, babu abinda bawa zai aikata wanda ba a rubuce ya ke ba. Kayi addu'a Allah ya sa kai ko wanin ka ba'a rubuta maku irin kaddarar nan ba, kayiwa Wanda ya ke ciki kyakkyawar fata. Ba zan so in ga Mahaifin wani a ciki ba bere kuma nawa, ba wai ina goyon bayan abinda ya yi ba, Amma idan har Allah ya kaddara ya yi din ba zan nuna zakewa in ce sai na chanja shi ba, Wanda yayi shi shi zan roka ya chanza shi kuma ya yafe masa ya ya kuma bani ikon taimaka masa.
      Alhamdullh mahaifina Allah bai kaddara masa irin wannan rayuwar ba har ya bar duniya cikin rufin asiri ya ke har kuma bayan ran sa.
      Hakan ba zai sa in zagi Mahaifin wani ko in ji dadi don yana cikin wani jarrabawa ba na rayuwa, kuma ba zan so in ji wani ya zagi Mahaifin wani ba, ni bana aibata mai laifi sai dai in yi mishi addu'a Allah ya kubutar da shi, duk kuma hujjar da ya kawo na yin abinda yayi wannan Allah shi kadai ya san yadda zai yi da abinshi bana shiga hurumin wani bere na ubangiji.

    • @OfficialSautinHausa
      @OfficialSautinHausa 2 года назад +2

      @@fertyabber5486 Abun bah wai rawar bace ake qalubanta. kuma babu wanda ya karyata shi saboda rashin lafiya kala-kala ne. Shekara da shekara da shekaru yana fim duk da rashin ganin darajar da ake musu daga wancan amma ya tsare mutuncin sa tun yana matashi ba, yanzu yanzu akan gidan gala bai kamata ya zubar bah. Nayi imani yanada yaya gida wata kila harda mace. ko don wannan ya kamata wani abu mutum ya hakura. Idan rashin kudi ne , ni kai na na taba aron mashin banki har million daya. mi zai hana yaje ya nemi bashi ya nema ma kanshi lafiya , yana biyansu kadan-kadan babu wanda yasan anyi. Bashin banki wlahi sauki gare shi kawai zaka kawo wanda zai zama shaidu, su kuma zasuyi bincike subaka, ballanta shi da a sannane.

    • @nafsiyyasalisu8847
      @nafsiyyasalisu8847 2 года назад +1

      Dan Allah kuyi ta Kanku tashi ce ta fito fili wlh dazaa ji na me sukan nasa kare baze ciba haba

  • @ibrahimusman6578
    @ibrahimusman6578 2 года назад +1

    Allah sarki 😭😭😭

  • @ahmadmuhammadbarup733
    @ahmadmuhammadbarup733 2 года назад

    Inna Lillahi.. Allah sarki Allah ya baka lafiya 😭

  • @kiseurene6145
    @kiseurene6145 2 года назад

    Allahu akhbar allah yaqaramaka lpy

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 года назад +1

    ALLAH YABAKA LAFIYA

  • @FaridaDaweye
    @FaridaDaweye 10 месяцев назад

    Subhannallah 😢

  • @alameenzakariyyaibraheem8981
    @alameenzakariyyaibraheem8981 2 года назад

    Haka rayuwa take karka damu Tahir Allah yakan jarrabi bawa ta ko'ina karkadamu da sannu Allah zaimaka suttura insha Allah

  • @asaniuss2315
    @asaniuss2315 2 года назад

    Allah sarki rayuwa ke nan

  • @alarammabuhari252
    @alarammabuhari252 2 года назад

    Allah sarki nagoyi bayanka

  • @abubakrabiola4252
    @abubakrabiola4252 2 года назад

    Allah ya bakalafiya

  • @saadatouchaibou1169
    @saadatouchaibou1169 2 года назад

    Allah yabaku lfy baba

  • @khadijaidris1140
    @khadijaidris1140 2 года назад

    Allah yabaka lafia da kwarin gwiwa

  • @usumaneibrahimnijar6090
    @usumaneibrahimnijar6090 2 года назад +1

    Allah yabaka lfy

  • @SAUTUL_ILM
    @SAUTUL_ILM 2 года назад +1

    Allah sarki Allah ya baka lafiya 😢

  • @fiddausiharunadaura6062
    @fiddausiharunadaura6062 2 года назад

    Gaskiya duk dahakade babu cincintar hakan

  • @Abduldmgagender
    @Abduldmgagender 2 года назад

    Allah yayi jagora

  • @manemidabaine82tv
    @manemidabaine82tv 7 месяцев назад

    Allah sarki rayuwa

  • @aakainuwa86gotomo3
    @aakainuwa86gotomo3 2 года назад +1

    Ayya Allah ya sauwake

  • @abbakarumarkendekende6379
    @abbakarumarkendekende6379 2 года назад

    Allah yayimuna magani

  • @hamzalawal7033
    @hamzalawal7033 2 года назад

    Ya Allah ya yafemaka kurakuranka kuma Allah yabaka lfya ya horemaka abun dawainiya da iyalinka da lafiyarka kuma wallahi nama uzuri sosai

  • @goldenchild6988
    @goldenchild6988 2 года назад +1

    uban giji ya ALLAHsa mufikarfin zuiyarmu ya ALLAH ka bamu ikon tallafawa masu buqatar tallafin mu amin

  • @abdulwahabouabdounijarzomo6514
    @abdulwahabouabdounijarzomo6514 2 года назад

    Allah Sarki rayuwa gaskiya natausaya danaji labarin ke Allah yabudama

  • @ibrahimumar3388
    @ibrahimumar3388 2 года назад +1

    Allah ya Kara mana lafiya

  • @petithamza7329
    @petithamza7329 2 года назад +1

    Masha Allah merci beaucoup 🥰🥰🥰🥰

  • @adjimohammad2580
    @adjimohammad2580 2 года назад

    Allah yabada lfy

  • @siedytv6666
    @siedytv6666 2 года назад

    Gaskiya abun kunya ne , Kannywood members sun zama matsiyata, especially RARARA shine ake gani yafisu kudi, ammma abar wnn bawan Allah din yana shan wahala,

  • @nicholeritajohn8168
    @nicholeritajohn8168 2 года назад

    Allah sarki 😞

  • @oyesholaraufu411
    @oyesholaraufu411 2 года назад

    Allah ya qaramana lfy

  • @mahamansanilaoualiwaissou2780
    @mahamansanilaoualiwaissou2780 2 года назад

    Allah ya kara lahiya.

  • @nanarukayyaadamhamza3979
    @nanarukayyaadamhamza3979 2 года назад

    Allah sarki