wannan hakane gaskiya Allah yakara lfy da imani da kuma kaunar annabi Mohd (swa) muna gdy sosai Allah yakara basira dá daukaka ameen ya hayyu ya qayyu mu wacthing from saudia Arábia from fateema kano
Allah yyi mana jagora Allah y tabbatar mn d alkhairi niyar ku ta alkhairi y Dafa muku a kanta Allah y tsare ku da sharrin munafunci d Munafukai Al barkacin Annabi Muhd
Indai yin Gini ba gababa meyasa karusa kayimana shiri hm kananeman mafita siyakar ka takare in Sha Allah Kai matsalan Kano TU zuwanka me kukayi in ba masifa ba jacan
Wash tsofafin gwamnonin fa sun tafi Third Term a jahohin su. Allah Ya sa kar suyi amfani da kudin jahohin su nemi takarar sugaban kasa a 2027. Kwankwaso ina fatan baza ka zama masu yin third term ba a jahohin su. Kaduna, Jigawa, da Kano duk yaran tsofaffin gwamnoni ne. Ai abun da kayi da kudin Kano kayi ba da na aljihun ka ba. Allah Ya taya Abba riko, kokuma Kwankwaso zan ce?
Agaskiya dor eg Musa kwankwaso Kaban mamaki Tundanake bantam baganin Wani Dan Siyasa yy mgn takai minti 10ba tareda yarubuta akan takardaba sai doctor Eg Rabi'u musa kwankwaso baSai shi ALLAH ya karanisan kwana da daukaka Nine baka daga JAHAR KEBBI State kamar hukumar Danko wasagu L G Again Ribah Zuru
Jazakallahu Khairan really JAGABAN KAWAI. Wlh Kaine gaskiyar JAGABAN I'm really proud with you my boss. kwankwasiya amana
This Explanation make my day Allah ya kara girma jagoran talakawan Nigeria
Allah sarki dan musa Allah yakara lfy wlh kai mutum ne 🙏
Mallam bashir mangafi musawa Katsina Masha allah Allah kabamu cikAwa dakyau da Imani amen summa amen ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
wannan hakane gaskiya Allah yakara lfy da imani da kuma kaunar annabi Mohd (swa) muna gdy sosai Allah yakara basira dá daukaka ameen ya hayyu ya qayyu mu wacthing from saudia Arábia from fateema kano
S w a
Allah ya Kara lafiya Amen
Good morning sir
Congratulations
Gaskiya Ne Dan Musa Mai Allah
Masha Allah boss
Allah ya kara lafiya jagora saikayi da yardar Allah kosunaso kobasaso
Allah yyi mana jagora Allah y tabbatar mn d alkhairi niyar ku ta alkhairi y Dafa muku a kanta Allah y tsare ku da sharrin munafunci d Munafukai Al barkacin Annabi Muhd
Allah yatayama jagora
Allah yasaka da lkairi
Allah ya saka
Allah ya kara lapia jagora na gari
Very nice
Jogoran Sulhu, manzon Allah yace sulhu alkhairi ne Jagora Muhammad Rabi'u Kwankwaso
MashaAllah Alhamdulillah
Muna godiya
Allah yaja zamanin Madugu
Masha Allah yatemaka
Allah yakara lpy Ameen
Masha Allah Allah yaqara maka lfya da nisan kwana
Ameen
Allah y taimaki Jagora yayi riko da hannu
Amin
amen
Masha Allah
Allah y Saka
Allah yakaramu irin irinku a kasa Allah sa kujarice a kaigaskiya Allah yataya ruko
Ma sha Allah kwankwasiyya amana
الحمد لله يا الله
Masah allah
I dont support NNPP
But I sincerely like this guy
He's so straight
Allah yabiya mai gida
Maigida fatan alkairi from saulawa ikara kaduna state
Ikaranmu😁😁😁
Allah yaja zamani
Wnn Gskia che Allah yataimaka
Jagora iKon Allah
Well done kwankosiyya amana
Malam kayan ke mana Me ya faru
ALLAH kuma ya taya ka riko Abba ALLAH yasa Ku mu dace
GAMJI!!✊✊✊
Ameen ya Allah
muna gdy jagora nagari
Indai yin Gini ba gababa meyasa karusa kayimana shiri hm kananeman mafita siyakar ka takare in Sha Allah Kai matsalan Kano TU zuwanka me kukayi in ba masifa ba jacan
Allah yasaka madugu❤
The political Hero
Allah ya cika maka manufarka ta Alheri
Bantaba kaunar wani dansiyasa ba kamar KWANKWASO dukda ina wata jaha
Macha allaha
Gaskiya ne lokacin ka anyi Sulhu andaina fadan Daba, kuma ka bude makarantar gyaran Tarbiya a Gwarzo amma Ganduje ya rufeta.
Allah ya kara girma
Inasonn rabiu
Allah ya baka shugaban nijeria
Jagora Allah ya tsare ka daga sharrin makiya ya kara daukaka
😍😍😍
Kai a gaida jagora Muhammad Rabi'u Musa Kwankwaso
Amma meyasa baka cewa mlm ko shiekh sai kake kiran sunansu karara
Allah yataimaki madugu 🤣🤣🤣
Alhajin tatsuniya kenan makryaci
Kwankosso mutun ne, kuma yana da wahala assamu shugaba irinshi
❤❤❤❤❤❤
Masha Allah 😍🥰🥰👍💃🏽
Jagora 🙏🙏🙏
Dan Musa
Wlh kai mai Imani ne kuma dan Aljanna
Allah yadafa Maka yarika
Jagora gaske kennan
Shegiya abida
Malam Idris yaji kunya,
Wash tsofafin gwamnonin fa sun tafi Third Term a jahohin su. Allah Ya sa kar suyi amfani da kudin jahohin su nemi takarar sugaban kasa a 2027. Kwankwaso ina fatan baza ka zama masu yin third term ba a jahohin su. Kaduna, Jigawa, da Kano duk yaran tsofaffin gwamnoni ne. Ai abun da kayi da kudin Kano kayi ba da na aljihun ka ba. Allah Ya taya Abba riko, kokuma Kwankwaso zan ce?
zaben kano gaskiya ts fito sace zabe akayi a soke zaben kano gawuna nada gaskiya baza muyi shuru ba
Agaskiya dor eg Musa kwankwaso
Kaban mamaki
Tundanake bantam baganin
Wani Dan Siyasa yy mgn takai minti 10ba tareda yarubuta akan takardaba sai doctor Eg Rabi'u musa kwankwaso baSai shi ALLAH ya karanisan kwana da daukaka Nine baka daga JAHAR KEBBI State kamar hukumar Danko wasagu L G Again Ribah Zuru
Masha Allah
Jikukin Dan ta ada danfudiwu
Allah kara lafiya
Ya kamata a hadawa manyan malaman Shia, Izala, Tijjaniyya, Kadiriyya etc, buda baki na musamman.
Kuri'a nawa ka samu a Lagos? Ina fatan ba kuri'ar councillor ka samu ba a Lagos.
Jikukin dan ta ada danfudiwu ne fulani jinita adanch ne kufulani bakuda asuli fulani
Magana Mai kyau
3007
🫡
Tsula tsula rabiu keshi duk Karya kake lokacinka akafara bori a Gidan govenati
Tsula Mata ruwan batir a head quarter babarka
@@aminuidris4243 hhhhh how market
Allah yaja zamani
Masha Allah
🕌🤲🕋👍🤝✌️🤍❤️🤍
Masha Allah
Masha ALLAH
Masha allah
Masha Allah