Tattaunawa Ta Musamman Tareda Jagora Sen. Rabi'u Musa Kwankwaso da RFI Hausa
HTML-код
- Опубликовано: 10 фев 2025
- A wannan tattaunawa da RFI Hausa ta yi da Jagoran NNPP a Najeriya kuma dan takarar shugaban kasa a 2023 Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi bayani kan wani shiri da aka ce suna yi domin hadewa da Atiku Abubakar da Peter Obi a 2027.
Kwankwaso ya kuma soki yadda gwamnatin APC ke tafiyar da mulkin Najeriya da batun sabuwar dokar haraji tare da tsokaci kan dambarwar siyasar Kano ta Abba tsaya da kafarka.
Jirgin yakin Arewa Allah Yayiwa rayuwa Albarka doctor Rabi.u Musa Kwankwaso Allahu Yachika burin Alheri
Allh yabaka mulkin najeria
Allah ya Kara lfy da Nisan kwana jagoran arziki
❤ Allahamdulilahi Allah yaqara girma
Allah ya Kara maka LAFYA HAKURI d JURIYA JAGORANMU bijaahi MUHAMMADURRASULULLAHI sai ka SHUGABAnci NAJERIYA 2027 muna nan muna ADDU A
Wlh Kwankwaso Jagorane na kwarae
Up up kwankwaso ❤🎉
Amin ya Allah
Jagora namu
Kwankwaso Jagoran Siyasar matasan Nigeria.
Jagoran Fita Kunya🎉
Jagora kainan
Kwankwasiyya Amana
Hm!
Jagora nagari ubangiji yaimaka jagora
Ubangiji yasa kazamo alkairi ga Yan Nigeria yakuma kaddara kazamo shugaban kasar Nigeria 2027 saboda Babu maibada mulki gawan da yakeso asanda yakeso se rabbul izzati waljalali
Malam je ka chigaba da karban contract Dinka da Tinibu. Akwai ma babban ma yaudari irrin ka da ka karbo kudin atiku a 23
Ubangiji yakaddara maka zama shugaban nigeria