In Da Ranka 19-06-2024
HTML-код
- Опубликовано: 7 сен 2024
- In Da Ranka 19-06-2024
A cikin shirin zaku ji cewa, Ana zargin jami'an tsaro na yin lakaki, wajen kai agaji wuraren da ake fadan daba a Kano.
A yayin da ake Ranar Mahaifi ta Duniya, wani Uba ya lakadawa matarsa dukan kawo wuka da jaririn bayanta.
Wadannan da ma karin wasu labaran na kunshe a cikin shirin.
❤❤❤🎉🎉🎉
Nasir zango barka da sallah