Baba Suda 19-06-2024, tare da Aisha Tukur Fagan

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 16 сен 2024
  • Baba Suda 19-06-2024
    A cikin shirin zaku ji cewa, rikicin daba ya yi sanadiyyar ran wani Kwamandan Bijilanti.
    Samari sun fara fargabar zuwa wasu yankuna zance sakamakon rikicin daba.
    Wadannan da ma wasu labaran na kunshe a cikin shirin, tare da Aisha Tukur Fagan

Комментарии •