A gaskia Film din nan Yana min dadi Sai dai muyi Fatan Allah Ya Qara dafa muku Domin kuwa kuna nishadantar damu sosai Allah Ya Qara basira da kuma Hazaqa da kuma Daukaka 🙇♀️🙇♀️🙇♀️👍
Alhamdullah Gaskiya yayi sosai ramuwar gaiya yafi nagaiya zafi dasannu kuwa zesani insha Allah yaa Allah kabamu shuwagabanni musu tsoron Allah Amin ya rabbi 👏😭
A gaskiya kam shiri yayi kyau sai dae kawai lokacin kallonsa baiyi kyau ba. Amma da za'a taimaka a cirimana tsayayyin lokacin da zamu dinga samun sa akan lokaci dan allah. Fatana koma allah ya kara basira ya koma kara taimakawa ameen
A very good program. Amma don Allah ku dinga lura, matar gwamna lace din da ta sa da wayar da take rike da ita da handbag dinta duk ba su dace da matsayinta ba.
Ga wadanda suke shaawan koyan computer da kuma technology na zamani da yaren hausa ku shiga wannan link ruclips.net/channel/UC0b1sNjFpsgf9D0ksj514fQ Kuyi Subscribe channel dinmu a RUclips don samun darusa cikin sauki
Gaskiya kuna kokari kwarai da gaske saidai muna neman alfarmar masu daurawa a youtube su rinka daurawa a ranar da ake kallo Koda bayan aya daya da kallo thanks
Oyoyo gaskiya muna godiya sosai Allah yasaka da Alkairi Kunayi munajin dadi dakubari sehauchi dan jarida sahabi inasanka I LOVE you ❤️❤️❤️❤️❤️❤️💋💋💋💋💋💋❤️💋❤️💋❤️💋❤️💋❤️💋💋❤️💋💋❤️❤️💋💋❤️❤️💋❤️❤️💋
Masha Allah Watching from Cairo 🇪🇬amma shawara inaga ya kamata kusa mana actually lokacin da zaku rika dora mana mu masu kallonku ta RUclips kamar dadin kowa munsan rana sannan munsan lokacin da zamu jira domin kallo 🙏🙌🥀
Dan Allah kudaure kuhada auren Salma da sahabi domin Salma tanason sahabi shikuma amma shikuma bara'atu CE kamar ra'ayinshi ita kuma bashine ra'ayintaba amma tabbas kucusa mishi ra'aiyin salma yadda komai zai kara tafiya daidai
Slm arewa24 bayangaisu da fatan alkhairi gaskiya dani da iyalina munajin dadin wannan sabon Shirin na kwana casa in, Amman yakamata kusamamu tsayayyan lokacin da xakurika doramamu wannan shirin musammam mumasu kallo a you tube.
Kwana 90-- fait partir de plus meilleur film de Nigeria . vraiment j'adore beaucoup. Mais s'il vs plait précise nous l'heure que vous allez le posté sur RUclips.. Merci!! Arewa 24
Agaskiya wannan satin kun bata mana lokachi wajen daura manashi, agaskiya naji dadin abinda akayima diyar sambo, ramuwar gaiya tafi ta gaiya zafi. achigada gashi kwana casa in

wato wannan shi ne san maso wani domin ita salma tana Son sahabi shi kuma sahabi yana San wata wato kanwar budurwar m.Ali lecturer to dai maga yadda zata kaya
Allah tun wajan 9 nake zuba idanu fa! Amma shiru Yanzu ma haka tun 2 na bude data da naga msag na RUclips ya shigo har sauri nake naga ko Su ne amma sai naga saɓani😂😂
Gaskiya Arewa24 bamuda kamarku , kuma nayi murnada ganin Sahabi da an kashi actor aida film yakare Allah yakara maku basira amin.
Godiya muke arewa 24 sahabi inageshe ki allah ya kara basira👍👌💯
Dan Allah a rinka saka mana shirin kwana casa'in da wuri
A gaskia Film din nan Yana min dadi Sai dai muyi Fatan Allah Ya Qara dafa muku Domin kuwa kuna nishadantar damu sosai Allah Ya Qara basira da kuma Hazaqa da kuma Daukaka 🙇♀️🙇♀️🙇♀️👍
Gaskiyane arewa 24 agaskiya munamatukar jindadin shiryeshiyanku musanmama wannan shiri maimatukar dadi dakuma fadakarwa da nishadantarwa danhaka Mina godiya Allah yakara basira
Allah ya kwara basira hausa series & movies yaje gaba. Adamu daga Ngaoudere Cameroon🇨🇲
Gaskiya nafi son sahabi da bara'atu
Allah sarki habibiyata rayya dan kuyi hakuri kar a komar da ita kauyi please please please dan Allah
Alhamdullah Gaskiya yayi sosai ramuwar gaiya yafi nagaiya zafi dasannu kuwa zesani insha Allah yaa Allah kabamu shuwagabanni musu tsoron Allah Amin ya rabbi 👏😭
Ameen dai er uwa
Amin fatima
Amin
Masha Allah mungode Allah ya Kara basira da lfy
A gaskiya kam shiri yayi kyau sai dae kawai lokacin kallonsa baiyi kyau ba. Amma da za'a taimaka a cirimana tsayayyin lokacin da zamu dinga samun sa akan lokaci dan allah. Fatana koma allah ya kara basira ya koma kara taimakawa ameen
Allah sarki bara atu tace duk kyaunku daya Allah yabaka sauki sahabin salma rayya kina bani dariya
Rayya ga gulma ga tsoran komawa kauye gsky shirin yayi ma ana Allah ya kara basira
Wannan shi ne son maso wani,
Stakanin Sahabi, Salma da Bara'atu. Muje zuwa. Allah Ya keuta.
Hadiza Kubra Nuhu Wlh kaw abin burgewa
A very good program. Amma don Allah ku dinga lura, matar gwamna lace din da ta sa da wayar da take rike da ita da handbag dinta duk ba su dace da matsayinta ba.
Yayi kyau
Nidai kar ce nashigarwa arewa24 dan Allah kuyi hakuri ayi musu uzuri kunsan yanayin aiki👏😅
Allah kara basira gaskiya minajin dadin kwana casa'in
A gaskiya muna jin dadin shirye shiryen Ku arewa 24 tamuce
A gaskiya kayan da matar gwamna. Da yar gwamna suke sawa bai yiba har gwamnan kansa
SLM ykk inamakafatan alkhairi Allah yataimaka yakamata ache gidab gumna akwaiyanaiki dadama Allah yakara basira
A gaskia shirinnan yana qayatardamu Dan ALLAH kurinka sakamana shirin a yanar gizo cikin lokaci ALLAH yasa mudace da Alkhairi Ameen summa Ameen
Gaskiya ina jin fadi sosai akan Wannan film din domin ana taba wasu halaye daga halayen gwamtin Kano ta dolas
Masha Allah god bless you yanada kyau adinga turu mana ranna lahadi dawuri mun gode
masha Allah muna godiya Allah ya kara dawkaka
Thanks a lot arewa 24 muna jin Dadin Kallon ku daga nan china
Mungode Allah yasa ka da alkhairi🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭
Aameen 🇬🇭
@@ummulkhair1569 Hi.hhhhh
A
Haba wlh kun wahalar damu wannan satin tun qarfe 9:00 na safe nake jiran ku sako mana shi
Assalamu Alaikum all masoya Arewa 24 ina mana fatan alkharri
Allah ya Kara daukaka Arewa 24 kuna nishadantar fadakar damu😘😘
Slm
Ameen wa'alaikas salam
Gaskiya kuna kokari sosai.allah.yasaka.da.alkair
Gaskiya kuna qoqari allah ya qarababasira allah ya kyara mana najeriya
Slm Arewa24 Mina alfahari daku Amma gaskiya kuna horar da zukatanmu wajen jira Dan Allah adinga saki dawuri wish you be successful
Gaskiya muna matukar jin dadi Allah yakara basira
gaskiya yayi wallahi allah yakara basira ameen
Arewa naji ance an sace govn cikin kwana casino Allah ya baiyyanahi
Ba shi bafa dan uwan sane kuma cikin ikon Allah an sameshi
Mashallah mungude susai Allah saka da alkairi
7:31 salma and sahabi soo emotional 😭😭😭😭😭😭 true love never dies ❤️❤️❤️
Ga wadanda suke shaawan koyan computer da kuma technology na zamani da yaren hausa ku shiga wannan link
ruclips.net/channel/UC0b1sNjFpsgf9D0ksj514fQ
Kuyi Subscribe channel dinmu a RUclips don samun darusa cikin sauki
Yakub Umar wallahi kuwa 💖
Yakub Umar vkkd
Mort
Yakub Umar York nid haut si yeux ont
Wasan yayi kyau ammafa bamuji dadin mutuwar ummiba munso ace tayi rayuwar makanta itamah😎😎😎😎😎
Gaskiya kuna kokari kwarai da gaske saidai muna neman alfarmar masu daurawa a youtube su rinka daurawa a ranar da ake kallo Koda bayan aya daya da kallo thanks
Hhhh Alhj sambo kenan Ashe ba dadi ,gaskiya kwana casain ya na burgeni duk yan wasan bawanda bai dace da role dinsaba
Allah yakara basira ARRWA 24
非常感谢arewa 24
Auwal salisu kai dan cana ne
Best Arewa movie series that make alot of sense.
Nima wannan shirin yana burgeni muna jindadin shirin nan kwana cyasa in
Gsky tafara halinta allah yataimaki mai gsky aduk indayake
Oyoyo gaskiya muna godiya sosai Allah yasaka da Alkairi Kunayi munajin dadi dakubari sehauchi dan jarida sahabi inasanka I LOVE you ❤️❤️❤️❤️❤️❤️💋💋💋💋💋💋❤️💋❤️💋❤️💋❤️💋❤️💋💋❤️💋💋❤️❤️💋💋❤️❤️💋❤️❤️💋
Wht
Good
Masha Allah Watching from Cairo 🇪🇬amma shawara inaga ya kamata kusa mana actually lokacin da zaku rika dora mana mu masu kallonku ta RUclips kamar dadin kowa munsan rana sannan munsan lokacin da zamu jira domin kallo 🙏🙌🥀
Anayi munajin dadi arewa
Ranar litinin
@@queenkhalid2477 I know but babu actual lokaci gashi jiya sai litinin da magrib suka dora...Kamar dadin kowa munsan actually ranan asabar wajen karfe 10 zuwa 11
@@balamusaabdullahi8600 🙌🤗
Hakane Allah yakyauta
Watching from China.I love this series keep it up AREWA24
Allah yakara basira da daukaka
Godiya muke Allah yakara basira 💋💋💕💕😍😍
Gaskiyane allah yataimaki sahabi amma dan Allah kudunga doramana dawuri
Alhamdulillah shirinku na ilmantarlwa dadin kowa👍
Masha Allah Allah ya kara basira mungode
Dan Allah kudaure kuhada auren Salma da sahabi domin Salma tanason sahabi shikuma amma shikuma bara'atu CE kamar ra'ayinshi ita kuma bashine ra'ayintaba amma tabbas kucusa mishi ra'aiyin salma yadda komai zai kara tafiya daidai
Malan sahabi kanada kokaripa Allah yakara basira
Ahmad no I'm the first,from saudiyya
don Allah arika sakimana wannan shirin da wuri.
dan Allah ku dinga dora muna shi akan lokaci😍😍🤘🤘🖒
جاري المشاهده
👁👁
😳
Aslm sahabi alhamdulillah nadaika kamu allah kara lafiya
Ameen
Up kwana casa'in
Episode 12
Ma'ana dozin
Kenan.
Thanks.
😀😀😀
Thanx arewa 24
Gaskiya yau gun jirga my wlh run safe nake jira. Any way, since it has finally uploaded thanks for the great work.
Arewa24 pls kudinga saka mana da wuri.. Yau na duba yafi sau 20😞😔
Hahahhh Amma gsky yayi dadi wlh sambo yazo daukan fansa
Arewa 24 kunayi munajin dadi anya baban sahabi bawani Abu da akka shafamasa
mashaallh Allah yakara basira
Amin ya Allah
Watching from the kingdom of Saudi Arabia
Slm arewa24 bayangaisu da fatan alkhairi gaskiya dani da iyalina munajin dadin wannan sabon Shirin na kwana casa in, Amman yakamata kusamamu tsayayyan lokacin da xakurika doramamu wannan shirin musammam mumasu kallo a you tube.
Kwana 90-- fait partir de plus meilleur film de Nigeria . vraiment j'adore beaucoup. Mais s'il vs plait précise nous l'heure que vous allez le posté sur RUclips.. Merci!! Arewa 24
Agaskiya wannan satin kun bata mana lokachi wajen daura manashi, agaskiya naji dadin abinda akayima diyar sambo, ramuwar gaiya tafi ta gaiya zafi. achigada gashi kwana casa in
Kai alhamdulillah my sahabi bai mutu Baban sahabi anya
Wow masha Allah Allah yakara da basira godiya muke
Fatan alkheri arewa24 danan Senegal Dakar
ALLHAH YAKARA MANA SON ANNABI AMEEN
Ina gaicheku ma aikatan tachar arewa24
Arewa24 tamuce allah ya karabasira 😍😍😍
Masha Allah am d first person💞💞
Nafeesat u re wrong I'm the first person today.. Check ur time 😜
@@ahmadhassankano8437 🤭🤭
@@nafeesahumar853 yaya kike yar uwa? 🙌
masha allah allah yakara basira
That's is vary nice job
Allah sarki sahabiina sannu
Alhamdulillah sahabi bai mutuba
Rayya me shegen gulma😂kuma baki san komawa qauye🤣.
Haba maman nana, kauye fa da bance ai baxa ta yadda ba 😁😁
@AREWA HAUSA DRAMA🤭🤭
سبحان الله
والحمدالله
لا اله الا الله
والله اكبر
ولا حول ولاقوة إلا بالله العلي العظيم
استغفر الله العظيم
اللهم صل وسلم على محمد🦋🗝
Ahmad Hassan kano Venice Italy.. I'm the first person today 😂
Ga wadanda suke shaawan koyan computer da kuma technology na zamani da yaren hausa ku shiga wannan link
ruclips.net/channel/UC0b1sNjFpsgf9D0ksj514fQ
Kuyi Subscribe channel dinmu a RUclips don samun darusa cikin sauki
Ahmad Hassan kano to comment ba
Me second 1⃣
@AREWA HAUSA DRAMA ina godiya 🙏
Oyoyoooooooooooooooooo!!!!!!!!!!!
Sahabi yadawo
Allah yahsa akale qarshe damu
Sahabi Kenan Yana gadan asibi yaneman labari😂😂😂😂
Hummmmmmm
Ai ko yaqi daukar shawarar Salma ko 😎
Agaskiya arewa 24 kuna kayatar damu da shirye shiryenku nako abdulhakim daga taraba state
wato wannan shi ne san maso wani domin ita
salma tana Son
sahabi
shi kuma sahabi yana San
wata wato kanwar budurwar m.Ali lecturer to dai maga yadda zata kaya
nafi son Sahabi da Salma ba baraatu ba
Ya kamata a duba korafin jama'a, idan har don su ake yi.
VERY GOOD AREWA 24 PROGRESS FOR EVER
Rayya me aljanu 🤤🤤🤣🤣🤣🤣🤣
Gaskiya sahabi yana birgeni
Gaskiya yau kunbamu aiki wajen jira wanan chiri
Duk ni ba shini damuwata ba datana be da karfi yaki mun ohhhhhh my god don allah koma kudinga samana da wure
Sahabi and bara'atu 😘😍😍
Salma and sahabi allah ya kara bassira ina yinku wlh
Allah yasa kuyi aure anan kuma har azahiri
Thanks arewa 24. This episode came late. Please take note.
Yayi yayiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiii🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥💯💯💯💯💯💯💯💯👈
Mal Ali gouro yadauki chokali me tsafta memakwan dayagama juya lemon ya aje a gun wanke wanke sai yamayar cikin kwanuka wankakku 👊😎
ummy sahabi hhhhhh
Yeeeee ni ne na daya I’m the first
U re not.. Na daya
Tsakani da Allah yau an shanyamu da yawa😂😂😂
Hhhhhhh ai kuwa dai
Allah tun wajan 9 nake zuba idanu fa! Amma shiru
Yanzu ma haka tun 2 na bude data da naga msag na RUclips ya shigo har sauri nake naga ko Su ne amma sai naga saɓani😂😂
@@kamalaminna13 hhh nima haka 😁