Kwana Casa'in |Kashi Na Biyar (5) | AREWA24

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 окт 2024

Комментарии • 157

  • @balaaliedo243
    @balaaliedo243 Год назад

    This film have a lot of lessons, God bless Nigeria 🇳🇬.

  • @abdallahjere3161
    @abdallahjere3161 5 лет назад +3

    Slm arewa 24 kunayi munaji dadi tnx sahabi kayi daidai sahabi kacigaba da gaskiyarka sahabi allah yana tare da mai gaskiya allah zaidafama sahabi kaine idan gari mai lalata azalumai

  • @fatumaahmed2761
    @fatumaahmed2761 5 лет назад +1

    Allah kara muku basira mai yawa aikin ku yana kyau muna jindadi tachar arewa 24

  • @ukashassrimaye9592
    @ukashassrimaye9592 5 лет назад +7

    Malamai magada annabawa
    Wannan malamin da pastor sun taka rawar gani, Allah yasa malumanmu sugane hadarin manne ma yan siyasa ajika,

  • @samailamourtala3513
    @samailamourtala3513 5 лет назад +2

    Allah ya qara basira arewa24 mungode sosai daga Murtala Riyad saudia

  • @kamalaminna13
    @kamalaminna13 5 лет назад +7

    Muna godiya fa😍😍😍
    Allah yasa kufi haka Arewa 24 tamu ce😍😍

  • @billabouckamokhtar3459
    @billabouckamokhtar3459 5 лет назад +3

    Gaskiya muna jin dadin wanan kwana casa"in daga algeria dan ingall

  • @muhammadkabirhilal3533
    @muhammadkabirhilal3533 5 лет назад +7

    ☺ ☺ ❤ 💕 💗 Ramadan to you all,Allah ya sakamu daga cikin wadanda ake yentawa a wannan watan mai alfarma amin.amma dan Allah ya kamata a dinga saka wannan shirin a kan lokaci.

  • @sayyadasaadatusulejatv5002
    @sayyadasaadatusulejatv5002 5 лет назад +1

    Wannan shirin yayi daidai da halin da muke ciki akasar mu ta Nigeria,arewa 24tamu ce

  • @tarkonkaunafassarararewana5418
    @tarkonkaunafassarararewana5418 5 лет назад +1

    Thank you dan Allah kudinga sawa dawuri kamar yanda kukesa dadin kowa

  • @muhammedfulani5168
    @muhammedfulani5168 5 лет назад

    Alhamdulillah munagodiya allah yaqara basira kuma allah yasa ana daukan darasin dakeciki

  • @mamanidriss9256
    @mamanidriss9256 5 лет назад +3

    Matar gowanan da girman ta zata saka wando irin nayara haba yakamata tarufe jikinta dan girman Allah

  • @habashiyadahiru1172
    @habashiyadahiru1172 5 лет назад +1

    barka dazowa haskin raina arewa 24 kunayi munajin dadi allah yakara daukaka mana tari insha allah

  • @Nada-39
    @Nada-39 5 лет назад +1

    سبحان الله
    والحمدالله
    ‏لا اله الا الله
    والله اكبر
    ولا حول ولاقوة إلا بالله العلي العظيم
    استغفر الله العظيم
    اللهم صل وسلم على محمد
    🌴🌱🌾

  • @fiddausiismailfiddausi488
    @fiddausiismailfiddausi488 5 лет назад +2

    Godiya muke Allah yakara basira 😍😍❤❤❤

  • @zulyadainizsulaiman1969
    @zulyadainizsulaiman1969 5 лет назад

    Slm alaikum inai muku fatan alkairi. Allah ya karbi ibadun mu, ya sakamu daga cikin bayin sa nagari, albarkacin watan RAMADAN KARIM. Arewa Allah yakara muku basira da hazaka kuci gaba da fadakarda mu da Kuma shuwagabannin mu. Mun gode.

  • @mamanidriss9256
    @mamanidriss9256 5 лет назад +3

    Kai JAMA,a Muji tsoron Allah gidé wanan Kayan datasaka wlh basuyiba yakamata tasaka hijabi wlh

  • @albishirgobeqiyamafadakarw8677
    @albishirgobeqiyamafadakarw8677 5 лет назад +1

    روعه ماشاءالله تبارك الله 🌹

  • @ayubahassan383
    @ayubahassan383 5 лет назад

    Gaskiya muna Jin dadin wannan shiri Amma matsalarku daya bakwa banbabace sabo da kuma tsoho yakamata ku rika sa wata alama wadda zata nuna sabo da ban mungode Allah ya kara fasaha

  • @adamsylovemyyekuwacity1815
    @adamsylovemyyekuwacity1815 5 лет назад

    Masha Allah Allah ya Kara Lfy Da nisan kwana Amen

  • @rjos3082
    @rjos3082 5 лет назад

    Godiya muke arewa 24
    Allah ya qara basira

  • @fatmazmurrud7301
    @fatmazmurrud7301 5 лет назад

    Ouh Sahabi maganarka is True Azamanin nan Idan kazabi Gaskiya toh wlh tamkar kazabi Fadane da Duniya idan ba Allah yasa mutum yadace da iyaye masu Fahimta bah toh tundaga kansu zaka fara fuskantan tsangwama da tsana da suka, sannan mutanen waje, ka kyauta daka mayarwa Kafi Governor Kudinsa Daza,ana musu haka ta ko,ina da Abubuwa basu lalace hakaba, Allah sarki Bara,atu sorry Allah yana tare dake, Malam Saleem irinkune malamai Na Asali, Yuharrimuna ma harramallah, Yudinun Dinul haq, ba malaman Yauba dason Zuciya yarufe musu idoh suna saida Ayoyinsa sannan suna juya maanoni zuwa Abinda yayi daidai da Raayinsu, Allah yace Fawailul lahum minma katabat Aydihim Wa wailun Lahum minma Yaksibun, Yaktimunal Haqqa wahum Yaalamun, Kaichonsu, Something's here nakasa Fahimtar Rayya she's Good or bad, Amma zamuchi gaba da kallo mugani Takyauta da Dadin duniya baisa tamanta kakarta ba, special Thanks Arewa24 & the Teams.

  • @m_z_tv1427
    @m_z_tv1427 3 года назад +1

    Dan Allah kukaramanalokaci dan Allah 🙏🙏

  • @alijibrinali3172
    @alijibrinali3172 5 лет назад +3

    Alhamdulillahi shiri yayi dadi

  • @aishahumaira8396
    @aishahumaira8396 5 лет назад +1

    Masha Allah shiri Yayi kyau

  • @abdobolut8050
    @abdobolut8050 5 лет назад +11

    رائع جدا
    انا متابع واتمني أن يسلني الإشعاع كما تعوضتم اشكركم جزيل الشكر
    وبالله التوفيق
    محمد عوض عاصم من السودان
    هوساوي

    • @wmathosa6453
      @wmathosa6453 5 лет назад

      كيف سوداني وافهم هوسا

    • @wmathosa6453
      @wmathosa6453 5 лет назад

      كيف سوداني وتفهم هرسا

    • @amnaarts93
      @amnaarts93 4 года назад

      عادي في كميه كبيره من السودانين ينتمونا لقبيلة الهوسا

    • @basiruusmanabdu2174
      @basiruusmanabdu2174 Год назад

      arewa kuna nishadantar damu

  • @mamansani6856
    @mamansani6856 4 года назад +1

    Is good sahabi haka ake so namije 😎😎😎😎😃😎😎😎

  • @alwahapharma2419
    @alwahapharma2419 3 года назад

    Assalamu alaikum godiya baadadi kwana case in

  • @mallabo.shreemal.hossawy4705
    @mallabo.shreemal.hossawy4705 5 лет назад +1

    وبالله توفيق مسلسل جميل. مالك السكتاوي

  • @lawalsani246
    @lawalsani246 3 года назад

    Labarina xango na uku

  • @khadijaadamu2911
    @khadijaadamu2911 5 лет назад +3

    Ma aha Allah

  • @rabilawal6714
    @rabilawal6714 5 лет назад +1

    Assalamu Alaikum barkanmu DA shigowa wata Mai albarka, Mai alfarma ya Allah kasa muna Daya daga cikin bayinsa wadanda za'a yanta ya Allah kabamu daman yin ibadunmu akan lokaci. Allahumma Ameen.

  • @hauwaharunasaudiarabia4221
    @hauwaharunasaudiarabia4221 5 лет назад +2

    Gaskiya muna godiya sosai Allah yasaka da Alkairi Kunayi munajin dadi dakubari sehauchi dan jarida sahabi inasanka❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

  • @iliyassani2259
    @iliyassani2259 5 лет назад +2

    Allah yakara hazaka 🤝🙏🙏🙏🇳🇪🇨🇮🇳🇬🇳🇬💗💗💗💗💗

  • @IbrahimSeynisikiye
    @IbrahimSeynisikiye 7 месяцев назад +1

  • @habashiyadahiru1172
    @habashiyadahiru1172 5 лет назад +1

    wlh rayyan kina burgini allah yakara daukaka

  • @ibrahimali7061
    @ibrahimali7061 5 лет назад +1

    Arewa Kuna tura Mana Abu akan koloci Dan Allah

  • @abubakarmuhammadsaminu
    @abubakarmuhammadsaminu Год назад

    Masha Allah

  • @miinalabdullh40
    @miinalabdullh40 5 лет назад

    allh.yakara.basira

  • @saniabubakar2134
    @saniabubakar2134 5 лет назад

    Gaskiya wanan da agidan talakane da achiga uku acici😋🍉🍍🥑🍇🍌

  • @usamasaleh1485
    @usamasaleh1485 4 года назад

    Allah ya bakusa a

  • @sirajahmed3605
    @sirajahmed3605 5 лет назад +1

    مشاء الله بالتوفيق انشاء الله

  • @mamanidriss9256
    @mamanidriss9256 5 лет назад +1

    Allah ya rufa asiri ya kare mu da irin wanan Kayan datasaka

  • @kabiruali1004
    @kabiruali1004 5 лет назад

    Allah ya barma nake zainab

  • @gyarakayanka8657
    @gyarakayanka8657 5 лет назад +2

    bai kamata ace Kurma yana jan Mota a gidan gwamna ba

  • @yusufibrahim8414
    @yusufibrahim8414 5 лет назад +4

    Na yaba wa wannan malamin da pastor din nan

  • @mahamudmahamud1413
    @mahamudmahamud1413 5 лет назад

    Gaskya munajindd wanan shirri Allah yakara basira da kwazo

  • @kalikali599
    @kalikali599 4 года назад

    Mashallah

  • @lampfalltv7622
    @lampfalltv7622 5 лет назад +1

    salam munajai
    daden wana shri.nako
    alaha.ya.taimaka

    • @zaharaddenali2115
      @zaharaddenali2115 5 лет назад

      Gaskiya arewa 24 babu shakka muna jin dadi da gamsuwa da ire iren shirinku tayadda fina finan ku yayi fiche wajen lurar da duk wani mai tunani wajen yadda rayuwa take a kasar mu ta nigeria musammman yankinmu na arewa gaskiya ina da da jinjinawa daraktochin wannan gida da kuma producers wadda ke amfani da ilmi da kulawa ga yadda rayuwar al umma ke kasanchewa dakuma yadda rayuwar take a yanzu kuma agskiya abun yakan ban sha'awa da gamsar dani tayadda mafiyawanchin tunaninku wajen gani da lura da yadda rayuwar al ummar mu ke gudana azahiri wajrn yada yadda rayuwar take ahalin yanzu da kuma kokarin kawo yadda zamu gyara zaman takewa a wannana yanki namu na arewa hakika tunaninku yazo daidai da nawa babu shakka ina mai yabamuku kwarai da gaske, daga karshe kwanki na rubuto wasika mai daukr da neman ziyar tarku akan wata muhimmiyar waka ko kasida danayi akayin yanchin zabe amma har yanzu ban ji an yimini magana ba .kuhuta lafiya zaharadden Ali Dutse

  • @sayyidaabdallah1403
    @sayyidaabdallah1403 5 лет назад

    Al'umma da dama suna kallon shirin film suyi dariya su watse basu fahimta komai
    Lalle film anayi ne domin mutum ya dauki darusa a rayuwar sa
    Kallon wannan film din danayi na dauki darusa sosai aciki har naji koni zan iya gyera kasar mu Nigeria daga wannan hali da take ciki

  • @umaridris9927
    @umaridris9927 5 лет назад

    Rayya funniest actor

  • @murselfuseini479
    @murselfuseini479 5 лет назад +1

    Keep on doing had work it is true

  • @maharazualiyusalihu5848
    @maharazualiyusalihu5848 5 лет назад

    AIKI YANA KYAU ALLAH YA KARA BASIRA YA BAMU IKON KAMANTA GASKIYA A DUK INDA MUKE SAHABI AIKIN KA NA KYAU KUMA............

  • @hhffhughffghh3362
    @hhffhughffghh3362 5 лет назад +1

    Tambaya amma sahabi dan uwan nura m inuwa ne ko

  • @seffhkedboy8997
    @seffhkedboy8997 5 лет назад +1

    الله
    yaqara bude

  • @samiramamadou2607
    @samiramamadou2607 5 лет назад +1

    Yayi aman méyasa ba ku sa mu n’a à ruri 20 ,10

  • @zuwairaabba1546
    @zuwairaabba1546 5 лет назад

    رمضان كريم وكل عام وانتم بخير RAMADAN MUBARAK

  • @aminaaliyu8504
    @aminaaliyu8504 4 года назад

    Miyasa bazaku sako kwana casa'in na wannan satin

  • @fatimalafiyakura2171
    @fatimalafiyakura2171 4 года назад

    Agaskiya bantabasan hausa film basiransu takai hakaba dawannan film nakenunawa mutani buhari yana,iyakokarinshi mabiyanshine azzalume yakamata talakawa muringa amfanida hankalinmu

  • @aishai6519
    @aishai6519 3 года назад

    masha allah

  • @jamiluisah7222
    @jamiluisah7222 5 лет назад +4

    Thanks arewa we are together everytime

  • @jamilahausatvyousif1798
    @jamilahausatvyousif1798 4 года назад +1

    slm brk ♥♥♥♥

  • @buharisada4914
    @buharisada4914 5 лет назад

    Allah ybiya ku

  • @mammankebbi5132
    @mammankebbi5132 4 года назад

    Macha Allah

  • @habiboullahi227
    @habiboullahi227 4 года назад +1

    Ina bibiyarko daga nan Paris kasar France

  • @صويبهالصويبه
    @صويبهالصويبه 4 года назад

    gaskiya kurma saiahan kali yawale kurma kagurgene sosai

  • @umarmuhdhamman
    @umarmuhdhamman 5 лет назад +1

    Better late than never..

  • @abdobolut8050
    @abdobolut8050 5 лет назад +2

    فرحت فرحا شديد عندما أعاد صحابي مادقو المال لهؤلاء الظلمه
    ولم أتوقع هذا من ريا مثل هذا التصرف
    ألم تتذكر قول الله تعالي :قل الله مالك الملك تعطي الملك من تشاء وتنزع الملك من من تشاء.......
    ألما المشايخ لا حولا ولا قوه إلا بالله
    الدين كقبده جمره
    أذكر الأمهات الآتي فقدنا أبنائهن
    لم تخرج المراه دون إذن زوجها
    وإن خرجت لما تترك ابناها خلفها
    اسأل الله ان يعم الخير والنفع

  • @wkjsjshs7879
    @wkjsjshs7879 5 лет назад

    Tnx💕👍

  • @nanakhadeejah3184
    @nanakhadeejah3184 5 лет назад +1

    kai amma sahabi kabirgeni daka meda musu da kudin inda za,ana samun yan journalist irinka da ansamu sassauci arayuwa

  • @soyayyabasariya8595
    @soyayyabasariya8595 5 лет назад

    masha Allah

  • @miinalabdullh40
    @miinalabdullh40 5 лет назад

    allh.yakyauta

  • @mariadi1827
    @mariadi1827 5 лет назад +1

    KSA

  • @usmanabubakarmahmud7408
    @usmanabubakarmahmud7408 5 лет назад +2

    Dole a kashe Sahabin nan 😂

  • @soumailamahamadou5726
    @soumailamahamadou5726 3 года назад

    Wanan fim y'a birgeni

  • @ftymazarah9256
    @ftymazarah9256 5 лет назад +3

    hhhhhhhh Yawale,🤣🤣kutulun uba

    • @MrFrancais14
      @MrFrancais14 5 лет назад

      Ftyma Zarah hhhhhhhhhh😂😅😂🤣

  • @versacetv7526
    @versacetv7526 5 лет назад

    Sahabi kamore kawai

  • @danilala6913
    @danilala6913 5 лет назад

    Wow 👍👍

  • @haowajibringama8927
    @haowajibringama8927 5 лет назад

    Muna gdy sosai

  • @zaysherofficer785
    @zaysherofficer785 5 лет назад

    Nice one

  • @nasiruumar4932
    @nasiruumar4932 3 года назад

    Aslm

  • @miinalabdullh40
    @miinalabdullh40 5 лет назад

    allahammudull

  • @umarisa3560
    @umarisa3560 5 лет назад +2

    GODIYA MARA ADADI. 👏

  • @bighomiesleekj
    @bighomiesleekj 5 лет назад

    Don Allah ya sunan wannan wakar shirin?

  • @waheedabegum8571
    @waheedabegum8571 5 лет назад

    Muna gdy

  • @mahamanerabioumabarouka2364
    @mahamanerabioumabarouka2364 5 лет назад

    Muna godia

  • @usmanbabawuro9591
    @usmanbabawuro9591 5 лет назад

    Nice

  • @abbaniasscisse
    @abbaniasscisse 5 лет назад

    BARA"ATU ⭐😘

  • @ousmane8819
    @ousmane8819 5 лет назад

    Hi

  • @yarummayarumma4437
    @yarummayarumma4437 5 лет назад

    Good

  • @aliyusaiduyusuf9710
    @aliyusaiduyusuf9710 5 лет назад

    nice vidao

  • @yusufibrahim8414
    @yusufibrahim8414 5 лет назад +3

    Donmi zaa kai Kristen Kasar Isra'ila haka addinin su yace

    • @maimunamukhtar5543
      @maimunamukhtar5543 5 лет назад

      Yusuf Ibrahim ai sunazuwa israela ne suma domin wai kamar yadda ake hajji

  • @asisinmama6275
    @asisinmama6275 5 лет назад +3

    💃💃💃

  • @yakubumuhammadauwami8860
    @yakubumuhammadauwami8860 5 лет назад

    Rayya muna bayanki

  • @hauwaabdallah7461
    @hauwaabdallah7461 5 лет назад

    Yakubu kafi gwamna hahahahahahhahgz

  • @abdoulkarim203
    @abdoulkarim203 3 года назад

    Hkn

  • @habiboullahi227
    @habiboullahi227 4 года назад

    Kahi gomna 😂😂😂😂😂

  • @ismaelaz342
    @ismaelaz342 5 лет назад

    gaskiya kurmanga yana birga mu

  • @Semobaby_36
    @Semobaby_36 5 лет назад

    ❤👏👌

  • @khadijaibrahim1678
    @khadijaibrahim1678 5 лет назад +1

    Muna godiya🤾🤾