Kwana Casa'in | Kashi Na Sha Daya (11) | AREWA24

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 окт 2024

Комментарии • 266

  • @saminugide6700
    @saminugide6700 5 лет назад +2

    Gaskiya shirye shiryen ku na kayatardamu.Amman Don Allah munasan arinka sa mana shirin yara na tarihin annabawa kamar yanda kuke daura mana sauran shirye shiryen ku masu kayatarwa.Arewa24

  • @calebstephen4457
    @calebstephen4457 Год назад +1

    This is my best hausa movies series.

  • @mansourwali501
    @mansourwali501 5 лет назад +2

    Masha Allah arewa 24 Sai dai gaskiya Araya mana sahabi Dan bai kamata ace ya mutubah

  • @امينهبشر
    @امينهبشر 5 лет назад +2

    Masha Allah arewa 24 Allah yakara lfy da basira

    • @bbbddd854
      @bbbddd854 5 лет назад

      Allah yakara Basira

  • @سلمانالسلمان-ط8ث
    @سلمانالسلمان-ط8ث 5 лет назад +1

    Wayyo.ummi sambo ramin cuta gina kadan kaga yiwa wani yiwa kai muna godiya arewa 24 masha Allah

  • @lawalshafiu30
    @lawalshafiu30 5 лет назад +1

    Allah sarki Ariwa 24 agaskiya munajin dadi shirinnan sosi musamman jaruma salima Allah yakara basira

  • @blackmambablackwidow9700
    @blackmambablackwidow9700 5 лет назад +1

    All this Actor's both male & female play a fantastic roles & the director is very brilliant. Nice story Nice movie Nice characters! So Awesome!

  • @aliabdullahi5625
    @aliabdullahi5625 5 лет назад +1

    Gaskiya inajin dadin kallon wannan shiri, Allah ya kara basira.

  • @maryammuazu6253
    @maryammuazu6253 5 лет назад +3

    Hayya kai arewa 24 gaskiya wannan shiri yayi sannan kuma ga diyar gwamna na taka rawar gani

  • @moduwakilmoustapha3453
    @moduwakilmoustapha3453 5 лет назад +2

    Masha Allah , shiri yayi kyau Allah yakara basira.

  • @abubakaryusuf8477
    @abubakaryusuf8477 5 лет назад +5

    gaskiya sambo yaga abinda yayi daidai dashi wallahi ... thanks to this channel

  • @fatumaahmed2761
    @fatumaahmed2761 5 лет назад +1

    Macha allah tabarakal raham allah kara basira tachar 24

  • @zuwairaibrahim3067
    @zuwairaibrahim3067 5 лет назад +7

    Alhmdllh, sambo Allah yakara, dama ramin mugunta ay kurarre ne abunda kakewa yaran mutane shi akayi maka kaji idan akwai dadi😏

  • @FANNAMIITY
    @FANNAMIITY 5 лет назад +5

    aslm mungode da kokarin da akeyi bamuga kashi na saha biyu (12) ba muna jira dona allah

  • @yehyaatikasaleehkawari721
    @yehyaatikasaleehkawari721 5 лет назад +6

    Aerwa 24 hausa film Gasikya kam hakan sosi aikiku naku 👍👍👍

  • @rakiyakarimu4278
    @rakiyakarimu4278 5 лет назад +3

    Allah shi arzita mu da sa mu irin sahabi a duniya

    • @ibrahimlawal6960
      @ibrahimlawal6960 5 лет назад

      Rakiya Karimu kin samu da yardar ubangiji just call 08021437878

  • @khalidmusaalikhalidmusa3979
    @khalidmusaalikhalidmusa3979 5 лет назад +1

    Dan Allah kashi na shabiyu haryanzu ba labari

  • @hassanaadamu5353
    @hassanaadamu5353 5 лет назад +3

    Thanks

  • @ahmadabubakar6750
    @ahmadabubakar6750 5 лет назад

    Gaskiya wannan film din yakamata ace akwai fassara da turanci.

  • @khadijattv728
    @khadijattv728 5 лет назад +1

    Allah yasa Wanda suke wannan hali ya zama musu ishara. Gaskiya muna godiya sosai da fadakarwa, haka fa abun yake wato hmm talaka bawan Allah

  • @zainabismail4514
    @zainabismail4514 5 лет назад

    Allah ya kara basira Arewa24

  • @hauwaharunasaudiarabia4221
    @hauwaharunasaudiarabia4221 5 лет назад +7

    Woww gaskiya muna godiya sosai Allah yasaka da Alkairi Kunayi munajin dadi dakubari sehauchi sahabi I LOVE you ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

  • @mansoorlawal7136
    @mansoorlawal7136 5 лет назад +2

    Allah ya kara basira @AREWA24 Don Allah yaushe zaku dawo da Cigaban shirin DADINKOWA ne??

  • @balaaliedo243
    @balaaliedo243 Год назад

    Am with you sa'abi, I love your programs keep it up arewa 24 ❤️❤️🙏👏

  • @aliyukabir9091
    @aliyukabir9091 5 лет назад +1

    Muna godiya da irin shirya shiryanku yana mutukar kayatar damu allah ya yi jagora

  • @SM_ONE_022
    @SM_ONE_022 5 лет назад +1

    Dan Allah kudinga uploading Da wuri

  • @aminumuhammadshuwa1895
    @aminumuhammadshuwa1895 5 лет назад

    Arewa 24 muna godiya da nishadin da kuke bamu

  • @musaisah3539
    @musaisah3539 5 лет назад +3

    Innanillahi sahabi! Allah yasa baya mutu ba

  • @rabilawal6714
    @rabilawal6714 5 лет назад +5

    Assalamu Alaikum Warahamatullah
    Allah ya kara daukaka Arewa wannan fadakarwar yayi sosai 😭😭 jazakallahu Bi kharri
    Wayyo Sahabi😭😭

  • @abdulmuminmajeed4310
    @abdulmuminmajeed4310 8 месяцев назад

    Pls the should try and be releasing it on RUclips 😢

  • @khadijamusabebeto8998
    @khadijamusabebeto8998 5 лет назад +5

    Mashaallah inason sahabi dasalma

  • @mujaheedutman3925
    @mujaheedutman3925 5 лет назад +2

    Gaskiya kuna kokari sosai Allah y kara basira

  • @niceboy4050
    @niceboy4050 5 лет назад +3

    Masha Allah

  • @mainassaraayouba2983
    @mainassaraayouba2983 2 года назад +1

    Slm jinjina

  • @ubaidapro6671
    @ubaidapro6671 5 лет назад +1

    Ai allah baazzalumin bawansabani sumalam sambo haka allah yayi ashifako

  • @mahsierukubi
    @mahsierukubi 5 лет назад +9

    kusosama talakawa indakemusukaikayi pls keep it up Allah yakarabasira amin

  • @mallabo.shreemal.hossawy4705
    @mallabo.shreemal.hossawy4705 5 лет назад

    محبكم من السعودية. مالك السكتاوي

  • @hhffhughffghh3362
    @hhffhughffghh3362 5 лет назад +3

    Allah sarki sambo ashe badadi irin abundakake ne akayima

  • @khadijatismail4710
    @khadijatismail4710 5 лет назад +2

    Allah yakara basira

  • @wasilatidiris721
    @wasilatidiris721 5 лет назад

    Da kyaw AREWA24 👍👍

  • @illelamedianews702
    @illelamedianews702 5 лет назад +4

    Gaskiya wannan shiri yayi maana sosai muna tare daku

  • @hhffhughffghh3362
    @hhffhughffghh3362 5 лет назад +4

    Siyama yusif burina sakoona yajewa sahabi gaskiya sahabi inayinka i love

  • @harunaoptimist9405
    @harunaoptimist9405 5 лет назад +2

    Gaskiya I love you so much surayya Aminu (Rayya) sambo Abu yayi dadi

  • @maryamalhassan6036
    @maryamalhassan6036 5 лет назад

    wayyo dadi. dara taci gida sambo ydd kuke kwakule yaran wasu kaima gashi ansa wanda yafika tantiranci yafado kanka
    arewa 24 Allah ykr daukaka
    sahabi kaikuma Allah yatsareka daga sharrinsu

  • @rayyanatuusman2561
    @rayyanatuusman2561 5 лет назад +1

    Dakyau ramuw gayya ai daman tafi ta gayya zafi.

  • @tarkonkaunafassarararewana5418
    @tarkonkaunafassarararewana5418 5 лет назад +2

    Gaskiya ne Allah yakara daukaka

  • @naserabdourahamane1089
    @naserabdourahamane1089 5 лет назад

    Vrey nice Thank arewa24

  • @obaanafi201
    @obaanafi201 5 лет назад +2

    Sambo komai yaye kyeu.Allah ba azalimi sarki ba nee.

  • @aminuyusuf5057
    @aminuyusuf5057 5 лет назад

    Yakubu kafi gwamna shine tauraro na , saboda shine jigon kwana casa'in.

  • @YahayaSani-k4w
    @YahayaSani-k4w 9 месяцев назад

    Mash allah 💖

  • @hamzaadamu8110
    @hamzaadamu8110 5 лет назад +1

    Gaskiya daya tafara bayana ga sambo saura gwamna da dankurensa

  • @rayannmohammed1707
    @rayannmohammed1707 3 года назад

    itis really great that rayya with alhaji

  • @kadijasalissou704
    @kadijasalissou704 5 лет назад +2

    mungode sosai allah ya kara basira

  • @hajarael-mansur7039
    @hajarael-mansur7039 5 лет назад +4

    Innalilh 😢 Allah de yasa ba sahabi ba suka kashe 😭😭😭

  • @umarmadugu3894
    @umarmadugu3894 5 лет назад +1

    an chire idon yar sambo ya kashe Baban su faiza

  • @umruduwanmuruduwan9499
    @umruduwanmuruduwan9499 5 лет назад +1

    Masha Allah ya yikyau

  • @jjdkdkjdud4897
    @jjdkdkjdud4897 5 лет назад +2

    Good

  • @nuhumadaki5015
    @nuhumadaki5015 5 лет назад +1

    Muna godiyya arewa 24 wannan shine comment nawa na farko Gsky kun burgeni muna jiran na 12

  • @adargidatv637
    @adargidatv637 5 лет назад +1

    Merci arewa 24 muna godiya sosai

  • @hannastv
    @hannastv 5 лет назад +1

    Arewa 24 muna ta jiran kashi na sha biyu ko matsala aka samu ne

  • @sulaimansaini2274
    @sulaimansaini2274 5 лет назад

    Allah kara b.asira.

  • @text1403
    @text1403 5 лет назад

    Tank for this issue very good

  • @adamyakub9883
    @adamyakub9883 5 лет назад +4

    Kuma sahabi insha Allah bazai mutuba Sai ya girbi alkairinsah

  • @fatimafatima5248
    @fatimafatima5248 5 лет назад

    Masha Allah yayi kyau so sai

  • @fatmazmurrud7301
    @fatmazmurrud7301 5 лет назад

    Oh my God, Sambo ka girbi Abinda kashuka, Don Allah kujimin Baban Sahabi waima sahabine zai gyara halinsa Agaskiya iyaye yakamata su aje taqaman sunhaifa dukda Abune mai girma Abune yakai ku nanata Cewar kunhaifa Amma hakan baya nufin bazaku karbi Gaskiya daga yarankuba,

  • @muhammedfulani5168
    @muhammedfulani5168 5 лет назад +3

    Allah ya biyaku sambo kaji abinda akeji

  • @aishahumaira8396
    @aishahumaira8396 5 лет назад +2

    🤓wannan hakane sakayya tun aduniya

  • @muhammadsani6516
    @muhammadsani6516 4 года назад +1

    Kwana casa'in zango na uku kashi nashadaya

  • @dankwaihausatv8610
    @dankwaihausatv8610 4 года назад

    MASHA ALLAH Allah shi taimaka

  • @sulaimananma_azu4169
    @sulaimananma_azu4169 5 лет назад

    MASHA ALLAH
    Allah kara basira

  • @abbabalabala9797
    @abbabalabala9797 5 лет назад +2

    Good job arewa 24

  • @mariyababy3109
    @mariyababy3109 5 лет назад +2

    ماشاء الله

  • @abakarhamissu9921
    @abakarhamissu9921 5 лет назад +1

    Muna godiya arewa24

  • @nayoussaabdulrazak7771
    @nayoussaabdulrazak7771 5 лет назад +3

    Naji dadi an maidawa sanbo halinsa amma banji dadi ba ace ankashe sahabi

  • @hawahwaw4829
    @hawahwaw4829 5 лет назад +3

    Alhamdulillah 👍

  • @abubakaryusuf8477
    @abubakaryusuf8477 5 лет назад +1

    pls we need the next one

  • @hauwailiyasu5435
    @hauwailiyasu5435 5 лет назад +1

    Ina jinjina👍👍

  • @itzhameedmk3547
    @itzhameedmk3547 5 лет назад +6

    Gaskiya sambo ya shiga
    Ramin da ya Dade yana
    Ginawa dai dai kenan??

  • @yahayamohammed9290
    @yahayamohammed9290 5 лет назад

    Allah y kaimu sati nagaba

  • @fauziyyaabba5558
    @fauziyyaabba5558 5 лет назад +1

    anayi munajin dadi kaiykaiy ya koma kan mashekiya

  • @ingayabdoulwahab5715
    @ingayabdoulwahab5715 5 лет назад +1

    Allah sarki sambo masuyi anmusu!ashe haka abin yake?To ai sai ka taya su yakubu murnar cin zaben gaba, Allah yasama matarka takara haihuwa.

  • @muhammadsharifaminu1891
    @muhammadsharifaminu1891 5 лет назад

    Allah ya karq basirq muna godiya wlh

  • @waleednoor2253
    @waleednoor2253 5 лет назад +2

    Gaskiya sahabi karya mutu

  • @mariadi1827
    @mariadi1827 5 лет назад +4

    كيفكم ي شعب

  • @aichaaliaichaali5719
    @aichaaliaichaali5719 5 лет назад

    Gaskiya Nima Haka najina dadi sose Allah ya kara basira

  • @aminaissoufou8136
    @aminaissoufou8136 5 лет назад

    Masha Allah 👍

  • @ahmedadam5968
    @ahmedadam5968 5 лет назад +2

    Godeya maiyawa arewa 24

  • @issamohamed3078
    @issamohamed3078 5 лет назад

    Fatan alkhairi arewa 24! Amma sam baikamata a kashe sahibi ba 👌

  • @kabirudmusa9694
    @kabirudmusa9694 5 лет назад +1

    By the grace of God u didn't death

  • @adamyakub9883
    @adamyakub9883 5 лет назад +1

    Wai difiti gabna bashi wata gudun mawa dayake badawah

  • @yarummayarumma4437
    @yarummayarumma4437 5 лет назад +2

    Waiyooooooooooooooooo Allah sahabi

  • @basirabello5665
    @basirabello5665 5 лет назад +5

    Haba mutane kudinga hakuri mana. Bai kamata kudinga cewa sai Monday ake dorawa ba kusani aikin nan yanada wahala.

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 5 лет назад

    Wai shin ina shirin ya makale ne yau har yanzu bai zo ba muna fatan dai lafiya kuma muna jira

  • @muhammadkabirhilal3533
    @muhammadkabirhilal3533 5 лет назад +6

    Finally
    I got it
    Am so
    Happy

    • @mubarakeeytv
      @mubarakeeytv 5 лет назад

      Yanda Zaka gano wayar Android data bata ko kuma aka sace
      ruclips.net/video/KOwG71FFFuA/видео.html

    • @rayannmohammed1707
      @rayannmohammed1707 3 года назад

      it is great to watch it

    • @rayannmohammed1707
      @rayannmohammed1707 3 года назад

      Ma hajiyan is fat 😂😂😂😂😂

  • @chaibouhabou5763
    @chaibouhabou5763 3 года назад +1

    2020

  • @lampfalltv7622
    @lampfalltv7622 5 лет назад

    masheaallha

  • @fatimaadam9587
    @fatimaadam9587 5 лет назад +1

    Allah yadaukakaku arewa24

  • @hamdaalruwaily5927
    @hamdaalruwaily5927 5 лет назад +1

    Yayi Allah yasaka

  • @habiba.ameeenmuhammad2401
    @habiba.ameeenmuhammad2401 5 лет назад

    Masha.allah

  • @adamyakub9883
    @adamyakub9883 5 лет назад +2

    Fiddausi nayaya babban burinah shine faiza ta auri mallam Ali wanna Shiri Yamin dadi kwarai