Kwana Casa'in | Zango Na Biyu (2) | Kashi Na Biyar (5) | AREWA24

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 янв 2025

Комментарии • 293

  • @maawuyaabdullahi206
    @maawuyaabdullahi206 5 лет назад

    Gaskiya muna godiya akan wannan fadakarwa da kukemana munajin dadin wannan shirinaku

  • @sufiyanualhsani405
    @sufiyanualhsani405 5 лет назад

    Arewa24 Muna godiya Allah ya kawo Babban Rabo

  • @hariraaliyu94
    @hariraaliyu94 5 лет назад

    Masha Allah safara'u gaskiya gwara abarki kiyi karatunki dan da alamu saminu baba ba daraja mata yike yi ba, Sahabi kai kuma be kamata ka dena ɗaga wayar Salma ba muna godia

  • @kadijahzango3827
    @kadijahzango3827 5 лет назад +1

    Kaico rayuwar talakawa Allah yayi mana maganin abin dayafi karfinmu arewa 24 jinjina ta musamman

  • @fatimamusa4413
    @fatimamusa4413 5 лет назад +1

    Masha aAllah amma dan Allah abari safara ta cika burinta,sahabi kuma ya duba girman soyayyar salma ya kulata tunda ba laifinta bane

  • @maryamabubakar780
    @maryamabubakar780 5 лет назад +1

    Masha Allah arewa 24 muna alfahari daku Allah ya albarkanci tashar arewa kuma Allah yakara daukaka kuh ameen

  • @rakiagaliharou5759
    @rakiagaliharou5759 5 лет назад

    Dan ALLAH AREWA24 meuasa bakwa samana tarkon kauna

  • @ummyleeman9247
    @ummyleeman9247 5 лет назад

    Gaskiya ina taya safar'ubakin ciki wannan yamata tsufa, munajin dadin shirin ku AREWA 24 Muna sauraranku kucigaba da gashi 👍👍👍

  • @fatimamuhammad3797
    @fatimamuhammad3797 5 лет назад +6

    Wai me talaka zaiyi da wutar lantarki shida baida abubun more rayuwa Hummmm talaka bawan ALLAH

    • @sayyidaabdallah1403
      @sayyidaabdallah1403 5 лет назад

      Malama fadima abun ya ta6a miki rai kenan

    • @fatimamuhammad3797
      @fatimamuhammad3797 5 лет назад

      @@sayyidaabdallah1403 fiyeda yadda kake tunani,

    • @sadiyaaliyuadam3394
      @sadiyaaliyuadam3394 5 лет назад

      🤔nukan masarafa da gero kuma idan ba kayan lallo ai akwai waya kuma idan ba furij ai akwai fan

    • @fatimamuhammad3797
      @fatimamuhammad3797 5 лет назад

      @@sadiyaaliyuadam3394 koba abunda Zamuyi dashi ai hakkinmune abamu kayanmu

    • @mortaraghali5660
      @mortaraghali5660 5 лет назад

      Toh keh mi zakiyi da wuta lantarki malama are ma sou kuddi hummmmmm

  • @abdourahamanehassaneabouba2441
    @abdourahamanehassaneabouba2441 5 лет назад

    AREWA 24 Merci bien , pour la diffusion . Bawa mai Kada , tu n'es pas le seul à s'inquiéter . Bon courage mon gouverneur .

  • @adamaabdulkarimkiyawa7362
    @adamaabdulkarimkiyawa7362 5 лет назад

    Masha Allah muna godiya allah yasa mudace to Amma wannan matar tsohon gwamna gaskiya ba Don abun da yawa ba da tuni ta cinye abinci duk masha allah

  • @saadatouboubacar9kounda235
    @saadatouboubacar9kounda235 5 лет назад

    Gaskiya arewa24 Ina yinku.

  • @batooladamhvd4245
    @batooladamhvd4245 5 лет назад +1

    Masha Allah ' kuna kokari sosai Allah yasa wanna fadakarwa taku tayi tasiri amma fa Najeria sai ahankali

  • @Baba-22-5
    @Baba-22-5 5 лет назад +3

    Arewa 24 kuna kokari sosai. Gaisuwa daga China 👏👏谢谢你

  • @wasilaidiris4911
    @wasilaidiris4911 5 лет назад

    Masha Allah yayi kyaw Allah ya kara basira arewa24

  • @sanilawaw9453
    @sanilawaw9453 5 лет назад

    Gaskiya arewa 24 muna jindadi Allah ya kara fasaha

  • @talkabubakar
    @talkabubakar 5 лет назад

    Gaskiya akwai abubuwan mu masu kallo muke ganinsu a murde amma zamu cigaba da hakuri kada muyi gajin hakuri....har yanzu bamu ga abin da akayiwa kabilun da suka yiwa malam adamu goyon baya ba

  • @emmanuelthomas9095
    @emmanuelthomas9095 3 года назад

    Kuna Kokari gaskiya. Amma don Allah banci karo da Zango 2 kashi na 2 da kuma kashi na 4; duk wanda yasan link din ya taimaka, nagode

  • @hwaahwaa189
    @hwaahwaa189 5 лет назад

    Wow very nice inayin ku arewa24 mungode

  • @blackmambablackwidow9700
    @blackmambablackwidow9700 5 лет назад +2

    Arewa 24 & the movie crew you are awesome ! ❤from United State🇺🇸

  • @najaatuaminu9713
    @najaatuaminu9713 5 лет назад

    Gaskiya ne hauwa wasu baxasu iyaba anayimunajindadi

  • @halimasadipgwhrjr3051
    @halimasadipgwhrjr3051 5 лет назад

    Masha Allah Arewa 24 yayi sosai mungode

  • @zaharaddeenibraheemahmad3263
    @zaharaddeenibraheemahmad3263 5 лет назад

    Gaskiya Safara'u da mutumin kirki ta dace ba wanna mutumin banzar ba

  • @hauwauabdurasheed1491
    @hauwauabdurasheed1491 5 лет назад +2

    Wato talaka shi baisan dadi ba kenan hmmm akwai allah

  • @hauwamanga2017
    @hauwamanga2017 5 лет назад

    Gaskiya INA sha'awar kwana chasa'in

  • @muhammadisyaku2517
    @muhammadisyaku2517 5 лет назад

    Amma dai Hajiya Rabi kudin aikin ta take ci ko ? Don gaskiya cinta yayi yawa. One love Rayya 4rom Libya.

  • @zainabfaruk2761
    @zainabfaruk2761 5 лет назад

    Gaskiya Raiya na nisha dantar dani

  • @hauwaharunasaudiarabia4221
    @hauwaharunasaudiarabia4221 5 лет назад

    Macha Allah gaskiya muna godiya sosai

  • @aliumarfaragai6008
    @aliumarfaragai6008 5 лет назад +1

    Assalam,
    muna godiya da irin wannan gudunmawa da kuke bayarwa wajen bankado matsalolin zamantakewar wannan al'umma.
    Shawarata anan shine bai kamata ku tsaya iyaka harkar matsalar wutar lantarki ba, kamata yayi ku hango matsaloli da kuma abinda yake faruwa a cikin;
    1. aikin gwamnati,
    2. harkokin shari'a,
    3. harkar tsaro,
    4, harkokin kasuwanci,
    da sauransu.
    muna so ku cigaba da bankado sirrin boye acikin bangarorin sha'anin rayuwar wannan al'umma domin danka mana a hannu domin mu gyara.
    zamu cigaba da kallon wannan tasha domin TAMUCE.

  • @samailamourtala3513
    @samailamourtala3513 5 лет назад +1

    Masha'allah godiya muke arewa 24

  • @idrissdaouda391
    @idrissdaouda391 5 лет назад +1

    Macha allah munaï muku godiya

  • @sumayyaumar5403
    @sumayyaumar5403 5 лет назад +1

    Shirinku na burgeni gaskiya👌👍amma bekamata anayiwa talakawa injustice ba😕rayya kuma tadena sakin baki kamar fanfo tana tona ma kanta asiri🙄rayya kenan ko Yaushe akayi sabon style din passport😂🤣

  • @mahamudadam2722
    @mahamudadam2722 5 лет назад

    gaskiya munajin da din sherin nan munaguyan bayan kudari bsadari

  • @aishatyusufilyass2862
    @aishatyusufilyass2862 5 лет назад

    Dan Allah inazandinga samun shirunku na tarkon kauna

  • @ameenaabdulqadir7044
    @ameenaabdulqadir7044 5 лет назад +1

    Kenan Harbi bayya da Amfani tunda bewa sahabi komiba

  • @nafisattijjanikano9803
    @nafisattijjanikano9803 5 лет назад

    Masha Allah ya Allah yaqara basira

  • @ousmanerahila3327
    @ousmanerahila3327 5 лет назад +1

    Godia me tarin yawa ga arewa 24 😍😍

  • @aminaumar8894
    @aminaumar8894 5 лет назад

    Muna godiya arewa 24

  • @يعقوبعمر-س9ث
    @يعقوبعمر-س9ث 5 лет назад +11

    *Yeah I’m the first to watch*
    *Na riga kowa ni ce ta daya* 😜😜😜

  • @mustaphakhalid131
    @mustaphakhalid131 5 лет назад

    Muna godiya arewa

  • @Zamnaj
    @Zamnaj 4 года назад

    Allah sarki talakan Nigeria

  • @ismailali7077
    @ismailali7077 5 лет назад +1

    Arw 24 we appreciate it and waiting for the next one thank you.

  • @aishaauwal9852
    @aishaauwal9852 5 лет назад

    Babban ilimi awurin fulani wato matan tsohuwan gomna yadda take jajirta wurin karfafama mijinta guiwa...

  • @maryamomi8993
    @maryamomi8993 5 лет назад

    Nice arewa 24

    • @yauibrahim1572
      @yauibrahim1572 5 лет назад

      Allah yakara basira arewa wllh kowa yana kokari aban garansa

  • @mahamadouissamahamadou2424
    @mahamadouissamahamadou2424 5 лет назад

    gaskiya muna godiya

  • @kabiroukebi6527
    @kabiroukebi6527 3 года назад

    Nasara agareku insha Allah

  • @عائشةعائش-خ9ب
    @عائشةعائش-خ9ب 5 лет назад +1

    Uhmm, Allah sarki talaka bawan Allah ashe dama hakamanyan sukeyi bakome Allah shine gatanmu kuma yanaganin abinda akemana yananan amadakata 😧😧😧😧

  • @hajaramuhammadisah8424
    @hajaramuhammadisah8424 5 лет назад +1

    Nice work I was waiting since yesterday 😁

  • @saiduumarfuntua3938
    @saiduumarfuntua3938 4 года назад

    I very excited

  • @muhammedyaro1196
    @muhammedyaro1196 5 лет назад

    Kutaimakamana dashi Rin kwana casa in

  • @mamanadnanadnan4100
    @mamanadnanadnan4100 5 лет назад

    Inagodiyya Arewa24 Allah yakaradaukaka💕

  • @safiyyaabdulrazaq2346
    @safiyyaabdulrazaq2346 5 лет назад

    Gaskiya an cuci safarau

  • @Almahdi1997
    @Almahdi1997 5 лет назад +2

    Muna jin dadin wannan shirin Allah yakara basira🙏🙏🙏

  • @zainabmuktarmuhammad1134
    @zainabmuktarmuhammad1134 5 лет назад

    Rayya & sahabee re d best

  • @moussabd9644
    @moussabd9644 3 года назад

    Wlh gaskia ina jindadi wannan fim

  • @asmauadamu850
    @asmauadamu850 5 лет назад

    My Rayyah inason actin dinki

  • @salamatugarbanaiyyarisalam6444
    @salamatugarbanaiyyarisalam6444 5 лет назад

    SALAM AREWA24 MUNAGODIYA ALLAH YAĶARABASIRA

  • @jamilaabdulazizsadiqfaruq8915
    @jamilaabdulazizsadiqfaruq8915 5 лет назад

    Masha Allah gaskiya arewa 24

  • @sadiyaaliyuadam3394
    @sadiyaaliyuadam3394 5 лет назад

    Wayyo Allah Samboo🤣🤣🤣😂😂😅daga abun arxiki

  • @serleceahmerd8647
    @serleceahmerd8647 5 лет назад

    Me ya hada Dan talaka da Yar gwamna😁😁😁

  • @haowajibringama8927
    @haowajibringama8927 5 лет назад

    Allah y saka Da alheri y kara basira

  • @muhammadsabiu1003
    @muhammadsabiu1003 5 лет назад

    Pls wai ina zan samu kwana chasain zango na biyu kashi na 12

  • @abdullatifsalif6343
    @abdullatifsalif6343 4 года назад

    Kwana casa'in da kyau

  • @naimaabubakar4795
    @naimaabubakar4795 5 лет назад

    Masha Allah, Safara'u tayi goshi

    • @maryamabubakar4028
      @maryamabubakar4028 5 лет назад

      Ai ba goshin ba tukun, a yanda suka nuna Haj Saminu baba bai san darajar matanshi shi ba, kuma da yuwa ya barta ta cigaba da makaranta

    • @naimaabubakar4795
      @naimaabubakar4795 5 лет назад

      @@maryamabubakar4028 hakafa akai, dama karatu kam zaiyi wahala ai namanta yanda sukai da matarshi,muna jira muga ya abin zai kasance

    • @rabeeamusa2674
      @rabeeamusa2674 5 лет назад

      😹😭😂😂

    • @fatimashuiabu3106
      @fatimashuiabu3106 5 лет назад

      Tayi goshi ko ta shiga matsala

  • @vsbs8800
    @vsbs8800 5 лет назад +1

    Sahabi kayi ganganci meyakaikagidan su thohon gammana😁😁

  • @ahmadsunusiahmad1261
    @ahmadsunusiahmad1261 5 лет назад

    Bawa mai kada kabar kasar mana dole ne sai kazauna

  • @saleumar9327
    @saleumar9327 5 лет назад

    Wow yayi kyau

  • @emma4life291
    @emma4life291 4 года назад

    Rayya and Salma are so sweet funny😋😋😋😋😋😂😂😂😂🤣😂

  • @muhammadkabirhilal3533
    @muhammadkabirhilal3533 5 лет назад +1

    Gaskiya 2ranci masifa neh
    Hahaha

  • @ahmadsunusiahmad1261
    @ahmadsunusiahmad1261 5 лет назад +2

    Alllah yataimaki sanbo hhhhhh

  • @7nadil936
    @7nadil936 5 лет назад +1

    احلى ثنائي ساهبي و سلمى🤤😍

  • @maryamalhassan6036
    @maryamalhassan6036 5 лет назад

    Allah sarki talaka

  • @alaalial7341
    @alaalial7341 5 лет назад

    Masha Allah muna godiya

  • @Zamnaj
    @Zamnaj 4 года назад

    Hmmmm abunyayi

  • @idreesjameel7499
    @idreesjameel7499 5 лет назад

    Muna gdy sosai
    Safara'u lokacin aure yayi kuma

  • @khadijamusabebeto8998
    @khadijamusabebeto8998 5 лет назад

    Mashaallah munagodiya

  • @fatimamuhammad2955
    @fatimamuhammad2955 4 года назад

    Wayyo sahabi miyakaika gudan gomnati

  • @abdurrahmanyahuza2121
    @abdurrahmanyahuza2121 5 лет назад

    Allah ya kara bisira amee

  • @mahammadmuslim7445
    @mahammadmuslim7445 5 лет назад

    SLM dakyau shiri yana kyau muna gdy

  • @maimunaidris759
    @maimunaidris759 5 лет назад

    Tophaa nigeria qasar mu ta gado Allah ya kyauta ya kuma sakawa talaka

  • @nishadinalummatv2388
    @nishadinalummatv2388 5 лет назад

    Film yayi dadi

  • @mahamataboukar6882
    @mahamataboukar6882 5 лет назад +1

    Tabarakallah masha Allah

  • @umarshuraim8289
    @umarshuraim8289 5 лет назад

    Masha Allah arewa 24

  • @حواحوته
    @حواحوته 5 лет назад

    Gaskiya bekamata dan gammana yana biyewa abba sune suke zugashi kuma mal adamu yana yin daidai ina sha Allah sai yayi 4+4 saboda yana adalci gaskiya bekamata ayiwa safara'u aure ba sai burinta yacika kuma idan yimatama za'ayi gaskiya yayimata tsofa dan Allah kar asa ya aureta ga rayya🤣🤣🤣🤣🤣

  • @khadijahussainiusman9119
    @khadijahussainiusman9119 5 лет назад +3

    💖💖💖

  • @ssnahmad6583
    @ssnahmad6583 5 лет назад

    Bamai gaskiya ayan siyasa

  • @mohammedisaibrahim1866
    @mohammedisaibrahim1866 5 лет назад +1

    Thank for awareness

  • @adnanadamtv6788
    @adnanadamtv6788 5 лет назад

    Dan Allah meyasayanzubamasamun kayataccenshirinnan naku mai farinjini tarkon kauna

  • @ahmadsunusiahmad1261
    @ahmadsunusiahmad1261 5 лет назад +1

    Talauci baiba Amma fa mai kudi sai Allah kabada mortar million biyar Amma matarka kai mata basu ganewa

  • @babangidamuhammed3141
    @babangidamuhammed3141 5 лет назад +1

    Matawalle kace xakayi wani abu amma kakasa plz banaso akama bawa mai kada

  • @إسحاقمحمد-ص5ل
    @إسحاقمحمد-ص5ل 5 лет назад +1

    yauwa alhamdulillah mungode

  • @ibrahim22hotoroibrahimhamz93
    @ibrahim22hotoroibrahimhamz93 5 лет назад

    Allah ya karabasira

  • @yarummayarumma4437
    @yarummayarumma4437 5 лет назад +2

    Masha Allah👍👍👍👍👍😘

  • @Jawahir-ze2th
    @Jawahir-ze2th 5 лет назад

    ريا تعجبني 😂💃🏻

    • @sarahh7530
      @sarahh7530 5 лет назад

      من جد مره شخصيتها فله

  • @bilyaaboubakaradem7020
    @bilyaaboubakaradem7020 5 лет назад

    Masha Allah yayi

  • @audamaturu
    @audamaturu 5 лет назад

    Hakika wannan shiri yana kayatarwa

  • @bipashadam1157
    @bipashadam1157 5 лет назад

    I love safarau...

  • @maawuyaabdullahi206
    @maawuyaabdullahi206 5 лет назад

    Gaskiya muna godiya akan wannan fadakarwa da kukemana munajin dadin wannan shirinaku

  • @feedyfeedy4977
    @feedyfeedy4977 5 лет назад

    Ilove you arewa 24

  • @samirasagir2197
    @samirasagir2197 5 лет назад

    Muna godiy