IDON MIKIYA 4 JULY 2024

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 3 июл 2024

Комментарии • 47

  • @sul2478
    @sul2478 27 дней назад +2

    Bagudu da saka hannu ma abinda ya shafi luwadi INNALILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJI’UN,yayi asarar rayuwar shi wallahi amman ko shima mambane 🥷 a ce ma wai mijin na ne ya saka ma dokar hannu wallahi daga ranar auren ya kare wallahi,😭😭😭ALLAH yayi mana maganin su

  • @AbdulahiMusa-w2g
    @AbdulahiMusa-w2g 24 дня назад

    ❤ salamu alaikum warratullah gaskiya na saurari wannan maganar taku kuma nasaurari Abubuwan batun maganar masu luwadi Allah kasan Abinda yake cikin zuciyarmu kacanza tunani azzaluman dasukeson tabbatar da wannan abin da Allah yake fushi dasu Allah muntu ba karka basu nasara Amin ya haiyu ya Qaiyum.. Allah katsaremana mutuncinmu da imaninmu da addinimu Amin ya Allah

  • @yauhudu
    @yauhudu 24 дня назад

    Allah ya saka muku da alkairi ale mungadu Muna godiya

  • @IshakaSalisu-on3jk
    @IshakaSalisu-on3jk 25 дней назад

    Allah Yatai maka Allah Yakare’ku Ma Aikatan Farin Wata ❤

  • @AABinji
    @AABinji 25 дней назад +2

    Mungadi💪

  • @KabirYunusa-wg5ey
    @KabirYunusa-wg5ey 27 дней назад +1

    Allah ya isa, Kuma Allah kagani bada sahannun mu ba

  • @nuhuusman8243
    @nuhuusman8243 26 дней назад

    Allah ya isarmuna

  • @sul2478
    @sul2478 27 дней назад

    Wallahi kasar mu bata bukatar wani tallafi muna da komai amman mu raggayene kawai bama san ampani da karfin jikin da ALLAH ya bamu ne sai bara kawai muka yi,ba wani samun tallafi wallahi karya suke yi,Baba Buhari ka kware mu wallahi daka kawo mana wannan bala’in wallahi mun shiga goma sha bakwai,ALLAH mun tuba ALLAH ka kawo mana karshen wannan bala’in,

  • @AHMEDSALEHMOHAMMED-is2ri
    @AHMEDSALEHMOHAMMED-is2ri 27 дней назад +3

    Allah ya tsinewa atiku bagudu

    • @IshaqIsmail-be3op
      @IshaqIsmail-be3op 27 дней назад

      Kai jama'a
      Allah kasani mukam bamu zabesuba kuma bamu goyi bayan azabesu, Allah dak abin da aukayi Allah kasani wlh bama tare dasu ko mis kalla zarra
      Allah kanisanyamu dasu ya Allah

  • @IsahAhmadu-b9o
    @IsahAhmadu-b9o 25 дней назад

    Allah ya shirye su

  • @Musausmanumar-q4q
    @Musausmanumar-q4q 27 дней назад

    Inalillahi wa''inna ilaihinraji''un 😭

  • @nafiudanladisayasaya9020
    @nafiudanladisayasaya9020 24 дня назад

    Allah hamdulila

  • @sul2478
    @sul2478 27 дней назад

    Shi wannan Tajun ma wallahi ko kunya baya ji wai shi nan tsakanin shi da ALLAH baya tuna jiya ba shi ba kamar gobe ne kuma zaya koma ina ya fito.

  • @umarabubakar5926
    @umarabubakar5926 26 дней назад

    Masha Allah

  • @AhmadSanusiUmar
    @AhmadSanusiUmar 27 дней назад

    Allah y biya ku, naji ddin wanga squad. Allah ka isar muna ga gurbatattun shugabanni Musamman atiku bagudu.

  • @Hassanmuazu-ii1in
    @Hassanmuazu-ii1in 23 дня назад

    Allah ka saka mana

  • @user-rb2ru2hp4h
    @user-rb2ru2hp4h 26 дней назад

    innalillahi Ubungije Allah katsirimu talakawan kanimu ya Allah 25:54

  • @shamsuddeenshehuibrahim6699
    @shamsuddeenshehuibrahim6699 27 дней назад

    Allah ya Kara tsare mana ku sbd na tabbata gurbatattun shuwagabannin mu basa son wnn shirin.

  • @mamansadik3821
    @mamansadik3821 27 дней назад

    Munajama kanmu, Allah yayafemuna

  • @SaniShuaibu-qb3oj
    @SaniShuaibu-qb3oj 22 дня назад

    Farin wata, fatan alheri

  • @idrisumar7314
    @idrisumar7314 27 дней назад

    Umar faruk don Allah gidan radio naku kam bazakuyi shiri na idon mikiya akan wahalan da staff na embassies n nugeria sujeciki akasashe daban daban bane diplomasiyafa ze palace tsakanin nigeria da saira kasashen duniya fa? Maaikata sunacikin kunci banu kudi yau wata 9 a embassies please kuyi magan akai ko gwamnati zasujiku fa?

  • @sul2478
    @sul2478 27 дней назад

    Muna alfahari da ku wallah ko babu komai dai ku dan taba su suna sanin bawai bamu da irin su Mungadi su Baba mamoon,

  • @aminuasheer9345
    @aminuasheer9345 25 дней назад

    Allah ya kamo mana karshen mulkin apc

  • @maharazuabdullahitsafe2937
    @maharazuabdullahitsafe2937 27 дней назад

    Allah ya isa mudai bamu goyon baya kuma ba zamu bari ayi haka ba

  • @sul2478
    @sul2478 27 дней назад

    Duk Wanda ya shiga siyasa kudi suka kai shi kar su ringa raina nawa mutane wai hankalin sun zo gyara ne karya suke yi mun sani,amman ALLAH shine stakanin mu;tada bom a maiduguri rikicin gidan saurautun mu na Arewa ya kamata mu gane duka shirin ruguza arewa ce ya kamata mu fahimta fa tun wuri

  • @saniyakubu1892
    @saniyakubu1892 26 дней назад

    Gaskiya Bagudu baka kyautaba yau da ace wani minister ne Wanda ba musulmi ba da abun bazai bamu mamaki hakaba😢

  • @sul2478
    @sul2478 27 дней назад

    Gwannoni ko azzalumai ALLAH ya bi mana hakkin mu

  • @muhammadabubakar5402
    @muhammadabubakar5402 27 дней назад

    A matsayi na , na Dan nijeriya Ina Mika sakon Allah ya isarmana zuwa ga gwamnati nijeriya akan baiwa Yan luwadi madigo damar vin Karen subbabu babbaka waiya zubilla😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 27 дней назад

    Wannan bagaskiya bane

  • @abubakaryakubu9458
    @abubakaryakubu9458 27 дней назад

    Allah yaqaramuku lfy mujindadin abindakukeyi

  • @maryamyaseer1341
    @maryamyaseer1341 27 дней назад

    Babban takaicin ma ana Muslim Muslim tiket asama dokar yan iska hannu

  • @abubakaryakubu9458
    @abubakaryakubu9458 27 дней назад +2

    Yau najidadi saboda naga shu'aibu mungadi

  • @GarbaIbrahim-wv1fl
    @GarbaIbrahim-wv1fl 24 дня назад

    Allah yajikanka mgabta Baya

  • @SuleimanMamuda-fq5km
    @SuleimanMamuda-fq5km 27 дней назад

    Shu aibu 💪💪💪

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 27 дней назад

    Allah ya tsanewa dimokradiyar African dimokradiyar muna fukai 😢😢😢😢😢

  • @saidugarba3381
    @saidugarba3381 26 дней назад

    Amma su iya sata kudin sukai waje

  • @MURTALAABBASSANI
    @MURTALAABBASSANI 27 дней назад

    Da sanin Allah! Allah baya bacci 😂😂😂

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 27 дней назад

    😂😂😂😂😂

  • @SalisuBukar-nk5mg
    @SalisuBukar-nk5mg 27 дней назад

    Toh yaya Wanda baya aikin gwammatifah Ina zaisa Kansa???

  • @muhammedAliDoc
    @muhammedAliDoc 27 дней назад +2

    Allah kara tsare mana mungadi din mu lokacin da baka nan kullum shirin yana karewa a 56 minutes Amma yau da ka zo gashi har ya haura awa daya 😂😂😂💪 abasu wuta mungadi

  • @sul2478
    @sul2478 27 дней назад

    ALLAH ya kara tsare ku da karfin ikon sa Amin

  • @IshakaSalisu-on3jk
    @IshakaSalisu-on3jk 25 дней назад

    Mungadi Musamman Kai Ina Addu’ar a Gareka Ta Fatan Alkairi