Bana tare da Fahimtar Malamamu akan mas'alar carbi_Matsayar Dr. Jamilu Aliyu waziri

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 окт 2024

Комментарии • 43

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 2 дня назад +1

    Masha'allah Allah ya saka da alhairi dr jamilu acigaba da wayardakai Akan Abinda yaké kawo shubha wa ahlu'sunna

  • @yakubumuhammadsalis4674
    @yakubumuhammadsalis4674 3 дня назад +4

    Allah yasaka maka da Alkhairi Dr Jamil. Allah yakarawa Rayuwar ka Albarka ❤

  • @ibrahimmuhammad9712
    @ibrahimmuhammad9712 3 дня назад +1

    Jazzaka lahu kairan mlm

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu 3 дня назад +1

    Allah shi karawa rayuwa albarka

  • @MinistaMinista-io7bm
    @MinistaMinista-io7bm 2 дня назад

    Masha Allah

  • @shamsudeenusman-qw6nr
    @shamsudeenusman-qw6nr 3 дня назад +3

    Kaji tsoron Allah prof pantami baya nufin su sheikh Jafar da Albani Zaria da cewa Yan zafin Kaine.
    Ku masa adalci

  • @alidjibril7799
    @alidjibril7799 3 дня назад +2

    A.salam.cheik jamilou..
    Kay da kamka kacé idan malamanku suna Magana asakani su baidacé ba Al majiransu su saka bakiba!!
    Ché gachi kaida kanka kazo ka chiga Asakani malam Idriss da malam patami!!??
    Karabu dasu ayi munakachan su.

  • @YahuzaAly
    @YahuzaAly 2 дня назад +1

    Duk me hankali yasan dr Idris kake neman bawa. Kariya saboda baya son prof. Fantami hafizahullah. amma kowa yasan ba dasu albani da Ja'afar akeyiba

  • @أبويوسف-ع2ص8ك
    @أبويوسف-ع2ص8ك 3 дня назад +1

    أحيلت بارك الله فيك

  • @Alkidir1
    @Alkidir1 5 часов назад +1

    Hassada karara Isa Ali Ibrahim Pantami yafi karfinku

  • @aishamuahammadalukuwa4395
    @aishamuahammadalukuwa4395 2 дня назад +1

    Ko ba komai ba za'a yi shawara da kowa ba in an zo hisabi a lahira, ku kuka halicci mutane da zaku tsananta musu, addinin ku kuka zo da shi ne?

  • @OumarouManou
    @OumarouManou 2 дня назад

    Wawa.

  • @aliabubakaralidamalibaba970
    @aliabubakaralidamalibaba970 3 дня назад

    Allah ya saka maka da alheri

  • @saiduisa6056
    @saiduisa6056 2 дня назад +1

    Daga ganin ka ansan dan rashin kunya ne ai bakayi kama da masu nutsuwa ba 😂

  • @AbdaAbdiua-c3g
    @AbdaAbdiua-c3g 3 дня назад +1

    Wannan gaskiyane

  • @elmanzowebtv5376
    @elmanzowebtv5376 2 дня назад +1

    Wannan samm bai gane mi akenihi da zafin kaiba
    Ba Albani ko Jaafar yakeba da Dr Idriss yake kum hakane yanada zafin kai wannan gaskia ne

  • @khadimulansartv
    @khadimulansartv 3 дня назад +3

    Baka tsoron Allah wallhi kasan ni tabbas pantami bada Jaafar da albani yake ba, kawai idan zaka kore hujjarsa da dalili ka kore

  • @usmanmunir2554
    @usmanmunir2554 2 дня назад

    Kwata kwata Dr Jamil bai fahimci abin da pantami ya fada ba.....banda sharri yaushe ya jimgina zafin kai ga malam Jaafar? Cewa yayi don zafin ya tsinka carbi....Shin Jaafar da Albany Annabawa ne ? Basa yin kuskure ne ?

  • @UsmanMusa-m4m
    @UsmanMusa-m4m День назад

    Kai su maasumaine malamannaka baza ajanyeba

  • @ShuaibuYakubu-v7c
    @ShuaibuYakubu-v7c 2 дня назад

    Jaki wai kaima malami

  • @AdamMuhammad-tx1sb
    @AdamMuhammad-tx1sb 3 дня назад

    Ai dama qudan kan sai dai yabi kashi.

  • @ZakariyaSapaw
    @ZakariyaSapaw 2 дня назад

    Dan iska
    Dan wiwi
    Kayi yakamata akaye maka asibiti kwakwalua

  • @alhajikhursoallamin151
    @alhajikhursoallamin151 3 дня назад

    Ga gaba karara

  • @ashiruumar3820
    @ashiruumar3820 Час назад

    Wacce rashin kunyace dutsan tanshi beyiwa albani da jafar ba marasa kunyar yara kawai

  • @muniratuabubakar926
    @muniratuabubakar926 2 дня назад

    Kana dahi kuwa. Marakunya

  • @HelpTheNeedy-y4m
    @HelpTheNeedy-y4m 2 дня назад

    Wai dole ne sai an bi Albani ko Sheikh Ja'afar.
    Abubuwa nawa ne Suka Fahimta wanda ya sabawa Sunnah,kuma sukayi kuskure akai???
    kuna ta jujjuya maganar Fantami,Alhali kun Fahimci me yake nufi.
    kuji tsoron Allah wallahi.
    kuna goyon bayan Dr Idris ne kawai don malamin ku ne
    Amman ba dalilai ne kuke biba.
    Allah ka tsare mu daga son Zuciya

  • @basharibrahim2339
    @basharibrahim2339 3 дня назад +1

    Lallai jamilu ka Kai cikakken dalibin Dr jaki.

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 3 дня назад

      Kai kuma ta tabbata jaki ne ya haife ka. Tunda ba ka gane magana.

  • @HelpTheNeedy-y4m
    @HelpTheNeedy-y4m 2 дня назад

    Yace Zafin kan Matasa
    kuma yace haka Fahimtar take a wancan lokacin
    yana nufin Fahimtar sa.
    A 'ina ya jingina zafin kai zuwa ga Albani da Ja'afar???
    Me yasa baku Aadalci ne don Allah???
    ولا یجرمنکم شنٸان قوم علی ان لا تعدلوا اعدلوا هو اقرب للتقوی

  • @ShuaibuYakubu-v7c
    @ShuaibuYakubu-v7c 2 дня назад

    Shege dan iska
    Gutsun uwar jafar
    Gutsun uwar albany

  • @AmadouOusséni-v3i
    @AmadouOusséni-v3i 3 дня назад

    Jaki jaki ne 😂😂😂wawa

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 3 дня назад

      Jukunan suna da yawa ai. Tunda ana koya muku addini ba ku ganewa.

  • @IdrissAbdoul-majid-cb1cf
    @IdrissAbdoul-majid-cb1cf 2 дня назад

    Wlh ku munafukai ne baka neman zaman lafiya cikin ahlu sunna kulun fitina kuke janyowa alah ya chiryaka Wlh ka bani mamaki banyi tunanan kaima haka kake ba

  • @auwalumusa4307
    @auwalumusa4307 11 часов назад

    baza ajanyeba. jahili. kakoma makaranta

  • @user-fb7cu4jb6s
    @user-fb7cu4jb6s 2 дня назад

    San zuchiya yayi muku yawa wlh yaran dutsen tanshi

  • @abdulkadirumar7514
    @abdulkadirumar7514 3 дня назад

    Wa yesanka??

    • @LawaliTOROGao-sq2tz
      @LawaliTOROGao-sq2tz 2 дня назад

      Wallahi kaima kanka kasan shi.dr jamilu waziri hafizahullah ❤🇳🇪👈

  • @umarsangarygiza7143
    @umarsangarygiza7143 3 дня назад

    Borin kunya kam, Ashe mallamai ku basa yin karatu sa cakwakiya suke, yau haramu gobe kuma bincikai na gano ba laifi bane, munafinci kenaN