Bayan Prof Pantami Yaki Fitowa Muqabala Yanzu Yanzu Dr. Idris Ya Aika Mai da Martani Mai Zafi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 окт 2024
  • #muqabala #hausa #duet #allahuakbar #islamicgreeting #awa24top #mukabala #new #raddiya #trending

Комментарии •

  • @badamasiyau2527
    @badamasiyau2527 Час назад +1

    Allah yaqara wa fantami lfy yafika komai wallahi duniya da addinni

  • @ToubaliMgAbudulbaki
    @ToubaliMgAbudulbaki 15 часов назад +3

    Daga gabon je suis avec toi imam idriss dieu té bénisse

    • @Alhamdoulillah922
      @Alhamdoulillah922 2 минуты назад

      Donc toi tu supportes les injures venant d'un homme qui prétend avoir de la science ? Mais est ce que tu peux supporter la?
      Ba mutuntawa , ba ladabi, wai kuma malami ne. Toh Allah ya shirye mu

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 5 часов назад +1

    Shugaban yn hassada idris wlhi fantami yafi karfinka

  • @usmanabubakar2402
    @usmanabubakar2402 3 часа назад

    Fantami zai zauna ne da mai hankali, ba mara sa hankali ba.

  • @mukhtaryakasai2290
    @mukhtaryakasai2290 12 часов назад +2

    Gaba Daya maganar Babu ilimi achiki, Kuma wlh pantami ma fahimta yayi bakada hankali shiyasa

  • @abdouyacouboumousbahou1344
    @abdouyacouboumousbahou1344 9 минут назад

    Allah sarki bawan Allah, Allah ya shiru imani Allah ne kadai masani Malan

  • @SaniBashe-i6e
    @SaniBashe-i6e 15 часов назад +1

    Masha Allah

  • @cashmoney2305
    @cashmoney2305 8 часов назад +2

    Mahaukaci Kowa Yanada Mahimta Yanzu Ba Wanda Irinku Mahaukata Zasu Canzama Tunani Yanzu Ilimi Yayawaita

  • @IbrahimHadeja
    @IbrahimHadeja 7 часов назад +1

    kaima kuma jarrabawar da akayima ita Hassada ga Malam Isa Pantami. maganar munaqasha daya nema cewa yayi duk mai so yaje masallacin Annur dake Abuja amma sai ka tafi Qibla FM radio dan haka kaje can kayi maganganunka. Idan kuma maganar siyasace kaima ka tsaya takara a jiharka ta Bauchi.

  • @yahayaycouzainab
    @yahayaycouzainab 5 часов назад

    Wadannan malamai su suka rikita al' uma Najeriya da sawra kasashe musulmi gaba daya Allah ka kiyaye mu daga harshen su ameen.

  • @mahamadouAssoumn
    @mahamadouAssoumn 5 часов назад +1

    En izala kuce hasda haramunne amma kuma ku ma kunayi 😂😂😂😂😂

  • @imamumazanya5744
    @imamumazanya5744 14 часов назад +2

    Gaskiyadai kayi karya abinda kake fada wlh dr jaki

  • @muhammadabbas8077
    @muhammadabbas8077 7 часов назад +1

    Kai babban makaryacine😢

  • @hauwaabdul8878
    @hauwaabdul8878 Час назад

    Assalamualaikum
    A gani na ba amfanin zagin ko wani malami.He made his understanding part of what he knows. Haka shima Sheikh Fantami Ya fada nashi. Ka dauki wanda zaka dauka,sauran Allah Ya fayyace mana gaskiya kawai. Amma malamin nam have my repsect because he doesn't compromise his believe which is a very good attribute. Years back fa ku sani,haka aka dinga dauka Sheikh Albani yana tsanantawa,amma yau ina yake?..sai ma yawaitan videos dinsa da ake tayi ana gaskata abubuwa da dama da ya fada aka gansu a zahiri. Dan Allah ku daina son zuciya wajen hukunta mallaman nan. Masu kiran wannan mutumin Dr Jaki,su neh asalin jakunan wlhy don mai ilmi baya zagin malami ko da malamin zaure neh

  • @muftahusulaimananc8865
    @muftahusulaimananc8865 Час назад

    Wlh Dr jaki kwa kwalwarsa
    Tafara samun matsala

  • @salamatufkadamu
    @salamatufkadamu 6 часов назад +2

    Allah ya ficchemu shi jarabawan da yake chiki ya tsare masa Imaninshi da mutunchin shi mlm Idris Allah ya Kara Basira da Imani da Takawa yasa a gama lafiya Allah ya kade fitina

  • @Muhammadbala014
    @Muhammadbala014 4 минуты назад +1

    Allah ya hada kan malaman sunnah

  • @usmanmunir2554
    @usmanmunir2554 17 часов назад

    Allah ya tsinemaka albarka Dr Jaki ...mu Ahlussunnah ysakaninmu da kai Alah ya isa...

  • @lawalhadir
    @lawalhadir 10 часов назад

    Allah Yayi albarka

  • @MahamaduMoktarstra
    @MahamaduMoktarstra 4 часа назад

    Dr jaki fantami bayazama da dan zina irinka ma hasadin banza irka dan karuwa makiyin annabinmuu s,a,w

  • @AnasShehudukku
    @AnasShehudukku 13 часов назад +1

    Kai banda abunka dr jaki..idan Ali isah pantami yana so ya fito siyasane?she kuma dr rijiya lemon shema yana so ya fito siyasa ne?a kullon maganganu ka yana kara nuna muna tabas kai jaki ne.

  • @IbrahimAbubakar-ce9ql
    @IbrahimAbubakar-ce9ql 7 часов назад +1

    Fantami yafika dakomai kuma shi dan adam ne bazai iya fitowa mukabala da dabba kuma dan dabba kamarka ba

    • @Jibbirin
      @Jibbirin 7 часов назад

      An yaisa yafutomana kune dabba wawae

    • @IbrahimAbubakar-ce9ql
      @IbrahimAbubakar-ce9ql 2 часа назад

      @@Jibbirin kace baban kane dr jaki limamun jakunan duniya

  • @bernat_j20
    @bernat_j20 13 часов назад

    Allah Kara bamu d ciwon hassada

  • @bashirabubakar713
    @bashirabubakar713 9 часов назад

    Gaskiya Mal pantami yana saudi yazo umrah

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 5 часов назад

    Kaida akaje har bauchi ka ki fitowa, inda gske kake kaje abuja mana se shegen hassada da bakin ciki

  • @YusufHussainAdam-hw6lb
    @YusufHussainAdam-hw6lb 4 часа назад

    Allah ya tsinemaka Dan hassada, munafuki Dan wahala

  • @habiboulayelawaliousmane3799
    @habiboulayelawaliousmane3799 3 часа назад

    Malan kaji coron Allah

  • @abdullahiabubakar9196
    @abdullahiabubakar9196 4 часа назад

    Gaskiya masu aiki da carbi addini suka dauka. Duk wanda yace ba addinin bane to yana dauka ne matsyinshi na karin kanshi kuma sanna yana jan shi ko da bayan idone. Koni inaja wani lokaci amma nafi gamsuwa akan nayi da hannu sbd nasan wani lokaci inaji kamar carbin yana da girma. Wlh ko zagin carbi kayi gaban yan'bidia wlh sqi sunyi maka raddi

  • @khadimulansartv
    @khadimulansartv 8 часов назад

    Dr wllhi, tun kana ban haushi yanzu kam tausayi ma kake ban wllhi. Coz u are not making sense wllhi

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 5 часов назад

    Kai Maryaci ne wallahi, dan hassada

  • @abubakarabdullahi3315
    @abubakarabdullahi3315 11 часов назад

    Kaida akaje har Bauchi kakasa fitowa.

  • @IbrahimUmar-m6m
    @IbrahimUmar-m6m 13 часов назад

    Ba maryaci kamarka Kai yafi karfin yayi mukabala dai in kamanta mubamu mantaba su janaidu da abulfatihi da malan Nasir ado kaje kagaya malamai hada sa face mask kamanta locinda ka halakta wankan wankan janaba da soso da sabili kahata alwalada cook shima sunane sabida batakai mukeyiba shiyasa Baka,isemu komaiba jakin baza bakawarije dakai.

  • @IdrissAbdoul-majid-cb1cf
    @IdrissAbdoul-majid-cb1cf 8 часов назад

    Bakada aikin da ya wuce hassada da zato alah ya chiryeka

  • @MuhammedYahaya-c4g
    @MuhammedYahaya-c4g 14 часов назад

    Dabakin chikin fantam zaka mutu

  • @alhaliyumuhammadinuwa7766
    @alhaliyumuhammadinuwa7766 17 часов назад

    Shege Idi arnen zamani makiyin iyayen manzon Allah s.a.w

  • @tukurmuhammed905
    @tukurmuhammed905 2 часа назад

    To ko anan kaima kayi kariya
    Na tashi nasami charbi a gidammu kuma kogobe inada charbi har guda 2
    Kuma ko gobe ina amfani da yatsuna inakuma amfani da charbi Kuma ni lissafi da charbi yafimin dadi

  • @muhammadSabiu55
    @muhammadSabiu55 15 часов назад

    Pantami yafi karfinka

    • @Jibbirin
      @Jibbirin 6 часов назад

      An yaisa yafutomana