GASKIYA 1 CE! BABBAN MALAMIN IZALA YA CIRE TSORO YAYI WANKIN BABBAN BARGO GA MASU CECEKUCE AKAN.....

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 окт 2024
  • Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
    MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
    Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
    A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
    👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
    / @zumuncinmutv
    #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Комментарии • 19

  • @stormssss109
    @stormssss109 4 часа назад

    Alhamdulilah wanan shine ilmi shine aiki da ilmi ,wanan kiyaya da Muke ma juna kan bambancin fahimta ita ta tarwatsa mu har kafirai suke mana bawan kwara,a wayi gari.wai malami na farim.ciki an kashe musulmi a falasdinu ko mutane sun mutu a wurin maulidi ma abota lailahailah Muhammad rasolilah s a w)kalma daya ,Al qurani.daya,sallah daya ,Allah ka Buda zukatun Muslim mu gyara lamuran mu Amin ,Mallam Allah ya saka.da alhairi

  • @BahariSaminu-l9x
    @BahariSaminu-l9x 3 часа назад +1

    Allah yakara imani

  • @SmilingElectricity-yp4fs
    @SmilingElectricity-yp4fs 7 часов назад +1

    Allah ya Kara daukaka darajarka malam ni Dan darikane Amma zuciya ta cike yake da adalci sabani fahimta bayasa na zagi wani akan fahimtarsa ya rike nasa na rike nawa Allah ya sakawa da aikinsa, faman yaamal mitskala zarratin khairan Yara. Waman yaamal mitskala zarratin sharran yaraa.allah ya kyauta

  • @YakubuADAMU-l7y
    @YakubuADAMU-l7y 3 часа назад

    Allahu Akbar Godiya yatabata ga Allah mallami Allah yasaka da alheri

  • @bernat_j20
    @bernat_j20 23 минуты назад

    Jazakallahu khair

  • @AdamouIbrahim-q8r
    @AdamouIbrahim-q8r 5 часов назад

    بارك الله فيك.

  • @dandakoyeibrahimsalifou8016
    @dandakoyeibrahimsalifou8016 5 часов назад

    بارك الله فيك

  • @abduljalaladam-x6o
    @abduljalaladam-x6o 4 часа назад

    Gaskiyane malam
    Allah ya saka maka da Alkhaeri
    Allah kuma yasa mu fahimci gaskiya
    Gaskiya Ahlussunnah muna da matsala wajen janyo uwayenmu, yayyenmu, abokananmu,kannenmu da yan uwanmu akan sunnah ba
    Amma abunda na fahimta da mgnar Malam Fantami shine bai kamata ace yace yara yan zafin kai ba sannan yace kowa yaxo yayi muqabala ba
    Idan muka duba Dr sani yayi magana akan Carbi amma babu wanda yayi mishi raddi

  • @mustapha4290
    @mustapha4290 5 часов назад

    Wannan gaskiyane malam Allah yasaka da alkairi

  • @abdussalamiyaro3931
    @abdussalamiyaro3931 3 часа назад

    Malam, Allah Ya saka da alkhairi. Amma, magana ta gaskiya, zuwan Izala ne aka sunnnartar da da'awa ta bidi'a irin wanda muke ji muke gani.

  • @MeccaMecca-h7m
    @MeccaMecca-h7m 7 часов назад +1

    Allah yaqara hadaka muslmin duniyya Baki daya 🤲🤲🤲

  • @harunaUkerder
    @harunaUkerder 2 часа назад

    Allah ya sa kada alkari

  • @yahayaycouzainab
    @yahayaycouzainab 7 часов назад +2

    Aslm malam inituna kamar i yi hawaye .ace in uwana musulmi a Najeriya maya maya malam kunaji kuna gani musulmi na rida zuwa chiga krista.ama ku fake akan in uwa musulmi.duk kowane bangare ana kuskure.ama ku fake da neman rigina Allah kakawo sawki ameen.

  • @omaruyusufu9866
    @omaruyusufu9866 4 часа назад

    Malam kayi gaskiya amma kakawo shehu da Bello chewa rashin karatun litapin dan fodio shi yakawo wanan masipa ba kuraani ba ba suna anabi ba.Meyasa ku bazaku iya waazi ba sai kun hada da shehu
    Shin shehu anabine ko sahabin anabine.Allah yasa mudache

  • @MustaphaMgashiu
    @MustaphaMgashiu 5 часов назад

    👍👍👍

  • @cashmoney2305
    @cashmoney2305 5 часов назад

    Naji Dadin Wannan Bayanin Na Malam

  • @suleimansadiq7953
    @suleimansadiq7953 3 часа назад

    Karya ka ke Yi wlh wawa makaryaci Wawa mahaukaci malami jahili Dan bidia ne Kai

    • @yahayabalarabe8786
      @yahayabalarabe8786 2 часа назад

      Zagi bayi da kyau

    • @AboubacarIbrahimAboubacarIbrah
      @AboubacarIbrahimAboubacarIbrah Час назад

      gaskiya kai de bakatashi da tarbiya Kuma kaci Amanar mahaifanka wly duk rashin ladabi da zakayi a rayiwa karkayarda kafara zagin nasama dakai wly Dan wly kamutu dawanan rayiwa saikayi danasani à rayiwarka duk abinda yagayi gaskiya cikin wanan kouguyoyi kagayamin wanda akace kabi kudaina hauka Akan addini dan wly wanan rashin hankali Naka yayi yawa duk wanan rabuwar kai dalilin wanan koungiyanci akaraba kan musulumi