ZUMUNCINMU TV
ZUMUNCINMU TV
  • Видео 2 987
  • Просмотров 12 721 338
WANI MATASHIN NIGER YA FITO DA WATA GASKIYA GA YAN NIGER DA NIGERIA HAR MALAMAI SUN FARA JINJINA MAR
Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
ruclips.net/channel/UCd236ZmW3uQoCKvafEdTjbw
#zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaid...
Просмотров: 32

Видео

NI NAJA'ATU BAZAN JANYE KALAMAI NA BA KUMA ZAN BASU HAKURI BA KO KOTUN KOLI ZA A KAINI A KAI NI.....
Просмотров 7279 часов назад
Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!! Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 ruclips.net/channel/UCd236ZmW3uQoCKvafEdTjbw #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #...
IKON ALLAH! WATA YAR IZALA TA YIWA MALAMAN IZALA WANKIN BABBAN BARGO KAN QUR'ANIC CONVENTION DA WASU
Просмотров 4,4 тыс.19 часов назад
Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!! Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 ruclips.net/channel/UCd236ZmW3uQoCKvafEdTjbw #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #...
BABU ADDINI GA WANDA BASHIDA AMANA AN CI AMANAR BIN USMAN SHEHU ALIYU YAYI ZAZZAFAN MARTANI....
Просмотров 77122 часа назад
Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!! Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 ruclips.net/channel/UCd236ZmW3uQoCKvafEdTjbw #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #...
IKON ALLAH! MAI GEMU A MAQOGARO YANA NEMAN HAUKATA KANSA YADDA KUNGIYAR IZALA 1 TA SHIRYA CONVENTION
Просмотров 2,7 тыс.День назад
Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!! Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 ruclips.net/channel/UCd236ZmW3uQoCKvafEdTjbw #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #...
MALAMAN IZALA SUN BAJE BARRISTER ISHAQ AKAN CIGABA DA SUKAR SA GA QUR'ANIC CONVECTION DA JANKUNNEN
Просмотров 1,6 тыс.6 часов назад
Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!! Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 ruclips.net/channel/UCd236ZmW3uQoCKvafEdTjbw #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #...
TONAWA ALMAJIRAN ALBANI ASIRI DA IYALIN SA SUKAYI KAN ZALINCIN DA SUKE YI MUSU SHEHU ALIYU YA FUSATA
Просмотров 1,2 тыс.6 часов назад
Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!! Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 ruclips.net/channel/UCd236ZmW3uQoCKvafEdTjbw #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #...
ABUN TAUSAYI! YANZU YANZU 'YAR ALBANY TA KARA TONA ASIRIN WANI CIN AMMANAR DA ALMAJIRAN SA YAYI MUSU
Просмотров 1,1 тыс.6 часов назад
Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!! Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 ruclips.net/channel/UCd236ZmW3uQoCKvafEdTjbw #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #...
TATTAUNAWA DA SARKI ZAKI AKAN ZARGIN MALAMAN IZALA DA KARBO KWANGILAR QUR'ANIC FESTIVAL DAN CIMMA...
Просмотров 1 тыс.6 часов назад
Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!! Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 ruclips.net/channel/UCd236ZmW3uQoCKvafEdTjbw #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #...
WATA SABUWA! BATUN KWACE MASALLACIN SAHABA DA WASU MALAMAN IZALA SUKAYI DAGA HANNUN BIN USMAN AN....
Просмотров 9 тыс.6 часов назад
Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!! Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 ruclips.net/channel/UCd236ZmW3uQoCKvafEdTjbw #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #...
SARKIN SUNUSI II YAYI MARTANI GA SU KABIRU GOMBE AKAN QUR'ANIC FESTIVAL DA KIRA ZUWAGA SHEK IBRAHIM
Просмотров 1,2 тыс.8 часов назад
Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!! Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 ruclips.net/channel/UCd236ZmW3uQoCKvafEdTjbw #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #...
INNALILLAHI! YANZU YANZU SABON ZALINCIN DA AKE A NIGERIA A GARIN MAIDUGURI SHEHU ALIYU YA FUSATA
Просмотров 1,5 тыс.8 часов назад
Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!! Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 ruclips.net/channel/UCd236ZmW3uQoCKvafEdTjbw #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #...
AN YIKARA DA JANHANKALIN MUTANEN NIGER DA NIGERIA AKAN WASU MUTANE DA SUKE TA SON HADA FADA A CIKIN
Просмотров 1,3 тыс.11 часов назад
Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!! Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 ruclips.net/channel/UCd236ZmW3uQoCKvafEdTjbw #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #...
DAN KUKA SHIKE JAWOWA UWARSA JIFA MALAMAN IZALA SUN KARA JAWOWA MAL JAFAR TONAN ASIRI AKAN ABULFATHI
Просмотров 3,1 тыс.11 часов назад
Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!! Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 ruclips.net/channel/UCd236ZmW3uQoCKvafEdTjbw #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #...
ALHAMDULILLAH! GASKIYA TA KARA FITOWA KAN ABUNDA KE FARUWA TSAKANIN SEAMAN ABBAS DA MATAR SA HUSAINA
Просмотров 2,7 тыс.13 часов назад
Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!! Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 ruclips.net/channel/UCd236ZmW3uQoCKvafEdTjbw #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #...
SABON ZALINCIN DA AKAFARA YIWA YAN AREWA YA FUSATA HAJIYA NAJA'ATU TA AIKA ZAZZAFAN SAQO GA TINUBU
Просмотров 12 тыс.13 часов назад
SABON ZALINCIN DA AKAFARA YIWA YAN AREWA YA FUSATA HAJIYA NAJA'ATU TA AIKA ZAZZAFAN SAQO GA TINUBU
YANZU YANZU TATTAUNAWAR SARKI ZAKI DA SHEK IBRAHIM SHEK DAHIRU BAUCHI AKAN QUR'ANIC FESTIVAL
Просмотров 3,9 тыс.13 часов назад
YANZU YANZU TATTAUNAWAR SARKI ZAKI DA SHEK IBRAHIM SHEK DAHIRU BAUCHI AKAN QUR'ANIC FESTIVAL
BAYAN DUKAN JUNA DA AKA FARA TSAKANIN YAN NIGER DA NIGERIA SINANA YA FUSATA YA KARA FADEN GASKIYA
Просмотров 1,8 тыс.15 часов назад
BAYAN DUKAN JUNA DA AKA FARA TSAKANIN YAN NIGER DA NIGERIA SINANA YA FUSATA YA KARA FADEN GASKIYA
GASKIYA NI BAN GAMSU DA HUJJOJIN DA SHUGABANNIN MU NA IZALA SUKA BAYAR NA YIN QUR'ANIC FESTIVAL BA
Просмотров 35715 часов назад
GASKIYA NI BAN GAMSU DA HUJJOJIN DA SHUGABANNIN MU NA IZALA SUKA BAYAR NA YIN QUR'ANIC FESTIVAL BA
TURA TAKAI BANGO MALAMA JAGORAR MATA MAHADDATA ALQUR'ANI DA SU SHEK ISMA'IL SUN YI MARTANI AKAN....
Просмотров 2,6 тыс.15 часов назад
TURA TAKAI BANGO MALAMA JAGORAR MATA MAHADDATA ALQUR'ANI DA SU SHEK ISMA'IL SUN YI MARTANI AKAN....
SOJA ASHAKA YA KARA RUSHE SU KABIRU GOMBE TAREDA NUNA CEWA GIRMAN KAI YA HANA IZALA KARBAR GASKIYA
Просмотров 1,6 тыс.18 часов назад
SOJA ASHAKA YA KARA RUSHE SU KABIRU GOMBE TAREDA NUNA CEWA GIRMAN KAI YA HANA IZALA KARBAR GASKIYA
AN KAMA MAL LAWAN TRIUMPH DA YIN KARYA YANA NEMAN BATAWA GARIN KANO SUNA SHEK KABIRU GOMBE YA BAYYAN
Просмотров 3 тыс.18 часов назад
AN KAMA MAL LAWAN TRIUMPH DA YIN KARYA YANA NEMAN BATAWA GARIN KANO SUNA SHEK KABIRU GOMBE YA BAYYAN
BAYAN KARA FITO DA ILLAR FARANSA ABU SALMA YA KARA FITO DA WASU BAYANAI KAN MAGANAR TCIANI DA RARARA
Просмотров 6 тыс.18 часов назад
BAYAN KARA FITO DA ILLAR FARANSA ABU SALMA YA KARA FITO DA WASU BAYANAI KAN MAGANAR TCIANI DA RARARA
AN GWABZA ZAZZAFAN MUSAYAR YAWU DA KALAMAI TSAKANIN IZALA 1 DA IZALA 2 AKAN QUR'ANIC FESTIVAL
Просмотров 1,4 тыс.20 часов назад
AN GWABZA ZAZZAFAN MUSAYAR YAWU DA KALAMAI TSAKANIN IZALA 1 DA IZALA 2 AKAN QUR'ANIC FESTIVAL
RAYYA NIGER TA DEBO RUWAN DAFA KANTA ZAGIN DA TA YIWA HAUSAWA YA SA YAN NIGER DA NIGERIA SUN BAJE TA
Просмотров 3,5 тыс.20 часов назад
RAYYA NIGER TA DEBO RUWAN DAFA KANTA ZAGIN DA TA YIWA HAUSAWA YA SA YAN NIGER DA NIGERIA SUN BAJE TA
TSOKACI AKAN JAWABIN DA SHUN IZALA(SHEK ABDULWAHAB) YAYI A WAJEN MAULUDIN SAHABBAI DAGA SHEHU ALIYU
Просмотров 1,2 тыс.20 часов назад
TSOKACI AKAN JAWABIN DA SHUN IZALA(SHEK ABDULWAHAB) YAYI A WAJEN MAULUDIN SAHABBAI DAGA SHEHU ALIYU
GAGARUMIN MUHADARA A BABBAN BIRNIN KASAR NIGER(NYAMEI DAGA IMAM JUNAIDU ABUBAKAR BAUCHI
Просмотров 6 тыс.23 часа назад
GAGARUMIN MUHADARA A BABBAN BIRNIN KASAR NIGER(NYAMEI DAGA IMAM JUNAIDU ABUBAKAR BAUCHI
INNALILLAHI! YARON BELLO TURJI YA TONA ASIRIN MASU KAWO MUSU MAKAMAI SUNA CIGABA DA TA'ADDANCI ANA..
Просмотров 1,3 тыс.23 часа назад
INNALILLAHI! YARON BELLO TURJI YA TONA ASIRIN MASU KAWO MUSU MAKAMAI SUNA CIGABA DA TA'ADDANCI ANA..
INNALILLAHI! MATAN NIGER SU RAYYA SUN KARA TSOKANO SABON RIKICI TSAKANIN YAN NIGERIA DA NIGER
Просмотров 1,3 тыс.День назад
INNALILLAHI! MATAN NIGER SU RAYYA SUN KARA TSOKANO SABON RIKICI TSAKANIN YAN NIGERIA DA NIGER
YANZU YANZU BAYAN DAWOWAR MURJA KUNYA GARIN KANO TAYI NADAMA TA NEMI MUTANEN KANO SU YAFE MATA
Просмотров 4,6 тыс.День назад
YANZU YANZU BAYAN DAWOWAR MURJA KUNYA GARIN KANO TAYI NADAMA TA NEMI MUTANEN KANO SU YAFE MATA

Комментарии

  • @BabangidaMuhammad-j1h
    @BabangidaMuhammad-j1h 4 часа назад

    ❤❤ shk mungode

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 4 часа назад

    Fada masu gaskiya, ahlussunnah ta gaskiya izala ta ruguje kungiyar izala sun mayar da ita kungiyar siyasa barayin banza

  • @BelloMuhammad-k1f
    @BelloMuhammad-k1f 5 часов назад

    Tirr Tirr ga. Wanna. Malumma😮😮😮😮😮

  • @BasiruAbubakar-l3u
    @BasiruAbubakar-l3u 5 часов назад

    Gaskiyane mama

  • @badamasiyau2527
    @badamasiyau2527 6 часов назад

    Yanzu don allah kuduba koment kuyi hukunci wallahi anzalince bin usman

  • @AbubakarAbdulmajid-bk2pn
    @AbubakarAbdulmajid-bk2pn 6 часов назад

    Jafar Jafar God bless you, for saying the truth.

  • @AbubakarAbdulmajid-bk2pn
    @AbubakarAbdulmajid-bk2pn 6 часов назад

    Please the man Nasiru ko? with cap please 🙏🙏 stop saying what you are saying, please put yourself in Bin Usaman shoe haba, haba. Gaskiya. You're managing something for twenty something years,

  • @UmarNaziru-h8w
    @UmarNaziru-h8w 7 часов назад

    God bless you

  • @shagariUsmanAbubakar
    @shagariUsmanAbubakar 7 часов назад

    Hahahaha!!!yan'izala saidaifa kuyihakuri karshenkune tayi wlh dukwata kamekame bazata fishshekuba.

  • @Sharifmustafa-v2x
    @Sharifmustafa-v2x 13 часов назад

    Wlh nasiru zango San zuchiyarka yafito fili yakamata kazama dan jarida nagari meye ribarka akan goyan bayan qarya wlh kai dakanka kasan San zuchiyarka kake fada Allah muna tawassali da alfarmar annabi sallallahu alaihi waalihi wassalam wassalam Allah yasa ayiwa nasiru salisu zango irin abinda akayiwa bin usman awajan aikinsa

  • @hauwasani8310
    @hauwasani8310 14 часов назад

    Ba maganar sharing limanci bane dan lada gaskiya a duba asalin hidima da kashe masallacin shi duk da aka jawo masa.wallahi in baaji tsoron Allah ba za a gibi fushin Allah tunda Allah ya Haramta zalunci sai ga zalunci bololo acikin malaman ahlul sunnah wallahi abin kunya ne wannan babba ace wai an kasa fayyace gaskiya har yanzu.

  • @hauwasani8310
    @hauwasani8310 14 часов назад

    Gaskiya da duk suna can suna harkar su shi sheikh bin uthman shi ya sha gwagwarmaya kafin a kammala,amman daga ganin masallaci ya kammala duk sun fito wai su limanci suke so.Allah ya sauwake yayi mana tsari da wannan san zuciya kururu.

  • @SoumanaHamidou-n4p
    @SoumanaHamidou-n4p 15 часов назад

    Gakiya na lanuka

  • @UmarAhmad-i9m
    @UmarAhmad-i9m 15 часов назад

    Sheikh nasir Allah yasaka da Alkhairi

  • @kabirumusa21
    @kabirumusa21 15 часов назад

    gaakiya zango yadau side baifahinchi malam ba

  • @muhammadabubakardangombe8370
    @muhammadabubakardangombe8370 15 часов назад

    Kai bakauye ne mutun Nawa suke da hotel A Nageria baza ka Iya kir.gawaba

  • @shamsuddenabubakar-rl6vu
    @shamsuddenabubakar-rl6vu 15 часов назад

    Ke ba yar iazala bace bcox Baki sa hijaaabi ba sannnan kuma ba izàla aka CE ba Duka malamai na dàrika da izàla jagilar banza ina hijaabin ki

  • @halimaabdullahi6934
    @halimaabdullahi6934 16 часов назад

    Tir da halin wandan nan malaman guda 3 abin dunia ya rufe masu ido Allah ya kyauta

  • @AhmadTijjaniMahmood
    @AhmadTijjaniMahmood 16 часов назад

    Gaskiya kin yi kokari domin gara ma 'yan kaniwood da su ,domin ba su ce Addini suke yi ba,amma wadannan abun da suke yi kafirci ne don ya fita a musulunci.

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض 17 часов назад

    Kai inba fasiki bane yaxa ai kace wannan yar izalace kataba Ganin yar izala ahaka

  • @mammasanimammasani4409
    @mammasanimammasani4409 18 часов назад

    Macha Allah

  • @MohammadBashir-v5q
    @MohammadBashir-v5q 18 часов назад

    Su wayi masu mutunci dakaki kariwa. Kaji aduba kukwalwarka tukunama

  • @UsmanMusa-m4m
    @UsmanMusa-m4m 18 часов назад

    Campaign kukewa tunibu. Shege dan bidia kai da shgabanku

  • @UsmanMusa-m4m
    @UsmanMusa-m4m 18 часов назад

    Munafukai yanzuma Yanaamfanardamu kai mekakeyi na amfanar da jamaa

  • @sulaimanalhassan-t7r
    @sulaimanalhassan-t7r 19 часов назад

    😅😅😅Kinfadi gaskiya

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 19 часов назад

    Izala sallafiya wahabiyawa gidan iskanchi makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam yan boko haram lie lie peoples

    • @Adamou-kq7mj
      @Adamou-kq7mj 18 часов назад

      Kaji wani jahili murakab😂😂😂😂

    • @shamsuddenabubakar-rl6vu
      @shamsuddenabubakar-rl6vu 15 часов назад

      Tijjaniyya da shehu tijjani Dan 419 sune makiya manzon Allah

    • @Adamou-kq7mj
      @Adamou-kq7mj 8 часов назад

      @@shamsuddenabubakar-rl6vu wannan maganar haka take.Sun sace ma mutane imanin su.

  • @hassanmayaki5563
    @hassanmayaki5563 19 часов назад

    ✅🙏🙏🙏✅🤲🤲🤲✅🕋🕋🕋✅☝️☝️☝️✅

  • @abassuam9056
    @abassuam9056 20 часов назад

    Banza karuwa

  • @NuraSharifbala
    @NuraSharifbala 20 часов назад

    Allah ya kyauta izala kenan

  • @ismailbabaaliyu5890
    @ismailbabaaliyu5890 21 час назад

    Kaji soko wai yadawo Nigeria yakoyar a nursery school din Nigeria nawa ze samu 😂😂😂

  • @MuhammadSabiuAbdussalamAlminsh
    @MuhammadSabiuAbdussalamAlminsh 21 час назад

    Ya fiku gaskiya ❤

  • @DORikAOsuman
    @DORikAOsuman 22 часа назад

    😂😂😂😂❤❤❤❤

  • @DORikAOsuman
    @DORikAOsuman 22 часа назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ sin

  • @hassanmayaki5563
    @hassanmayaki5563 22 часа назад

    ✅🙏🙏🙏✅🤲🤲🤲✅🕋🕋🕋✅☝️☝️☝️✅🙌✅

  • @hassanmayaki5563
    @hassanmayaki5563 23 часа назад

    ✅☝️☝️☝️✅🕋🕋🕋✅🙌🤲🤲🤲✅🙏🙏🙏✅

  • @kasimahmed3944
    @kasimahmed3944 23 часа назад

    Masussuka

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 23 часа назад

    Izala sallafiya wahabiyawa gidan iskanchi yan boko haram Yan 419

  • @YushauUsman-j4w
    @YushauUsman-j4w День назад

    Gaskiya ne malan shak junaidu baushi allah ya kara kusanci ga annabi muhamadu rasululahi salalahu alaihi wasalam 🤲🤲🇳🇪🇳🇪

  • @BahariZinderoiAlhajiAssemble
    @BahariZinderoiAlhajiAssemble День назад

    Kayma manafukine ay yabaku hujja yaje taron munafuntchin so biyu yaji kuma abinda ake chiryawa kuma chi dan Bello ya fadi

  • @abubakarateequewase4708
    @abubakarateequewase4708 День назад

    To wai wa yacema taron na addinine wadda akacema duk wadda yaje an kebanta mata lada! yan darika Batattu ne Sai jahilan cikinku wadanda kukeja amakance

  • @BalarabeYakubu-f6l
    @BalarabeYakubu-f6l День назад

    Shin wannan quran festival mene halascinsa a musulunci. Hujja muke nema ba kame kameba

  • @BalarabeYakubu-f6l
    @BalarabeYakubu-f6l День назад

    Haba mal,na gombe.ai zagi baidace ba.

  • @abubakarateequewase4708
    @abubakarateequewase4708 День назад

    Wannan tarone na gidauniya don bunkasa ilimi yau izala tana makarantu daga Nursery har N C E University kuma na nan tafe Hattara Mahasada

  • @JamiluAbdullahiMinjibir
    @JamiluAbdullahiMinjibir День назад

    Maganar Jafar-Jafar Akan hanya take, ni Ina ganin tun farko inda anyi Gayawa sheik Bin uthman ga niyyar da ake dashi Akan Sabon masallacin da za'a Gina toh kunga Bin uthman yana za za6i tun farko, amma tun farko fa yadda magana taka amma Kuma yanzu ace Kuma ga wata sabuwar managa aiy dole haka ta faru a matsayin mu na mutane masu son ci gaba aruwa.

  • @aminumajesalisu1294
    @aminumajesalisu1294 День назад

    Toh gakuma wani sabon yankan yare yafado da zafinsa

  • @bilyaminuaumar8740
    @bilyaminuaumar8740 День назад

    To malam kawo aya akan Maulidi muji

  • @bilyaminuaumar8740
    @bilyaminuaumar8740 День назад

    Alhamdulillah yan dariqa sun fahimci karatu

  • @MUAWUYAMUHAMMAD-l9v
    @MUAWUYAMUHAMMAD-l9v День назад

    Neman suna ko yarokenann

  • @issaibrahimomorou2122
    @issaibrahimomorou2122 День назад

    Sunnah sak bidi'ah sam

  • @issaibrahimomorou2122
    @issaibrahimomorou2122 День назад

    Mu bama tare convinction kuma bama tare da maulidi