I will like to say you people are the ones that actually have a reasonable discussion on this matter. May Allah bless u all and may He continue to guide us. My advise Mallam shouldn't leave his original masjeed, let's have two Masaajid in that area even though we all know that it's not Islamic for three to have equal power while leading a congregation except if there is a standing leader......
Kawai Nasiru zango bakasan gaskiya kuma karka manta duka Malaman nan Dr Getso yana da massallaci 2 shima dayan ance yanada massallacin shi shikuma Bn Usman kwaya 1 yake dashi kuma anaso a kwace mashi kuyima mallan adalci
Kuma dukan su ba dan unguwar kuma shi Bn Usman tsakanin gidan shi da Sahaba baifi gida 4 ba sukuma dukansu ba arear suke ba gsky Nasiru kayima Bn Usman Adalci
We stand with Bn Usman kano, the great scholar of the centuary!!!
We stand with Sheikh BN usman Kano.
Kai nasirr kajiqa tsoran Allah wannan zalincine kuma akwai Allah
Based on the conversations of both sides, indicate that this masjid belong to Sheikh Bn usman
Gaskiya Allah ya shirye mu.
Allah ya kara Mallamai lfy amma wlh indai basubawa Bn Usman Massallacin shi ba suyima kansu addalci ba
Nasiru Zango baya goyon bayan Mal don an yi khutba an zage shi. Kokari ma yake yace malam na cin kudin masallaci ta hanyar kara kudin makaranta.
I will like to say you people are the ones that actually have a reasonable discussion on this matter. May Allah bless u all and may He continue to guide us.
My advise
Mallam shouldn't leave his original masjeed, let's have two Masaajid in that area even though we all know that it's not Islamic for three to have equal power while leading a congregation except if there is a standing leader......
Muna tare da Maganar Ja'afar Ja'afar!!!
Indan allah akayi abu to nameye Kuma neman tsentsentar hukuntsin su me kudin
Ba dan allah tun asali akayiba
Gaskiya abunda yarage wa malamai daraja shine wusu akwai son zuciya
Nasiru zango kajitsoran Allah ba,inda malan yayihabaici indai dan Allah ake
Bulama ga gaskiyanan a filli kuma maganar akan gsky kake yinta andai zallunci bn usman
Idan kana neman zalunchi ka je kwamitin masallachi
Gaskiya Salisu Zango duk wanda yayi magana dan goyan bayan akan kwace masallacin a hannun Bin Usman akwai zallunci matuka
Manta dashi Dan jarida ai ba kowane keda adalci ba
Amma wannan Nasirun baida adalci gaskiya.
Kawai Nasiru zango bakasan gaskiya kuma karka manta duka Malaman nan Dr Getso yana da massallaci 2 shima dayan ance yanada massallacin shi shikuma Bn Usman kwaya 1 yake dashi kuma anaso a kwace mashi kuyima mallan adalci
Wannan ayar da kaja ba muhallin ta bane.
Shi wanan Editor Nasiru yana yita jaan ayoyi akan munafinchi. Kwowa ya fadi gaskiya sai Editor Nasir.
Bude masallatai kusa kusa wannan ba Hujja bane Nasuru Zango
MUNA BAYAN BIN USMAN KANO
Kuma dukan su ba dan unguwar kuma shi Bn Usman tsakanin gidan shi da Sahaba baifi gida 4 ba sukuma dukansu ba arear suke ba gsky Nasiru kayima Bn Usman Adalci
Nasiru ba wata fahimta ra'ayinka ka fada anan
Malam ba habayci yake ba
Kasaurara da kyau, kuma yan kwamiti sune matsalar ai
Dama hakane angayamuku idan kuka yadda akayiwa abduljabbar kowa ya jira an samu kofa
Wannan gsky ne Jafar Jafar haka akayi amma kwankwasone lkcn