- Видео 2 686
- Просмотров 4 455 823
Abdullahin Gwanduu TV
Нигерия
Добавлен 10 фев 2021
Abdullahi Gwandu TV Is an online channel aim to brings educative clips of Islamic clerics, latest news update, and more.
For more info or an enquirv plx reach us at Umarfvruk@gmail.com
Pix subscribe, we love ug B
LINKS
For more info or an enquirv plx reach us at Umarfvruk@gmail.com
Pix subscribe, we love ug B
LINKS
Gagarumar Muhadara Mai Taken Welcome to Ramadan | Tareda Sheikh Asadussunnah Hafizahullah
#dridrisabdulaziz #hausa #mubarakeeytv #prayer #religion #ecowas #education #bauchi #xaluncindaakayi #arewa
Просмотров: 36
Видео
Raddi Zuwaga Yan Kala Kato Yan Tatsine | Sheikh Baffa Hotoro
Просмотров 1847 часов назад
#dridrisabdulaziz #hausa #mubarakeeytv #xaluncindaakayi #prayer #bauchi #ecowas #religion #education #arewa
Raddi Zuwaga Sa'idu Mai Kwanu Gusau | Tareda Ustaz Bin Muhammad Suleja
Просмотров 1448 часов назад
#dridrisabdulaziz #hausa #mubarakeeytv #prayer #xaluncindaakayi #bauchi #education #ecowas #arewa
Daga Karshe dai Dr. Usman Ribah Yayi Zuwaga Sheikh Burhan Dan Izala Jos
Просмотров 2418 часов назад
#dridrisabdulaziz #hausa #bauchi #mubarakeeytv #xaluncindaakayi #prayer #religion #ecowas #arewa #education
Masha Allah | daga Karshe dai Sheikh Bala Lau Yakai Ziyarar Ta'aziya Gidan Sheikh Yusuf Sambo
Просмотров 3,8 тыс.9 часов назад
#dridrisabdulaziz #hausa #mubarakeeytv #xaluncindaakayi #bauchi #prayer #religion #ecowas #arewa #education
Yanzu Yanzu Kalli Yada Sheikh Alkanawi Likitan Mahaukwata Yayiwa Wani Dan Diriqa Wankin Babban Bargo
Просмотров 59319 часов назад
#dridrisabdulaziz #hausa #bauchi #mubarakeeytv #prayer #ecowas #religion #religion #education #xaluncindaakayi #xaluncindaakayi #arewa
Qur'anic Festival | Hattada Muhadarar da Akayi Abuja Ankasa Kawo Muna Halaccin Qur'anic Festival
Просмотров 13621 час назад
#dridrisabdulaziz #hausa #mubarakeeytv #bauchi #prayer #xaluncindaakayi #religion #ecowas #education #arewa
Qur'anic Festival | Yanzu Yanzu Sheikh Baffa Hotoro Yayi Zazzafan Raddi Zuwaga Sheikh Kabiru Gombe
Просмотров 2,9 тыс.2 часа назад
#dridrisabdulaziz #hausa #mubarakeeytv #bauchi #xaluncindaakayi #prayer #religion #ecowas #education #arewa
Yanzu Yanzu Bayan Muhadarar Su Sheikh Kabiru Gombe Sukayi A Abuja | Saurari Martanin Sheikh Jingir
Просмотров 6282 часа назад
#dridrisabdulaziz #hausa #mubarakeeytv #bauchi #prayer #xaluncindaakayi #ecowas #religion #education #arewa
Bayan Cece Kuce | Yanzu Yanzu Saurari Nasir Sheikh Yusuf Sambo Rigacukum Zuwaga Malamai
Просмотров 2,6 тыс.2 часа назад
#dridrisabdulaziz #hausa #hausa #bauchi #prayer #ecowas #religion #religion #education #xaluncindaakayi #mubarakeeytv #arewa
Hudubar Juma'a Mai Taken da Garin Ake Tuwo Abaku Kuci | daga Masallacin Dr Idris Dutsen Tanshi
Просмотров 8352 часа назад
#dridrisabdulaziz #dridrisabdulaziz #bauchi #hausa #mubarakeeytv #mubarakeeytv #prayer #xaluncindaakayi #ecowas #religion #education #arewa
Qur'anic Festival | Haryanzu dai Muna Neman Hujja Akan Qur'anic Festival, Hudubar Juma'a
Просмотров 1,5 тыс.2 часа назад
#bauchi #dridrisabdulaziz #hausa #mubarakeeytv #ecowas #prayer #xaluncindaakayi #religion #education #arewa
Hudubar Juma'a | Tareda Sheikh Ayuba Musa Lukuwa sokoto Hafizahullah
Просмотров 5242 часа назад
#bauchi #dridrisabdulaziz #hausa #mubarakeeytv #ecowas #prayer #religion #xaluncindaakayi #education #arewa
Rikicin Siamon Abbas da Matarshi | Yanzu Yanzu Sheikh Asadussunnah Ya Magantu
Просмотров 5612 часа назад
Yanzu_Yanzu Sakon Dr Idris Abdul'aziz Bauchi Hafizahullah Zuwaga Ecowas Akan Xaluncinda Akayi #Yanzu_Yanzu #Dridrisabdulaziz #Bauchi #Ecowas #Xaluncindaakayi #religion #arewa #hausa #zumuncinmutv #mubarakeeytv #prayer #education #islam Weekly Tafseer daga Dr Idris Abdul'aziz Bauchi ruclips.net/video/MIBMYhsdQzI/видео.html Hudubar Juma'a Tareda Dr Idris Abdul'aziz Bauchi ruclips.net/video/cfZjaT...
Qur'anic Festival | Haryanzu Hujja Nike Nema, Sheikh Barr Ishaq Adam Kano
Просмотров 4,4 тыс.4 часа назад
#mubarakeeytv #bauchi #ecowas #religion #arewa #dridrisabdulaziz #hausa #dridrisabdulaziz #xaluncindaakayi #prayer #education
Sheikh Jafar Ba Irin Shehu Inyass Bane | Martani Zuwaga Abulfatahi Attijani Jaki Bakajin Bugu
Просмотров 8704 часа назад
Sheikh Jafar Ba Irin Shehu Inyass Bane | Martani Zuwaga Abulfatahi Attijani Jaki Bakajin Bugu
Malamai Sheikh Bin Uthman Yafi Karfin Walakanci | Martanin Dalibin Dr Idris Dutsen Tanshi
Просмотров 1,7 тыс.4 часа назад
Malamai Sheikh Bin Uthman Yafi Karfin Walakanci | Martanin Dalibin Dr Idris Dutsen Tanshi
Qur'anic Festival | Bayan Raddin Kabiru Gombe, Yanzu Yanzu Sheikh Al-Burhan Yayimai Kaca_kaca
Просмотров 5134 часа назад
Qur'anic Festival | Bayan Raddin Kabiru Gombe, Yanzu Yanzu Sheikh Al-Burhan Yayimai Kaca_kaca
Raddi Zuwaga Abulfatahi Attijani Dalibin Prof Maqari | Tareda Sheikh Alkanawi Likitan Mahaukwata
Просмотров 7644 часа назад
Raddi Zuwaga Abulfatahi Attijani Dalibin Prof Maqari | Tareda Sheikh Alkanawi Likitan Mahaukwata
Qur'anic Festival | Bayan Raddin Sheikh Kabiru Gombe, Yanzu Yanzu Tsokacin Sheikh Alkanawi
Просмотров 2,8 тыс.4 часа назад
Qur'anic Festival | Bayan Raddin Sheikh Kabiru Gombe, Yanzu Yanzu Tsokacin Sheikh Alkanawi
Qur'anic Festival | Bayan Raddin Kabiru Gombe Zuwaga Sheikh Jingir Saurari Martanin Imam Yunus Jega
Просмотров 2,6 тыс.4 часа назад
Qur'anic Festival | Bayan Raddin Kabiru Gombe Zuwaga Sheikh Jingir Saurari Martanin Imam Yunus Jega
Gagarumar Muhadara A Garin kano | Tareda Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
Просмотров 1,7 тыс.7 часов назад
Gagarumar Muhadara A Garin kano | Tareda Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
Qur'anic Festival | Yanzu Yanzu Tsokacin Dalibin Dr Idris Bayan Muhadarar Sheikh Kabiru Gombe
Просмотров 2,3 тыс.7 часов назад
Qur'anic Festival | Yanzu Yanzu Tsokacin Dalibin Dr Idris Bayan Muhadarar Sheikh Kabiru Gombe
Raddi Zuwaga Sheikh Kabiru Gombe | Akan Matsalar Qur'anic Festival
Просмотров 3467 часов назад
Raddi Zuwaga Sheikh Kabiru Gombe | Akan Matsalar Qur'anic Festival
Qur'anic Festival | Yanzu Yanzu Saurari Zazzafan Raddin Sheikh Kabiru Gombe Zuwaga Sheikh Jingir
Просмотров 9157 часов назад
Qur'anic Festival | Yanzu Yanzu Saurari Zazzafan Raddin Sheikh Kabiru Gombe Zuwaga Sheikh Jingir
Qur'anic Festival | Raddi Zuwaga Sheikh Sani Yahaya Jingir Shugaban Izala Jos
Просмотров 36 тыс.7 часов назад
Qur'anic Festival | Raddi Zuwaga Sheikh Sani Yahaya Jingir Shugaban Izala Jos
Sheikh Bin Uthman Tura Takai Bango | Yanzu Yanzu Saurari Abinda Kefaruwa dangane da Masjidu Sahaba
Просмотров 4 тыс.7 часов назад
Sheikh Bin Uthman Tura Takai Bango | Yanzu Yanzu Saurari Abinda Kefaruwa dangane da Masjidu Sahaba
Yabo da Jinjina Zuwaga Gwaunan Kaduna Sen Uba Sani Akan Matsalar Tsaron | Sheikh Asadussunnah
Просмотров 3997 часов назад
Yabo da Jinjina Zuwaga Gwaunan Kaduna Sen Uba Sani Akan Matsalar Tsaron | Sheikh Asadussunnah
Makomar Yankin mu na Arewa A Yau | Sheikh Barr Ishaq Adam Kano
Просмотров 7467 часов назад
Makomar Yankin mu na Arewa A Yau | Sheikh Barr Ishaq Adam Kano
Martanin Sheikh Abdullahi Bala Lau Zuwaga Masu Sukar Qur'anic Festival
Просмотров 6339 часов назад
Martanin Sheikh Abdullahi Bala Lau Zuwaga Masu Sukar Qur'anic Festival
Allah yakarama malamanmu hadinkai Allah yajikanshi yayimai rahama yasa aljannace makomarshi Allah yakaramuku lafiya danisan kwana
Masha Allah
Wllahi yusuf sambo rigachukum shi cancanci shugabancin izala na jos ba jingir ba don yafi jingir komai
Allah ya jikansa da Rahama
Kadaifadi gaskiya
Allah gafartamasa
Allah ka wargaza izala da yan izala
Bayan kun gama cimashi mutunci, Allah yasa ba dasisa bache
To ina kabiru Gombe mai munana Dan adam
Allah Ya wargazaku bakidaya Maha'intan Malamai marasa tsoron Allah. Amin
@@YahuzaTasiu-fi2mf amenn ya allah
Ma cha allah allah yabada lada malam
Ma Sha ALLAH
Sai anyi video
Malan wannan haka yake allah ya Saka
Duk abunda yake ba domin Allah ba karshen nadama
Yakamata malamai kurinka hakuri
Haka, yayi kyau, Allah ya kara tabbata hadin kay.
Wallahy da Ashar Yana da kyau saina kutuntuma maka. Mutum kaman BA musulmi BA, kayita Kare qarya
Akwai abun ban dariya a karatun ka, ka bayyana wannan taron Qur'an convention Bidi'a ne, to gashi kai kuma kana gayyata Seminar, ka gaya mana inda ka samu hujjan naka taron? In har ya tabbata ka Bidi'antar da taron convention, to Semina MIN BAABI AULAA. Akwai mukaran mallam Ya sake nazari
Malamin sunna da ya saura ah northern Nigeria.
Allah Yataimaki Sunna Da Ahlussuna
Ko wannan rikici da ɓarkewa tsakanin Izala ta ishi mai hankali ishara dacewa wannan ba sunna suke haɓakawa ba, sai dai rarraba kan al'umma da kuma zage zage. Abun mamaki, mauludi bidi'a ne amma kuma Quranic festival kuma masu ikirarin sunna suke yinshi. Allah ya kyauta.
Amma kuma AlQur'ani namu ne duka kowa ko darika ko izala ko shi'a
Malam alkanawi Allah ya saka da alheri
Bakallahu feeka ❤❤❤
Soki burutsu kenan..! Ku duka 6angarorin akan son zuciya kuke..!
Allah ya saka da alkairi
Shiadanin Kano
To kaida kache ba atawaye ashu gabanni an che govnatine fa ta shirya
Allah ya yi albarka malam
Jazakumulla kairaa, Wato abinda yake faruwa shine Mallam ya saba yana cin mutunci, amma ba mai maimagana, kuma mutane sunfara dauka cewa abinda yake fada gaskiya ne, shi yasa su kuma sukayi magana Misali: maiyasa tunda aka rabu baka taba jin Sheik Sambo an sami matsala da shiba?
Duk wanda baxaijeba kokuma idan yaje baxaisamu maiko sosaiba se yasoki lamarin nan mukuma taya xamugane gaskiyar lamarin nan
Zaka fahimci lamarin ta hangar HUJJAR kowane mai jawabi
Allah ya ba MLM lfy
Allah ya kara lfy malan
KUJI TSORON ALLAH KURAGE SON ZUCIYA KUMA KURIKA GIRMAMA JUNANKU DAN ALLAH. WLH KUNYA TAKE KAMANI IDAN NAGA MALAMI YANA SUKAR DAN UWANSA MALAMI. KAI JAMA'A.
MUNAFIKIN banza kawai Maqaryaci maciya Amana Addinin Musulunci.
Allah ya shirya ku karya don ka kare kanka kachi kudi. lallai kuna chikin rudu na duniya. kuma kuna chikin wanda sume amfani da ayar allah ya zame mu ku kamar kasuwanchi
Muna tare dake muna tare da gaskiya muna tare da mlm
Indai gaskiya ake nema to wallahi gata Nan abita a zauna lafiya. Idan Kuma son zuciya za'a bi to a shirya ganin abunda malam ke fada daga wajen fiayyem halitta. Allah ya Kara shiryar damu
ALLAH YA HADA KAN MUSULMIN NIGERIA DANA DUNIYA BAKI DAYA AMEEN YA HAYYU YA QAYYUM ❤❤❤❤
Allah gafarta malam, Matsalan daga manyan jagororin qungiyan ne, Jingir, dahiru Bauchi, dakuma balalau. Dazaran sun hade kansu almajiransu dasu rage
❤
Allah yaba malan lafiya ameen ya hayyu ya qaiyum
Dan iskan jos ne yajawo wannan, tsohon banza shashasha la'ananne maratarbiya
Mallam maiyaci karyaaikata kaza kaza din?
Wai shin me yafaru har takai ana cecekuce Harma takai ga dakatar da malam?.
Jazakallahu kaira
Allah ka siriyar da mou
Barrister inna yinka amma dai kace wai baza ka kaluballantar su kabiru gombe da bala lau saboda me? Dan ' kungiyar ku daya? Kuma abinda suke san sukawa baida wajai Aaddini amma kuma kana iya kaluballantar Dr. Idriss Abdul'aziss Kai tsaye batare da shaku ba. Kaga kenan kuna da tsoran gayawa junna ku gaakiya dan gudun bashin rai wasu Amma kuna iya chin mutuncin wadda bai dare da kungiyar taku. Ko da yana da Gaskiya . Agyara
Allah saka da alkhairi