Комментарии •

  • @bashirmuhammadsani
    @bashirmuhammadsani 8 часов назад +4

    Masha Allah, Allah ya sakawa Dr Idris da alkhairi amin ya haiyu ya Qaiyum 🥰🥰🥰🙏

  • @AbdallahOmar-jv1xt
    @AbdallahOmar-jv1xt 2 часа назад +1

    Gaskiya Malam Idris yafiya Shiga rigima...
    Yau da wannan gobe da wanchan
    Allah yakyauta.
    Kutambayarmanashi Shi kodai akwai wata kullalliya tsakaninsu bamu sani Ba!

  • @AboubacarAssoumane-gg1tw
    @AboubacarAssoumane-gg1tw 7 часов назад +3

    Allah yatsareka malam Dr Idriss ikon Allah

  • @Chairman2024
    @Chairman2024 11 часов назад +6

    Dr Idris ikon Allah

  • @chiromayarima8377
    @chiromayarima8377 11 часов назад +5

    Allahu akbar Gaskiya Dr yana da adalci Allah ja kwana

  • @Basirubasi-g7c
    @Basirubasi-g7c 18 часов назад +5

    Haba kaikuwa ai bazai iyaba fantamine fa gashi yakashe wayoyinsa dr idris ikon Allah dr bagaba da gababa tabayan ma

  • @abubakarhabu4550
    @abubakarhabu4550 11 часов назад +5

    Dr Allah ya saka da alkaire

  • @alhajimusa5504
    @alhajimusa5504 17 часов назад +5

    Masha allah ❤

  • @MohammedMusa-bt9fn
    @MohammedMusa-bt9fn 11 часов назад +5

    Allah sarki Dr Allah yakareka

  • @GarbaHabuAbdullahi
    @GarbaHabuAbdullahi 8 часов назад +2

    Marsha Allah alihamdu lilhahi alaniimatul lslam May Allah continue to respect our ibadah amin sumaamin yaa Allah yaa Rahaman forward ever backwards never in-sha Allahu raab Sunah sak bidia mugu ciwo nee malan tofha malan DR Touhidi go ahead continue to ellliting us with Sunah off the noble prophet Mohammed salahu alahim wasalam teachings.Dr Touhidi.

  • @IlyassIssaMahamat
    @IlyassIssaMahamat 16 часов назад +3

    Allah ya saka da alkheiri Dr

  • @Aziz-mb2mp
    @Aziz-mb2mp 3 часа назад +1

    السلام عليكم ورحمه الله وبركاته استاذ فؤاد كيف حالك انت طيب كيف حال الدكتور ادريس الله يجزاكم خير الله يطول لنا بعمركم على الطاعه معاك عبد العزيز يوسف من مكه المكرمه جزاك خير انت ويا الدكتور ادريس❤❤❤

  • @muhammaduameerkaura8768
    @muhammaduameerkaura8768 12 часов назад +5

    Gaskiya atayamu da da,addu,ah don Allah Allah ya dawomana da mln pantami akan hanya

    • @fatimamuhammadkeraukerau8338
      @fatimamuhammadkeraukerau8338 6 часов назад

      Ameen Thumma ameen
      Ni inafatan ingasu Sama fahimtar juna tsakaninsu
      Domin dukansu su biyu Ina qaunarsu saboda Allah

  • @KhadijaMohamed-p3c
    @KhadijaMohamed-p3c 11 часов назад +3

    Masha Allah ya Sare mana Dr Idris

  • @Hassanlawan-k1y
    @Hassanlawan-k1y 6 часов назад +1

    Allah ubangiji ya karwa Dr idris Abdul aziz dutsen tanshi lafiya ikhlasi da nisan kwana masu Albarka

  • @bashbash9327
    @bashbash9327 17 часов назад +4

    Masha Allah

  • @khaleefazulfa933
    @khaleefazulfa933 6 часов назад +3

    Gaskiya imam dr Idris abdulaziz kayiwa malan fantami adalci a maganganunka.

  • @AbdullahiMuhammad-kf2hg
    @AbdullahiMuhammad-kf2hg 11 часов назад +3

    Dr idiris Abdul azziz bauchi state ikon Allah

  • @MoussaOumar-u4h
    @MoussaOumar-u4h 18 часов назад +6

    Daga Gabon munatare da dr idriss

  • @mustaphaadamu5822
    @mustaphaadamu5822 5 часов назад +1

    dr allah yasa ka da alkairi dr yace bari in koma gida inje in dauko cerbi na har rakaa daya tabar shi

  • @zeelahabdulhameed8332
    @zeelahabdulhameed8332 15 часов назад +3

    Dr idiris Allah yamaku albarka duniyada lahira ameen

  • @Yahayamauwal-o5o
    @Yahayamauwal-o5o 7 часов назад +3

    Dr tauheed ikon Allah ❤

  • @zulkifluaminuibrahim3298
    @zulkifluaminuibrahim3298 40 минут назад

    Alhamdulillah, saboda yanzu mutane suna gane tacacciyar Addini wanda babu gauraye acikinsa, fatan mu Allah ya taimaki gaskiya da masu qira gareta.

  • @kabirmuhammad7851
    @kabirmuhammad7851 12 часов назад +3

    Dr Idriss Abdul Azeez Ikon Allah

  • @bashbash9327
    @bashbash9327 17 часов назад +4

    Alhamdulillah

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 2 часа назад

    Masha'allah Allah ya saka da alhairi ❤dr tawhidi ikon allah ❤rana mairabama kowa aiki 💪💪💪🇳🇪👈

  • @HarounaAli-s3t
    @HarounaAli-s3t 7 часов назад +2

    Ma sha Allah dr idris Allah yakara lafiya

  • @khaleefazulfa933
    @khaleefazulfa933 9 часов назад +2

    Mujaddeed imam Idris abdulaziz bauchi hafizahullah

  • @SaniMuhammad-g9p
    @SaniMuhammad-g9p 4 часа назад

    MASHA ALLAH

  • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
    @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw 3 часа назад

    Allah subhanahu wata'ala yasaka da Alkhayri❤

  • @zeelahabdulhameed8332
    @zeelahabdulhameed8332 15 часов назад +3

    Wallahi carbi bidiane dahannu akeyi shine gaskiya

  • @mohammedbaba-kolo6484
    @mohammedbaba-kolo6484 16 часов назад +3

    Dr.ikon Allah

  • @احمدعبدالله-ب3و7ع
    @احمدعبدالله-ب3و7ع 10 часов назад +1

    Dr tauhidi ma sha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @ibrahimyusufyawale2180
    @ibrahimyusufyawale2180 12 минут назад

    Allah ya karawa Dr Ikhalasi

  • @Yahayamauwal-o5o
    @Yahayamauwal-o5o 7 часов назад +1

    Marcha allah❤❤

  • @MoussaAssoumane-e7n
    @MoussaAssoumane-e7n 16 часов назад +1

    Allah yasaka da alheri Dr Idriss Abdul Aziz

  • @mustaphaumar2345
    @mustaphaumar2345 16 часов назад +5

    Am convinced with the facts Dr idris abdulaziz bauchi

  • @tamimouharouna
    @tamimouharouna 6 часов назад +1

    Wlh malam ina cikin mabiyan prf Issa Ali pantami ada amma yanzu saboda mafi yawancin fatawoyin sa yafi kawo maganganun malam ba hadisai Manzon Allah ba ko aya shi yasa na reje sauraransa yanzu

  • @zeelahabdulhameed8332
    @zeelahabdulhameed8332 18 часов назад +5

    Carbi baya cikin addini

  • @Basirubasi-g7c
    @Basirubasi-g7c 18 часов назад +3

    Ninasan bazai iya muqabala da dr idris ba fantami yagudune? Koyaya yafiro yayiwa mutane bayani

  • @احمدعبدالله-ب3و7ع
    @احمدعبدالله-ب3و7ع 6 часов назад +1

    DOKTON TAUHIDI
    DOKTON HUJJA
    DOKTON ADALCI
    ALLAH SAKA DA ALHERI
    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @RabiuAbdullahi-wz1qt
    @RabiuAbdullahi-wz1qt 10 часов назад +2

    Masha allah
    Mungode

  • @babaabubakar8195
    @babaabubakar8195 7 часов назад +1

    Alhamd Dr mungode

  • @mustersoul7136
    @mustersoul7136 16 часов назад +1

    Dr Idriss Allah kara lafia

  • @nafiutahirbalarabe
    @nafiutahirbalarabe 8 часов назад

    If our Religion is not based on instructions then you have opened the floodgates for all types of opinions into it, I find it deceitful when people think of the contrary, may Allah guide us right.
    May Allah continue to protect Dr Idris on this very tiring mission, Amin.

  • @NuradeenMusa-v4d
    @NuradeenMusa-v4d 2 часа назад

    Sakallahu hairan

  • @muhammadauwalilyas8422
    @muhammadauwalilyas8422 11 часов назад +2

    Bana tare Sheikh Pantami, wallahi ina nan kan cewa carbi bidi'a ne, babu maganar wasu malamai saboda hadisi yazo ta yanda za'a yi don haka haka zamu yi, mu na Annabi ne gaba, Dr Idris Abdul'Azeez Allah ya saka da mafificin alkhaireen sa.

    • @Maniabdoutanimou
      @Maniabdoutanimou 9 часов назад

      Aichi dr jakin naku yace chi ba n'a annabi bane dinda yace bayasab cetan manzan Allah Saw

    • @muhammadauwalilyas8422
      @muhammadauwalilyas8422 9 часов назад

      @@Maniabdoutanimou Allah ya shirye ka ya ganar dakai gaskiya in dai da gaske kake zaka fahimta, shi kuma da ka kira da wannan sunan za kuyi Shari'a dashi gobe gaban Allah, Nagode!.

    • @Maniabdoutanimou
      @Maniabdoutanimou 9 часов назад

      @@muhammadauwalilyas8422 tsakanin ka da oubangijin daya halliceka baiceba bayasan temakwan mazan allah Saw bah idan kayi karya Allah zai kamaka da karyarka

    • @muhammadauwalilyas8422
      @muhammadauwalilyas8422 9 часов назад

      @@Maniabdoutanimou Ai ba sai mun tafi can ba, ga alama kai ba ɗakibin ilimi bane balle mu tattauna a akai, amma duk da haka idan kana son mu tattauna zan baka number kayi min WhatsApp, amma babu yanda zai yi ka fahimta idan dai ba da gaske kana neman gaskiya ba!.

    • @Maniabdoutanimou
      @Maniabdoutanimou 9 часов назад

      @@muhammadauwalilyas8422 nikwa nake neman gaskiya wly amma duk da Allah zamou miye yakeso yà issar a lokacin mai yiyiwa bansan Miyake nifibah wadda yace chifa ko mazan allah Saw bayasan temakwansa niba malamibane kuma ko almajirin bankaiba akirani .

  • @Kwame966
    @Kwame966 2 часа назад

    Dr tauhidi duniya ne ❤❤❤

  • @NuradeenMusa-v4d
    @NuradeenMusa-v4d 2 часа назад

    Isah ali fantami yaji tsoran allah

  • @bashbash9327
    @bashbash9327 17 часов назад +3

    Masha Allah doctor Idris

  • @ABBASADAUKI2
    @ABBASADAUKI2 4 часа назад +1

    Tsakani da Allah.
    Duk wanda yace wa'azin da fantami yake yi dan siyasa yakeyi ba don Allah ba. To yasani zai tsaya a gaban Allah swt ya tabbatar da hakan. Tabbas wallahi Ranar Qiyama sai anyi hisabi tsakanin prof. pantami da dukkan masu zarginsa da rashin tsoron Allah.

    • @ibrahimyusufyawale2180
      @ibrahimyusufyawale2180 7 минут назад

      Wallahi domin sai Allah ya yi mana sakaiya akan malamin gwamnati mai ayoyin Bauchi da na Abuja

  • @AliAlizamba-wn8fj
    @AliAlizamba-wn8fj 4 часа назад

    Allha ya taimaki malla Idris

  • @AlliAllio-d2d
    @AlliAllio-d2d 11 часов назад +1

    لا حول ولا قوة الا بالله حسبى

  • @MaryamAhmadabubakar-ef9jm
    @MaryamAhmadabubakar-ef9jm 10 часов назад +2

    Itafa gaskiya dayace wallahi

  • @aliyuhaidar3144
    @aliyuhaidar3144 5 часов назад

    Ma safahadu kake da suna ko waye ban sani ba Amma kai kasungumin munafiki ne Kuma wallahi tallahi sai Allah ya tambayeka

  • @MudassirLawal-x8m
    @MudassirLawal-x8m 7 часов назад +1

    Tunda. Lisafe a musilich bide ane

  • @zeelahabdulhameed8332
    @zeelahabdulhameed8332 15 часов назад +1

    Kalaman shek.fantami akwai siyasa yaudara

  • @abubakarmukhtar1056
    @abubakarmukhtar1056 16 часов назад +2

    Muna tare da Dr. Idris

  • @AbassSalifou-y2b
    @AbassSalifou-y2b 5 часов назад

    wallahi awannan zamani babu wanda zai iya salati dubu batare da yana therbi ba koma wannan daga gani baitaba salati dubu ba ga annabi ba

  • @Attijjani_tv
    @Attijjani_tv 2 часа назад

    Ga badaya Dr jaki BAYA gane magana sbd kullum hayaniya ce a zuciyar shi

  • @aliyuhaidar3144
    @aliyuhaidar3144 5 часов назад +1

    Dukanku da kuka hada wannan abin munafikai ne ku

  • @ABBASADAUKI2
    @ABBASADAUKI2 4 часа назад

    Sheikh Imam Dr. Idris Abdul'azeez Duten Taishi (Hafizahullah). Wallahi ina kaunarka saboda Allah. Kuma ina kaunar Sheikh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami (Hafuzahullah).
    Dukka malaman mune, ina kaunar su, amma kowanne malami tsarin yadda yake wa'azinsa daban, Dr. Yana zafi, prof. Shima a da yana da zafi amman yanzu yanada sanyi.
    Ni dai (Abba Sadauki) wallahi nafi goyon bayan tsarin koyarwar professor pantami, mutum ko Gatari yake hadiya yasan Professor dan Ahlussunnah ne, ba wanda zaice masa dan Bidi'ah.
    Yin wa'azi cikin kalamai masu dadi yafi janyo hankalin masu sauraro musamman wadanda ake so su gyara, amman zazzafan kalamai suna bijirar da mai sauraro.
    Allah SWT yace wa Annabi musa da Annabi Haruna (AS) su fadawa Fir'auna kalamai masu taushi.
    To wayakai fir'auna bijirewa ?
    Wa yakai Annabi musa da Haruna taQwa ?

    • @ibrahimyusufyawale2180
      @ibrahimyusufyawale2180 4 минуты назад

      Ba sanyi ne ya ke da shi ba, son zuciya da neman karbuwa gurin mutane dai kuma kai ma kaji tsoron Allah

  • @zeelahabdulhameed8332
    @zeelahabdulhameed8332 14 часов назад +1

    Dacarbi akeyin tsubbu

  • @zeelahabdulhameed8332
    @zeelahabdulhameed8332 15 часов назад +1

    Asaudiya nake tsawon.shekaru wasu adokukeyi dashi amota carbi.bidiane Hannu zeyimagana ranar hisabi babu carbi addini

  • @abdulkadirusuman1637
    @abdulkadirusuman1637 4 часа назад

    Idirsu Kai ka dai gayyah

  • @fatimaaliyumainamaina3857
    @fatimaaliyumainamaina3857 16 часов назад +1

    Kuma mamalan xaure suna duba dashi

  • @AbdoulkaderMoussa-ec1ff
    @AbdoulkaderMoussa-ec1ff 6 часов назад

    Allah ya karrama lafiya

  • @YAHYAHUTU
    @YAHYAHUTU 9 часов назад

    Wannan dama naman hayaniya yace

  • @rabiouharouna
    @rabiouharouna 9 часов назад

    Na rantse da Allah dr Idris da hujja yafi karfin duk wani malami a fadin Nigeria, Allah ya karama rayuwar dr albarka

  • @AbdulRazark-b9x
    @AbdulRazark-b9x 7 часов назад

    azan adalci

  • @fatimaaliyumainamaina3857
    @fatimaaliyumainamaina3857 16 часов назад

    Anasawa akunne ma arataya kunne😂😂😂

  • @MoussaOumar-u4h
    @MoussaOumar-u4h 16 часов назад

    INASO NUMÉRO

  • @shamsudeenusman-qw6nr
    @shamsudeenusman-qw6nr 9 часов назад

    Kalman wasu malamai basu fahimci addini ba kai ma dr idris kana fadan hakan a zantukan ka sau da yawa

  • @Maniabdoutanimou
    @Maniabdoutanimou 9 часов назад +1

    Dr aichi bamai lfy baneba tinda yace manzan Allah Saw bazai iya temakwansaba kaga ai sai endiba kwakwal luwarsa wly

    • @aminuumar7744
      @aminuumar7744 8 часов назад

      Mani, ka iya bakinka akan malamai

    • @Maniabdoutanimou
      @Maniabdoutanimou 8 часов назад

      @@aminuumar7744 inchallah nagode ni kasan zan iya karbar gaskiya koda a wajan Christiane ita gaskiya dayace kuma nagode da chaware kaji

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 14 часов назад +2

    Masha Allah

  • @zabeirougado5530
    @zabeirougado5530 2 часа назад

    Masha Allah ❤

  • @MuhammadLauwalUsman
    @MuhammadLauwalUsman 3 часа назад

    Masha Allah