Sheikh Prof. Isa Ali Pantami Yafi Gaskiya - Sh inji Assayid Ahmad on Qibla FM

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 22

  • @AUWALMAGAJI-vs9ju
    @AUWALMAGAJI-vs9ju 3 дня назад +3

    Ni wannan bayaninnaka yasa nama kara tsanar carbi, kuma in Allah ya yarda ba ruwana dashi iya rayuwata.

  • @Kwame966
    @Kwame966 3 дня назад +1

    Dr tauhidi to the world ❤❤❤

  • @AhmedNazirou
    @AhmedNazirou 3 дня назад

    Hum Allah ya kyauta😮

  • @BayaroNasiru
    @BayaroNasiru 3 дня назад +2

    Dr tauhid ikon allah

  • @MujittafaUtai-d6z
    @MujittafaUtai-d6z 4 дня назад +2

    Mr fu'ad wadda duk ya6ata wallahi ya 6ata kenan.
    Duk yadda Dr Tauheed zai yi don sufahimta bazaiyuyuba

  • @RabiuSuleiman-cp3hw
    @RabiuSuleiman-cp3hw 3 дня назад +1

    Wannan fa kamekame yakeyi babu hujja akan maganarka somuke Muji kayi bayani cewa annabi Muhammad s'a'w yayi amfani dashi saika bamu hujja mufa maganar annabi Muhammad s'a'w mukebi bawani Hadith dakake kawowa raunana kaji tsoran Allah kafadi gaskiya

  • @MUHAMMADIBRAHIM-hv8dk
    @MUHAMMADIBRAHIM-hv8dk 3 дня назад

    Yazan samu lambar QILA FM

  • @alhassansalisu4811
    @alhassansalisu4811 3 дня назад

    Gaskiya Dr. Idris Makurane wallahi
    Idan kazo masa da rainin hankali yanzu zai baka ajikinka

  • @mustaphaumar2345
    @mustaphaumar2345 3 дня назад +2

    He's just dodging questions, interrupting people asking questions.

  • @mohammedibrahim628
    @mohammedibrahim628 3 дня назад

    Wuta

  • @hussainiumar2672
    @hussainiumar2672 3 дня назад +2

    Sheikh Ahmad ya gamsar dani

  • @abdulkadirumarfaruk6897
    @abdulkadirumarfaruk6897 3 дня назад

    wannan malamin yana da san rai walahi kaga yana tufka da warwara yace charbi ba Adini ni bane kuma yan zu ya ce charbi sunna ne haba malam?

  • @UmarAhmad-l9s
    @UmarAhmad-l9s 3 дня назад

    Mustafu a bakada adalshi

  • @awudusyakubu8150
    @awudusyakubu8150 3 дня назад +1

    We did not enjoy the program because the tijaniya never allow the sunna man talk that’s he always does

  • @IbrahimMahamadou-qu7qw
    @IbrahimMahamadou-qu7qw 3 дня назад +2

    Idan zamu yi adalci to maganar pantami itace akan daidai

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 3 дня назад

      Ta yaya? In fantami yafi gaskiya to Ina hujja akan haka? Kaidai kawai kace kana goyon bayan fantami da shi Wannan malamin amma ba kace wai yafi gaskiya ba.

  • @Abubakarmuhammadkawu-p7v
    @Abubakarmuhammadkawu-p7v 3 дня назад

    Kana magana kaman Dan daudu