Shek Fantami ya janye daga neman wanda zasu yi Muƙabala akan Carbi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 37

  • @HuduZubairu-ng8pq
    @HuduZubairu-ng8pq 3 часа назад

    Allah ya staremana
    Shek Idris abdul azi

  • @muniratuabubakar926
    @muniratuabubakar926 4 дня назад +5

    Pantami akwai ladabi da ilimi. Sheikh Pantami Yana Saudi Yana tataunawa da mutane masu hankali da ilimi.

  • @IbnulHuffaz
    @IbnulHuffaz 4 дня назад +2

    Allah yakare pantami ❤❤❤❤❤

  • @fatimamuhammad7967
    @fatimamuhammad7967 4 дня назад +3

    Allah yakare fantami daga sharrin makiya

  • @sulaimanhassan912hassan9
    @sulaimanhassan912hassan9 3 дня назад

    Dr Jaki akwai hassada

  • @ZenabouIdirisou-r2g
    @ZenabouIdirisou-r2g 3 дня назад +1

    Dr idriss Allah ya saka maka da alkhairi.Pantami duniya ne a gaban sa pantami ya zabi duniya ba lahira ba

    • @YahuzaAly
      @YahuzaAly 3 дня назад

      Allah rabamu da ta'assubanci

  • @alhassanedindie4167
    @alhassanedindie4167 19 часов назад

    حسبن الله يا إدريس تنشي اتق الله وكونوا من الصادقين

  • @abdullahihamiduhamidu4384
    @abdullahihamiduhamidu4384 3 дня назад

    Hakane ai
    Allah yasa mudace ❤

  • @AbakarRuwa
    @AbakarRuwa 3 дня назад

    Allah yakawo karsen ljala mubamuyardada ijalabasansam

  • @malamsouleysalissou1700
    @malamsouleysalissou1700 2 дня назад

    Sheik Fantami Ya rena sheikh Idrissa. Ya dawke shi A banza

  • @TijjaniAbubakar-eu2ku
    @TijjaniAbubakar-eu2ku 3 дня назад

    Dr jaki kariya kakeyi kaika esa kaci zakayi mukabala Dan sheikh fantami

  • @isaY2
    @isaY2 2 дня назад

    To idam ba don inadabafa? kawai don lissafi?

  • @SouleymaneDaourere
    @SouleymaneDaourere 4 дня назад +2

    Pantami Wanted 😂😂

  • @abdullahiabubakar9196
    @abdullahiabubakar9196 3 дня назад

    Don Allah ku rinka sanya title wanda yayi daidai da topic

  • @dahirusaraki6692
    @dahirusaraki6692 3 дня назад

    Dr idris hassada yakeyi karara

  • @muniratuabubakar926
    @muniratuabubakar926 4 дня назад +4

    Sheikh Pantami did not even mention your name. Because he deal with human beings

  • @AbakarRuwa
    @AbakarRuwa 3 дня назад

    Karyakakeyi mutumen banza

  • @habibsoudan
    @habibsoudan 3 дня назад

    Kai wazai yi da wannan da bai san daraja

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 4 дня назад

    Shifa dr ibris dan neman ganane Wlh 😂

  • @AbdurraufAbdullahi-v8f
    @AbdurraufAbdullahi-v8f 3 дня назад

    Bayaninka bahakayakeba ba dr idris ne kadai ya amsa muqabalaba

    • @sabuwarrayuwa1834
      @sabuwarrayuwa1834  3 дня назад

      @@AbdurraufAbdullahi-v8f Eh shi kadai ne ya amsa, kuma muma hakan muka faɗa

    • @isasafyan1996
      @isasafyan1996 5 часов назад

      @@sabuwarrayuwa1834 baffa hotoro

  • @anasmuhammad5253
    @anasmuhammad5253 4 дня назад

    Da ai baikamataba

  • @ibrahimmuhammad2765
    @ibrahimmuhammad2765 4 дня назад +1

    Dr.jaki Dan Hasada Makaryace

  • @AishatYahaya-tb4dg
    @AishatYahaya-tb4dg 4 дня назад +1

    Ai a masallacinsa yace duk wanda ya amsa gayyatarshi to yazo Annur mosque suyi muqabala, ya dr. Zakaje qibla Fm san nan kuma kace ya gudu.

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 4 дня назад +1

      Ai Muqabala ba sai a masallaci ko an hadu ba.

  • @aboumaharadjimammaneabouma5249
    @aboumaharadjimammaneabouma5249 4 дня назад +1

    Ni ahlus Sunnah ne kuma ina tare da pantami
    Ai shi Idris gashi nan da kayan sauti da hasumiyar masallaci da wata da tauraro kenan suma bidi,a ne

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 4 дня назад +1

      Idan ba ka da ilimi ka yi shiru kawai.

  • @AishatYahaya-tb4dg
    @AishatYahaya-tb4dg 4 дня назад +2

    Amma wannan tasha kudaina misleading yaza ku rubuta cewa fantami ya janye daga neman yin muqabala a heading topic naku. Sannan babu inda mukaji yace ya janye. Dan Allah kuzamo masu tsabtace zancenku.

    • @sabuwarrayuwa1834
      @sabuwarrayuwa1834  4 дня назад

      @@AishatYahaya-tb4dg Ai idan mutum ya janye wani abu, to ba dole ne sai ya fito ya faɗa ba. Yanzu misali idan kika ce Gobe zakije kasuwa, to goben kuma har dare yayi bakije kasuwar ba. To kenan duk da haka dole sai kin fito kince kin fasa zuwa kasuwar? Ai kinga ko baki faɗa ba kowa ya san kin fasa zuwa.

    • @sabuwarrayuwa1834
      @sabuwarrayuwa1834  4 дня назад

      @@AishatYahaya-tb4dg Sannan kuma a wannan tashar bamu taɓa kawo labarin da ba na gaskiya ba.

    • @MuhammadBabalakinBaba-Ibrahim
      @MuhammadBabalakinBaba-Ibrahim 4 часа назад

      Wannan ba daiadai bane, rashin tanka ma abu baya nuna ja da baya ko kuma canza ra'ayi, kuji tsoron Allah kudena manna ma mutum abin da be fada ba. Tunda be yi magana ba baka da hujjar danganta masa wannan karyar. Kuji tsoron Allah Kudena misleading mutane @@sabuwarrayuwa1834