IZALA TAYI ABIN KUNYA: YARINYAR BABBAN MALAMIN IZALA TA BAYYANA WA DUNIYA FICEWARTA DAGA QUNGIYAN

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 25 янв 2025

Комментарии • 354

  • @yusufnaannabi7171
    @yusufnaannabi7171 2 года назад +12

    Masha'allah muna muki marhaba dazuwa allah saka miki da alkhairi Masha'allah jinjina ta masamman zuwa ga malan junaidu koda bazai aureta ansamu nasara amma ni ara'ayina malan ya aureta indadama zakuna gadayanku muna yinku

  • @kabirudogonjejitv897
    @kabirudogonjejitv897 2 года назад +6

    Kai Masha Allah dama ita gaskiya sunanta gaskiya
    Bazaka tabaji ance gaskiyar mutum takareba saidai ace karyarsa takare sarki zaki tareda manyan malamanmu Allah yasaka muku da alkhairi

  • @ashafanasiru1067
    @ashafanasiru1067 2 года назад +9

    Masha Allah ubangiji Allah yasakamaki da alkharinsa Maryam

  • @fatimahosawi6435
    @fatimahosawi6435 2 года назад +12

    Alhmdllh wallahi darika tayi arayuwa Allah ya kashemu cikin darikar tijjaniya I love my akida❤️

  • @IsahsaleIsah-qv8fe
    @IsahsaleIsah-qv8fe Год назад +1

    الحمد الله ماشاء الله جذاك الله خيرا حذه هوالحغ

  • @kassimouissakamoussa8268
    @kassimouissakamoussa8268 2 года назад +7

    Macha Allah, muna tayaki murna er'uwa

  • @abubakaradamu8742
    @abubakaradamu8742 2 года назад +7

    Masha Allah marhababiki ya ukhti

  • @nasirmuhammad2463
    @nasirmuhammad2463 2 года назад +6

    Wanda baiyi karatu bane zaku mai da shi wawa
    Amma duk ɗalibin ilimi bazai tsaya a maida shi wawa ba Sunnah leka gidan kowa Alhamdulillah Allah ya kara shiryar da mu

  • @HafeezAliyu-y6g
    @HafeezAliyu-y6g 11 месяцев назад +1

    Masha Allah Allah yaqara fayintardamu

  • @yahayaadam1925
    @yahayaadam1925 2 года назад +1

    Masha Allah Yan mata alhamdulilah kingane kuma kin fadi gaskiya Allah ya qara basira.
    In batayi aure ina rokon Sheikh junaidu ya taimaka ya aureta sai alKhairi yaqaru

  • @mlkailususman1415
    @mlkailususman1415 2 года назад +7

    ALHAMDULLILLAH!
    wassalattu Wassalmu
    ALAH Sayyidina
    Muhaammad
    Rasullillahi S.A.W

  • @Ahmad-kd7tw
    @Ahmad-kd7tw 2 года назад +1

    Allah ya taimakeki Allah ya Kara bamu iKon fahimtar gaskiya da aiki da ita alfarmar manzon Allah s a w

  • @AliAli-qv8tz
    @AliAli-qv8tz 2 года назад +6

    Masha Allah hajya Allah ya saka da alkairi

  • @TIJJANISHARIFF
    @TIJJANISHARIFF 8 месяцев назад

    Alhamdulillah Masha allah jazakumullahu bi Khair.Wasalatullahi wasalamullah ala rasulullah.

  • @abdallahwaka7652
    @abdallahwaka7652 2 года назад +5

    Macha allah sarki zaki

  • @mammantoukourmoussa4865
    @mammantoukourmoussa4865 2 года назад +11

    Alhamdu lillah alhamdu lillah alhamdu lillah Macha Allah fatan alkairi

  • @gouguimahamadouabdullahi5134
    @gouguimahamadouabdullahi5134 2 года назад +2

    Allah imiki albarka SABODA ANNABI ( S 'A' W)

  • @ousmanabdou1400
    @ousmanabdou1400 2 года назад +2

    Allah chirya ta

  • @muhammedsunusiyusuf4340
    @muhammedsunusiyusuf4340 2 года назад +5

    Allah yayi miki albarka Maryam sayada Masha Allah

  • @yerimagazammi8291
    @yerimagazammi8291 Год назад +2

    Yes insha allah

  • @TasiuLawal-ip3vq
    @TasiuLawal-ip3vq Год назад

    Allahu akabar masha Allah ubangiji Kara bayana gaskiya
    Malama maryam Allah yakara maki fahimta.

  • @boubamarou5291
    @boubamarou5291 2 года назад +5

    الله الله الله حياك الله ورفع قدرك بجاه النبي رحمة صلى الله عليه وسلم
    ماشاء الله تبارك الرحمن الرحيم ورعاكم الله من كل سوء وشر

  • @amaninassurou4713
    @amaninassurou4713 2 года назад +1

    Macha Allah muna Miki mourna Allah yakarawa anabi darraja amei

  • @shewidihusseini1632
    @shewidihusseini1632 2 года назад +3

    Macha allahu mounagodiya sosai

  • @laminouamadou9901
    @laminouamadou9901 Год назад

    مشاءالله تبارك الرحمن ربي يحفظك ويسعدك ويوفقك يارب العالمين

  • @Haruna6524
    @Haruna6524 Год назад +1

    Alhamdulillah

  • @abubakarmamuda7693
    @abubakarmamuda7693 2 года назад +1

    Waalaikum Salam warahmatullahi

  • @muhammadsuleimanbangis5290
    @muhammadsuleimanbangis5290 2 года назад +2

    MASHA ALLAHU YA ALLAH KABAMU IKON GANE GASKIYA MUBI MUGUJI KARYA DA MAKARYATA.

  • @matisuleyfataou7517
    @matisuleyfataou7517 2 года назад +6

    Machah allah hakan yayi

  • @muhammedsunusiyusuf4998
    @muhammedsunusiyusuf4998 Год назад +1

    Ya sallam

  • @Souleymane.
    @Souleymane. 2 года назад +8

    Ma Shaa Allah, Allahamdulillah ♥️

  • @ishaqyauabdullahi201
    @ishaqyauabdullahi201 2 года назад +3

    Tana son Janaidu kawai amma babu hujja. Kuma dariqa ga tanan ga kinan sai kitayi. Mu kuma insha Allah babu mu babu dariqa. Dama karya kikeyi da kakace ke ada ke yar Izala ce.

    • @salafi5018
      @salafi5018 2 года назад

      Nima haka nagano .
      Kinzamanto kawai Majnunatu Junaidu kamar yanda akasamu majnunu Lailah, kin haukace da sonshi to meyuwa kinyi kwantai sokike ya aureki😀😀😀

    • @AlhasanRzak
      @AlhasanRzak 4 месяца назад

      Hhhhh Allah 𝐒𝐚 𝐊𝐢𝐠𝐚𝐧𝐞 𝐆𝐚𝐬𝐤𝐢𝐲𝐚

    • @AlhasanRzak
      @AlhasanRzak 4 месяца назад

      𝐀𝐥𝐥𝐡𝐚 𝐒𝐚 𝐊𝐮𝐠𝐚𝐧𝐞 𝐀𝐦𝐞𝐞𝐧

  • @babagoniali9895
    @babagoniali9895 2 года назад +3

    Akramakallah shek junaid allah ya barmanakai allah ya kareka

  • @adambinmuhammad9738
    @adambinmuhammad9738 2 года назад +4

    Masha Allah, wabillahitaufeeq

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 2 года назад +4

    Alhamdulillah... Allah ya Kara doramu a madaidaiciyar turba.

  • @musaharun9829
    @musaharun9829 2 года назад +1

    بارك الله فيك وجزاك الله خيرا الجزاء ياسيدي

  • @badaruabdullahi5815
    @badaruabdullahi5815 2 года назад +7

    Too Masha Allah alhamdulillah

  • @habulolo7541
    @habulolo7541 2 года назад +4

    Gaskiya masha Allah hakan yayi kyau

  • @Ibrahim-qy1he
    @Ibrahim-qy1he 9 месяцев назад

    Allahu akbar Allah yakiyayi gaba mun san abinda ya kaiki soyyaya ce mun gane

  • @DrPhoenix-01
    @DrPhoenix-01 2 года назад +3

    Barka da shigowa cikin ni'ima da rahama da tsantsar soyayyar ma'Aiki SAW

  • @elhbabagadjozoubeirou6479
    @elhbabagadjozoubeirou6479 2 года назад +1

    Masha Allah munama Maryam fatan alkairi a shikin tafiyar dariga

  • @malamalirafiatou7428
    @malamalirafiatou7428 Год назад

    Gaskia Maryam .mâ cha Allah. Allah yatema temakeki kingane gaskia . Allah karamana soyayar annabi sallallahu alaihi wa salam.

  • @abdullahisani6113
    @abdullahisani6113 2 года назад +5

    Masha ALLAHU ALLAH yaqara Bayyanar da Gaskiya

    • @IbrahimSalifou-c4d
      @IbrahimSalifou-c4d Год назад +1

      Amin bijahi Nabiyyina MUHAMMADUR RASULULLAHI Sallallahu Alaihi wa alihi wa as'habihi wa Sallam tasliman kasiran wa man tabi'ahum bi ihsanin ila yaumiddin.

  • @MOHAMMEDUMARJAKADE
    @MOHAMMEDUMARJAKADE Год назад

    الحمدلله ماشاءالله بركاالله فيك 🤲⁦🤲🏾⁩⁦🤲🏼⁩⁦🤲

  • @elhrabemantaoualiou1107
    @elhrabemantaoualiou1107 2 года назад +2

    Masha Allah Muna godiya, Allah ya riƙa.

  • @aliyuyusuf2862
    @aliyuyusuf2862 2 года назад +6

    masha allah allah ya yimiki allehbarka

  • @moumouniroufai9160
    @moumouniroufai9160 2 года назад +6

    Macha Allah zakallahu hairin

  • @zannah2023
    @zannah2023 2 года назад +7

    Masha Allah alhamdulillahi 🥰🥰🥰🥰🥰🙏

  • @ibrahimaliyuhayi4062
    @ibrahimaliyuhayi4062 2 года назад +4

    Masha Allah muna taya ki murna yar uwa

  • @aliyusuleiman7531
    @aliyusuleiman7531 2 года назад +7

    Allahu akbar

  • @muhammedsunusiyusuf4340
    @muhammedsunusiyusuf4340 2 года назад +2

    Ya sallam Masha Allah ni kuma Allah ya had fuska ta da naki

  • @saibousouleman8760
    @saibousouleman8760 2 года назад +5

    السلام عليك ياسيدي

  • @idiabubakar2697
    @idiabubakar2697 2 года назад +2

    Alhmdllh,wlh naji dadi sosai sarki agaishe mun da mallam junaidu.inason magana dashi Dan uwansa ne batijjani.

  • @اسماءالجليل
    @اسماءالجليل 2 года назад +6

    Allah ya Ameen

  • @mammantoukourmoussa4865
    @mammantoukourmoussa4865 2 года назад +1

    Ya Allah yaqarama matasan tijjania namu cheikh Abdul fatahi koko chehu junaidu koko chehu munniru koko ado musa. Allah yasa lpy da nisan koina

  • @amaduusman8614
    @amaduusman8614 2 года назад +3

    ALLAH sakada Alhari Allah ya hadamu da annabi s a w

  • @harounahassane5337
    @harounahassane5337 2 года назад +1

    Masha Allah
    Allah yakara fahimta gaskiya tushe gareta

  • @solomonumar6390
    @solomonumar6390 2 года назад +1

    Hmm love,allasa mu dace

  • @grantgrant1884
    @grantgrant1884 2 года назад +1

    Allahu Akbar 🙏🤍🙏

  • @rabgn2
    @rabgn2 6 месяцев назад

    Assalam alaikoum ! Malama sannu da ƙoƙari . Darikwood straight ahead !

  • @abubakarbanguis5253
    @abubakarbanguis5253 2 года назад +4

    Wlh wanan yarinya ta birgani saboda Sonta Da darika , Allah ya Rahma waladaiki

  • @abubakarbanguis5253
    @abubakarbanguis5253 2 года назад +6

    Allahu Akbar Malan zunaidu ahabbak 200/100

  • @sadouniger1997
    @sadouniger1997 2 года назад +6

    Macha allah Macha allah

  • @chuwaabubakar8704
    @chuwaabubakar8704 2 года назад +1

    ماشاءالله بارك فيك

    • @IbrahimSalifou-c4d
      @IbrahimSalifou-c4d Год назад +1

      Allah Ubangiji yasa muyi dace Alfarmar Annabinmu maidaraja ANNABI MUHAMMADU Sallallahu Alaihi wa alihi wa as'habihi wa Sallam tasliman kasiran wa man tabi'ahum bi ihsanin ila yaumiddin.

  • @issaanahi
    @issaanahi 2 года назад +8

    Masha Allah Masha Allah

  • @illayakubu1743
    @illayakubu1743 2 года назад +7

    Macha allah

  • @sulaimansaniusman4110
    @sulaimansaniusman4110 2 года назад +1

    Dama akwai wani Abu bayan Qur'an da Hadisiii.?.Allah ya kare mana imaninmu,ameeen.

  • @abdulsalambabaali8202
    @abdulsalambabaali8202 2 года назад +2

    Gaskiya jirgi zaki,kunkoma hausa film kenan dariqa kunkoma tsara film.junaidu yazama Ali nuhun dariqa hahaha

  • @grantgrant1884
    @grantgrant1884 2 года назад

    Allah ya Karawa Sheikhu Ibrahim Nyass Karaama Bijaahi Rasuulullahi S.A.W 🤲🤍🤲👌

  • @salisumagaji8987
    @salisumagaji8987 8 месяцев назад

    Allah yasaka da alkairi ya sheikh ❤

  • @daveedmuhammad572
    @daveedmuhammad572 2 года назад +5

    Wlh tlh qarya kk yi wannan shirin ku kawai 😂😂

    • @shamsuddeensaleh482
      @shamsuddeensaleh482 Год назад +1

      Wannan kuma Kai ka sani

    • @AlhasanRzak
      @AlhasanRzak 4 месяца назад

      𝐖𝐚𝐢 𝐁𝐚𝐤𝐮 𝐘𝐚𝐫𝐝𝐚 𝐁𝐚 😂

    • @AlhasanRzak
      @AlhasanRzak 4 месяца назад

      ​@@shamsuddeensaleh482𝐰𝐥𝐡

  • @adamissiya1991
    @adamissiya1991 2 года назад +2

    kekaryakike soyaiya takaiki ba akidatakaikiba kinshigasyiya candama kebayar sunnah bace karyatake sarki zaki damabayar izala bace zatayirashin kunyanekawai

  • @moustaphtuharu1609
    @moustaphtuharu1609 2 года назад +3

    Masha allah masha allah alhamdu lillah

  • @yusufmusa3843
    @yusufmusa3843 2 года назад +2

    Masha allah sarki z. Please I need her

  • @elhjabdoulkarimaboubacar7614
    @elhjabdoulkarimaboubacar7614 2 года назад +2

    Makaryatan banza wawane Kawai kedarika. ,🤣😃😅😁🤩🤩🤩🤩

    • @zaharadeenmukaila6317
      @zaharadeenmukaila6317 2 года назад

      Akwai makaryata banxa irin wahabiyawa kaji jaki har kasamu Bakin zagi dama dabi'arkuce zagi ai , Allah ya Albarkace ki sayyada 🙏🙏🙏

    • @IbrahimSalifou-c4d
      @IbrahimSalifou-c4d Год назад

      Dan taimiyawa kiji tsoron Allah sayyada Allah Ubangiji yasa muyi dace.

  • @حسنزكرياءابراهيم
    @حسنزكرياءابراهيم 2 года назад +3

    ما شاء الله ربنايحسن ويبارك اللهم اهل الطريقة التجـــــــــــــــااااانية هم اهل الله.هم اولياؤالله الصلحيــــــــــــن.

  • @kawuahmad1704
    @kawuahmad1704 2 года назад +1

    Allah yasaka miki da alkhairi

  • @nuraalhaji2363
    @nuraalhaji2363 2 года назад +5

    ماشاءاللّٰه

  • @muttakaminuwa9890
    @muttakaminuwa9890 2 года назад

    Gaskiyane allah yasa mutafarki nagaskiya Muna godiya gaallah
    Dayanuna mikigaskiya

  • @adibitexpressi.c.t.program8306
    @adibitexpressi.c.t.program8306 2 года назад +2

    Lamarin soyayyace kawai

  • @auduaudu7888
    @auduaudu7888 2 года назад +2

    MASHA ALLAH YA RABBIL ALAMINAH WAL KA'ABA. ALLAH DOMIN ZATINKA DA MULKINKA DA WAHADANIYYARKA, KURSIYUNKA, ALLAH KA KARAWA DUKKAN WALIYANMU SHEIK MAULANA TIJJANI, DA NURUL ISLAM ALHAJI IBRAHIM INYAS HAR ZUWA KAN SHAIHUNANMU ABUL FATAHI MAIDUGURI, SHEIK AL MISKEEN, DA MALLAM MAIDARIBE,SANI MAI HULA,SHEIK NA YAR MOTA,SHEIK ADAM BADAMAGARE AZARE, SHEIK KHALIFA MUHAMMADU SUNUSI( NA FARKO) SHEIK NAFIU RABIU, DA KHALIFA ISIYAKA RABIU, DA MAULANA SHEIK DAHIRU USMAN BAUCHI. DA MARIGAYI SHEIK TAFAWA BALEWA.

    • @auduaudu7888
      @auduaudu7888 2 года назад

      DON ALLAH INA BARAR CELLPONE NUMBERS DINSU
      1. Proffessor Ibrahim Makari.(IMAM AND GRAND MUFTI NA NATIONAL MOSQUE ABUJA.
      2..SHEIK Tafawa Balewa.
      2.DR AL-MISKEEN, 3.ABUL FATAHI AL TIJJANIY,
      4 SHEIK KOZA.AND SHEIK JUNADU.JAZAKALLAHU KHAIRAN PLS AM GLAD AND THE.MANY. SUFIS KNOWN OR UNKNOWN. REGARDS

    • @shuaibudaniya8384
      @shuaibudaniya8384 2 года назад

      Slm alaikum

  • @salafi5018
    @salafi5018 2 года назад +2

    Daman Jahila Kike bakida Ilimin Addini kuma Shubuha ta bidi'ace ta shigeki, sheɗani yahallakaki.
    Kinyi karatun sede ba'a fahimci karatunba.
    Karatu daban fahimta daban.
    Mude sede muce Allah shiryeki.
    Ana karatu babu Aƙida.
    Daman mace kostomomin sheɗani babu mamaki daman hakan yafaru.

    • @salafi5018
      @salafi5018 2 года назад

      قد يتوقع من كان جاهلا أن يكون بدعيا لأن البدعة تتعبهم ، ومن كان عالما يكون بدعيا بسبب اتباع هواه، وأنت تعلمت أو حفظت وما فهمت شيئا أمثالك كثر ، لذلك قال رسول الله صلى الله عليه وآله وسلم "من يرد الله به خيرًا يفقهه في الدين" رواه البخاري ومسلم
      لذلك دعى لعبد الله بن عباس "اللهم فقهه في الدين وعلمه التأويل "
      ونحن نراك في ظلمات الجهل والضلال ونسأله أن يهديك على طريق الحق

    • @AlhasanRzak
      @AlhasanRzak 4 месяца назад

      𝐀𝐥𝐥𝐡𝐚 𝐒𝐚 𝐊𝐮𝐠𝐚𝐧𝐞 𝐆𝐚𝐬𝐤𝐢𝐲𝐚

  • @ahllayaganardamu6019
    @ahllayaganardamu6019 2 года назад +4

    ما شا ء الله شكرا 🌹

  • @AliyuLawan-kg3ei
    @AliyuLawan-kg3ei 11 месяцев назад

    Allah y qara basira imam Junai du

  • @AbdoulkadertahiruMahamadou
    @AbdoulkadertahiruMahamadou Год назад

    ماشا الله dan allah zansamu lanbar djunaidu Abounac ?

  • @francishtata8295
    @francishtata8295 2 года назад +4

    Allhhu akbar

  • @kabirumuhammed8104
    @kabirumuhammed8104 2 года назад +5

    Masha Allah muna barhaban dake

  • @sarkihachimou6093
    @sarkihachimou6093 2 года назад +2

    Macha.alla.🤲🤲🤲🤲❤️❤️annabi.kenan.zayaba.wanda.yakeso👆✍️

  • @bachamahamedali4524
    @bachamahamedali4524 2 года назад +1

    Karya kikey daman darika kikey

  • @AbdallhaAbdallhaabdallha
    @AbdallhaAbdallhaabdallha 2 дня назад

    Masha Allah Allah yakara fahimta masha allah❤❤❤

  • @kassimoumamanesani2622
    @kassimoumamanesani2622 Год назад

    Alhamdulillahi hakika godiya ta tabbata ga Allah subahanahu wataala
    Allah ya saka ma malamai mu da alheri

  • @fatihuhabibu902
    @fatihuhabibu902 2 года назад +3

    Allah ya qara nasara da aminci

    • @IbrahimSalifou-c4d
      @IbrahimSalifou-c4d Год назад

      Amin summa amin Allah Ubangiji yasa muyi dace Alfarmar SAYYIDIL WUJUDI ANNABI MUHAMMADUR RASULULLAHI Sallallahu Alaihi wa alihi wa as'habihi wa Sallam tasliman kasiran wa man tabi'ahum bi ihsanin ila yaumiddin.

  • @yusufnaannabi7171
    @yusufnaannabi7171 2 года назад +1

    Malan junaidu allah kara ma rayuwa albarka albarkacin annabi saw wa'alaihi wassahabihi ajma'in

    • @salafi5018
      @salafi5018 2 года назад

      Cikin bidi'arne Allah ze ƙarama rayuwarsa Albarka? Hahhhh
      Allah shiryas

    • @adamidris3411
      @adamidris3411 2 года назад

      Allah ya shirye ki. Sarki zaki Kada wannan mata ta yaudare ku. Wannan mata dama Yar darikace, ko kuma da ma bata san damantaba da hagu ta. Abinda na fahimta da ita mai son zuciyace.

  • @makharajausman2196
    @makharajausman2196 2 года назад +2

    Hmmm muntaba jin wannan

  • @ousmanabdou1400
    @ousmanabdou1400 2 года назад +1

    Allah chiryaki,

  • @usmansaboisah9569
    @usmansaboisah9569 2 года назад +3

    Tofa! Izala sun taro march

  • @salahakabir7540
    @salahakabir7540 2 года назад +1

    Masha allah alhamdulillah allah 🖒

  • @tsahirukabirou6570
    @tsahirukabirou6570 Год назад

    Macha Allah Alhamdulilah 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇱🇾🇱🇾🇱🇾🥰🥰🥰

  • @nurasharifbalamashaallah1735
    @nurasharifbalamashaallah1735 2 года назад

    Allah yakara nuna mana gaskiya yakara fahimtar damu

  • @IbrahimSalifou-c4d
    @IbrahimSalifou-c4d Год назад

    Sarki Wannan shafin naku Allah Ubangiji ya saka maku da ku da masu karatu da alkhairi.