GASKIYA WANNAN BAWAN ALLAH YANA DA KOKARI WAJEN KWATANTA MAGANA DA HIKIMA KUMA RASHIN KAMA SUNA, YANA NUNA MANA CEWA PROF YANADA ILIMIN DA"AWA TA ISLAMA HAKA KUMA ILIMIN ZAMANI WATO WESTERN EDUCATION
@@ahmedaminu3482 wallahi dan uwa. Wallahi abinda ya fada abin tausayi da dariya. Wai ash'ariyya ba Musulinci bane. Ji wani rashin karatu a fili. Allah ya sawwaqa
Kaji masu wawaye hankula wa ya Gayamasa ana bautawa shehul Islam sheck Ibrahim inyass to zaka bada amsar tambayarka Ranar Gobe qiyama tunda Kai jahili NE
Maganar hoton akwaita a Musulunci ko babu,kanason kakare hotone kawai saboda 'yantijjaniya suna sanya hoton Ibrahim inyas a gidajensu da motocinsu harma suna sanyawa a wuyansu
Allah yakarekadaga mahassada malami maihikima Allah ya tsareka gabanka Dan bayanka
S A W 💚❤
Masha allah
Allahu Akbar! Malamin har ka ban tausayi wallahi gaskiyar aqidar ahlussunnahi take tasiri Allah SWT yana bata kariya. Alhmdlillh.
Allah subhanahu wata'ala ya bada lada maulana prof (ahmad maqarfi) albarkan syd rasulullah(s.a.w)❤🤲
Jazakhallah prof❤❤❤
Allah ya qara wa Prof. Lafiya ❤
Allah ya kara basira ya Sheikh
Allah kara wa maulana lafiya da nisan 💜🤲
Allah ya Kara kusanci da manzan Allah
Allah ya kare ka da sharrin masu sharri
Allah Yajikan Mahaifa Malam
Allah yaqaramaka ilimi malam.
Allah yasaka da Alkhairi
Allah ya kara laafiya da niisan kwana prof ❤
Muna godiya malamin Mala Mai Allah ya saka da alkaire ameen
Allah yakara Daukaka Da
Allah yasaka da alkhairi prof ❤❤
Allah ya kyauta
Nayi zaton da farko zeyi magana ta adalci ne ashe ze faɗi son zuciyatsa ne.
Allah ya bada lada
Allah ya saka ma malam da alkhairi
Hakanan akata walfa litafan karya akan shi'a
متعاك الله وصحه وعافيه وسعاده ي شيخ
اللهم يجعل اممم إسلامية في توحد
ءامين 🤲
😢🎉
Allahu Akbar
😭Masha Allah🙏🙏🙏
Mashallah karatu yana magana da ilmi.
GASKIYA WANNAN BAWAN ALLAH YANA DA KOKARI WAJEN KWATANTA MAGANA DA HIKIMA KUMA RASHIN KAMA SUNA, YANA NUNA MANA CEWA PROF YANADA ILIMIN DA"AWA TA ISLAMA HAKA KUMA ILIMIN ZAMANI WATO WESTERN EDUCATION
Allah Kara lfy da Nisan kwana ameen ya Allah
Good
💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯❤❤❤❤❤❤❤
Allah yasa mudace
Ash'ariyya ba musulunci bane Islam shine musulunci
😂
Don Allah malam kayi shiru
Ba maganar jahilai akeyi ba anan
Fada Masa gaskiya kokwalansa bai kai ya fahimtar irin wanna karatu ba sai karatun ashar
@@ahmedaminu3482 wallahi dan uwa. Wallahi abinda ya fada abin tausayi da dariya. Wai ash'ariyya ba Musulinci bane. Ji wani rashin karatu a fili. Allah ya sawwaqa
Allah yabiya.. Gaskiya wani lokaci ni kaina ana rikita kwakwale mutane. Ni dai nasan addini yana da girma /faɗi.. Allah yasa mudace
❤
Allah yasa mu dace 😢
Muna chikin wani hali kam yanda ake bautar inyasi akasarnan,
Yafi duk wani hadari hadari.
Kaji masu wawaye hankula wa ya Gayamasa ana bautawa shehul Islam sheck Ibrahim inyass to zaka bada amsar tambayarka Ranar Gobe qiyama tunda Kai jahili NE
kai har kayarda inyas Allah ne, harma yakai a bawtamasa?
Babu muni kamar Shirka da dan uwan shi Bidi'a.
Kasani cewa mushiriki asalinsa mushirkine baruwan (inyasss R.A.H) dashi
Allah ya saka da Aljannah
Shirme
ni wallah bangane komai ba, kamar wa'azin yan shi'a bazakagane komai ba
Sai adage ayi karatu za a fahimta
Ma shirmacin professor kenan
Dan kame kame
Kaji wani Jahilin banza jikan zulkhuwaisara
Kai amma dabba ne acikin dabbobi.
Kaska sai dai ki mutu da haushin kifi.
Maganar hoton akwaita a Musulunci ko babu,kanason kakare hotone kawai saboda 'yantijjaniya suna sanya hoton Ibrahim inyas a gidajensu da motocinsu harma suna sanyawa a wuyansu
Dole karikita jahilai
,Allah ya sakawa jahilai
Tifka da warwara..
Stop playing aqida 👌
Dole karikita jahilai
,Allah ya sakawa jahilai
Tifka da warwara
Karyane Babu abinda Annabi baiyi bayani a addinin ba
🙏🙏🙏🫶🫶🫶🙏🙏🫶
Shege maqari sai kame kame😂😂😂😂😂😂
Ubanka ne shege
Bazazzagi ne zaice hausan shi ba kyau?
Irin yadda zai fasara ne yake magana. Amma ai kaji ya fada da larabci
Ai gaskiya ya fada saboda shi ba bahaushe bane ba, dan haka koda yace hausan nashi bata tsaya ba to baiyi laifi ba
Toh sai me don shi Dan Zaria ne? Ai ba cewa yayi bai jin Hausa ba. Ka sake sauraron shi
Tabbas yafi iya hausa akan fulatanci
Wahabiyawan karshen zamami Kenan problem
Allah yasaka da alkhairi prof ❤❤
Masha allah
Allah yaqaramaka ilimi malam.
Allah yasaka da alkhairi prof ❤❤
Masha Allah
Allah yasaka da alkhairi prof ❤❤
Allah yasaka da alkhairi prof ❤❤